Sashe 15
Akidata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yusuf se binta yake da ido cikin tausayawa halin da take ciki, amma bashi da damar yayi mata magana ko ya rarrashe ta dan bata son shisshigi, yanzu zata masa rashin mutunci.
Ba tare da ta kalli Yusuf ba, a hankali tace "Excuse me please" Yusuf ya jinjina kai ya fice ya tsaya a wajen É—akin, kusan mintuna talatin yana tsaye yana jiran ta.
Fitowa tayi É—auke da wata shigar ta daban, kamar ba ita ba, shigar jikin ta ba kace musulma ce ba.
Kallon ta Yusuf ya tsaya yanayi duk wani ilahirin surar jikin ta seda ta bayyana, Farar fatar ta se É—aukar ido take.
"let's go" shine abunda ta cewa Yusuf, haka yabi bayan ta zuwa inda motar su take, nan ma ma'aikatan ne suka kuma biyo ta suna mata Fatan Alkhairi, gaban motar ta buÉ—e ta É—ebo kuÉ—i bandir bandir ta basu, ta shige motar Yusuf yaja motar.
Wani ƙaramin kati ta miƙawa Yusuf, kwatancen inda gurin partyn yake ne, shi sam ya manta tace ze kai ta gurin birthday ne, ga yamma tayi sosai, se dai bashi da ikon magana haka ya bi kwatancen.
"Hello ranka ya daÉ—e, bayan tsawon shekaru yaufa tazo gidan gona"
"Me tazo tayi?"
"Nima ban sani ba Yallaɓai"
"ta fita da wani abu daga gidan ne?"
"A'a bata fita da komai ba, kaya kawai ta canza sannan ita da wani matashi suka zo yana tuƙota"
"Direban tane kokuma waye?"
"Gaskiya ina tunanin ba direban tane ba kawai, dan a biye yake da ita, har cikin gida duk inda ta shiga yana binta"
"Good, ina so aje anemo min waye wannan matashin, me yake yi a tare da ita, Akwai yuwuwar ze mana Amfani"
"shikenan Oga an gama"
*******************
Koda sukaje gurin birthday ɗin a harabar wani katafaren gida, da ganin yaran da suke shiga suna fita a harabar gurin kasan sun jiƙu da kuɗi, fitowa Widad tayi daga motar, Yusuf ma ya fito ya kulle motar.
Wata 'yar siriryar Murya suka ji tace "hey beb you are here?"
Da sauri Widad ta juya suka rungume juna da matashiyar Yarinyar da zata yi sa' ar Widad, suna murmushi
Widad tace "Happy born day baby"
"Thank you sweetheart"
Wani matashi ne ya biyo bayan Yarinyar ya kalle ta yace
"Sweetheart who is this beb?"
"She's My best friend in UK, we take part in the same school, She's Alhaji Nasir daula's daughter"
Ta kalli Widad tace "Baby wannan cousin É—ina ne"
Matashin yai murmushi yace "wow Nice to meet you baby"
Ya miƙa mata hannu da nufin su gaisa, Amma cikin zafin nama Yusuf ya saka hannun sa a na Matashin wanda hakan ya hana Widad gaisawa da Matashin.
Kallon sa sukayi gaba É—aya da mamaki, Widad kam mazewa tayi kamar ba taga Abunda Yusuf yayi ba, suka nufi gurin da ake Shagalin birthday É—in.
Yusuf bin bayan su yayi, Nurat ta kalli Widad tace
"Beb waye wannan ne wai?"
"Why are you asking?" Widad ta tambaye ta
"Abunne ya bani mamaki, nasan baki da brother, Amma me yasa ze miki haka? Lallai kinyi sanyi ko kin fara sauka daga kan AƘIDAR taki ne?"
Widad ta girgiza kai tace "babu abunda ya canza, sedai kin san komai na Widad a lissafe yake"
Jinjina kai Nurat tayi tace
"Wannan ma cikin lissafin ne kenan?"
Widad tace "Maybe"
Nurat tayi murmushi tace "You are wonder lady"
Sukayi Murmushi suka nufi kan stage É—in, Widad na Hawa kan stage É—in tare da Nurat aka É—auki tafi ana shewa.
Cake Nurat ta yanka, aka dinga tafi ana ihu, tare da waƙoƙin birthday.
Kyautar Mota Widad tayi wa Nurat, a matsayin birthday gift, gurin ya hagirtse da shewa anawa Widad kirari, suka shiga cashewa a stage din nan kaman ba yaran musulmi ba.
Kiran Yusuf akayi a waya, ya fita waje domin amsa Wayar saboda hayaniyar da take tashi a gurin.
Yana É—aga wayar yasa a kunnen sa tare da yin Sallama
"Idan har kana son tsira da Rayuwar ka, to ka tafi ka bar gurin nan a yanzu, in ba haka ba ko kai ko UwarÉ—akin naka É—aya ze iya rasa ransa"
SHARE PLEASE ðŸ™ðŸ™ðŸ™
Ayshercool
07063065680
_*AƘIDA TA*_
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*Story and written by*
_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_
The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*AƘIDA TA *
I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum
_Haƙƙin Mallaka ⚠: Littafin nan mallaki nane, tun daga sunan labarin zuwa abunda ya ƙunsa, ban yadda wani ko wata ya sauyamin ko yin Amfani da wani ɓangare na labarin ba ba tare da izinina ba, Nagode
_
https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
             PART1
                Page 7
Da sauri Yusuf ya koma gurin partyn ba tare da fargabar komai ba ya shiga kutsawa yana neman Widad, amma babu ita babu alamar ta a gurin, can ya hango Nurat tana ƙoƙarin fita, seda ya bari ta fito daga gurin party, sannan yabi bayan ta a guje ya sha gaban ta, seda ta tsorata da ganin sa ta ɗan tsaya ta kalle shi tace "Are you ok?"
