Sashe 47
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set ɗin kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set ɗin hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
Haɗine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
Idan kin sayi kaya in dai set ɗin kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuɗin Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 65
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
“To bari in kira Yah Nasir in ce masa mararka na ciwo ya kawo maka mgni tun dare baiyiba”. Jin yadda ya fizgota kanshi haɗe da sa hannunsa duka biyu ya rungumeta da ƙarfi ne yasa ta haɗiye rogowar maganar.
A dai-dai lokacin kuma Ummi ne zaune gaban Abba cikin tabbatarwa ta ci gaba da faɗa mishi yanayin zaman Mahmoud da Fariyda, ido Abba ya zuba mata alamun yana jinta yana kuma fahimtar ta haka yasa taci gaba da cewa.
“Har yanzu fa ko abincinta bai taɓa ciba, dana sashi dole yaci ma amai yayi tayi, ko magna basayiwa juna fa, ka dai ji da kumnenka abun da ya faɗa maka akan faɗan da sukayi, sau biyu fa Mahmoud na targa yarinyar nan”. Sai kuma ta ɗanyi shiru cikin sanyi ta kalleshi ido na cikowa da kwalla taci gaba da cewa.
"Ina son Fariyda sabida surkace ta gari Amman ya zama dole in haƙura da ita tunda ɗana baida lfy, kuma yana azabtar da ita kar abun ya zama son zuciya dan in yarmuce akeyiwa abinda Mahmoud yake yiwa Fariyda bazamu lamunta ba, ka dai fahimci ko ɗaki fa baya haɗawa da ita bare aje ga su haɗa shumfiɗa, tunda sukaje India tana bedroom yana parlour shima dan dolene da suka zo Istanbul kuwa a hotel fa ya ajiyeta shi ya tafi gida yaje ya zauna shi kaɗai bashi da lfy ma ya gommace Arda yayi jinyarsa, a haka ne zamu ci gaba da zuba ido suna zaman auren da basu taɓa haɗa ɗaki bama bare shimfiɗa bare kuma aje ga kasancewarsu tare a inuwar sunnar aure ai wannan ya zama cutarwa a gare ta tunda Ita dai da lfiyarta”. Ido Abba ya zuba mata yana mai gyaɗa mata kai alamun eh tabbas da cutarwa, cikin sanyi tace
"To dan Allah a samu mafita?”. Cikin gama yanke magna da tsaida matsaya Abba yace.
“Zan sashi ya sake ta dole zan raba auren, bari in kira Malam Ibrahim muyi magna akan lamarin dan yasan duk abinda ke faruwa dan kar su ɗaurawa Fariyda laifi”. Daga nan ya kira Malam bayan sun gaisa ne ya fara ƙora masa jawabi duk abinda ke faruwa da sharar da suka son tsaidawa na yanke hukunci.
A can sama kuwa yadda ya matseta da yadda jikinsa ke karkarwa ne yasa ta kasa motsin kwace kanta, muryarsa na rawa yace.
"Farriyyha karki gayawa kowa matara na ciwo”. Cikin shaƙar ƙamshin jikinta da murza kansa a ƙirjinta tsantsin da sulɓin rigar ya bawa botur ɗinta daman ɓallewa dabida yadda ya kife fuskarsa kan ƙirjin nata ya cusa hancinsa da bakinsa tsakanin caɓɓullenta, dake tsaye cur suna cike tib sunyi tamtsam-tamtsam.
Ido ta rufe da ƙarfi ta fara ture kanshi da yake ta mummurzawa a ƙirjinta, cikin yanayin zafin ciwon da neman mafaka, hannunta tasa duka biyu ta tallaɓe haɓarsa suka gefen hagu da dama, ido a rufe cikin haɗe fuska tace. “Me haka ni ka sakeni!”. Kai ya fara jujjuyawa ba ƙaƙƙautawa shi ya ƙara taimakawa wurin ɓallewa botur biyu na sama da tsakiyar rigar sai iya na ƙasa ne bai ɓalleba, ɓallewar su yasa rigar zamewa murza kansa da yake yi ya taimaka wurin buɗe ƙirjinta baki ɗaya, wata iriyar narkekkiya shaƙuwa mai haɗe da nakasashshe numfashi mai tafe rawan jiki ya diro masa lokacin da yaji fatarsa ta mannu da fatar ƙurjinta, hannunsa na dama ya kife kan caɓɓullenta.
