Sashe 51
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 68
Na
Aysha Aliyu Garkuwa
Kanshi ya juyo ya kalli Baba Malam, ganin Malam ɗinma ya kauda kanshi ne yasashi yin ƙasa da kanshi yana mai jujjuya wayar Yah Amin dake hannunsa. A kufule Ummi ta danna mishi harara cikin takaici da baƙin cikin rabuwar da zatayi da Farriyyha tace.
"Anayi maka magna kayi ƙasa da kai, ka saketa akace, dan iyayenta basu haifa ma ita dan kayi ta dukanta ba, duk ka gigita yarinya ka firgitata”. Da sauri tayi shiru gami dayin ƙasa da kanta dan hannu da Abba ya ɗaga mata. Murya a zafafe Abba ya kuma cewa.
“Ka sake nace ko sai na barranta kaina da kai”. Da a hankali ya fara jujjuya kanshi, wayar Yah Amin ɗin ya fara lallatsawa a ƙalla 1 minute and 45 second. Ya ɗago kansa yanw kallon Abba da fuskarsa ke fusace.
"Ka saketa!”. Lips ɗinshi ya motsa a hankali yace.
"Na tura mata ta Evidence a wayarta”. Numfashi mai nauyi Abba da Malam suka sake a tare.
Ummi kuwa da sauri ta matso kusa da Fariyda data saki maraitaccen kukan da yasa su Abba ma duk meda hankalinsu kanta. Sadiq kuwa da sauri ya miƙe ya fita ya bar parlour, motarsu ya shiga yana mai jujjuya kai a fili yace.
"Malam wannan ba shine mafita ba”. Ummi na shafa kanta tace.
"Kiyi haƙuri Fariyda yanzu dai kin rabuda zaluncin shi da cin zalinki da yakeyi yaje can ya ƙarata da zuciyar sa ta banza, Allah yasa haka shi yafi alkhairi, Allah yayi miki zaɓi da miji na gari wanda zai soki fiye da Yadda Aminullah ya soki, tabbas munyi rashin surka ta gari”. Sautin kukan Fariyda daya tsanantane yasa Ummi tallabo kanta haɗi da cewa. "Kiyi shiru Fariyda daga yau kukanki ya ƙare ai”. Murya cike da rauni tace.
"Ummi daga yau na fara kuka dai tunda zai rabani dasu Zaid yace in ya sakeni ko in da nake bazasu jeba, kuma shi yayi min alƙawarin in na yarda da Sa'ad ko Yah Mujahid zai sakeni muyi aure a sirri zai kuma bar min su Zaid sai da ya bari muka fara magna da Yah Muhajid da Sa'ad ranan na sameshi yanayiwa Sa'ad masifa wai ai, in ni bani hankali shima bashi da hankiline”. Cikin rashin fahimta Abba yace.
"A'a Fariyda natsu ki min bayani yadda zan gane”.
Da sauri fara basu lbrin duk yadda sukayi dashi a India da yadda ya tursasa mata mgna da Sa'ad da zuwansa Ahmedabad, da yadda sukayi a Istanbul dama yadda suka haɗu da Faisal ta ƙare maganar tana kuka mai cike da rauni murya a raunace tace.
"Abba inason su Zaid bana son yin nesa dasu su nake gani a madadin Yah Amin bazan iya rayuwa ba tare da suba.
Da sauri Mahmoud ya ɗago kansa jin Abba na faɗin.
"Ai shike nan Wlh tallahi kansa yayiwa, ya rabu dake ya rabu da su Zaid na bar mikisu halak malak, ni da kaina zan medake gidanku da yaranki”. Kai ya fara jujjuyawa cikin kafewar yawun baki da cushewar numfashi hakan yasa mgnarsa kasa fitowa sai kai da yake ta jujjuyawa babu ƙaƙƙautawa alamun a'a gaba ɗaya jikinsa tsuma yakeyi.
Malam kuwa ido ya zuba masa cikin tausayinsa, ganin fusatar da abokin nasa yayine shiyasa baice komai ba.
Goggo Dada dake zubda ƙwallan tace.
