Sashe 20
Shuumar Masarauta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka san kowa rai ya yi wa daɗi ba ya mai shi ba. Kuma na kwance shi ya san daɗin katifa ba na tsaye ba, duk yadda za ka so samun farincikina ba kamar ni ba, ka rubuta ka ajiya duk ranar da dawo wurin nan da sunan neman taimako ka yi mini duk abin da ka ga dama. Ni Umaima 'yar sarki Habibullah Bn Muhammad Imam ba a taɓa yin kuskure biyu da ni, kada ka manta kowa da haɓarsa yake tagumi ba da ta wani ba." Umaima ta ƙarasa magana tana yin gaba abin ta cikin ƙunan rai. Ko kaɗan Bamaguje bai yi yunƙurin dakatar da ita ba domin sanin hali ya fi sanin kama, ya san wace ce Umaima ba tun yau ba. Ya kuma san duk daren daɗe wa za ta dawo wurinsa, takaicinsa ɗaya da ta wargaza masa shirinsa.
Abin duniya goma da ashirin ya haɗe mata a lokacin da Jakadiya ta same ta da saƙon Takawa, ba ta tanka mata ba har sai da Jakadiya ta ɗago ta kalle ta. "Jakadiya ina cikin matsananciyar damuwa, duk faɗin gidan nan kin san da ke kaɗai na aminta har zan iya buɗa wa sirrina. Na yanke alaƙata da Bamaguje ta har abada. Ina tsoron ya haɗa mini tuggun da zai kwaye mini zani a cikin masarautar nan har Takawa ya juya mini baya."
A firgije Jakadiya ta kalli Fulani Umaima, sai kuma ta yi shiru tana nazari. "Ƙarya ake uwar ɗakina ta ji kunya, wannan sharrin zuciya ne kuma ba za mu taɓa ganin haka ba har gaban abada. Allah ya huci zuciyarki ba za ki taɓa fuskantar wannan tunanin naki ba har abada. Idan kin yarje mini zan haɗa ki da wani Boka da na sani shekara ashirin baya, aikinsa tamkar yankan wuƙa yake sha yanzu magani yanzu. Sai dai kuma ban sani ba ko har yanzu yana nan cikin halwar tsafinsa, so samu dai shugabata na aikawa ƙanwar mahaifiyata takarda na ji daga gare ta. Domin tun da jimawa ita ta yi uwa da makarɓiya wurin haɗa ni da shi."
"Jakadiya kin san da zamansa amma ba ki taɓa sanar da ni ba?" Umaima ta wurga mata tambaya.
"Allah ya taimake ki na so yi miki iso wurinsa sai kuma na tuna yadda kika ba wa Bamaguje muhimmaci, don haka na ji tsoron yin kuskure a wurinki, amma a gafarce ni ko yanzu ake son na tura saƙo a shirye nake ranki shi daɗe. Wani ma ya yi rawa ballantana ɗan makaɗi, mutane nawa na yi hanya ballantana uwar ɗakina."Jakadiya ta yi maganar cike da rawar kai.
"Na kasance mai son sirri a duka al'amuran da suka shafe ni, Jakadiya bakinki ƙanin ƙafarki. Ko kaɗan kada na ji kin ɓunta wa wani sirrina."
"Na karɓa ina godiya ranki shi daɗe, idan ni ce har gaban abada ba zan taɓa baki kunya ba. Sai dai yana da sharaɗi, a ranar da kika ziyarce shi zai tara da ke kuma sai kin yi kwana arba'in baki yi wankan tsarki ba kuma za ki daina har sauran ibadu bakiɗaya." Fulani Umaima ta saki murmushi. "Wannan mai sauƙi ne Jakadiya ai aika masa da saƙon ziyarata."
