Sashe 76
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
gaske suna tare tun ɗazu”. Yana juyowa ya kalli window jin sautin wasu tagwayen ajiyan zuciya masu gauraye da sakewan numfashi, a hankali yace. "Suna tare kuma in sha Allah Mahmoud ya samu lfy kenan, walima dai bazata zoba tayi jinyar mijinta”. Ƴar dariya tayi tare da masa sallama ta katse kiran. A cikin ɗakin kuwa ido ya zubawa kekkyawar fuskantar yana mai tsaida kallonsa kan pink lips ɗinta data matse na sama ta turo na ƙasa tana sheshheƙan kuka tamkar Zaitoon, tanayi tana kallon gaban abayarta da duk ya feshemata turarensa har zuwa kan fuskarta duk ya fesa mata har jikin wuyanta. Wasu tagwayen ajiyan zuciya ya fara sauƙewa wani na korar wani, sai kuma ya ƙara jawota jikinsa kissing nata ya farayi tako ina yanayi yana magna cikin narkekkiyar muryar mai cike da haƙi da sautin kuka. "Thanks my happiness jazakallahu khairan wa yatta ƙinallahu jami'an Habibti. Allah yayi miki al'barka ya miki tukuici da jannatul Firdausi”. Zamewa tayi daga ɗan riƙon da yayi mata, kanta ta sunkuyar tana ƙara kallon jikinta, ɗago kanta tayi daga kallon jikinta jin yadda yake wata ƴar dariya mai cike waraka sauƙi, salama, haɗi da samun lfy, dariya mai sautin yakeyu yanayi yana nuna fuskantar da duk ya fesheta da fitinarsa. Tunda take iya tsawon rayuwarsu bata taɓa ganin inda yayi dariya hakaba sai yau ɗin tura baki tayi tana kallon yadda dariya tayiwa fuskarsa masifar kyau maƙolloton sa dake sama da ƙasa ta kalla, sai kuma kawai ta saki kuka tanayi tana kwaɓe fuska da tura lip ɗinta cikin sheshheƙan tace. "Ka ɓata min jikina da kayana ka hanani zuwa walimar yar uwata kasani yi abinda zai jamin amai”. Ta ƙare maganar dasa masa kuka, hannunsa yasa ya fara jawota jikinsa, bubbuge hannunsa ta fara tare da yunƙurin sauƙa daga kan gadon tana faɗin. "Mutum kamar pampo ni dai Allah ya sani kaine da zunubi”. Da ƙarfi ya jawota jikinsa kan ƙirjinsa ya kwantar da ita yana mai tattare gashin kanta daya rufesu duka da hannunsa ɗaya, da sauri ta riƙo ɗaya hannun nasa kuma jin ya tattaro rigarta yayi sama dashi ya manna tafin hannun kan mararta yana ƙasa dashi. Hannunsa ɗaya yasa ya koma duka hannunta biyu ya riƙe, kana ya ƙai ɗaya hannun inda yayi niya, ido ta rufe da ƙarfin tsiya dan jin wani irin fitinennen abinda yake yi mata, ƙara cusa kanta tsakanin kafaɗarsa da wuyansa tayi murya can ƙasan maƙoshinsa yace. “Mutane kamar pompuna dai zai kice kema ɗin ba gashi duk kinyi liking ba yarinya kamar ƙworamar”. Innalillahi shine abinda ta iya furtawa shima a cikin zuciyarta dan yadda yake mgnar haka yake yin abinda ya tabbatar mata shi na mijin duniya ne. Kar-kar jikinta yaci gaba da rawa, ta haɗe masa da kuka da ɗan dukan ƙirjinsa da kanta. Hannunta da ya riƙen ya kuma kaiwa inda tacewa pompo da har yanzu yake fitar da fitinar data buwayesa, da ƙarfi ta fara fiffizgesa da magiya. Dira tayi ƙasa a tsakiyar ɗakin kan Turkish carpet ɗin. Dai-dai lokacin kuma Aunty Amina tayi Knocking da ɗan ƙarfi miƙewa tsaye yayi ya jawota jikinsa ya manna bayanta da kirjinsa hannunsa ɗaya na riƙe da wayarta dake ringing. Picking call ɗin yayi haɗe da mannan mata shi a kunne. Murya a saɓule yace taji tacewa Aunty Jamila. “Eh nima zan zo in sha Allah, in an ɗaura auren gobe Friday sai jibi Saturday zamu kamo hanya”. Ɗan sunkuyowa yayi yana jin Aunty Jamila na faɗin. “Eh Bashir ɗin ne ke cemin a lissafin adadin masu zuwa dan abokansa su san adadin motoci nawa zasu zo dasu na ɗaukar amarya, dan in an ɗaura auren gobe bazasu dawoba kwana zasuyi sai jibi ku taho tare.” A hankali tace. "Kin san abu da babban family gsky muna da yawa dan muma dasu Aunty Rashida mun kai mu goma waɗanda zamuzo kuma su Aunty Amarya da Mimy da Aunty Sadiya da Goggo Abu sai Aunty Kubra duk fa zamu zo”. Hannunsa ɗaya ya ɗaura kan ɗan lafeffen cikinta ɗaya kuma ya fara ɗan goge mata fuskar daya ɓata mata. “In sha Allah ba matsala akwai kekkyawan masauƙi motoci kuma zasu zo yadda zasu isa a taho a sake, zakuzo kusha sanyin Gembu”. Tana jan jikinta tace. "Allah ya kawosu lfy muje lfy mu dawo lfy”. Amin tace kana sukayi sallama. “Da izinin waye zakije Taraba? Wa kika tambaya ma tukun?”. Janye jikinta tayi da sauri ta nufi bakin ƙofar tama mance ba mayafi a kanta ga ribbons ɗinta sun sule dogon gashin ya sako bisa kafaɗunta ga jikin rigarta da yake nuna alamun aika-aikan da yayi mata duk da na fuskantar ya ɗan goge mata sai dai tana jin fuskantar a ɗaure kamar wacce aka shafawa kunu ya bushe. Buɗe ƙofar tayi tare da matsawa gefe ganin Salim ne Aunty Amina na biye dashi yasa tayi saurin juyowa ciki ganin kallon da Aunty Amina ke mata ya tuna mata ba mayafi a kanta. Salim kuwa Mahmoud da ya koma kan gado ya jawo duvet ya rufe jikinsa rib har zuwa wuya ya zuba wa ido. Ita ma Fariyda mmkine ya sata tsayawa gis a tsakiyar ɗakin ganin munafurci ido da ido ya kwanta ya wani rufe ido shi a dole bacci yake yi. Amina ne tayi murmurshi ta isa jikin gadon mayafin rigar Fariydan dake kan duvet ɗin taja ta miƙa Fariydan da tayi mutuwar tsaye dan masifar kumyar Abba da Goggo Dada da suka shigo da Sadiq, Aminace ta rufe mata kai tana faɗin....