"Yaya ai wannan hukuncin har mu ya mana tsauri, yaran nanfa sune farin cikinmu”. Cikin sanyin murya Ummi tace.
"Bamu fa da wasu sai su”. Cin zubda ƙwalla take kallon su Ummi a hankali tace.
ina tausayinsu Ummi kar suyi maraici biyu sun rasa mahaifinsu sanadin mutuwa kuma nima da nake raye su rasani maraicin zai musu yawa ayyah Ummi dan Allah da Manzonsa abanisu”. Cike da tsayeyyen ra'ayi da yanke hukunci Abba ya nunawa su Ummi hanyar shiga parlour Ummin yace.
“Na gama yanke kuhunci kuje na sallameku”. Sanin halinsa yasa Ummi miƙewa ta fita Goggo Dada na biye da ita.
Malam yace.
“Fariyda tashi ki bisu”. Da sauri ta miƙe tabi bayansu.
Cikin tausayawa Sulaiman ya kalli Mahmoud da ya yunƙura zai miƙe tsaye cikin tausayinsa ya maida kanshi ya sunkuyar jin Abba na cewa.
"Bance ka tashiba koma ka zauna”. Idonsa da koda suna buɗe basa gani shi yasa ya barsu a rufe, ƙara rumtsesu yayi naya jin tafasar zuciya da jini. “Mahmoud ka warke ne? Ko baka warke ba?”. Abba ya tambaya cikin tsaresa da ido, shiru baice ko ƙala ba. “Ba da kai nake magna bane?”. Har lau ba amsa sai lips ɗinshi da yake ta daddasawa datsar da tasa tuni sunyi jazir ga azabar ciwon kai da ya tasoshi gaba.
Cikin zafin ran da Mahmoud ɗin ya gada a wurinsa ya watsa mishi wani gigitaccen mari haɗe da tsawa mai ƙarfi yace. “Nace ka warke ne ko baka warke ba Mahmoud”. Lips na rawa murya a sarƙafe da ƙunan zuciya yace.
"Na warke”. Daga Abba har Baba Malam da Sulaiman murmurshi ne ya meye gurɓin fushi da damuwar dake kan fuskarsu, numfashi mai sanyi Malam ya fesar yace.
“To Alhamdulillah kai Mahmoud tashi ka tafi.” da sauri ya miƙe Zaid dake bacci a gefen Abba ya ɗauka ya fita.
Sulaiman kuwa Parlour Ummi ya nufa yana shiga ya gaya musu abinda Mahmoud ɗin ya faɗa.
Cikin farin cikin da yasasu mahdala Goggo tace. "Shike nan ai komai yazo da sauki sai a aura masa Jidda, ita ma Fariyda tana da masoyanta sai ta zaɓa wanda takeso cikinsu.”
Ummi da tayi sujudul shukur ta ɗago cikin farin cikin tace.
“Alhamdulillah Allah ya kawo wata mafitar koda Fariyda ta tafi da yara ba matsala”.
Fariyda dake ɗakin Goggo Dada tana jinsu, jin, za'a bar mata yaran ne yasata sauƙe nannauyan ajiyan zuciya, cikin jin daɗi ta kira Aunty Saddiqa tana ɗagawa tace.
“Aunty Saddiqa Yah Muhajid ya mutu ko? Ina yake?”. Saddiqa tace.
"Ke Fariyda ki natsufa yana raye, tun ɗazu Yah Nasir yazo ya tafi asbiti dashi”. Ajiyan zuciya mai tafe da sassaucin ruɗanin da take ciki ta dire.
