← Book details Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 95

Sashe 85

Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shi kuwa Mahmoud a hankali ya dawo bakin motar bayan ya gama komai na kama musu masauƙi. Gyara tallabeta yayi a jikinsa ya ɗagata cak tamkar yadda yake ɗaga su Zaid.
Cikin magagin bacci da bugawar tasa hannunta ta saƙalo wuyansa.
Numfashi ya sauke cikin gamsuwa da tsari da zubin hotel ɗin ɗaki ɗaya ne Amman irin babban ɗakin nanne mai yelwa, komai na ciki farine ƙal mai garai-garai sai ƙamshi mai cike da ni'ima yake bazawa ga yanayin sanyin weather ɗin Gembu daya bambanta dana Yolo dan shi tamkar Istanbul haka yaji yanayin weather.
Kan gadon ya kwantar da ita yana kallon fuskarta, yunƙurowa yayi da nufin tashi tsaye sai kuma ya koma ya sunkuya kanta dan wuyanshi da ta maƙale cikin muryar dake tabbatar masa Da samun sauƙin murarta dan muryarta ta ɗan washe, sai dai kuma ta koma muryar makewa alamun maganin yafa bugar da ita, muryar can ƙasan maƙoshinta tace. “Please zanyi wanka”. Ta dire mgnar tana shafa sajensa. Guntun murmushi yayi ganin ta kamo hannunsa ɗaya ta ɗaura kan wuyanta tana ƙasa dashi a hankali cikin raɗa tace.
"Hepl me inyi wanka zanyi bacci”.
Kanshi ya sunkuyar kan goshinta ya manna lips ɗin shi ya bata sassayan kiss, sai kuma ya ɗan miƙe tsaye ganin ta sakeshi, ta koma tayi lip kan gadon makirin murmushi ya sake cikin jin daɗin sanyin garin da salama a zuciya.
Waje ya koma akwaitinta ya ɗauko da yar jakarsa, sai ɗan abin buƙatarsu na ci.
Yana shigowa ta miƙo mishi hannu da tabbacin maganin yayi mata yawa ya bugar da ita tayu baccin ya ishe ta sai kuma sambatu dan karfin maganin yasa bata sanin me take yi baccin kuma yaƙi ɗaukarta.
Hannunshi ya miƙa mata ɗan buɗe idon tayi sai kuma ta lumshe a hankali ta kuma buɗewa sak Yah Amin ta gani, ɗan guntun murmushi tayi haɗe da tura lip tace.
"Kayi min wanka”. Sai kuma ta koma ta kwanta lip, kayan jikinsa ya rage yana mai kafe idonta da kallo.
Bathroom ya wuce wanka yayi haɗe kimtsawa cikin pajamas maroon color masu ɗigon fari-fari, akwatinta ya buɗe, tattausar rigar baccin da yaci karo da Ita ya zaro ya manna kan fuskarsa yana shaƙar ni'imtaccen ƙamshin turarenta kabbasa da takeyiwa kayanta. Kan kujerar ya ajiyeshi, bakin gadon ya dawo ya sunkuyo kanta da sauri ta buɗe idonta jin sanyin tafin hannunsa a jikinta, hannu ta miƙa mishi tace.
"Ɗagani kayi min wanka banda ƙarfi”. Kamo hannunta yayi ya miƙar da ita tsaye, cak ya ɗagata ya nufi bedroom da ita, zip ɗin rigar jikinta yaja ya sauƙeshi har ƙasa, lokaci ɗaya ya zame ya sulluɓo ƙasa dan sulɓin da yake dashi, ido ya zuba mata tana tsaye daga ita sai bra and pants, sai lauyewa take yi yana tarota dan zab data faɗi in ya barta ido a lumshe tace. "Bani brush”. Da ƙarfi ya sauƙe numfashi haɗe da miƙa mata brush ɗinta da yasa mata makilin, sai kuma ya jawo hannunta ganin tana layi kamar zata faɗi, gaban madubin suka tsaya tana gaba yana baya, da taimakonshi tayi brush ɗin, sai kuma ya jawo to kusa da bath ɗin daya cika mata da ruwan ɗumin.
Rungumeta yayi a jikinsa, hakan ya bashi daman fara kiciniyar ɓalle mata bra ɗin, rungume ƙugunshi tayi da hannunta duka biyu murya can ƙasa tace.
"Baka iya cire wa bako”. Muryarsa dake cushewa ne ya hanashi magana, sai kuma ya ja dogon numfashi lokacin da ya ɓalle bra ɗin ya zareshi daga jikimta.
A hankali ya sunkuyo yana ɗan murza pants ɗinta cikin magagin mayen bacci tace.
"No ai ka sani banda cire wannan”.
Hmmmmm yace kawai yana jin jikinsa na fara karkarwa, ɗan sunkuyowa yayi ya ɗagata cak ya direta cikin ruwan ɗumin mai sanyin ƙamshin turaren wankansa.
Da sauri taja nannauyan numfashi haɗe da buɗe idonta da ƙyar dan sai lumshewa sukeyi, cikin ware idonta take kallonsa sai kuma tayi saurin rufe ƙirjinta tana faɗin.
"Bana so Please dan Allah ka fita bana so”.
A hankali ya juya ya fita, kan gado ya kwanta rub da ciki ya cusa kanshi cikin pillow lips ɗinsa dake rawa ya datse.
