← Book details Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 95

Sashe 45

Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝

By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 64
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

"Dole nema a raba auren nan kusa. Anjima zan ƙara tuntubar Abbansu akan batun raba auren nan shine kawai mafita”. Goggo Dada tace.
“Shine dai kam”.
Katsina can suka wuni har sai gab da magrib suka taso haka yasa sai bayan sallan isha abadin suka dawo.
Washe gari da safe suna shan tea a Parlour Abba harda Salim da shima kullum in sun fito masallaci nan yake biyosu ya gaida ƙanin mahaifin nasa da ƙawar mahaifin nasa da Ummi sai sun sha tea shi dasu da Mahmoud da Sulaiman da shima har yanzu bai komaba, sai rana ta fito yake komawa gidansa.
“Salim ya jikin mamanka?“ Abba ya tambaya cikin kulawa.
Yana amsar cup ɗin tea da Ummi ke miƙa masa yace. "Alhamdulillah da sauƙi sosai”. Ummi na kallon Hafiz da ya shigo da alamun yana da lectures din sassafe tace.
"Anya kuwa Salim naga tunda su Mahmoud suka dawo bata zoba, nasan in jikin da ƙwari zata ɓullo”. Tayi mgnar tana miƙawa Sulaiman tea, Goggo Dada kuwa Mahmoud ta miƙawa mug ɗin tea ɗinsa.
Salim na Sipping tea ɗin yace. "To ina ga dai nan ɗin ne bata zoba dan shekara jiya ma naje gida ban sameta ba, wai ta tafi Wudil”. Goggo Dada tace. “Wudil kuma wurin waye me taje yi”. Hafiz ne yace. "Nima naje ban sameta ba, ita da Aunty Jidda Sultan ɗin Yah Ahmad ne yace min wai magani suka je nema”. Abba ne yayi gyaran murya yana kallon Mahmoud yace.
“In Allah ya kaimu gobe ko yau da yamma in kana da sarari ka ɗauki matarka da yaranka kaje ka gaida Bappa Lawan ɗin naku da Mama tunda kaji sunje wurin magani jikin bai mata daɗi bane shiyasa bata samu damar zuwa ganin Zaid ba tunda kuka dawo”. Kai ya gyaɗa cikin girmamawa yace. “In sha Allah”. Hafiz ne ya amshi tea a hannun Goggo Dada ya fara sha sauri-sauri yanayi yana duba time.
Abba ya kalli Sulaiman dake cewa.
"in sha Allah nima jibi zan wuce Gombe”. Kai Abba ya jinjina masa tare da cewa.
“Ba laifi ƙarshen wata kazo Malam Ibrahim na son ganinka”. Kai ya jinjina alaman to ya haɗa da cewa.
"In sha Allah zanzo”. Goggo Dada tace.
"Allah ya kaimu”. Da Amin suka amsa suna kallon Hafiz daya fita.
Chapter 45 · 0% Book details