Shi kuwa Mahmoud tafiya yake ido a rufe har ya iso parlour, jin ya taka abune yasa ya ɗan buɗe idanunsa da basa wani gani sosai, hasken da wayarta ya kawo sabida ɗan takata da yayine ya taimaka mishi wurin ganinta kwantar da Zaid yayi kan sofa bayan ya ɗauki wayar, bedroom ya wuce ido a rufe, kan gadonsa ya watsa woyoyin duka uku da nashi dana yah Amin dana Fariyda, kai tsaye bathroom ya shige ruwan sanyi ya sakarwa kansa ba tare da ya cire tufafin jikinsaba, a ƙalla 46 minute yana tsaye ƙasan ruwan, har lau idonsa a rufe, a haka yayi alwala ya fito ɗaure da towel jallabiya ya zura ya fito, sallaya ya shimfiɗa sallan azahar daya tsere masa ya farayi yana idarwa aka kira la'asar a nan yayi sallan, jingina bayansa yayi jikin kujerar da ya kwantar da Zaid kanshi na kusa da kan Zaid ɗin ido ya rumtse a karo na barkatai lips ɗinshi ya ɗan fara motsawa a hankali....
Abba ya kalli Baba Malam daya mike tsaye yace. "Lokacin salla yayi zan wuce gida”. Miƙewa Abba yayi ya bashi hannu cikin amintaka na gasken gaske yace.
“Ka bawa Asma'u haƙuri kan abinda ya faru, Allah yasa haka shi yafi alkhairi, in sha Allah ni da kaina zan dawo da Fariyda gobe da safe yau dai ta kwana anan a wurin Dada ta ɗan samu natsuwa kafin in maidata”. Kai Malam ya jinjina yace. "Kai da ɗiyarta sai ka tsaya gaya min yadda ka tsara a kanta”. Murmurshi mai cike da jin daɗi Abba yayi kana suka fita.
A hankali Sadiq ya ɗan kalli Mahaifin nasu bayan sun bar harabar gidan. “Malam ina zamuje”. A taƙaice yace.
“Gida”. Daga nan bai kuma cewa komai ba, koda suka isa a masallacin jumma'a ƙofar gidan nashi ya tsaya inda yake limancin kamsut salawat da na jumma'a saida aka idar da salla ya shiga cikin gida.
Yana shiga Mamy da Aunty Amarya suka shiga kamar yadda Maigadi ya musu bayanin abinda ya gani da idonsa, haka sukayi masa bayani, Sadiq dake gefensa yace ya kirawo masa mai gadin yadda suka faɗa masa haka ya mai-maita da ƙarin cewa.
"Nidai fa naga kawai musabaha sukayi, yana riƙe hannun Muhajid kawai ya fara ihu da karkarwar ni da fari nayi zaton wasane, sai daga baya naji ihun yayi yawa dana leƙa naga dai bakin Mujahid nata zubda jini haƙoransa biyu na gaba duk sun faɗi, yana ihu sai wawulumon baki, ina isa wurin ne kuma naga ya turesa da ƙafarsa yaja motarsa ya tafi, bai takashi ba kam amman ƙiris ya rage ya takashi”.
Malam ya kalli Saddiqa dake cewa.
“Ai wlh shi Yah Mujahid shi yaja komai ta yaya zai rinƙa yiwa Fariyda wasu abubuwan a gaban mijinta,” Malam yace.
“Me yayi mata”. Da sauri Aunty Amarya tayi masa bayani, a hankali ya sauƙe numfashi tare da miƙewa yace.
“Sadiq taso muje asbitin”. Daga nan suka fita. Bayan sallan isha wuraren ƙarfe tara saura kwata, Goggo Dada ta kalli Fariyda dake miƙa mata Zaitoon dan mata wankan tace.
"Kije ki ɗauko Zaid a bashi mgninsa ayi masa wanka”. Tana ɗan kallonta ta kuma cewa. "Maganin ma in yasha yau dai ya ƙare ko”. Cikin sanyin baccin daya fara ɗaukarta tace.
