← Book details Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 95

Sashe 53

Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

“Azunillahi akan me zakayi kissing na, don me zaka haɗa jikinka da nawa akan me zaka rungumeni, ni ba karuwa bace irin Idaya daka saba kusantarsu ba igiyar aure”. Shiru tayi jin ya kuma haɗe bakinshi da nata jikinsa duk rawa yake yi, a hankali ta buɗe ido ta jin hawayensa na ɗiga kan fuskarta. Yah Salam salon ya ɗauki zafin da yasa duk jikinsu yin kerma da kerketa More Especially Fariyda da yake kissing nata cikin tsananin iyawa da sanin makamar kashe jiki yanayi yana danne sheshheƙan kukansa ya ƙara kashe mata jiki da raunata zuciyar ta, har Saida yaji jikinta yayi nuƙus tayi wani irin sakewar da ko yatsarta bazata iya janyewa daga gareshi ba. Numfashi ya rinƙa fesarwa yana kallon lips ɗinta da ya sake yadda suke sheƙi da ɗaukar ido, cikin muryar kuka mai cin zuciya yace. "Nasan bakya sona ko Farriyyhah? So kike in mutu ki huta ganina ko”. A hankali take jujjuya kanta murya can ƙasan maƙoshinta tace. "Ni ba ruwana da kai”. Yana zubda wahaye yace. "In mutu ko?”. Kai ta jujjuya tana mai jin idonta na cika da hawaye in ya mutu menene makomar yaranta jin yana faɗin tana kiciniyar ƙwace kanta jin yadda take son zamewa ne yasa ya ƙara rungumota da kyau yace "Nasan ai bakya sona keda kikaji an ɗaura miki aure dani har suma kikayi dan bakya ƙaunata nasan fatan in mutu shi yafi miki daɗi”. Ya ƙare maganar cikin rawan murya da zubda wahaye, murya na rawa tace. "Ni bazan yimaka fatan mutuwaba ko dansu Zaid basu da kamarka fa duk fadin duniya”. Da sauri yace. "To kada ki yarda a rabamu mu zauna mu rayu tare mu raini yaranmu a tare zasufi samun ingantaccen farin ciki”. Kai ta jujjuya hade da cewa. "Ni ka sakeni zan tafi gidanmu”. Yana ƙara rungumota yace. "Kina son in mutun kenan zuciyata zata fashefa Farriyyhah”. hankali take motsa lips ɗin tana mgnar da har Saida ya kai kunnensa kan bakinta yaji me take faɗi saboda yadda ya cusa hannunsa cikin rigarta. “Ni ba karuwa bace! Akan me zakayi min haka?”. Yana gyara mata kwanciya a jikinsa murya a hautsine yace. “Akan aurena zanyi komai Farriyyha”. Tana mai lumshe idanta tace. "Ni kuma Allah zai saka min”. Tayi mgnar sauti can ƙasa a saɓule dan masifeffiyar kasalar daya sakar mata. Daga nan kuma tayi shiru saboda baccin da yayi awon gaba da ita kwance a jikinsa. Gyara mata kwanciyar yayi yadda zataji daɗi kana shima yaji daɗi, addu'a yayi tare da shafa musu shi da ita da Zaid a haka bacci ya kwashe shi zafin fushin da fusatar da ya wuni cikinsa bai barshi damar yin wani yunƙurinba mallakartaba. Goggo Dada dake jiran dawowarta ne ta kuma duba time ganin har sha daya da rabi bata dawo bane yasa ta kwanta tare da jawo Zaitoon kusa da ita. Washe gari da asuba a hankali ta buɗe idonta da sauri ta yunƙura tsaye tana faɗin. “innalillahi wa inna'ilaihi raji'un”. Motsin tashinta da mgnarta ne ya tashesa da ido ya rakata ganin ta nufi bedroom ɗinta. Jallabiyarsa da duk ta tattare har cinyoyinsa na waje ya kalla yana miƙewa tsaye papi nai na harbawar dake nuna cikakkiyar lafiya na mijin duniya da tun jiya baƙin ciki da azabar zafin zuciya