← Book details Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 95

Sashe 68

Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 75
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Suna Ina? A wani Hali suke ciki? Me sukeyi musu a can? Sunacin Abinci? Wanne irin fargaba zuƙatansu keciki?, ya iyayensu da Yan uwansu keji?. Allah yasa basu haiƙewa budurcinsu ba. Tabbas ma kuka sukeyi Wlhi Akwai tashin hankali ka Auna hakan akanka ya hayyu ya qayyum Allah ka kubutar dasu cikin Amincinka ya rabbi ba iyayensu kadaiba da yan uwansu harmu munaji ajiki da zuƙatanmu Allah ka duba bayinka mu bazamu iya ba Amma Allah kana ganinsu Allah ka shiga lamarinsu ya Ubangiji Annabi Muhammad SAW Allah ka kare rayukansu da lfyarsu da budurcinsu da natsuwarsu da imaninsu!!! Allah ka hana waɗannan azzaluman samun damar cutar da Waɗannan yaran mata bayinka masu rauni🙏🏻🙏🏻🙏🏻😭😭😭
Chapter 68 · 0% Book details