"Goggo Dada ina yake”. Tana cire wa Zaitoon riga tace. "Yana sama wurin Mahmoud”. Da sauri tace. “A barshi kawai”. Ummi tace. “Aa tashi ki ɗaukosa a ƙarasa mishi mgninsa”. Cikin tsaro tace. “Ummi ina tsoron zuwa can”. Cikin yaƙini Ummi tace. “Babu abinda zai miki, kije ki ɗauko yaro ki kawoshi”. Ganin yadda Ummi tayi magna cikin bada umarni ne yasa ta miƙe Goggo Dada tace. “Ki kai mishi abincinsa”. Ummi tayi saurin cewa. "Baza'a kai masaba in yaga dama ya sauƙo yaci in baiga damaba ya zauna”. Haka ne yasa ta fita. A hankali ta tura ƙofar parlour nashi zuciya na bugawa, zaune ta hangoshi a inda yake tun kafin la'asar har yanzu a nan yake, yana jingine da jikin kujerar rungume da Zaid a ƙirjinsa, idonsa na lumshe, a hankali take takun tare da ɗan motsa lips ɗinta tayi sallama, ganin yadda yayi shiru ne yasa ta tunanin bacci yake yi, haka yasa ta ƙara matsowa kusa dashi, a hankali ta ɗan durƙusa kan guiwowinta tare da kai hannunta da nufin ɗaga Zaid daga ƙirjinsa, da sauri ta ɗan ja da baya ganin ya ɗaga Zaid ɗin daga kan jikinsa ya kwantar dashi kan kujerar dake bayansa, har lau idonsa a rufe ruf, ta gefe ta ɗan sunkuyo dan ɗagashi tana faɗin.
“Ummi ne tace in kashi za'a bashi ragowar mgnins...” cikin tsoro taja numfashi da ya maƙele ragowar mgnar a maƙoshinta, ido ta zaro cikin tsoro saboda jin yadda ya fizgota jikinsa kan ƙirjinsa ta faɗa, tana yunƙurin tashi taji ya kuma harɗe hannunsa duka biyu kan bayanta yayi mata amintacciyar rungumar da tasata maida kai ta manna akan kafaɗarsa dan ba rungumar wasa yayi mataba rungumace mai ƙarfi tamkar zai maida ita cikin jikinsa, wasu irin tagwayen numfarfashi yake sauƙewa wani na korar wani, gaba ɗaya jikinsa ya fara tsuma.
Mutsu-mutsun takeyi da iya kar ƙarfinta amman ta kasa iya kwace kanta, murya cike da tsoronsa tace. “Dan Allah ka sakeni”. Shiru bai tankataba sai ajiyan zuciya da yake sauƙewa wani na korar wani. Hannunta ta kife kan kafaɗunsa ta fara ɗan marinsa da ɗan ragowar ƙarfin da ya bar mata da rungumar da yayi mata, kai ta ɗago tana kallon fuskarsa da har yanzu take jazir da ita, sai idanunsa dake lumshe.
"Wayyo Allah Ummi”. Ta faɗa da ƙarfi cikin neman agajin taimako, idonsa ya buɗe, haka yasa sukayi ido huɗu ganin launin idanunsa yasa ta kuma buɗe bakinta da ƙarfi tace. "Wayyo Ummeeey”. Sai kuma taja ƙarshe sunan cikin maƙoshinta dan jin yadda ya haɗe bakinsa da nata, lip inta na ƙasa yayiwa wani irin sahihin kamu ya fara mata tsotsar da yasa ta zazzaro idonta duka waje jiki na kerma take jujjuya kai tana ci gaba da dukan kafaɗunsa so take tayi ihun neman ɗauki amman bai bar mata daman hakan ba.
Wani irin ƙarƙarwa jikinsa ya farayi tamkar mazari, sawunsa dake miƙe ya ware ya zama tana tsakiyar samunsa harɗe ƙafafun nasa yayi ya mata garkuwa ya kanainayeta yadda ko motsi bazata iyaba, hannunsa duka biyu yasa ya tallaɓe haɓarta, kallon da yake matane yasata rufe ƙwayar idonta tana mai jin yadda yake kissing tongue dinta tamkar zautacce. Hawaye da suka cika mata idone suka fara kwarayon mata ba ƙaƙƙautawa sai numfashi tsoro da takeyi a hautsine, da ƙarfi taja kanta lokacin da taji ya zare bakinshi daga nata, tafin hannunta tasa kan lips ɗinta tana gogewa ido na zubda ƙwalla ta fara magna cikin ƙosawada jin tsoro mai tafe da tsana muryar tafe da kuka tace......