“Shyyyyyyhhhhh Farrrryyyhahhhh Pleeeaseeeeee ki ki... ki barni” ya fizo ƙarshen mgnar a kiɗime dan jin yadda take ta janye jiki ta da tureshi haɗe da magiya da cikin jin tsoronsa ziraran miraran dan bata taɓa ganin irin wannan yanayin da yake cikiba. Wani ɗan zillo mai haɗe da rawan jiki da fizgar numfashi ta sake jin ɗumin tongue dinsa da manna kan nimple ɗinta.
“Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un Appiy ka sakeni, bana so! bana so!! Bana soh!!!”. Ta faɗa murya da jiki na karkarwa hannunta dake tallabe da kanshi taci gaba da turewa, sai kuma ta saki kanshi da ƙarfi, dan rinƙe da yayiwa nimple ɗinta da tongue dinsa yasa koda taja bai sakeba, wasu irin tagwayen numfarfashi yake sauƙewa a jere-a jere rawan da jikinsa ya zubane yasata ja da baya tana neman ƙwace kanta, hannunsa ɗaya yasa ta bayanta ya zagayo ƙugunta, ɗaya hannun kuma na kan ƙirjinta, lamarin yafi ƙarfinta don ko a mafarki bata taɓa zato ko tsammanin hakaba, wannan dalilin ne yasa ta sakin raunataccen kuka murya na rawa taci gaba da tureshi tana faɗin.
“Bana sonka! Kaima baka sona!! karka cimin zarafi!!! Kaifa ƙanin Yah Amin ne, ta yaya zamu rayu a haka, bana son bana soooy”. Sai kuma ta ƙare maganar a hankali can cikin maƙoshinta jin yadda ya kamo hannunta ya manna kana mararshi murya a hargitse yake faɗin.
"Zan mutu marata Farriyyha bani da wata mafita sai ke. Please help me with sucking”. Ya ƙare maganar cikin muryar dake nuna ƙololuwar karaya da neman taimako da agajinta”. Kasa motsi tayi sai kukan da taci gaba dayi tana nanata faɗin. “Bana so! Bana so!! Bana so!!!”. Tamkar karatu haka yake jin kalaman na amsa kuwa a kunnensa kukanta na ratsa kunnuwansa. Tsikar jikinta dake zuwaba yar-yar ne ya sata fara kakkame jikinta murya can ƙasan maƙoshinta tace
“Ummm bana so ka sakeni”. Cikin Muryar da bata sanshi da itaba yace.
"Eh zan sake ki, Please ki taimaka ki duba kan Dinnin na akwai flacks ki samin tea akwai lemon fridge ki samin mai yawa a ciki”. Ya ƙare mgnar da saketa ya janye kanshi ba tare da ya sake hannunta ba ya kifa kanshi kan kujerar. Yana mgnar ne yana tsuma da karkarwa. Da sauri ta ɗan ja jikinta baya kaɗan dai ba sake mata hannunta ɗaya ba, da ɗaya hannu na rawa ta haɗe rigarta ta maida botur ɗin cikin haki tace.
“Kai da baka cin abin hannuna”.
Yana jujjuya kai yace.
"Yawunki ma ai kin ɗura min dole na sha da kika ritsa min harshe zaki haɗiye dole nasha ai bare abin hannunki”.
Baki ta tura cikin taɓe fuska tace.
