Sashe 78
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Alhamdulillah jikin ya lafa ma ko har ya samu yayi bacci ko Fariyda?”. Kai ta gyaɗawa Amina murya a diririce ta gaida Abba da Goggo Dada dake riƙe da Zaitoon , Zaid kuma na hannun Sadiq. Ido Goggo Dada ta tsaida kan fatar idon Mahmoud ɗin dake nuna ba bacci yake yi ba. Salim kuwa hannunsa dake kusa da na Mahmoud yasa ya ɗan mareshi haɗi da cewa. "Mahmoud tashi ga Abba”. Cikin ƙurewar girma da zargi mai haɗe da kokonto Abba yace. "A'a barshi yayi baccinsa. Kai Sadiq ɗauki Fariyda ka maida ita gida kaga har munyi sallan magrib”. Sai kuma ya juyo yana kallon Fariyda yace. "Karɓi Zaitoon ɗin kuje ko Allah ya kiyaye hanya, Allah yayi miki al'barka”. Ido cike da kunya tace. "Amin Ya Allah”. Daga nan ta juya ta fita kamar kazar da ƙwai ya fashewa. Abba ya kalli Mahmoud sai kuma ya juyo kan Amina dake ajiye musu basket ɗin abincin data kawo musu. "Mu tafi ko Dada, Salim sai da safe Allah ya sauƙawa jiki”. Amin Salim yace, yana mai zama bakin gadon ya ɓoye ribbons ɗinta da yaga Goggo Dada ta zuba wa ido. Bayan su Abban su tafi ne. A hankali ya miƙe zaune ba tare da ya buɗe idonsa ba, Aunty Amina ta matso bakin gadon cikin kulawa tace. “Sannu Mahmoud ya jikin da sauƙi ko? ga abinci me zan sa maka, kaci sai kayi salla ko?”. Miƙewa tsaye yayi yana zura ƙafarsa cikin takalmansa, har lau idonsa a rufe numfashi mai tafe da waraka yayi haɗi da motsa lips ɗinshi kaɗan yace. “Nifa na warke!”. Ido Salim ya zuba mishi cikin nazartar ganin alamomin warakar da ya faɗan a fili dan tunda suka zo bai tsaya shi kaɗaiba dole sai ya riƙeshi kuma nan ma sai a ɗan sunkuye yake tsayuwar dafe da mararsa amman yanzu gashi tsaye ras. Amina tace. "To Alhamdulillah ai haka mukeso, in lafiya taci gaba dai wata ƙil ranar Monday za'a sallameka”. Waje ya nufa yana faɗin. "Nifa na warke kuma na gaji da Asbiti”. Daga nan ya fita tare da ja musu ƙofar, har Saida ya fita ya iya buɗe idonsa da masifar kunya ta rufeshi. Abinci Aunty Amina ta zuba ita da Salim sukaci a tare, a zatonsu wurin likita ya tafi ko masallaci, har suka gama cin abinci bashi ba labarinsa. “Salim wai ina Mahmoud ya tafi ne har yanzu shiru”. Miƙewa yayi ya nufi waje yana faɗin bari inje in dubashi, Jim kaɗan da fitarsa ya dawo yana faɗin. “Naje masallaci baya can naje office ɗin Dr ma baya nan fa, ina kiran layinsa kuma yana ringing baya ɗagawa”. Tana tattare plate ɗin da sukayi amfani dasu tace. “To ina ya shiga”. Dai-dai lokacin Hafiz ya shigo tare da Huzaifa zama sukayi kusa da maman nasu Hafiz na faɗin. “Mom ina Uncle Mahmoud ɗin ya jikin nasa da sauƙi ko?”. Amina tace. “Muma yanzu shi muke nema baya nan baya masallaci baya wurin likita. Juyawa sukayi kan Huzaifa dake cewa. "Uncle Mahmoud ai yana gida, ni na tsamman ɗaukarsu Mom mukazoyi cike da mmki Amina ta kalli Salim da shima ita yake kallo, sai kuma kawai ya kauda kai yana danne dariyar dake taso masa kana a hankali yace. "To mara lfy mara mutunci in la warke ba sallama sai kawai ya tafi ya barmu kamar wasu sakarkaru to ai hike nan muma sai muyi gida muji