← Book details Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 95

Sashe 94

Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set ɗin kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set ɗin hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
Haɗine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.

Idan kin sayi kaya in dai set ɗin kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuɗin Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.

0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 86
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Cikin sanyi ta kumshe idonta cike da kunya da gajiya murya can ƙasan maƙoshinsa tancd.
“Amin ya Allah”. Fuskarta ya shafa haɗi da yin ɗan guntun murmushin gefen baki yace.
“Farriyyhah na gajiyar da ke ko?”.
Murya a narke tace.
“Appiy jikina ba ƙarfi kafana rawa yake yi bazan iya tashi ba”.
A hankali yace.
"To zo mu hau gado kiyi bacci”.
Rau-rau tayi da ido cikin kasala tace.
“Appiy kace zaka kaini wurin dinner”. Yana gyara zama ya ɗaurata kan sawunshi suna fuskantar juna yace.
“In baki buɗe idoba bazan kaikiba, kuma in kin ƙara cemin Appiyn zan ƙarayin na 1 hour”.
A hankali ta buɗe idonta sai kuma tayi saurin rufewa ganinsu duka ba komai a jikinsu.
Cikin sanyi tace.
"To me zan kiraka”. Yana miƙawa tsaye da ita yace.
"Da kikaji kayan daɗi ai Ateiyah kika kira, harda wani cemin Moudy ko, ko kunya wai Mahmoud dama kin iya kiran Mahmoud ɗin ashe”. Baki ta tura tana ɗan dukan ƙirjinsa tace.
“Please nidai mu tafi”. Bathroom ya nufa da ita yana faɗin.
"Yau shine na uku kuma shine wanda kike cikin hayyacinki na forko tsoro da raki ya gigitaki, na jiya kuma maganin mura harda wani cemin.
"Cire cire”. Wai in cire wondo yanzu kuma kin wani rufe ido bayan kin gama santi”.
Wata iriyar kunyace ta rufeta daga sama har ƙasa cikin yauƙi da kasala tace. "Ni dai ai banyi ihuba wani kuma ihu harda shuɗewa”.
Yana direta ta yace.
"Ba dole ba na jini cikin ni'imar aljanar duniya ai dole in shiɗe in banyi ihun nan bafa daɗi zai sumar dani”.
Da sauri ta jawo towel ta ɗaura tana faɗin.
"Ayya fita ni zanyi wanka”.
Bayan sunyi wankan ne ta sake shiryawa cikin lace da yafi na ɗazu kyau shi kuma wasu datatstsun suit ya saka sunyi masifar kyau maroon color ɗin ya hasakasu.
Ƙarfe goma saura suka isa wurin dinner kuma goma dai-dai za-a tashi.
Haka dai suka samu ƙarshen taro suka ɗanyi hotuna.
Sai dariya Aunty Sadiya ke mata ita da Rashida.
Koda suka koma abincin da Bashir ya kawo musu da kanshi ta ɗan ci shi dai iya Admiral yasha.
Washe gari da asubar fari su Adda Nana gaba ɗaya tawagar kawo amarya suka kama hanyar Kano, dan ko sallan asuba a Zean sukayi.
Shi kuwa Mahmoud da Fariyda koda sukayi sallan asuba bacci suka maida.
Dan Flight ɗinsu sai karfe biyu zai tashi.
Sha biyu dai-dai Bashir ne tsaye gaban Mahmoud cikin girmamawa yace.
“Please big broz kayi haƙuri muje kuyi lunch da abincin amarya, ita da kanta ta shiga kitchen tayi muku girki tace dan Allah kuje kafun lokacin tafiyarku ya cika”.
Yana kallon Fariyda da tunda sukayi waya da Raihana ta gama shirya komai abayace a jikinta Black collor mai ɗan karen kyau da ƙyalli haɗi da sulɓi.
Kanshi ya juyo kan Bashir dake cewa.
