Sashe 79
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
fa sabuwa duk sun ɓaci”. Kai ta jujjuya kamar tana gabanshi jin yana faɗin. "Kin yi sallane”. Murya can ƙasa har suma basa jinta tace. "A'a ai sai nayi wanka na canza kaya”. Cikin bada umarni yace. "Okay to tashi kije kiyi wanka kincanza kaya kiyi salla ko”. A hankali tace. "Toh”. Jin ya katse kirane yasa Saddiga cewa. "To mu dai ƴan kallo tun yanzu mun fara ji da ganin abinda ya girmewa tunaninmu da alama kuwa wlh Abba da Malam da nufi sukayi horaku sukeso suyi kusan darajar junanku dan haka bakinmu alekum”. Bathroom ta wuce ba tare da tace musu komai ba. Su kuwa dariya sukayi tayi suna kitsima ya lamarin ya kasance. Washe gari ranar jumma'a aka ɗaura auren Raihana da Bashir ɗinta. Ranar kam gidan yafi kullum cika, bayan an ɗaura auren ne yan uwa maza na jiki suka rinƙa shigowa sunayi wa Mamy Allah sanya alkhairi ya bada zaman lfy ango da abokansa ma suka shigo akayi ta hotuna. Kusan a tare Yah Farooq da Yah Muhajid suka shigo, sosai hannunsa yayi sauƙe duk kumburin ya ɓace sai dai hannun ba ƙarfi, sai bakinsa da har yanzu yake kumbure kuma har lau da wawulumon sa giɓin ahoƙara biyu na gaba, da ba'a saba dan raunin da bai gama warkewaba. Hotuna sukayi tayi su yasu cousins mazansu da matansu anan Mujahid ɗin ke ce mata in sha Allah dashi za'aje Taraba zai samu driver shi da ita da yara zasu tafi a sake. Cikin kwaɓe fuska tace. "Yah Mujahid baka gama warkewa bafa, kuma ni da Aunty Saddiqa da Rashida da Salma muna son mota ɗaya”. Ta ƙare maganar tana kallon hannunsa cikin tausayawa. Yana kallon Salma da Rashida dake kwashewa da dariya duk san da yayi magna suna hango wawulumon sa yace. "Sai kuyi ai”. Sai kuma ya maida kansa kanta yace. “Ai yadda kikeso haka za'ayi zan nemi babbar motar da zata ɗaukemu sai mu tafi dasu, muje suyi ta dariya har cikinsu ya ƙulle”. Wuraren ƙarfe sha biyu na dare hira suke yi suna shirya kayan da zasu tafi dasu Taraba. Saddiqa ne ta miƙawa Raihana mug ɗin damu hakama Fariyda. "Ni fa wlh na gaji da wannan shaye-shayen”. Fuska a haɗe Saddiqa tace. "Kuma wlh sai kun ƙarasa shan dan bazanyi asarar kuɗina ba.” Ajiye mug ɗin tayi tana faɗin. "Ni baku san matsalata ba, bare ace mgninta aka bani, ni da ace ana zuwa asibiti a buɗa mutum da shi zanje amin”. Ledan da duk abubuwan cikin sun ƙare dan ta zage da naci tasa duk sunci su sha daka da gumbuna da dahuwa da su tsumi duk kaɗan kaɗan ya rage, ɗan guntun ta miƙawa Salam haɗe da cewa. "Gashi ke ki ƙarasa wannan ko kina da guntun naki”. Amsa tayi haɗi da cewa. "Eh ina da ɗan saura kaɗan wannan fari mai kamar suger nan menene ma sunanshi”. Adda Nana da itama ta tura kuɗin an mata haɗine tace. "Daɗi har maɗiga ko”. Da sauri Salma tace. "Eh shi ni nawa ya kare dan ya zubene garin buɗewa kuma ina jin dadinsa dan wlh tun ran forko da nasha wahala ban kuma jin zafiba da ina amfani dashi”. Saddiga ne ta fito da ƴan robobin guda biyu tana faɗin. "Eh ai gana Raihana gana Fariyda ke Fariyda nakinma shine wannan mai yawar sai ki ɗan ɗibawa Salma”. Ta ƙare