Sashe 20
Akidata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaro Ido Yusuf yayi ba tare da yace komai ba, ya tashi da sauri ba tare da tunani komai ba ya tun kari cikin gidan.
Isa ya taɓe baji yace "kalli uban shisshigi, Allah yasa yana zuwa su Wulaƙanta shi su koro shi, banza me rawar kai kawai"
Murtalah yace "Haba Isa, ka sawa Yusuf ido da yawa wallahi, gashi kullum ƙara samun matsayi yake a gidan nan fiye da kai"
"dalla rabu dani, se kace baka ganin yadda aka fifita shi akanmu a gidan nan, danma mun samu mu Hajiya tana bayan mu, duk yadda muka so samun gindin zama a gurin yarinyar nan muka kasa, Amma shi daga zuwan sa ga yadda ya samu sake yake wani zaƙewa kamar gidan ubansa"
Yusuf kuwa na shiga Babban falo ya gansu a zazzaune suna tattaunawa, Ya durƙusa ya gaishe su.
Alhaji Bulama ne kawai ya amsa, se Amal da tace "Sannu da zuwa"
Hajiya Halima tace "To Munafuki me ka shigo yi uban iya"
Yusuf yace "Naji ance Madam bata fito daga É—aki ba yau kwana biyu shine nace.....
Cikin hantara Ramla tace "shine me, mezaka iya? Bama son munafunci malam jeka mungode, Anjima baban ta ze dawo, yasan yadda zeyi da ita uban shishshigi"
Yusuf yace "Amma be kamata a barta har se ya dawo ba, babu wanda yasan halin da take ciki, ta rufe kanta a cikin É—aki yakamata a duba halin da take ciki"
Hajiya Halima tace "kai bana son rawar kai irin naku na matsiyata, ka fimu sanin abunda ya dace ne? Dalla ɓacemin daga nan"
Alhaji Bulama yace "A'a Hajiya Halima, kika san Alaƙar dake tsakanin su?, ki ƙyale shi ya Jarraba mana wataƙila kiga ta buɗe ƙofar, kaga tashi kaje ko zata buɗe"
Yusuf ya miƙe ya nufi hanyar ɗakin ta.
Yana zuwa ƙofar ɗakin ba tare da ɓata lokaci ba, yasa hannu a aljihunsa ya ɗakko mukullayen motocin ta dake gurin sa, ya saka key ya buɗe ɗakin nata, da yake yasan mukullin ƙofarta ta falo da ta bedroom tunda tana aiko shi ɗakin.
"Innalillahi wa inna ialaihi raji'un!!!"
Shine abunda Yusuf ya faÉ—a
In an karanta ayi share please ðŸ™
07063065680
Ayshercool
_*AƘIDA TA*_
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_
The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*AƘIDA TA *
I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum
https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=in
             PART1
                Page 9
_Asslam Alaikum warahmatullah_da _fari dai zanyi wata magana_ _tun page ɗin farko nayi bayani_, _nace ina da Jarrabawar ƙarshe_, _ina ƙoƙarin cika Alƙawari ne yasa na cigaba da kawo_ _littafin nan ɗaya ga watan October_ _nace bazan samu yin posting kullum ba_ _amma ina iya ƙoƙarina inga nayi duk dan faranta muku_ _amma wasu na ƙorafi hadda gayamin baƙar magana_ _dan bana posting kullum_ _littafin nan dai nina sa kaina_ _kuma nace free ne balle ace siya akayi nake jan rai_ _babu wanda nayiwa dole seya karanta_ kuma ban karɓi kuɗin kowa ba, _ni nake saka data in ɓata lokacina inyi typing sannan inyi posting_ _dan haka wanda baze iya haƙuri ba ze iya dena karantawa_ ba zanyi _typing kullum ba tunda ba siyarwa nayi be_
_Ni bana Wulaƙanta kowa nasan soyayya ce tasa ake karanta littafina
_
_Masoya har kullum ina sake godiya da Comments ɗinku da Addu'oinku_ _zancigaba da ƙoƙarin faranta muku Insha Allah_
Widad ya hango zaune acan ƙarshen gado kamar Mahaukaciya tuburan, rigar jikin ta iya cinyar ta, gaba ɗaya gashin kanta a hargitse, ta sunkuyar da kanta jikin ta se rawa yake tana kuka, ta rufe ko ina babu haske a ɗakin, seda ya buɗe ɗakin sannan haske ya bayyana a ɗakin.