“Dan Allah ayi mana wannan alfarma, daga can sai in kaiku Airport”. Yana gyara lins ɗin hannun rigarsa yace.
“Farriyyhah kina son zuwa”. Longoɓar da kai tayi bisa kafaɗarta haɗi da tura ɗan lips ɗinta cikin sanyi tace.
“Eh in ka amince minba”. Wani irin mayataccen kallon yayi mata yana jin wani masifeffen daɗi da jin sa tamkar sarki a fadarsa dan furucin da tayi na. Eh in ya ya amince ba cikin gamsuwa da girmawarta da bashi ragamar bata umarni da kalmar ta ya nuna shine masarrafinta in ya sahale taje in bai sahaleba bazataje ba, haka nan yaji bazai iya hanataba hannunsa yasa ya kamo nata murya cike da jin daɗi yace.
“Zamuje dan farin cikinki”. A hankali tace.
“Nagode”. Murmurshi Bashir yayi cikin ɗaukan salo so yace. “To bari in fita da box ɗin our Aunty”. Daga nan yaja akwatin Fariyda tare da ɗaukar yar jakar Mahmoud ɗin ya fita.
Yana fita Mahmoud ya rungumota haɗi da sauƙe numfashi a hankali yace.
“Da so nake in samu lokacinki muyiwa Taraba kekkyawan salla da fatan samun ƙannen Zaitoon”.
Ya dire mgnar yana manna hannunta kan Papi ɗinsa, cikin sanyi ta janye hannunta ido na tsatsfo hawaye tana ɗan yarfa hannunta murya a karye tace.
“Kayi haƙuri na gaji”. Kissing neck ɗinta yayi yana shaƙar ni'imtaccen ƙamshin jikinta yace.
“No karkiyi kuka nama haƙura, Amman fa bashine zaki biya in mun koma”. Tana ɗaukar hand bag dinta tace.
“Ayyah dan Allah mu tafi”. Briefcase nashi ya ɗauka da woyoyinsa daga nan suka fito.
Parlour Raihana suka shiga Bashir na gaba Ita da Mahmoud suna biye dashi a baya waya take yi da Sulaiman yana faɗa masa, har sun isa numan su Zaid yasa aka bawa waya, suna shiga Raihana tazo da sauri ta rungume Fariyda ido cike da hawaye tace.
“Duk sun tafifa ba wanda suka barmin”.
Rungumeta Fariyda tayi cikin jin tausayinta tace.
“Kiyi haƙuri haka akeyiwa kowa”.
Bashir da ya shigo ciki yana nunawa Mahmoud 3 seatter ne ya ɗan juyo yana kallon Raihana a hankali yace.
“Ga Big broz fa”. A hankali ta saki Fariyda ta riƙo hannunta suka shigo tsakiyar parlour kan 1 seatter Fariyda ta zauna shi kuwa 2 seatter, shiko Bashir hannun Raihana yaja suka zauna kan 3 seatter, tana share ƙwalla tace.
"Appiy sannunku da zuwa, ina kwana”. Fuska Ba yabo ba fallasa yace.
"Alhamdulillah ayi haƙuri a bar kuka haka kar kisa min Farriyyhah na kuka”. Ido na kuma cikowa da hawaye a hankali tace.
"Appiy ngd”. Bashir ya mike tsaye ya nufi Dinnin area yana faɗin.
“Bismillah big broz ku iso nan”. Yana kallon Fariyda da Raihana ta kamo hannunta tana faɗin.
“Zo muje kune zaku fara cin abincin gidana”. Mahmoud ta ɗan kalla cikin girmamawa tace.
“Appiny Zaid mu isa kuci abinci”. Kai ya ɗan jujjuya yana ɗan danna wayarsa yace.
"Alhamdulillah Raihana kuje Farriyyhah taci mana, in taci ma ya wadatar mana mu duka biyu”. Da sauri Bashir ya dawo yana faɗin.