ya hanashi motsi sai yanzu. Bathroom ɗin Parlour ya shiga yayi alwala ya wuce masallaci. Wuraren karfe bakwai ta fito, tsaye ta sameshi a parlour da alamun yanzu ya dawo masallaci, bedroom ɗinsa ya nufa yana faɗin. “Zo ki ɗauke min wayarki a ɗaki”. Jujjuyawa tayi tana duba inda ta wurgar da wayarta da mayafinta da handbag ɗinta, duk suna wurin sai wayartane bata wurin. Zaid ta ɗauka ta sauƙo ƙasa dashi. Ɗakin Goggo Dada ta wuce tana shiga ta miƙa mata Zaid kanta a ƙasa ta gaisheta, kana ta wuce kitchen Ummi dake shigowa ne tace. “A'a fito Fariyda je ki fara haɗa kayanki kafin Amina ta ƙaraso ta tayaki haɗawa”. Kai ta gyaɗa tare da gaida Ummi kana ta juya ta wuce sama tana murmushin dake nuna farin cikinta a fili yau zata koma gidansu cikin yan uwanta. Kai tsaye bedroom ɗinta ta wuce ta fara shirya kayanta a akwatunanta kusan ƙarfe takwas har da kwata ta gama kimtsa komanta harma da nasu Zaid, bathroom ta shiga ta watsa ruwa, tana fitowa ta kimtsa cikin tattausar Turkish Abaya, tana tattare turarukanta Amina ta shigo tare dasu Hafiz da Huzaifa. Akwatunan dake kimtse ta nunawa su Huzaifa alamun su ɗauka su fitar. Suna fita ta juya kan Fariyda da keta mararin komawa gida, hannunta ta riƙo suka zauna bakin gado murya na rawa tace. "Ni banyi farin ciki da rabuwar aurenku da Mahmoud ba Fariyda yau ji nakeyi mutuwar Yah Amin ta dawo min sabuwa, na rasa kalmar da zan faɗawa su Abba da suka zantar da wannan ɗanyen hukuncin mara daɗin ji shi kenan sun rabamu”. Tana rufe jakarta tace. “Aunty Amina bamu rabu bafa, ko babu su Zaid su Ummi iyayenane da bazan taɓa mancesu a rayuwata ba, labarin rayuwata bazai taɓa cikaba sai sunan ku ya shiga ciki, nima ina jin yadda kukeji akan rabuwarmu, wlh tallahi badon Appiy ba a gidan nan zanci gaba da zama har sai su Zaid sun girma saboda Abba ubane a gareni”. Ta ƙare maganar ido na zubda wahaye murya na rawa Amina tace. “Suma su Ummi wlh kuka sukeyi tun ɗazu, shi Abba kansa yau ko tea bai shaba tunda ya dawo masallaci ya amshi su Zaid. Fariyda tarihin rayuwarku bazaiyi dadiba muddin babu aure tsakaninki da Mahmoud shine jigo kuma gishirin labarin rayuwarku, kiyi haƙuri ki nunawa su Abba kin hakura zaki zauna dashi, a matsayin mijinki uban yaranki, muna fatan ku haifi wasu tunda ya tabbatarwa Abba ya samu lfy”. Tana miƙewa tsaye tace. “Aunty Amina kiyi haƙuri, wlh bazan iya ci gaba da zama da shiba bakin san Appiy bane zama dashi akwai wahala da azabtarwa shi ba irin Yah Amin bane, kawai kiyi mana fatan Allah yasa haka shi yafi alkhairi”. A tare suka fito parlour, sai kuma ta ɗan tsaya tana kallon ƙofar bedroom ɗinsa, juyowa tayi tana kallon Amina dake biye da ita a baya tace. “Bari karɓo wayata”. Daga nan ta nufi corridorn ɗakinsa, tafiya takeyi tana duba gefen hagun ta inda taga ashe nanma akwai wata kofar da bata dai san ta menene ba, ƙofar da take gefen dama wacce da alamun nanne ɗakinsa ta ɗanyi Knocking shirun da tajine yasa ta tura ƙofar tana ɗan taɓe baki. Numfashi mai sanyi ta fesar lokacin da ta kusa kanta cikin bedroom ɗin nasa da bata taɓa shigaba sai yau, a hankali ta lumshe idanta gami da jan wani numfashi a karo na barkatai, dan wani irin ni'imtaccen