"Ina Widad?" ya jefo mata tambayar
"ban sani ba na barta akan stage tana rawa" tai maganar cikin wata irin gurɓatacciyar hausa.
Subhanallah shine abunda Yusuf ya furta, yai gaba yana sake duba gurin.
ba zato ba tsammani ya shammaci Nur ya fizgota ya shiga cikin duhuwar flowers da ita, yasa hannu ya shaƙeta, ya kalle ta a hasale kamar wani mahaukacin zaki yace
"Ko ki gayamin gaskiya ko kuma zan fita dake daga gurin nan, zan riƙe ki a matsayin garkuwa harse Naga Widad, idan kuwa rayuwar Widad ta salwanta taki ma ta salwanta, ki gayamin ina take?"
Yai maganar cikin ɗaga murya tare da shaƙe Nurat.
"Dan Allah, please don't kill me I will tell you, please secure my life"
"Your life will be secured if you tell me the truth" ya faÉ—a yana zare mata ido
Cikin kokawa da numfashi tace "Ok zan gaya maka, Dad ne yasa aka busa mata wani abu, yanzu tana harabar gurin nan a ɓoye, wasu zasu zo su ɗauke ta, idan baka hanzarta ba komai ze iya faruwa"
"Meyasa Mahaifinki yake ƙoƙarin sace ta?"
Cikin kuka tace "I sure to the Almighty ban sani ba, trust me"
Tasa Nurat yayi a gaba ta nuna masa ƙarƙashin bishiyar da aka ajiye Widad, tana kwance helplessly a ƙasa, unconscious kaman babu rai a jikin ta, ga jakar ta a gefen ta.
Ya waiga ba kowa a gurin, Yasa hannu ya sunkuce ta ya tafi da ita motar su da sauri, ya buÉ—e bayan motar ya kwantar da ita, yaja motar da gudun tsiya ya bar gurin.
Da gudu Nurat ta koma cikin gidan su tana haki, da yake hall É—in party a cikin gidansu yake, É—akin ta ta tafi kai tsaye ta shige banÉ—aki tana sauke numfashi, ta wanke fuskarta, ta buÉ—e fridge ta sha ruwa me sanyin gaske, sannan É—akko wayarta ta kira layin mahaifinta.
Seda ta kusa tsinkewa sannan ya É—aga yace
"Yaya i hope everything is going according to how it's planned?"
Cikin rawar baki tace "No Daddy something is going wrong"
Cikin sauri yace "meya faru?"
Cikin Rawar Murya Nurat tace "Daddy basu ƙaraso da wuri ba, nayi abunda kace Amma..
" Amma me? Ki gayamin menene? "
" Daddy ita da wani tazo, nayi abunda kace, but someone intimidate me, yace in ban faÉ—i inda take ba ze kashe ni"
"Waye shi?" ya faÉ—a a fusace
"Ban sani ba Daddy, Amma tare suka zo"
"Wace irin wawuya ce ke haka? Kinsan lokacin dana É—auka ina wannan shirin? Idan wasu suka rigani mallakar Abun nan mun kaÉ—e"
"Daddy ba laifi na bane, laifin wanda ka turo su É—auke ta nefa"
"Shut up, kin ɓata min shiri kina gayamin maganar banza"
"Am Sorry Dad is not my fault, but....
" Common Keep quiet "Â ya faÉ—a a Hasale, tare da katse wayar yana tsaki, tabbas ba dan wawancin nan 'yar cikin sa ce ta aikata masa ba da ba abunda ze hana yasa a Kashe ta.
A fili Yace
"dole in toshe duk wata kafa da zesa su Alhaji Haruna su san nayi yunƙurin sace Yarinyar nan ni kaɗai, kuma dole in gano wane yaron ne suka je gurin tare"
Yusuf kam gudu yake bana wasa ba, ya dinga kauce wa dukkanin hanyoyin da zesa ya haɗu da cunkoson ababen hawa, ko kuma jam'ian tsaro, be sassauta da gudu ba seda yaga ya shigo layin su Widad, a hankali ya ƙara sa tuƙin yana zuwa ƙofar gate ɗin ya saki wani irin horn me gigitarwa, duk a ƙoƙarin sa na ganin ya kai Widad gida lafiya.
A gigice Isa ya buɗe ƙofar dake jikin tangamemen Gate ɗin ya leƙo ya fara masifa "haba Yusufa, wannan wani irin horn ne kaman me shirin sanar da tashin duniya"
Cikin harzuƙa Yusuf yace "Open the Gate"
Dukda Isa ba turanci yake ji ba amma ya gane Yusuf na magana ne akan ya buɗe masa ƙofa, Cikin Sauri Isa ya buɗe masa Gate Yusuf ya shiga da motar yayi parking, ya sakko da sauri daga cikin Motar ya buɗe inda ya Kwantar da Widad, har yanzu bata hayyacin ta, Yasa hannu ya ɗakko ta tareda Jakar ta ya nufi Cikin gidan da ita, Isa ya biyo bayan sa da Sauri yana ƙasa da murya cike da gulma yake Faɗin
"Yusufa meyasami Uwar É—akin naka kuma? Kodai Shaye2 tayi ne? Naganta kamar a buge"
Cikin tsawa Yusuf yace "Idan ka ƙara taku ɗaya daga inda kake zan ɓata maka rai"
Gaba É—aya Isa mamaki ya kama shi yadda Yusuf É—in ke wani magana cikin Izza da isa.