Ita kuwa Fariyda ɗumin ruwan yasa ɗan kuzarinta dawowa kaɗan haka yasa ta samu ƙarasa cire pants ɗin tayi wankan ido dai a rufe, sai tayi kamar bacci ya saceta sai kuma ta buɗe ido taci gaba da goma sabulu da watsa ruwan a haka tayi ta miƙe tsaye towel ɗin dake wurin ta jawo ta ɗaura haɗe sunkuyowa ta fara al'wala da sauri ta buɗe idonta lokacin da gengeɗi ya kwasheta ta sunkuyo ta buge kanta da kan tap ɗin, haka ya taimaka mata wurin inganta alwalar dan idon ya ɗan buɗu kaɗan.
A hankali ta jawo ƙafa ido a rufe ta jingina da bakin ƙofa tafara magna cikin mayen da maganin muran da ya ɗuramata ya jaza mata. "Ka buɗe min ƙofa, zan yi bacci ka bani kaya zan saka. Yana jinta yana son tashi kuma ya kasa saboda yanayin da yake ciki ya fara magaga.
A hankali ta kai hannunta kan handle ɗin ƙofar ta murɗa ta ɗan ja baya, kaɗan tana fito tana layi har lau ido a rufe.
Cikin layin ta isa kan bakin gadon, jin motsinta ne yasashi yunƙurowa ya tashi zaune yana jingina bayansa da jikin kan allon gadon haɗi da miƙar da sawunsa duka biyu, duk abinda yake yi idonsa na kanta tamkar ya samu madubi.
Ita kuwa Fariydan sanyin weather da ƙamshin ɗakin da daɗin wankan da tayi ya kuma ƙara ingiza buguwar tata,
Da kyar ya samu ta buɗe idonta ta zuba mishi su kan fuskarsa sak Yah Amin idonta ya nuna matashi
Hannunta tasa ta ɗan dafa kafaɗarsa cikin layin ta dafashi ɗan ta kusan faɗuwa, kan cinyarsa ta zauna tare da jingine kanta da kafaɗarsa. "Uhmmmmmm yaja dogon numfashi ganin ta juyo ta fuskanceshi, ta ɗan ware sawunta suna kallon juna, lumshe idonta tayi haɗi da yin baya da kanta kamar wuyanta zai karye, da sauri yasa tafin hannunsa ya tallabo kanta, haka ya bata damar dawo da kanta dai-dai hannunta ɗaya tasa kan kafaɗarsa da kyau, ɗaya hannun kuma goshinsa yatsarta ta ɗaura kan tsakiyar goshinsa dai-dai kan tsinin hancinsa a hankali ta fara ƙasa da yatsarta,
Wani irin tsuma jikinsa ya saki tamkar an sashi cikin dusar ƙanƙara, idonsa ya zubawa ƙirjinta da towel bai gama rufe mata caɓɓullenta ba, idonsa da bakinsa duk a buɗe suke tamkar gaula haka yake kallonta, kamar zai fiddo idon ya mannasu ƙan ƙirjinta Ido ya lumshe haɗe da jan nakasashshe numfashi sai kuma ya buɗe a hankali ya zuba mata su kan santala-santalan cinyoyinta farare ƙal-ƙal masu surkin yellow da suka bayyana saboda towel ɗin guntune kuma a ƙirji ta ɗaurashi, sai kuma ya ɗanyi sama da idonsa kan ƙirjinta da ɗaurin ya ɗan kwance ya ɗan zame kaɗan duk saman caɓɓullenta suna fili in tayi numfashi sai su ɗanyi sama in ta saƙe su ɗanyi ƙasa.
Hannunsa ya miƙa daga kan gadon goran Admiral dake kan bedside drawer ya jawo ya ɓalle marfin ya kafa kai, bai janye kanshiba har Saida ya shansheshi fes.
Ɗaya ya kuma jawowa ya ɓalla marfin yana ƙara tarota ya manna mata bakin korar a bakinta, a hankali ta fara Sipping nashi ba tare da ta buɗe idoba take sha, in ta haɗiye na bakinta sai ya kuma siyaya mata wani kai ta ɗan juya alamun ya ishe ta, goran ya ɗaga yana ɗan jijjigawa baifi rabi ta shaba, gefen lip ɗinta na ƙasa data ɗan turo guntun Admiral ɗin na ɗan gamgarowone yasa ya ɗan sunkuyo da kanshi kanta tongue dinsa ya manna a hankali yake lasar Admiral ɗin a tare sukaja dogon numfashi suka dire a hankali lokacin da ya naɗe tongue dinta cikin nasa ya fara mata wani irin......

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 81
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

*Akwai garaɓasar ta musamman Daga yau 26 November zuwa jibi 28 November. Dahuwar kaza da tsumi da garin kafi ɗinki da turaren tsuguno harda kaca-kaca duk a 18k 18k kacal fa... set ɗin maganin mata na 50k 45k na 45k 40k na 40k 35k na 30k kuma 27k na 20k 18k. Manyan set kuma na 60k 70k 80k 90k 100k du su akwai ragin dubu bakwai-bakwai. Daga na 110k 120k 130k 140k 150k duk akwai rongomin dubu goma-goma a ciki, misali in kayan 100k kikeso a 90k za'ayi mikishi. in kinaso ga account 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo Evidence ɗin ki ta nan 08069423567 magani Infection Kuma na 10k 9k na 15k 13k kawai tura kuɗinki da number da'a saka jikin kayanki da sunan garin da kike*
Chapter 85 · 0% Book details