"Ayyah dan Allah kazo kuci abinci”. Ita kuwa Raihana Fariyda ta zuba wa ido tana faɗin.
"Please Aunty kice yaci abinci Allah nayi komai a tsabtace harda Yah Bashir fa ya tayani”.
Kai ta juyo kan Mahmoud ɗin da Bashir ke ta masa magiyar yazo suci abinci.
Cikin kwaɓe fuska murya a karye tace.
"Appiey ko fruits ne muje ka ɗan sha, tunda mukazo fa bakaci abinci ba sai Admiral kake sha sai ɗan cookies”. Ta ƙare maganar tana juya kyawawan idon ta cikin nasa manyan ido tare da da tura lips ɗin ƙasa haɗi da miƙo masa hannu tana faɗin
"Ko in tayaka kantashi”. Ɗan guntun murmushi gefen baki yayi haɗi da bata hannu.
Raihana na bin bayan Bashir tace.
"In Kuma akwai abinda yake so, Aunty Fariyda mu shiga kitchen kiyi masa shap-shap ko”.
Miƙewa tsaye yayi ganin ta haɗe fuska tana faɗin.
“Shike nan kai ka sani”.
Hannunta ya kamo ya ɗan jawota jikinsa a hankali yace.
“Angle bazan iya ci bafa, ko naci zanyi amai, kina son inyi amaine”. A hankali ta jujjuya kai hadi da cewa.
“To in shiga kitchen dafa maka indomie ne”. Sai kuma tayi shiru tana ɗan juyo kanta tana kallonsa tana tura baki tace.
“Sorry na manta nima baka cin abincina ko kaci amai kakeyi dan kana ƙyamata”. Ta ƙare maganar tana haɗe fuska ta juyawa ta nufi Dinnin area, hannunsa yasa ya kamo nata ya jawota, bayanta ya manna da ƙirjinsa a hankali ya ɗan sunkuyo kanshi tsakanin wuyanta da kafaɗarta murya a narke yace.
"Ni nace ina jin ƙyamarki?”. Fuska a haɗe tace.
"Ai ba sai ka faɗaba aikinka haka ya nuna, dama kai kana magna da bakine ai komai a aikace kakeyi da Ummi tasa kaci dolema ai amai kayi dan kana ƙyamata kace mi ƙazamace”. Ta ƙare maganar tana rau-rau da ido Hannunsa ya ɗaura kan bakinta a hankali cikin raɗa yace.
"My Angel wani ƙyama kuma nida yawun bakin yafi min chocolate ɗanɗano, nida ke me ya rage, duk faɗin duniya ke kaɗaice mace da ba inda ban kai bakina a jikintaba, babe har milk nakifa kin shayar daki na lashi ko ina kin maidani kamar tsohon maye na zama kamar mage da lashe-lashe ina bin garɗin milk dinki duk duniya ba wanda na taɓa yiwa halafa kuma ba wanda zan ƙara yiwa haka”. Cikin kunya ta rufe idonta tana tuna makirin abinda yayi mata daren jiya tabbas batun ƙyanƙyami kam ya ƙare a murya can ƙasan maƙoshinta tace.
"To in kana son in yarda zan shiga kitchen in dafa ma indomei”. Yana ɗan manna lips ɗinsa a fatan wuyanta yace.
"Mu tafi mota dai in sake miki abin jiya ai zakifi gamsuwa bana ƙyamarki ko, ke da na roƙeƙi kiyi min ai har kuka kikayi tayi kikace wai zan saki amai kina ta ƙorafin na ɓata miki fuska da riga daga nan baki ƙara yi min ba, kinga ai kece kike ƙyamata”. A hankali tasa tahin hannunta ta rufe fuskaarta.
Murmurshi Bashir yayi haɗi da ƙara tare gaban Raihana yadda bazata hangosu ba, shima bazai hangosu bare suji me yake faɗa mata.
