Sashe 38
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Cikin mararin cinma buri ta haɗe bakinta da nashi, ta fara mishi salo mai rikitarwa a ƙalla 3 minute tana kissing nashi kafin ta zare bakinta cikin bukatuwa dashi tace masa.
Kai baka da lfy ne? Baka buƙatar mace a rayuwarka ne? Nifa ina buƙatar ka. Yana kallonta ido cikin ido a zuciyarsa so yake a shaƙeta har sai tayi sanyi amman ya kasa hakan ga masifar ƙyanƙyaminta da ya fara juya masa ciki, a zahiri kuwa kamo hannunta yayi ya ɗaura kan Papi ɗinsa da yayi mubaya'a saboda jin mace a jikinsa da halittarsa na ingarman na miji da dama azumin litinin da Alhamis da yakeyine yake karya logon ƙarfin sha'awarsa. Ita kuwa Idaya wani irin kallon takeyiwa Papi ɗinsa data fidda waje duk da ta san na ɗan bappanta da kuma wani saurayinta, da malaminsu duk ba wanda lfyarsa ta kai rabin girman lfyar Mahmoud ɗin ba haka yayi masifar gigitata da tayar mata da begensa.
Cikin yaudara da ƙarfin sihiri ya santa a matsayin ya mace, ihu take yi tamkar zata yaga bakinta da yadda take jin saƙonsa fiye dana saurayita da malamimta daya lalata'ta tun tana ƙarama, sam basu taɓa gamsar da ita da yi mata yadda take soba,
sai a ranar taji ta samu irin namijin da takeso, haka yasa take faɗin ita shi ta fara sanin namiji duk waɗancan abun su kamar na Agwagwa yake a wurinta, daga ranar ta birkita rayuwar sa.
Shi kuwa Mahmoud tunda suka gama, ya miƙe tsaye a firgice yake buga kansa da jikin gini yana kuka tare da maimaita istigfari yanayi yana ƙaiƙaya jikinsa ta ko wani sashin da fatar jikinta ya taɓa masa fatar jikin, wasu irin ƙananan ƙurajen birnin jinin dake feso masa muddin fatar wani ya taɓa fatarshi duk suka cika mishi jiki, lokacin ɗaya zazzaɓi mai zafi ya rufe shi da ciwon kai wanda kuka da buga kansa da yake yi ne ya jaza masa, daga nan gidan Bappa Lawan ya koma a ɗakin Salim ya kwanta yayi ta kuka da ƙaiƙaya jiki, dole ranar anan suka kwana don Saida Bappa Lawan ya kira likitansu yazo ya dubashi ya bashi magungunan sha dana shafawa haɗe da allura.
Ita kuwa Idaya daga nan ta ƙara kaimi da nace masa da ƙara sihiri.
Daga ranar
kullum shi ke meda ita gida in sun taso da wuri a ɗakin uwarta suke sheƙe ayarsu in Kuma basu taso da wuriba hotel yake kama musu su sheƙe ayarsu har sai an kira magrib ko gab da magrib yake meda ita gida shi kuma ya wuce gidan Bappa Lawan wurin Salim can zaiyi ta kuka da rawan sanyin zazzaɓi da soshe-soshe har sai ya kai awa uku kafin zai lafa nan ma dan yana shafa maganinsa, sai anyi isha ya koma gidansu wata rana ma nan yake kwana irin ranakun da ya haɗasu biyu ita da Sara.
Idan ya koma in an tambayeshi meyasa bai dawo da wuriba sai yace gidan Bappa Lawan ya wuce da Salim, Sulaiman kuwa mutum ne mai sirri shiyasa bai taɓa faɗa cewa ba tare suke dawowa gidan Bappa Lawan ɗinba yana jiransa ne har sai ya dawo sai su taho gida tare.
Daga haka kuma shike nan Mahmoud ya zama tantagariyan ɗan hannu tuni Sara ma ta samu damar kasancewa dashi hakama Bariri mafi akasarin ranaku har bibbiyu yake haɗasu ya basu wuta da lfyar da Allah ya bashi har sai sunyi magayi.
Ana samun ɗan hutun Idaya taje Lagos tayi salla acan, nan ta cikawa ɗan bappanta alƙawarinsa sai dai a fili tace masa shi bai iya ba, abunsa yayi ƙarami koda ta nuna masa hoton papi ɗin Mahmoud shi da kansa yaji ya muzanta dan yasan bazata taɓa jinsa a komaiba ita da wannan ya ratsa daga nan bai sake neman ta ba sai ya haɗata da wani abokinsa dan cewa da tayi bazata iya zamaba zata koma wurin Mahmoud shi abokinma cewa tayi da sauransa.
Kwananta goma ta dawo, kafin ta dawo Mahmoud kuwa Sara da wata Izra sun maye mishi gurbinta.