ƙamshin da sanyin ɗakin da ya sakar mata kasala in one second, a hankali ta motsa lips ɗinta tace. "Yah salam”. Lokacin data buɗe idonta a kan tsari da zubin ɗakin da launin komai na ciki yake Sky blue and white, idonta ta tsaida kan gadonsa da duk yawon bin hotel da sukayi dashi da kuma Yah Amin lokacin honeymoon ɗinsu bata taɓa ganin gado da ɗakin da ya kai ɗakin nan ba yi kyau da tsaruwa da tafiya da natsuwa ba, masifar sanyi da ƙamshin ɗakin kawai kan iya sakarwa mutum gyangyaɗi, ɗakin babbane irin mai yelwar faɗi da girman nan, kekkyawan gadonsa na alfarma shimfiɗa da set ɗin zanin gado na alfarmar irin mai gudan biyun nan sai duvet da pillow cases duk komai farine ƙal a kan gadon sai jikin gadon ne da yake milki, daga saman gadon wani irin net ne mai kyan zuɓi da aka zagayeshi da flowers Sky blue, white, yellow, pink, sai wani zare mai ƙyallin zinari da yayi musu ƙawanya, sai labulan da aka kamasu daga gefe da da gefen gadon aka ɗauresu jikin, hakan ya bata damar hango kan gadon da yasha rumfar ƙasaita, jikin net ɗin da jikin kan gadon da flowers ɗin duk wani ƙellin hasken wuta tamkar na taurari sukeyi mai collars, kan bedside drawers dake gefe-gefen gadon a hankali ta meda kallomta kan Wordrobe ɗinsa da yake daga dungu har dungu ras ta hango kanta a maduban dake manne jekin marafan tsakiyar Wordrobe din, sai kuma tayi ƙasa da kanta tana mai ci gaba da tafiya da nitsa yatsunta cikin tattausan Turkish carpet dake tsakiyar ɗakin. Can gefen gadon dressing mirror ɗinsa mai girman gaske wanda ke cike da zallan turaruka iri daban-daban sai man gashi da turarukan gashi da ɗan set ɗin kum ɗinsa da hand dryer sai man shafawansa duk a jere suke stap by stap manya a baya, kananan a gaba, gaba ɗaya sheƙi kwalaben sukeyi da ƙyalli mai ɗauke ido. Can gefe wani kekkyawan table ne ɗan ɗugus mai kujereu biyu, sai gefensa wani ɗan fridge ne madaidaici, daga ɗaya barin kuma kujerace irin 3 seatter mai hannun banana nan sai table mai ɗan girma inda ta hangi system nashi a kai kantar dake gefe wacce ke cike da littatafai na addinine yasata matsowa kusa dasu, babu littafin da babu a wurin, sai ɗaya gefen da taga na bokone wanda ke daga baki tasa ta ɗan jawo da sauri ta medashi dan ganin sunan littafin ilmu jimaa. Littafin ma'aratane. Ƙamshin turarensa da sanyin AC da kuma sabon ƙamshin da tajine yasata saurin juyowa. Tsaye yake ɗaure da towel a ƙugunsa irin ɗaurin nan na ƙasan mara sosai sai hannunsa dake riƙe da first towel yana tsane ruwan jikinsa zuwa kansa haka yasa hannunsa duka biyu na kansa, faffaɗan ƙirjinsa ta zuba wa ido, sai kuma tayi saurin yin ƙasa da kanta, kan cikinsa da yakeda layin murɗar alamun yana motsa jiki ta ɗan kalla tana mai ƙara yin ƙasa da kanta ta dire idonta kan papi ɗinsa da duk da wanka ya fito kuma towel ne a jikinsa bai hanashi bayyana zararsa ba, da sauri ta juya baya ta fuskanci wardrobe ɗinsa tana mai rumtse idonta da masifar ƙarfin gaske dan wannan shine karo na farko a rayuwarta da ta ganshi dagashi sai towel hakan muka yasa jikinta fara tsuma cike da jin nauyinsa. Yana ci gaba da goge kansa ya nufi gaban dressing mirror kamar ma bai san da mutum
Chapter 53 · 0% Book details