Babban abunda ya bawa mutan gidan mamaki be wuce yadda akayi Yusuf ya mallaki mukullayen ɗakin Widad ba, alhalin su raɓar ɗakin nata ma basu isa suyi ba, balle samun mukullayen.
Da sauri ya ƙarasa gaban gadon ta yana ambaton Subhanallah,tana ɗagowa taga Yusuf ta gigice ta fara ja da baya tana girgiza kai.
Yusuf yace "Meya sameki haka? Ki kwantar da hankalin ki, Yusuf ne direban ki fa"
Girgiza masa kai tayi tana kuka tace "Ni karka kasheni"
"No ba kashe ki zanyi ba"
Ɗaga kai tayi ta kalli su Alhaji Bulama dake tsaye suna kallon su, riƙo rigar Yusuf tayi kamar zata yagata tace "Suwaye wannan? kace su fita bana son ganin su, kace su fita su bar nan" ta faɗa cikin ɗaga murya da zubda hawaye.
Yusuf ya zauna yaceÂ
"Calm down, kinga fa wancan Dad É—inki ne Alhaji Bulama, ga Mummy, ga Ramlah ga Amal, sune baki gane ba?"
Alhaji Bulama ya tako yazo inda suke, ya miƙa hannu ze riƙo Widad.
Wata irin ƙara ta saki, ta rirrƙe Yusuf tana ɓuya a bayan sa tana girgiza kai, cikin ƙaraji take cewa
"Ni su fita, su fita su bar nan gurin, kasheni za suyi, kana kallo nima zasu kasheni, bana son ganin su ba wannan ne Daddyna ba kuma bashi ne Bulama ba"
Yusuf yace "buɗe ido ki kalle su fa, ga Daddy Bulaman nan s tsaye a gaban ki"
Girgiza kai tayi tace "bashi bane ba, na gaya maka bashi bane"
Ta rungume Yusuf gam tana ci gaba da zubar da Hawaye.
Yusuf a ransa yace "ta tabbata kenan Widad tana da taɓin hankali? In ba haka ba meze sa ta koma haka?"
Alhaji Bulama yace "Karka damu dama tana yin hakan wani lokacin, ciwonta ne ya tashi"
Ihun da take yi ne iya ƙarfinta, kai kace wadda ake yankawa, ba shiri suka bar ɗakin Amal wani irin baƙin kishi ne ya cunkushe zuciyarta, yadda Widad ta rungume Yusuf yafi komai yi mata ciwo.
A hankali Yusuf yace "Kinga sun fita ba kashe ki za suyi ba, cikani ki ga wani abu"
Girgiza masa kai tayi "tace ni A'a tsoro nake ji, kasheni za'ayi nima an kashe Ammi nima kasheni za'ayi"
Yusuf ya girgiza mata kai cike da damuwa yace "Ai ina nan tare da ke, ba inda zani babu me taɓa ki idan ina nan insha Allah , ba wani abun tsoro fa"
A hankali ta cika Yusuf tana sauke Ajiyar zuciya, hawaye na cigaba da bin fuskarta.
Yusuf ya kalle ta yace "je kiyi brush se kici Abinci, ance tun jiya baki ci Abinci ba"
Girgiza masa kai tayi Alamar A'a.
"Idan baki abunda nace ba, zan tafi in barki anan suzo su tafi dake"
A firgice ta kalle shi, ya jinjina mata kai alamar eh, rigarsa ta kuma riƙewa gam ya rakata banɗaki ta wanke baki, ta fito, tana ta binsa da kallo kamar taga wata halitta daban.
