Sashe 15
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kano
“Ai tun dare naso inzo to Kuma da nayi waya da Saleh yace min jiki da sauƙi, nace to bari sai na fito sallan Asuba inzo dan hankalina ya tashi”.
Bappa Lawan ya faɗa bayan sun gama gaisawa da Abba dasu Ummi, da sauri Goggo Dada tace.
“Hankali ya tashifa amman yanzu dai Alhamdulillah tunda Saleh yace ba wata matsala”. Abba na amsar mug ɗin tea da Ummi ta miƙa mishi yace.
“Ni naso zuwa amman kuma Saleh yace ba wata matsala da ya farka zai miƙe ba komai, shiyasa na ɗan jinkirta duk da hankali na na can”. Ummi dake miƙawa Bappa Lawan ɗin tea tace.
“In sha Allah ba wani abu muyi masa addu'a zai farka cikin aminci”.
In sha Allah kuwa Goggo Dada tace, nan dai sukayi ta hira cikin hirar ne Abba ya kalli ƙanin nasa yana gyara zamansa alamun mgna mai mahimmanci yace.
“Niko Lawan ya batun aure Jidda ne, shirun yayi yawafa Salim da yake na mijima yayi aure bare ita mace, du-du shekara biyu fa Salim ke bata, nayi magana tun kafin auren Salim akan a haɗa da nata kace ayi haƙuri wanda take son baya ƙasar”. Gyara zama Bappa Lawan yayi cikin girmama yayan nasa yace.
“Eh har yanzu kuma bai dawo ba”. Yana tsareshi da ido yace.
"To waye shi bashi da iyayene ai mu da iyayensa zamuyi magna bada shiba in dai sun dai-daita kansu ai ba matsala ɗan waye ne?”. Kai ya jinjina cikin sanyi yace.
“Hmmmm waifa ita Jidda Mahmoud takeso shiyasa taƙi kula kowa”. Kai Goggo Dada ta jinjina tare da cewa.
“Uhm an zo wurin ai dama ni na lura da soyayya mai ƙarfi da Jidda keyiwa Mahmoud ba ina faɗa miki ba”. Ta dire mgnar tana kallon Ummi kai Ummin ta jinjina lamun gamsuwa tare da cewa.
“Ikon Allah ashe ita ɗan uwanta takeso ayyah in ba cutaba ai da shike nan sai muyi tuwana mai na”. Tunda ta fara magna Abba yake kallonta cikin nazartar kalamanta sai kuma yayi murmushi mai tafe da sauti yace.
"Da nafi kowa farin ciki, ko ba komai mun ƙara ƙarfafa igiyar zumunci kamar yadda akayi mana”. Yayi magnar yana murmurshi saboda tuna shima da Ummi auren yar Goggo da kawu ne.
Shi kuwa Bappa Lawan cikin jin daɗi isar da saƙon damatarsa ke addabarsa a mafi akasarin ranaku yace.
“Ai kawai Yaya ka tsaida komai yana dawowa mu tada bikin ayi a huta”. Numfashi mai nauyi Abba ya sauƙe yace.
“Uhmmmm da nayi farin ciki da hakan amman akwai mgnar da take gaba da wannan ɗin mu bari ina fatan tabbatuwar lafiyarsa tukun, inda ya tabbata yayi lfy zan aure masa Jidda in kuma baiyi lfy ba na Fariyda ma dole in rabashi, kuma dole sai gashi gani gata zan tabbatar”.
Kai Ummi ta ɗan jingina tare da cewa.
“Hmmm shike nan dai kawai amman ni na gama karaya da lafiyar Mahmoud”.
Goggo Dada tace.
“Bawa baya yanke ƙauna da rahamar Allah ai tunda shi yace bai halicci cutaba saida ya halicci mgninta”. Cikin sanyi Abba yace.
“Wannan haka yake amman tunawa da abun ba ciwo bane illar fashewar bom nefa sila yayi masa daddagar da bamuyi zaton zai rayu bama”. Da sauri Ummi ta rumtse idonta saboda tuno irin azabar da yasha a wancan lokacin, miƙewa tayi ta bar parlour Goggo Dada na biye da ita a baya.
Istanbul
Ƙarfe bakwai dai-dai suka shigo cikin ɗakin Sajida na gaba Amira na biye da ita da Zaitoon a hannu sai Maryam riƙe da Zaid.
A hankali Yah Saleh ya maida ƙofar ya rufe yana mai amsa kiran Bappa Lawan.
Wani irin kallo Sajida keyiwa Amira data zubawa Mahmoud da Fariyda dake kife da ƙirjinta kan gadon, yayinda ta manna kanta kan pillow ya zama suna fuskantar juna ita da Mahmoud ɗin, bacci sukeyi cikin sauke numfashi a tare.
“Abba har yanzu bacci yake bai farkaba, amman jiki da sauƙi sosai”. A hankali ya fara motsa idonsa kamar yadda itama ta fara motsa nata, a tare suka buɗe ido cikin sauri ta miƙe zaune saboda ganin wani irin kallon da yake yi mata a hankali ta fara gyara zaman Scarf din wuyanta duk da ɗumin room heater da aka banka saboda yawan sanyin da yake ji, sai kuma tayi saurin kallonsa jin yana mgna a hankali.
“Farriyyha z”.........
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,
idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 51
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*