Bappa Lawan ne ya fara fahimtar lamarin sauyin da Mahmoud ɗin yake samu dan kullum in ya dawo da zazzaɓi yake dawowa jikinsa duk yayi ta ƙaiƙayi da feso ƙanana ƙuraje da suke tabbatar da cewa ya taɓa fatar wani ko wata. A ƙalla wata ɗaya a shiga na biyu suna haka kafin Yah Amin ya tabbatar da zargin da Bappa Lawan ya gaya mishi ta hanyar ritsa su Salim suka gaya mishi ya bibiya ya gane har gidansu idaya da kuma hotel da suke zuwa, ranar da ya ritsashi da tambaya kawai sai ya fashe masa da kuka yana faɗin Yah Amin, ban san yaushe nake yarda dasuba kawai gani nake ina zina dasu Yah Amin ya zanyi in daina Wallahi bana so yin zina. Idan na taɓasu azaba nakeji. Cikin sanyinsa da fahimtar ɗan uwan nasa yayi ta mishi nasiha da bashi addu'a dan ya fahimci kamar akwai aikin sihiri a ciki. Hakan yasashi bibiyar Idaya har yayi mata barazana da ƙaninsa, barazanar da tasa dole tayi masa bayanin sihirin da tayiwa Mahmoud ɗin ta kuma yi alkawarin fita harkarsa saboda tsoron da ya bata da uban kuɗin daya bata haka yasa ta
fita harkarsa ta fara bin maza ba kama hannun yaro wai ko zata samu irinsa haka yasa ma ta bar kano ta koma Lagos gidan Bappanta.
Hankalin Yah Amin bai kwanta ba tunda ya fahimci Idaya ta rabu da Mahmoud ɗin amman har yanzu yana bin mata, tunda sihirin yana jikinsa.
Wannan dalilin yasashi faɗawa iyayen nasu Abinda ke faruwa da Mahmoud ɗin.
Hankali Abba yayi masifar tashi lokacin da Mahmoud ya tabbatar masa cewa abinda Yah Amin ya faɗa haka ne, yasan mata sun kai biyar, kuma yanaso ya bari ya kasa, sai kuma ya ɗaura da cewa. Abba kuyi min aure ina son mace kusa dani wlh dama ina wahala da matsi shiyasa nake azumin litinin da Alhamis, Abba in kun min aure zan dena bin su Idaya zan tsaya iya kan matata.
Wannan abu yayi masifar gigitata Ummi har ya kaita da yi masa addu'a cikin fushi tace.
Lallai Mahmoud ka cika ɗan iska a gabanmu kake maimaita kayi zina kuma in ba aure akayi makaba bazaka bari ba, to *Allah Ubangijin talikai ya kashe lafiyar taka tunda dai itace ke saka yin zina, Allah ya naɗe abun naka duk muhuta da tashin hankali* da sauri Abba ya daka mata tsawa a fusace yayi ta mata faɗa akan me zatayiwa ɗansa mugun baki da fatan rasa lafiyar sashi mafi girma da mahimmancin a jikin ɗa namaji.
Aminullah kuwa a hankali yake cewa. Ba Aminba Ummi Allah ya shiryesa dai ya barshi da lafiyarsa ayi masa auren shine mafita, ke kuma da Abba a matsayinku na iyaye na faɗa muku ne dan kuyi ta masa addu'a dan abin nasa akwai sihiri Wlh ba a son ransa yakeyi ba. A hatsale Ummi tace.
Kaima bakayi aureba bareshi, du-du shekarunsa ashirin nefa, ko Dgree baiyi bafa.
Rai a ɓace Abba yace.
Allah nefa ya halicceshi a haka ba shi ya ɗaurawa kansa ba, aure kuma zanyi masa, daga yau kuma dashi da Salim da Sulaiman duk sun bar wannan makarantar zan turasu Texas suje can suyi karatu suyi nesa da wannan tsinenniyar yarinyar.
Allah cikin ikonsa da ƙarfin addu'ar iyaye kan ƴaƴansu da riƙo da ibadan Mahmoud, da yadda Baba Malam yayi ta mishi tofin ayatul shifa cikin zam-zam da ganyen magarya, yasa sihirin karyewa a jikinsa, a ƙala kwana ashirin da magnar bai sake neman wata ƴa mace ba, yaci gaba da azuminsa dan tauye ƙarfin sha'awarsa da kare kansa da faɗawa zina.
Sai dai cikin rashin Sa'a da ƙarfin addu'ar uwa akan ƴaƴan ranar da suka cika wata ɗaya da mgnar, ranar wata jumma'a 28 November 2014 jumma'ar da duk al'ummar kano bazasu manceba boko haram suka tada bom a masallacin jumma'a wanda Mahmoud ɗin yana ciki, a nan ya samu larurar nakasar lafiyar jikinsa.