Da yayi hanyar fita seta biyo shi tana sake rirriƙe shi, gaba ɗaya tausayinta ya kama shi, ya ɗauki bedsheet ɗin dake kan gadon ta ya ɗaura mata, ya ɗakko hula ya saka mata.
Alhaji Bulama ya kalli Hajiya Halima yace "Nayi mamakin abunda ya tayar da ciwon Widad, na zata tuni ta warke?"
Hajiya Halima ta taɓe baki tace "to ni ina zan sani, daga ita se ubanta se kuma kai suke sakawa a lamarin su, ta yaya zan san kota warke ko bata warke ba"
"Amma abun da mamaki, Akwai buƙatar ta cigaba da ganin likitan ƙwaƙwalwa kenan?"
"Wannan kuma ya rage shawararka kai da Mahaifinta, ni 'yar kallo ce ai tunda alamu sun nuna haukan yana nan tuburan"
Bulama yace "Hajiya Halima ai ba kyace haka ba É—a na kowane"
"A'a wannan dai bata kowa bace, ta babanta ce kawi, ka dena wannan maganar nawa' ya'yan dai nawane, itama 'yar wasu ce"
Ƙyalƙyalewa da dariya Alhaji Bulama yayi yace "Shikenan tunda haka kikace, ni dai na tafi, Munyi waya dashi Megida kafin inzo nan yace yana kan hanyar dawowa, zezo ya dubata idan jikin da sauƙi ya koma, idan kuma da yuwuwar a maida ita ga likitocin ƙwaƙwalwa shikenan, dan be gama abunda yake ba ze yanke ya dawo, kin san idan bata da lafiya baze iya komai ba, Allah ya bata lafiya"
Hajiya Halima tace "Karma Allah yasa tayi lafiyar, Ita da ubanta ya shafa bani ba"
Alhaji Bulama ya girgiza kai ya fice.
Yusuf Ya kira Amal a waya, ta É—aga tana tura baki, dan gaba É—aya kishin Yusuf take, Yusuf yaceÂ
"Amal dan Allah ki kawo Abu me É—an É—umi a bata taci, da alama tana jin yunwa sosai"
"wallahi Yusuf ba dan kai ba ko zata mutu ba zan kawo komai taci ba, kaima É—in dai kawai zan kawo ne"
"Yi haƙuri, Nagode sosai da kika min Alfarma"
Amal ta shiga kitchen ta haɗa kayan tea, Mummy tace "Me zakiyi da tea ranar nan?"
"Widad za'a bawa" ta bata amsa
"ke meye naki a ciki to?"
"Mummy wai so kike se duniya tasan halin da muke ciki ne? Kar hankali ya dawo kanmu, Ai se munayi muna ɓadda sahu"
Mummy tai murmushi tace "daɗina dake wani lokacin akwai hankali, ɗakkomin Jakata a ɗaki"
Amal taje ta É—akko mata jaka ta dawo, sannan ta É—au tray É—in ta tafi part É—in Widad.
Yusuf ya miƙe da nufin karɓo kayan tea ɗin, Amma Widad ta riƙe rigar sa tabi bayan sa tana zare ido.
Yusuf ya kalli Amal yace "dama Amal dagaske Widad nada taɓin hankali?"
Amal tace "gashi kuwa kana gani tana yinsa tuburan"
Cikin tsawa Widad tace
"niba mahaukaciya bace, ka gaya musu niba mahaukaciya bace, su suka haÉ—ani da hauka, su suke maida ni mahaukaciya, Amma niba mahaukaciya bace"
Gaba É—aya Yusuf ya rikice, yace "is Ok ai dama ke ba mahaukaciya bace, ki kwantar da hankalin ki"
Amal ta kalli Widad tace "kina wannan tamɓelen kike cewa ke ba mahaukaciya bace? Kalli fa abunda kike yi mahaukaciya ce ke tuburan, dan me hankali baze abunda kike ba"
Yusuf yace "Haba Amal, ya ana ƙoƙarin kwantar mata da hankali Amma kike tinzira ta"