me zai ce mana”. Ido Ummi ta zuba musu tana kallon su Hafiz da Huzaifa dake shigo da tarkacen da suka je asibiti dashi kamarsu carpert, pillow, duvet. Kai ta juya kan Amina dake cewa Goggo Dada. "Wlh dawowa yayi ya barmu a can, mu muna can hangame da baki a zatonmu masallaci ya tafi tunda yace mana shifa ya warke, ashe gida ya dawo, mun kirashi ya zai tafi likita bai sallameshi ba, sai ce mana yayi wai to mu zauna in ya sallameshi ma dawo”. Kwaffa Salim yayi yana miƙewa tsaye yace. “Bari inje in sameshi”. Goggo Dada na dariya tace. "Kuma kun san halin mutum tunda yace muku ya warke kuma ya fita ai zaman banza kuka tsaya yi tunda kukaji haka kun san ba wani bayani zai ƙara mukuba”. Ta ƙare maganar tana miƙe tsaye tabi bayan Salim da Ummi itama Amina tana murmushi tabi bayansu. A hankali yake tafiya idonsa na lumshe hannunsa na kan mararsa yana shafawa haɗe da sauke numfashi gami da hamdalar warakar da ya samu. Murmurshi yayi haɗi da lumshe idanunsa yana kallon yadda ta kwaɓe fuska ta tura ɗan lip ɗinta na ƙasa tana kukan ya ɓata mata jiki zai sata amai a fili yace. “Zakiyi bayani ne”. Yana zama kan kujerar suna shigowa, kai ya sunkuyar har suka iso bai kuma ɗago kansa ba Ummi tace. "An sallame ka ne?”. Kai a ƙasa yace. “Na warke”. Goggo Dada na murmushi mai cike da nunawa Ummi kinga gskyar abinda na gaya Miki ko tace. "To Alhamdulillah Allah ya ƙara lfy”. Amin yace yana latsa wayarsa. Salim ya watsa mishi harara yace. “Ai duk gaggawarka sai ka jira sai Dr ya sallameka kafin ka tafi”. Da sauri Amina tace. "Wai mutum baida lfy bazai tsaya a kula da shiba.” Ba tare da ya kalli kowaba yace. "Lau nake, me zan tsaya sai sun sallameni dama me sukayi min”. Juyawa Ummi da Goggo Dada sukayi suka fita suna faɗin Allah ya ƙara sauƙi, Amina ta mara musu baya. Shi kuwa Salim ƙasa yayi da murya yace. "Kai baka da mutunci ko na asi sai ka kunya mutum kai ko a jikinka”. Harara ya watsa mishi ya kishingiɗa kan kujerar yana latsa wayarsa haɗe da sauƙe ajiyan zuciya akai akai. A can gidan Baba Malam kuwa. Tana shiga part ɗin Aunty Amarya ta wuce, cike ta samesu a parlour suna ta sallan magrib da alamun basu jima da dawowa wurin walimar ba, kai tsaye bedroom ta wuce ta faɗa kan gado. Sadiq dake biye da ita a baya kuwa Salma da ta idar da salla ya miƙawa yaran ya juya ya fita. Da sauri Saddiqa data fito daga bathroom ɗin Aunty Amarya ta zauna bakin gadon tana kallonta cikin mmki tace. “Subahanallah Fariyda kuka kuma? Ya jikin Mahmoud ɗin ne ya rikice”. Ba magna sai sheshheƙan kukanta da yake fito mata daga ƙasan zuciyarta. Aunty Rashida dake salla a gaban Wordrobe ne tana sallamewa ta juyo kansu tana faɗin. "Fariyda meke faruwa ne”. Kuka take ba magna, Salma ne ta shigo riƙe da yaran tana faɗin. "Hmmm manyan ma'aurata naku salon na dabanne, wato shine kuka meda min mijina mai gadinku kuka barshi da abin kunya”. Kai ta juyo ido cike da hawayen takaici ta watsa mata harara. Dariya mai haɗe da ƴar shewa tayi ta zauna kusa da Saddiqa dake tambaya lfy kuwa. "Lfy lau Aunty Saddiqa ku kwantar da hankalinku Yah Salim yace min tana zuwa