maganar tana miƙa mata robar, amsa tayi tana kallon Raihana ma data amshi wanda aka miƙa mata a hankali tace. "Masu maganin mata suyi ta cin kuɗinku a banza”. Da sauri Salma tace. "Ke wlh zakisha mmki kin san Allah wannan yar robar da abu kamar sugar nan ki adanashi zai miki amfani musamman ke da kike da matsalar tsukewa kuma ga sanyi nan kin san lokacin sanyi jikin mata na bushewa na rantse miki da Allah in kin sashi bazaki ƙara jin zafiba bare ki kuji mijinki ke keda kankifa zakiga sauyi kuma wlh ɗan mitsilili zakisa yana da masifar sauƙar da ni'ima sha yanzu magani yanzu ni bani in ɗibi nawa”. Adda Nana tace. "Sosai ma kuwa dan wlh nima kusan irin kine kuma wlh tunda na fara aiki dashi lfy lau”. Aunty Rashida tace. “Ke wandafa yace babu wlh ƙaryane bai nema bane, na rantse miki da Allah daɗi har maɗiga duniya ne in dai matsalarki jin zafi sabida a tsuke kike ko rashin ni'ima to kina sashi irin kamar bayan sallan la'asar wlh ranar ke kanki zakiji abinda baki taɓa jiba” Aunty Aisha ne tace. "Wai dan Allah nawane ni dai nasan banda juriyar shan magani amman shi tunda matsine kuma na ni'imane zan saya nawane”. Adda Nana tace. "10k kacal fa yar robar, kuma sai ki kusan shekara kina aiki dashi”. Fariyda tace. "Toni fa ta ya zan sashi”. Adda Nana tace. "Tashi zo nan in gaya miki yadda zakisa ki saka yanzu wlh ke da kanki zakisha mmki zaki gaskata mgnarmu”. Ido ta zuba mata har ta gama mata bayani yadda zata sashi sai kuma ta kalli Saddiqa dake cewa. "Tashi kije ki saka zaki tabbatar maganin mata ba ƙarya bane yarinya gata nake miki kuma sai kunmi godiya da addu'a daku da mazanku”. Cikin son tabbatar da yadda suke koɗa kayan ne ta shiga bathroom tana tunanin eh jiya mafa tasha mmki da abinda Mahmoud yace mata pompo kuma tabbas data dawo tada pants ɗinta na tabbar mata da abinda yace mata waima yarinya kamar ƙworama numfashi ta fesar a hankali tana tuna baya ko da Yah Amin wani lokacin sai da taimakon yawunsa daga baya wani abun ya saya yake sa mata shine take ɗan iya jurewa taji ba zafi amman kwanan duk in ta cire pants sai taga fanshi a fili tace. "Shine duk maganin ya jamin shi kuma harda cemin ƙworama ya ɗauka ni jarabebbiyace irinshi to ni mema ruwana dashi”. A nan cikin ɗakin kuma Aunty Kubra ne tace. "To mufa da girma da yawan haihuwa yasa muka fara ɗan sakewa me zamu saya”. Aunty Sadiya tace. "Ciccibi yana haɗe mace sannan kaca-kaca shima na tsuke macene ci akaye da dabino, akwai kuma garin maɗi shima na tsukewane akwai gumar cikowa akwai dahuwar kaza da akeyi itama ta tsuke macene ke dai in kin mata bayani iya kuɗinki iya shagalinki”. Ta dire mgnar tana kallon Fariyda data fito bathroom tana ɗan yamutsa fuska tace. “Ni ko yatsarma da zafi na dai sa kam”. Salma tayi kwaffa haɗe da cewa. "Inama Allah zai kawo Appiyn Zaid yau zuwa gobe ko jibi zaki san maganin mata ba ƙarya bane gashi kin tsumu kuma ga wannan da kikasa Allah zafi dai kam zakiji babu sai d...” dukan da Adda Nana ta kaimata ne yasa tayi shiru tana rufe ido. Nan dai suka fara shirin bacci ganin har ƙarfe biyu tayi.