Shi kuwa Mahmoud har ga Allah ya mance akwai wani ɗan adam a wurin bayan ita cike da kunya tace.
"Ni dai a'a in ma girki kaci”. A hankali yace.
"To zanci kiyi min amman bari in fara shan..” da sauri ta zame ta matsa gefe tana faɗin.
"Raihana ta ina kitchen yake”.
Da sauri ta nufi kitchen tana. "Zo gashi ta nan”. Shi kuwa Bashir kujerar Dinnin table ɗin ya jawo wa Mahmoud ɗin da ya ƙaraso, a hankali ya zauna yana danne papi indonsa na kan wormas ɗin dake shirye kan Dinnin table ɗin, yar hira suka fara da Bashir ɗin.
Bayan shigarsu kitchen da kamar 24 minute suka fito, tana riƙe da wani kekkyawan tray da bowl ɗin dish mai marfi ruwan garai-garai sai fork and spoon a naɗe cikin tissue sai kuma flacks da mugs guda biyu masu ɗan karen kyau, gabanshi ta ajiye tare da jan kujerar dake kusa dashi ta zauna tana jawo abun da kayan tea ka kai.
Buɗe bowl ɗin tayi, ido ya ɗan zuwaba indomie data dafa mashi wanda yaji nama da kifi banda rabin abincin kifi da nama ne sai kwai soyayyan ƙwai da yaji kifin gongoni sai ɗan vegetables kaɗan yayi wani irin ƙala mai masifar kyau da ɗaukar hankali sai ƙamshi yake bazawa, tura masa gabanshi tayi haɗe da warware fork and spoon daga cikin tissue ɗin ta miƙa masa, amsa yayi haɗi da cewa.
“Jazzakillahu khairan mar'atussaliha”. Mugs ɗin ta jawo ta fara haɗa masa tea kamar yadda take ganin su Ummi na masa, Raihana kuwa Bashir ta zuba wa abincin da sukayi haɗi da sawa Fariyda ɗanwaken da tayi mata tana faɗin.
"Ke ga naki”. Sai kuma ta ɗan turo mata ɗan bowl mai marfi tana buɗewa tace.
"Ki sawa Appiy pepper chicken ɗin akan indomie”. Da sauri yace.
"A'a Raihana wannan ma ya isa”.
Ido ya lumshe lokacin da ya kai indomie bakinsa naman yayi lugub kifin yayi dai-dai yadda yake so. Mug ɗin data haɗa masa tea ɗin ya amsa yana kallon ta jawo ɗaya zata haɗa yace.
"Angel barshi haka”. Fuska ta kwaɓe a hankali tace. "Ai yadda kake sha a gida haka zaka sha a nan ma”. Ba musu ya jinjina kai kawai alamun to.
Saida ta gama haɗa masa kana ta jawo ta fara ci sunci sun sha sunyi tib.
Ƙarfe ɗaya da kwata suka dawo cikin parlour anan sukayi salla kana suka fito gidan, bayan sun shiga motar ita da Raihana a baya Bashir na jan motar Mahmoud na gefe.
Suna isa Airport ɗin ba jimawa Flight nasu ya tashi zuwa Abuja.
Ƙarfe uku da da rabi tayi masu cikin birnin Abuja ganin sun fita cikin Airport ɗin ne yasa ta fahimtar ba yanzu jirginsu zai tashi ba.
Hetkotan ƴan sandan ciki taga sun shiga da mutumin da yazo ya ɗaukesu wanda taji yana kira da. Hadi da alamu sunyi karatu tare.
Suna shiga suka wuce ciki ido cike da mamaki take kallon wurin da aka shiga da suɗin.
Gyara riƙon hannunta yayi ya jawota kusa dashi suka zauna, shi kuwa Hadi ya shige ciki jim kaɗan ya fito tare da........
Chapter 94 · 0% Book details