ma Appiy Zaid kam ya warke garau harma ya sallami kansa yanzu haka suna gida, tunda maganin cutarsa taje”. Sabon kuka ne mai cike da mololon baƙin ciki ta kuma fashewa dashi. Aunty Rashida ta zauna kusa da ita tana ɗan dafata tace. "Fariyda me haka kefa ba yarinya bace.” murya cike da takaici tace. "Aunty Rashida ya sakeni fa kuma ya dawo yana”. Sai kuma tayi shiru tana goge lips ɗin, ganin yadda Saddiga ta zuba mata idone yasa tayi ƙasa da kanta a hankali tace. “Aunty Saddiqa meyasa zai min haka tunda yasan ya sakeni ai ba sauran hallaci koda na kallonema a tsakaninmu kuma yasan kafin ya sakeni ba idarsa a kaina”. Da sauri Salma tace. "Wai dan Allah kinma kuwa san menene saki da kuma abinda shi ya rubuta miki”. Miƙewa zaune tayi tana faɗin. "A gaban Babanshi da Malam yace ya tura min kuma ga nan text message ɗin nasa ai yana wayar”. Aunty Saddiqa ne tace. "To kin karantane? Waima saki nawa ne yayi miki?”. Kai ta jujjuya hawaye na zuba tace. "Ni ban karantaba tunda dai yace musu ya tura min ai shike nan”. Rashida ne ta ɗanyi wani makirin murmushi tare da cewa. "Ikon Allah to kuma yanzu me yayi miki kike kuka”. Cikin suɓutar baki tace. "Matseni fa yayi yasani yi masa suckin....”. sai kuma tayi saurin rufe bakinta da hannunta duka biyu ta kife kanta kan guiwowinta hawaye na silalo mata, da sauri Saddiga tasa hannu ta jawo hand bag ɗin Fariyda tana faɗin. "To wlh Mahmoud ba saki ya rubuta mikiba, tunda dai kin sani shi ba jahili bane, ke ashema duk abinda akeyi bakima karanta saƙonsaba”. Tana zaro wayar tana kallon Rashida dake cewa. “inma sakine da alamu dai ya maida ita wanima bai sani ba, lallai akwai daru tsakanin su Abba da Baba Malam da Mahmoud in basu bashi matarsaba zai kunyatan' masu kunya”. Da sauri ta miƙawa Fariyda wayar tana faɗin kinga ma gashi yana kira”. Kai ta kauda tana sauƙe ajiyan zuciya. Amsa kiran Saddiga tayi ta manna mata wayar a kunnenta murya can ƙasa tace. "Ke kiyi magna ki saurari me zai ce miki”. Ido ta rufe tana ƙoƙarin danne kukan dake son taso mata haka yasa ta sheshheƙan. "Farriyyha har yanzu kuka kikeyi?”. Ya faɗa da narkekkiyar muryar, cikin kubcewar kuka tace. “Ba kai bane”. A hankali yace. "Nine me”. Tana lumshe idonta tace. “Ka sani ai, kasan abinda kasa nayi maka ba kyau, kuma bana so, kuma Wlh Allah zai saka min”. Cikin cikar kamala da darajar isasshen namiji yace. "Farriyyha ke kin fi son in bada jikina ga wasu ƙazaman kafuran banza, suyi min abinda ke ya cancanta kiyi min duk duniya kece kika halattarmin”. Tura lip ɗinta na ƙasa tayi cikin shogoɓeɓiyar muryar kukanta tace. "Ka ɓata minjikina fuskata kamar an shafa min kunu har wuyana fa kuma kalmar zanyi amai”. Wata shegiyar kunyace ta rufe Saddiga har tasata rufe kanta dan suna ɗan jiyo mgnarsa can ƙasa yace. "Da kin tsaya ai zan wanke miki, amman dai bakiyi aman bako”. Da sauri Salma ta koma can baya tana jijjiga Zaid ita kuwa Fariyda data mace dasu a wurin a hankali tace. “Eh banyi ba”. A hankali yace mata. "Ai ya shiga kenan yarinya bazai fitaba, kin samu tabaraki ai ga lada”. Fuska a kwaɓe tace. “Harda rigata