Sashe 17
Akidata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita ya nufi Office ɗin Abbas, yaje ya tarar da shi yana karin kumallo, ya zauna suka gaisa, Abbas ya zubawa Yusuf shayi ya miƙa masa sannan yace "Mutumin ya? Yau ka samu chance ɗin ɓullowa kenan? Meye labari ne?"
Yusuf yace "labari kam akwai shi Abbas, nifa gaba ɗaya a rikice nake wallahi, gaba ɗaya na rasa bakin zaren"
"Take it easy man, bi komai a sannu, me ake ciki?"
Nan Yusuf ya warware masa irin abubuwan da suka faru har zuwa ga yunƙurin sace Widad da'akayi jiya.
Shiru Abbas yayi yace "Lallai lamarin akwai rikitarwa, Mahaifin Nurat ze shiga cikin suspects ɗinmu, yanzu abunda za'ayi ka bani Adress ɗin gidan, zamu je muyi bincike, semun fara gano waye ma mahaifin Nurat ɗin"
Shikenan zan turomaka Complete Adress É—in ta Email É—inka. Suka zauna suka cigaba da tattaunawa.
Wayar Yusuf ce ta fara ringing ya ɗakko ya duba, lambar Isa megadi ce a akan allon wayar tasa, ya ɗaga ya kara a kunnen sa, suka gaisa Isa yace masa "Ana neman ka"
"Shikenan gani nan zuwa"
Yusuf ya kalli Abbas yace "Abbas bari in canza kaya, waccan rigimammiyar tana nemana yau nasan zan sha tijara, dan titsiyeni za tayi tace sena gayamata meyafaru"
Dariya Abbas yayi yace "Ina jinjina maka Yusuf, yadda kake iya aiki da wannan Yarinyar mara alƙibla"
"to ya zanyi tunda kun takura kunce se nayi, dole in kwantar da kai inyi haƙuri da halin ta, Amma kasan wani abu Abbas?"
"A'a seka faÉ—a"
"Ni yanzu gaba ɗaya tausayi take bani, gaba ɗaya rayuwar ta ba irin yadda kowa ke gudanar da rayuwar sa take yi ba, duk yadda zan kwatanta naka ba zaka gane ba, ina kyauta ta zaton akwai wani pain a zuciyar ta, da yake ƙara assasa condition ɗin da take ciki "
"Hmm Yusuf kenan ba wani pain, kawai iskanci ne na yaran masu kuÉ—i, ta taka wanda take so tayi rashin mutunci saboda tana da masu gidan rana"
Yusuf yace "Haba Abbas, su talakawan me suka yi take musu haka? Wai waya gaya maka talakawa kawai take wa haka? Hmm ni nasan abunda nake gani kawai, ba iya Wulaƙanta mutane ba, Akwai wani ɓoyayyen abu da yake damun ta, ina jin tausayinta sosai"
Abbas ya ƙyalƙyale da dariya yace "Kai mutumina, ko dai ka koma ruwa ne?"
"Na koma ruwa kamar Yaya?"
"To naji kace kana tausayinta, na sani ko babbar magana zaka janyo mana"
Shiru Yusuf ya É—anyi jiki a sanyaye ya kalli Abbas yace
"Abbas ai na rufe wannan babin har Abada, sedai wani ikon na Allah, just recently ka manta abunda ya faru dani ne? Ina ni ina Widad, as i told you before i give up gaskiya babu yarinyar da zan ƙara cewa ina so, zanyi haƙuri da ƙaddara ta, in zauna Yadda Allah ya ajiye ni, ni yanzu bari in tafi kar in ƙarawa kaina laifi, dukda yanzu ma nasan laifi na riga nayi shi, zan sha tijara a gurin Widad" yai maganar tare da miƙewa ya fice.
Abbas yayi shiru yabi bayan Yusuf da kallo, he's very gentle and innocent, abubuwa da yawa marasa daÉ—i sun faru da Yusuf, gashi shi kullum zuciyar sa a wanke take, baya nufin cutar da kowa.
