← Book details Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 95

Sashe 58

Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

sunyi baƙi”. Da sauri Dr Fadil ya miƙe tsaye yana cewa. "A'a Ummi ai munyi magna dashi yace min yana sama mu gaisa in isa sha bazai sauƙoba”. Ɗan murmushi Ummi tayi tace. "Ato shike nan Amina kaisu”. Daga nan suka fito corridorn da zai kaisu sama first Aid ɗinta da ta ajiye a wurin kafin su shiga ta ɗauka suka juya suka nufi sama. A parlour suke zaune shida Dr Fadil ita kuwa Dr Fatima ta isa ciki wurin Fariyda. Shi kuwa Mahmoud ido ya ɗan zuwa Amina yana nazartar yanayinta so yake wai ya gane ko ta gane abinda ya faru ko bata ganeba. "Maman Hafiz a kawo musu abinci”. Murmurshi tayi tana kallon yadda yake ta gyara jallabiyar jikinsa yana mai sauƙe ajiyan zuciya a kai a kai da sauƙe numfashi kamar wanda yayi mako guda yana kuka, kai ta jinjina tace to ta juya ta fita. Hannu Dr Fadil ya bashi bayan sun gaisa ne yace. "Wai yaushe kuka dawo, nifa banma san kun dawoba”. Yana ɗaura ƙafarsa ɗaya kan ɗaya haɗi da sauƙe numfashi mai sanyi yace. "Nifa nama mance mun haɗu da Fadila a Airport a Lagos”. Cikin zumuɗi da so mai ƙarfi Dr Fadil ya matso kusa dashi tambayar farko cewa yayi. "Tayi aure ne?”. Baki ya taɓe tare da jijjiga mishi kai alamun a'a. Hamdala yayi cikin jin daɗi ya kuma yin tammbaya ta biyu. "Ka amsar min number ta”. Ɗan Jim yayi alamar nazari dan har ga Allah yama mance da ita da yadda sukayi. "Tuna dai dan Allah”. Dr Fadil ya faɗa, wayarshi dake kan Centre table ɗin dake gabansa ya ɗauka ya dan dudduba sai kuma ya ɗan miƙawa Fadil ɗin. Jiki na rawa ya ɗauki number da yaga Mahmoud yasa Fadilan Fadil. Yana sawa ya kirita, shi kuwa Mahmoud jin fitowar Dr Fatima daga ɗakin Fariyda ne yasa ya miƙe tsaye ya nufi inda take. Ganin yayi ciki yana ce mata. "Menene matsalarta?”. Bayanshi tabi suka koma cikin ɗakin, kan gadon ya zauna cikin rawan jikin ɗanɗani haukacin da ya samu tunda ya kasance da ita yake jin tamkar ya haɗe jikinta da nasa yadda ko iska bazata gilma tsakaninsu ba bare tayi nesa dashi, jawota jikinsa yayi ya rungumeta ya manna kanta a ƙirjinsa yana shafa bayanta haɗi da hura mata iskar bakinshi yana faɗin. "So sorry my Angel Papi bai kyautaba”. Cikin zafin zazzaɓi take zamewa rungumar da yake mata, har kau tana hawaye jiki na rawa. Gyara rungumeta yayi yadda bazata iya ƙwace kantaba kissing goshinta yayi. Sai kuma ya ɗan kalli Dr Fatima da ta bushe ta saki baki tana kallon ziryar madaran kyau biyu da ruwan ƙauna a fili, kauda kanshi yayi yana faɗin. "Dr menene matsalarta”. Dai-dai lokacin kuma Aunty Amina ta shigo ɗakin da sallama riƙe da ruwa da drinks a kan Tray wanda Dr Fadil ne dake waya da Fadila yace mata ta kawo Dr Fatima. Gyara tsayuwa Dr Fatima tayi cikin iyawa da sanin makar aiki da fahimtar matsalar tunda ta dubata ciki da waje ta mata duk abinda ya dace a matsayinta Na uwa dan zata iya haifar kamar Fariyda da ta haihu tun yin aurenta da tana da ƴa kamar Fariyda a hankali tace. "Budurwace?”. Amina ne tayi saurin cewa. "No harda yaranta fa”. Da sauri Dr Fatima tace. "Anya kuwa ai bazata iya haihuwa da kantaba, dan irin halittar da Allah ya mata”. Mahmoud na shafa kanta haɗi da kissing goshinta yace. "CS akayi mata aka cire su Zaid”. Numfashi mai nauyi ta fesar tana zama kam bed side drawer dake ɗaya gefen tace. "Yauwa sai dai hakan kam dan, babu alamar ta haihu tare da ita asalima ita irin matan nanne da ko da namiji ya sansu ƴa mace in an daɗe ba'a kasance tare da suba suna sake komawa su suke su haɗe tamkar ba'a taɓa kusantarsu ba, dan halittarsu karamace sosai, har sai in an rinƙe musu wutane yau da gobe, ba'a barinsu su jima ba kasance dasu bane kawai zaisa su ɗan sake, amman koda 7 days ne akayi ba'a kasance da itaba haka zata wahala duk sanda ka zo gareta, shiyasa irinsu suke gudun miji dan irin wannan raunin da taji kan iya sata ɗan zubda jini jaɗan na ɗan samun raunin wurin, more Especially in halittar abokin tarayya ta girmi misalin na gama garin halittar maza”. Tuni Aunty Amina ta juya ta nufi waje cike da jin kunya dan bata taɓa zaton bayanin likitar zaije wannan matakinba. Ita kuwa Dr a hankali taci gaba da cewa. "Abu ɗaya zai taimaka mata wadatar ni'ima zai sa bazata samu rani kamar yadda ta samu yanzuba dole sai tana ta'ammali da abubuwan da kan sauƙar da ni'ima shine zai taimaka mata ko kuma ka nem wannan man da na rubuta ku rinƙa amfani dashi”. Ta ƙare maganar tana ajiye masa takardar data rubuta masa man. Tunda ta fara bayani kanshi na sunkuye kan Fariyda yana ta kissing dinta haɗe da shafa bayanta yana mai mata magna cikin kunnenta. "So sorry my Angel ki yafe min ban san haka kikeba, da bazan barki tsawon wannan lokacin ba kuma da a hankali zan biki, kinji me Dr tace ko”. Ƙara janye kanta tayi tana da zubda ƙwalla ai dama, Yah Amin jam ya san haka take kuma yana binta a hankali amman shi da yake mugune komanshi da banne. Jin ya kuma jawotane ya rungumeta tsam yasata sakin sassayan kuka tana mai jin zafin wurin da akayi mata allurai na zazzaɓi da na kashe zogin, kunya kamar zata hallakata shine yasa kara rumtse idonta taƙi kallon kowa dan bata ma san Amina ta fitaba. Itama Dr bayan Amina tabi hannunsa ya muƙa ya ɗauki goran Admiral ɗin dake kan Tray da Amina ta ajiye. A hankali ya jawo hannunsa ya ɗaura kan...
Chapter 58 · 0% Book details