Wanda saida akayi shekara ana jinyarsa a India a garin Kerala, daga bisani suka samu tabbacin macewar papi ɗinsa duk da ƙarfin aiki da ɗinkin da yasha a Papi ɗinsa da ya fashe zuwa kan mararsa.
Alhamdulillah sunyi karatunsu lfy a Texas degree with master's ɗin su duk a can kafin suka dawo, sun dawo da shekara ɗaya ne akayi aren Aminullah da Fariyda wacce sanadin Idaya yasa Mahmoud tsana ko wacce ya mace in dai ba muharramarsa bace, ya zama yana cike da tsoron kaidin mata, kuma sai yake ganin kamar Yah Amin ya gaya mata abinda ya aikata a baya shi yasa baya sake mata fuska baya son mgna da ita wai kar ta rainashi ta ɗaukeshi ɗan iska kar ta mishi kallon mazinaci shiyasa baya barin su haɗa koda inuwa da itane. Numfashi mai nauyi Abba ya sauƙe jin Idaya tayi shiru da basu labarin yadda ya cutar da Mahmoud ɗin.
Cikin takaici Ummi da Goggo Dada ke kallonta cike da tsana, SulaimaN da Salim kuwa kai suke jijjigawa dan tausayin Mahmoud da har yanzu yake wani irin kuka mai cike da nadama.
Fariyda kuwa kallo mai cike da tsana da ƙasƙanci takeyiwa Idaya da taci gaba da faɗin.
“Dan Allah Abba ku yafe min kacewa Mahmoud ya yafe min, wlh tallahi naje an karya sihirin da nayi masa wlh tsananin kyan Mahmoud shi yaja hankalina dama sauran matan duk kyansa da surarsace sanadi”. Cikin zubda hawaye murya na rawa Amina tace.
“Mu ai da Allah muka dogara, bamu jira kije ki karya sihirin da kikayi masaba, muyi ta masa addu'a shima ya riƙe ibadarsa yasha ayatul shifa kafin ma kije wurin tsinenen bokanki, mu kam Allah ya karya mana mugun nufin da kikayiwa ɗan uwana daga nan bai sake kallon wata ya maceba a rayuwarsa kuma in sha Allah har gaban abadan wani shirin bazai sake kamashi ba dan ya riƙe ibadarsa Azkarul saba wa masa da al'wala sun ishesa kariya ta musamman ga kuma kariyar jiki da addu'o'in da Abba da Ummi har ma da Baba Malam sukayi masa na tsari bisa sunnar Manzon Allah dan mu da Allah muka dogara kuma ya isar mana akan komai.”
Sai kuma tayi shiru tare da kallon Mahmoud da hawayensa ke kwaranya ba ƙaƙƙautawa cikin muryar kuka tace.
“Abu ɗaya na sani har abadan bazamu yafe mikiba yadda kikasa Ummi tayi fushi har ta masa addu'a cikin fushi da bakinta na uwa addu'a ta kamashi bam ya fashe dashi Allah ne kaɗai yasan adadin azabar jinyar da yasha muma yan uwansa mun azabtu da fargaba, kin cuci Salim da Sulaiman da Yah Amin su sukayi ta ziryar zuwa Kerala da zaman jinyarsa, da har Saida muka yanke ƙauna da rayuwarsa”.
Da sauri ta fara kuka mai cike da nadama tace.
"Dan Allah ku yafe min”. Murya na rawa ido na kwaranyar da hawaye numfashinsa na cushewa ya ɗago rikitartun idansa da suka zama tamkar garwashi ya kalleta da kalllo mafi muni yace.
“Kin cutar dani, kin sani yin alfashar da nasan har gobe tana rubuce a littafin ayyukana, ban taɓa yin wani abu da nakejin na tsani kaina ina ƙyamar kainaba kamar yadda kika sani alfasha harda arna, tun daga ranar nake jin ƙyamar kaina da kaina, ko wanka zanyi sai nayi sau biyu a duk sanda zanyi dan kyamar kaina nakeji, ina jin kunyar mahaliccina, kinsa iyayena fushi dani Yah Amin na ya rasu da baƙin cikin abinda na aikata, bana son ganinki a rayuwata karki ƙara zuwa ta inda nake sabida yadda kikasa Allah ke fushi dani haka nakejin tsanarki”.
Yadda yake kuka haka Fariyda ke sheshheƙan kuka mai sanyin sauti.
Shi kuwa Mahmoud Abba dake shafa kansa ya kalla jin yana cewa.
"ALLAH BAYA FUSHI DA KAI Mahmoud ai kayi taubatunnasuha”. Sai kuma ya juyo kanta cikin taraddadi da fargaba da tsoro yace.
"Duk wannan ba shi nake son saniba wannan yarinyar yar waye? Me alaƙarmu da ita? Meyasa kikazo mana da ita”.
Cikin nadama tace.
“Yar M........