A fili Abbas yace "Anya kuwa nayi adalci idan aka haɗa kai dani, aka cutar da Yusuf, Kai Amma kuma Alherin da zan samu a wannan sabgar ya isa in ajiye wannan wahalallen aikin in more rayuwa ta"
Yusuf ya canza kaya ya tafi gidan su Widad, ya tsaya suka gaisa da ma'aikatan gidan sannan ya nufi cikin gidan, babu wanda yake da wannan damar ta shiga cikin gidan kai tsaye, ko ba Aiken sa akayi ba se Yusuf, shi Yusuf be san da wannan dokar ba ma sam, kai tsaye ya shiga Babban falon da yake shine mahaÉ—ar iyalan gidan.
Ya shiga da sallama a bakin sa, ya tarar da Amal a zaune tana kallon zee world, tana ganin sa tayi murmushi tace
"Sannu da zuwa, yau ka makara fa"
Murmushi yayi yace "Allah ya bada haƙuri, Madam ta tashi ne?"
Amal ta kwaɓe baki tace "waya san mata, ka zauna mana ka tsaya a tsaye"
"karki damu nidai ace mata nazo"
"Ni ban zanjeba seka zauna"
Yusuf ya zauna a ƙasan carfet, Amal ta ɓata fuska tace "ya zaka zauna a ƙasa kuma, haba Yusuf dan Allah ka zauna"
Haka Amal ta uzzura masa seda ya zauna akan kujera, ta miƙe tsaye tace
"bari in kawo maka ruwa, kafin ta fito bana so inje ta Wulaƙanta ni, idan ta ga dama zata fito da kanta" tana gama faɗin haka ta miƙe ta shiga wani ɓangaren.
Yusuf na nan zaune, ya É—akko wayarsa yana É—an daddanawa, sega Nura direba ya shigo da wata babbar jaka a hannun sa, da alama Aiken sa akayi yana ganin Yusuf a zaune akan kujera yayi turus yana kallon Yusuf.
Yusuf ya É—aga kai ya dube shi yace
"ya dai Nura? Naga ka tsaya kana kallo na kamar baka sanni ba"
Kafin Nura yayi magana, sega Ramla da mahaifiyar ta sun fito, idon Ramla ya sauka akan Yusuf dake zaune akan kujera, buÉ—e baki tayi tace
"iyeee samun guri, ɗan kuturu da gaɗa cikin Rama, wato isarka da ƙasaitar taka harta kai ka dinga zama akan kujera sannu fa"
Rai a É“ace Mummy taceÂ
"Kai ubanwa ya baka izinin shigowa falon nan harka zauna akan kujera, gidan ubanka ne kona uwarka da zaka shigo min falo ka zauna akan kujera, kai na fuskanci kanka na rawa fa"
Amal ce ta fito da ruwa da cup a hannun ta, ta Æ™araso falon taceÂ
"Haba Mummy dan Allah kiyi haƙuri, wallahi ni nace ya zauna"
Yusuf kam shiru yayi bece komai ba, zama akaan kujera kawai yaja masa zagi da cin mutunci.
"dalla rufe min baki, se nayi maganin yaron nan, saboda jin kansa yake kamar É—an uban wani, matsiyacin banza É—an talaka, dama haka kuke baku iya samun guri ba, kana wani sumi sumi da kai mara mutunci, dama gaba É—aya siffofifinka na munafukai ne bari Alhajin ya dawo, sena sa anyi maganin ka, bazaka tashi ba kana jina ina magana "
Gaba ɗaya ran Yusuf ya gama ɓaci, kujera kawai wannan akanta ake masa wannan cin zarafin.