Da wata yammaci Muhsin sanye da kayansa masu matuƙar birgewa, har ya fara tafiya Fadawa suka taso da niyyar yi masa rakiya. Hannu ya ɗaga musu alamar ba ya buƙatarsu, can cikin lambun Mai martaba ya zagaya da yake lambun yana da hanyoyin kusan guda uku, hanya ta farko za ka iya shiga ta sashen Mai martana. Hanya ta biyu kana iya shiga ta sashen matan sarki da iyalansa, hanya kuma ta uku ta can ɓangaren bayi ake iya shiga sai dai akwai tafiya mai matuƙar nisa. Ga wanda ma bai ɗauki shekaru a gidan ba ba zai taɓa sanin da wannan ɓoyayyar hanyar ba. Kuma ko waɗanda suka san da ita ba sa gangancin kai ƙafarsu wurin, domin gujewa salwantar rayuwarsu don zunubi ne mai girma a kama Bawa da laifin shiga wurin.
Kamalu tun yana yaro shi ma'abocin son shiga daji ne don a zargin da Baffajo yake yi ƙila a shige-shigensa ne ma har ya haɗu da makaran da suke taɓa shi lokaci-lokaci, don ma yana yi masa jiƙe-jiƙe da surkullensu irin na fulani amma a banza kare ya sha tsamiya. Ta bayan ɗakunan Bayi ya bi a lokacin rana ta buɗe kowa yana harkokinsa, tafiya yake ba tare da ya san wurin da ya dosa ba. Sai dai tsari da ƙwaytuwar wurin ya matuƙar birge shi, wata hanya ya bi haka kawai ya ji gabansa na faɗuwa. Sai da ya yi nisa sannan ya fara ganin kamar ya san wurin, mafarkinsa da ya taɓa yi na mage ya faɗo masa. A ɗan tsorace ya ci gaba da tafiya har ya fita daga wurin mai ɗan tsananin duhun bishiyoyi, can wani murgujejen shuri ya hanga da wasu fararen tsuntsaye a kai suna zagaye shi, da sauri ya ƙarasa wurin yana tsalle da niyyar kama ɗaya daga cikinsu. Kamar waɗanda suka san abin da ya kawo Kamalu kenan suka shiga zullo suna ƙoƙarin tsere masa, yanayin ba ƙaramin birge shi ya yi ba ya saki jiki yana tsalle-tsalle cikin nishaɗi.
Da matsanancin mamaki Muhsin yaken bin bayan yaron da bai wuce sa'ansa ba da kallo, sai dai kuma ganin kayan bayin da ke jikinsa ya baƙanta ransa don tun kafin ya fito ya ce ba ya buƙatar rakiya.
"Kai me kake yi a wurin nan?" Muhsin ya faɗa cike da isa da ƙasaita. Jin kalaman Muhsin ya sa Kamalu juyowa, kallo ɗaya ya yi masa ya ɗauke kansa gefe. Ya fahimci dai ba matsayinsu ɗaya ba a masarautar duba da yanayin tsadaddiyar suturar jikin Muhsin. Ran Muhsin ya ɓaci da ganin wulaƙancin da Kamalu ya yi masa, tasss ya sauke masa mari a fuska.
"A yau ba sai gobe ba zan sa a hukunta ka zan ga..." Wawan marin da Kamalu ya zuba masa a fuska ya katse kalaman bakinsa, har sai da haƙoransa suka datse harshensa. A hargitse ya ɗago yana dubansa, Kamalu ya fara takawa ba tare da ya tanka masa ba ya nufi hanyar su ta bayi don ya ji zagayen duk ya gundure shi silar abin da Muhsin ya yi masa. Cikin tsananin ɓacin rai Muhsin ya bi hanyar sashen Takawa yana fara sauri duk da tafiya da sauri ba ta daga cikin ɗabi'arsa. Kafin ya ƙarasa tuni yatsin Kamalu sun fito raɗau-raɗau a saman kuncinsa, ƙarshen tsinin harshensa ya datse har ya fara tsattsafo da jini.
Jama'a Kamalu ya taÉ“o É—an masu gidaðŸ¤ðŸ¤£ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸
*Littafin kuɗi ne 500 idan kina buƙata za ki biya ta wannan Account ɗin Aisha Adam 3090957579 First bank ko katin MTN, ki turo da shedar biya ta wannan lambar 07062062624.*
12
*🤔WAI NA CE KINA DA WAƊANNAN MATSALOLIN AMMA KIKE ZAUNE DA TARUN TUNANI FAL KWANYA?*
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEƘI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
👉 *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*
*15. Supplement for Acne, dark spots remover*
*Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*