Sashe 29
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
gadon ya dire Zaitoon ɗin tare da yin kan Fariyda yana faɗin. "Lips nane abin kyama!? akan tayi kissing lips na tazo tayi kissing nakine kika mareta kike goge bakinki kina wani taɓe baki!?”. Tana ja da baya ganin yadda ya nufo inda take da tuno yadda ya murɗe mata hannu lokacin da ya kamata tana mgnarsa da Salma ne yasata ƙara ja da baya tana maida hannunta baya tana faɗin. “Ni dai Allah ya sani na kiyaye kaina kuma ba abinda zaisa in sha ƙazantar wanda bai tsare kansaba, ko wacce mai wargajejen baki da dogon baki anyi kissing kare da doki ace in yarda suyi maka kiss suyi min akan me zan sha ƙazantar da ban aikataba”. Da sauri ta juyo jin bayanta ya haɗe da jikin wardrobe ɗin dake bayanta, kallon da yake mata ne yasa tayi saurin ƙara meda hannunta duka biyu bayanta ta ɓoyesu da basu tsaro dan gudun targaɗamata su, da sauri ta rufe idanunta da ƙarfi lokacin da ya iso gabanta yasa hannunsa duka biyu ya tallabe kanta cikin tafukan hannunsa, lokacin ɗaya jikinta ya fara karkarwa cikin tsananin tsoro da rawar murya tace. “Dan Allah da Manzonsa da darajar iyayenmu kar ka karya min wuya, infa ka karya mini kai wlh zan mutu kayi haƙuri kagafa in na mutu su Zaid basu da mama”. Tana mgnar ne cikin tashin hankali da tsoron shike nan yau kam tata ta ƙare zai karya mata wuya, jin ya ɗan karkarta kanta dake cikin tafukan hannunsa da firgici ya hanata jin sanyinsu da taushinsu ne yasa tsoronta hauhuwa bugun zuciyarta ya ninku sau ba adadi haka yasa ta ƙara rumtse ƙwayar idonta da ƙarfi tare da fara kalmar shahada dan ta gama bawa kanta kasheta zai yi. Wani irin numfashi mai nauyi yaja tare da fesoshi da karkarwar da jikinta ya saki lokacin da taji ya manna lips ɗinshi kan nata lips ɗin, buɗe idanta tayi da sauri tare da zubasu kan fuskarsa ido cikin ido sukayi da ita cikin wani irin yanayi ma banbanci da dukkan yanayuyyukan da ta taɓa fuskanta a rayuwarta take kallonsa ido cike da tsananin kaɗuwar rashin zato ko tsammanin hakan, gami da firgici da tsoro da shiga ɗimuwa mai tsaida gudun jini da bugun zuciyarta cak bare ta samu damar yakice kanta, illa iyaka hannunta data ɗaura kan ƙirjinsa tun da taji ya riƙo kanta. Hmmmmmm taja numfashi da nemo fito dashi dan ceto kanta daga faɗawa suman tsaye saboda yadda ya saki nauyin ƙirjinsa akan nata ƙirjin har yana jin tudun breast dinta kafe da nasa ƙirjin. Babbar yatsarsa ya manna kan hancinta ya toshe mata hanyar numfashi hakan yasa dole ta buɗe bakinta dan neman numfashi tsaretar da rayuwarta. A hankali ya zira sassayan harshensa kan tsinin nata harshen ya manne kan tongue nashi a kan nata tamkar an liƙesu da mayen ƙarfe, ɗan buɗe bakinsa yayi a hankali hakan ya bawa lips ɗinshi da nata damar mannawa gab gab da juna, daga can cikin maƙoshinsa yake jin wani sasssyan yawu na tsatstsafowa yana bin gefe da gefen harshensa yana tahowa har kan tsinin tongue dinsa zuwa kan nata. Mugt maƙoshinta ya bada sautin haɗiye yawunsa da yake zira matashi haɗe da gatsa Charry and Grapes dake bakinsa haka ya taimakawa yawan ruwa da yawun dake haɗe da sinadarin Ocytocin daya fara gauraya a tsakanin tongue dinsu da samar da aikinsa mai ƙarfi a tsakaninsu. Tunda jikinta ya ɗebi rawa har yanzu bai bariba, sai mai ƙafafunta da suka fara karaya daga ɗaukar nauyinta, a hankali taji idanunta suna rufewa su da kansu, shi kuwa Mahmoud ƙara sake nauyin ƙirjinsa yayi kan nata ƙirjin tare da tattaro diddigigar Grapes and Cherry ɗin ya medashi cikin bakinta haɗi da janye kansa daga kanta ya juya yana kallon su Zaitoon da tuni suke maida hankali kan tray dake ɗauke da plate ɗin fruits ɗin. Ba tare da ya ƙara kallon ko ta inda takeba ya ɗauki wayarsa system nashi ya juya zai fita bakin ƙofar ya ɗan tsaya yana sauƙe wani ɗimautaccen numfashi tare da motsa lips ɗinshi cikin izza yace. "Zuwa yanzu ba lips ɗinki zaki gogeba, hanjin cikinki zaki amayar ko kije Hospital a wanke miki maƙoshinki da hanjinki a sauya miki lips ɗinki haka ne kaɗai zakiyi ingamsu ni abun ƙyamane, in anyi haka kuma sai ki nemi likitan da zai tace miki yawuna daga cikin ruwa da jinin jikinki sabida daga yau yanzu yawuna ya fara gudana cikin ruwa da jinin jikinki kenan har gaban abadan dashi zaki rayu a jikinki”. Ya ƙare maganar da ɗan juyowa ya kalleta saboda jin shiru tamkar ba wani ɗan adam a ta wurin, a hankali take zamewa daga tsayen har ta isa ƙasa kan guiwowinta ta durƙushe har lau ƴan lips ɗinta suna buɗe ta kasa koda rufesu sabida chock ɗin da jiki da zuciyarta da ƙoƙolwarta suka shiga idonta har lau yana rufe. Cikin zarra ya.