A hankali ya yunƙura ze tashi rai a ɓace, cikin tsawa da rashin mutunci Ramla tace
"ba magana ake maka ba ba zaka tashi ba, banza kawai É—an talakawa, an kusa korarka kowama ya huta, dalla tashi sakarai"
"baze tashi ba, Kujerar ba wani ya kawo ta ya ajiye ba se mamallakin gidan, dan haka babu wanda yake da ikon cin zarafi ko korara wanda ni yakewa aiki a gidan nan, baku kuka É—auke shi aiki ba, Kuma duk wanda yake tunanin ze kori wanda na É—auka aiki sedai ya bar gidan nan tunda mutum ba gidan nasa uban bane"
Widad ce tsaye sanye da gajeren wando, da vest a jikin ta gashin kanta a kwance a kafaÉ—arta kamar yadda ta saba shigar ta, cike da isa da nuna tsantsar iko tayi maganar.
Ramla ta harzuƙa za tayiwa Widad rashin mutunci Amma Mummy ta hana ta.
Widad tace "ki ƙyaleta ta faɗi abunda take so mana, keda ita kun sani banbancin ku da masu gadi da direbobin nan kaɗan ne ai, dan haka ku tsaya iya matsayin ku, kar wanda ya ƙara shiga hurumi na da wanda yakemin aiki, wannan ya zama kashe dina da gargaɗi na na ƙarshe a gareku, babu ruwan ku da ma'aikata na, wallahi duk wanda ya kuma karyamin doka zanyi ba dai dai ba, na gaya muku"
Wani ƙululun baƙin cikine ya ƙule zukatan su, a gaban masu aiki tayi musu wannan cin zarafin da wulaƙanci, saboda wannan sakaran talakan.
Widad ta ɗago idanunta cike da rashin mutunci da tsantsar izza ta kalli Yusuf tace "kai kuma biyo ni"
Jiki a matuƙar sanyaye Yusuf ya miƙe yabi bayan ta, kamar kazar da ƙwai ya fashewa a ciki, dan yasan tistiye shi zata yi da tambayoyi.
Share please
Ayshercool
07063065680
_*AƘIDATA*_
*Story and written by*
_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_
The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*AƘIDA TA *
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum
Special thanks to all members of my Association
Perfect writers Association may Allah subhanahu wata'ala bless our pens and grant us wisdom to write what will bring positive changes to our Community.
              PART1
                  Page 8
Jinjina kai Mummy tayi ta juya ta nufi part ɗinta, jiki a saɓule yaranta na suka bi bayanta.
Koda taje ɗakin ta safa da marwa ta shiga yi tana sauke wata nannuyar Ajiyar zuciya me bayyanar da tsantsar baƙin ciki da takaici.
Ramla ta numfasa tace "Mummy akwai buƙatar ɗaukar matakin gaggawa akan wannan ɗan iskan mutumin, na rasa Wani asiri yayi wa wannan daƙiƙiyar da take tozarta ki akansa, kawai kisa a kawar da shi daga hanyar ki mana"
A gigice Amal tace "A'a Ramla, meye laifin sa? Laifin sa fa kawai ya hau kan kujera, shikenan Amma Widad ce tayi laifi anan bashi ba, kiyi tunani mana"
Ramla ta daka mata tsawa ta hanyar cewa "dalla rufe mana baki, dalilin wa akayi mana haka, a gaban masu aiki aka Wulaƙanta mu? saboda wanna ɗan matsiyatan ne me kama da mataccen silifas, wallahi Mummy ko baki ɗau mataki akan sa ba ni zan ɗauka, zan ɗau matakin da ya dace da shi da gaggawa"
Cikin hanzari Mummy tace "A'a Ramla da alama akwai Amfanin daze iya yi mana a nan gaba, nasa Isa mai gadi ya binciko min É—an wace unguwa ne"
Ramala tace "Mama Isa megadin me? Me ze iya tsinanawa, kawai Kisa abi bayan sa kawai a gano inda yake, kuma É—an uban waye shi"
Amal cikin sanyin jiki tace "dan Allah Mummy karkisa a masa wani abu dan Allah, abi komai a hankali"
Mummy tace "dalla rufemin baki sakarya!"