"Ka ɗura min naka yawun dai”. Yana buɗe rinannun idanunsa yace
"Please kawo min zan sha”. A hankali ta mike tsaye tana maida numfashi jin ya sake mata hannunta da yake riƙe dashi, hannunsa duka biyu ya maida kan mararsa ya kife kanshi jikin kujera, da sauri ta nufi Dinnin area ɗin.
Murƙususu ya fara yi yana datse lips inshi.
Da sauri ta iso kusa dashi tana miƙa mishi mug ɗinda tasa tea rabinsa ta cikata shi da ruwan lemon da ta gani a gora a matse a yayansa da ta gani ne yasa ta ganewa, ta kuma tuna jiya da suka dawo Katsina ya shigo riƙe dashi.
Cikin tsuma ya amshi mug ɗin ya kafa kanshi.
A can ƙasa parlour kuwa bayan Abba ya gama yiwa Baba Malam duk wani bayanin irin zaman takun saƙar da ƴaƴan nasu keyi da tabbacin rashin lfyar Mahmoud bata gushe ba ne yasa su tsaida mgnar akan dole su raba auren.
A nan parlour Mahmoud kuda. Sanyin Ac da sanyin mutuwar da haƙorinsa yayi da ɗan lafawa da Papi ɗinsa tayi ya sake mishi fitinennen sanyi mai sa karkarwa, ido ta ɗan zuba mishi sai kuma ta miƙe da sauri ganin yadda yake karkarwa bedroom nata ta nufa, da sauri ta fito riƙe da duvet ɗin ta, kwance ta sameshi ya dugungune jikinsa wuri ɗaya, gabanshi ta durƙusa tana mai ware duvet ɗin.
Cikin gigin rawan sanyin ya jawota jikinsa ya haɗe ƙirjinta da nata, lafiyeyyen hug yayi mata haɗi da zamewa da ita ya kwanta yana jan duvet ɗin da hannunsa ɗaya ya rufesu.
Kiciniyar ƙwace kanta takeyi amman ina saboda riƙon da yayi mata bana wasa bane, riƙone na neman agajin ɗumin jikinta dole haka tayi shiru tana jin bugun zuciyarsa, a haka bacci yayi awon gaba dasu.
Da Asuba tunda ya buɗe idonsa akan fuskarta bai janye su daga kan lip ɗinta na ƙasa data turoba.
Lumshe idanunsa yayi cikin kasalar bacci ya kuma ƙara buɗesu yana kallon yadda take tsotsan lip ɗinta na saman, idon ya kuma rufewa a hankali ya matso da kanshi kusa da nata, tongue dinsa ya ɗan turo a hankali ya mannashi kan lip ɗinta, hmmmm yaja numfashi sai kuma ya ƙara matso da kansa sulub yayiwa lip ɗin lalumar da tasata fara buɗe idon ta dan jin anayiwa lip ɗinta wani irin sahihin tsotsar lollipop.
Ido cikin ido sukayi dashi, in one second kamar ƙebtawar ido ya lumshe idanunsa tare da janye kansa ya miƙe tsaye ya nufi bedroom ɗinsa yana faɗin.
“Ke ki daina kallo na”.
Ita kuma Fariyda ido da baki ta buɗe cikin tsoro-tsoro mamaki-mamaki take kallon duk takun da yakeyi, har ya ɓacewa ganinta, hannunta tasa ta ɗan shafi lip ɗinta yess da ɗan danshin yayunsa a kai, sai kuma ta rufe idonta da sauri tuno bidirin da yayi akan kirjinta kunya mai haɗe da takaici da haushinsa ne suka rufewa sai kuma ta buɗe idon tana jan tsaki ta ɗan tsunkuyo yar-yar tsikar jikinta ya amsa ganin yadda nimple ɗinta ke tsaye cur kamar zasu tsole idonta dan masifar tsotsar da yayi masu da burzawa. Da sauri ta rufe idonta tana faɗin.
"Innalillahi Allah na tuba astagafirullah”. Kamar wani na ganinta haka ta nufi bedroom ɗin duƙunƙune da duvet ɗin.