Sashe 80
Sakar Makafi Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Washe gari tunda sukayi sallan asuba duk masu tafiya suka fara shiri suka kikkimtsa komai, ƙarfe shida dai-dai motocin duk suka iso harabar gidan, a ƙalla mota goma, mutum bibbiyu a baya sai gaba driver da abokin aggo ɗaya, sai Prado ta amarya ita da Goggo Abu sai Zainab da Humarai.
Da sauri Sadiq ya matso kusa da Fariyda dake buɗe marfin motar kusa da ita yace.
"Aunty Fariyda ke gacan motar da zaku shiga ai”. A hankali ta juyo tana kallon luntsumemiyar Hillux black color mai tintek sai ƙelli da sheƙin sabunta takeyi, murmushi tayi tunowa da yadda sukayi da Yah Mujahid ita tama manta Allah sarki ashe shi bai manceba, cikin farin cikin son tafiya a Hillux ta buɗe marfin motar da Aunty Saddiqa da Rashida suka shiga tana faɗin. “Aunty ku fito gacan Hillux Yah Mujahid ya kawo mana a ciki zamuje tafi daɗin tafiya.”
Salma dake gefenta rungume da Zaitoon ne ta nufi Sadiq tana nuna musu box ɗinta dana Fariyda, ɗauka yayi yana isa kusa da motar aka buɗe mushi but ɗin ta, ya sakasu, na Aunty Rashida da Saddiqa da suke haɗe ya ɗauko yazo yasa a but ɗin gefen motar ya dawo ya buɗe back seat yana faɗin.
"Bismillah Aunty Saddiqa ku shiga, kunga fa wasu har sun tada mota. Kai ta gyaɗa kana suka shiga ita da Rashida, Salma ta miƙa musu Zaid da Zaitoon kana itama ta shiga motsawa tayi da nufin shiga bayan sai kuma ta tsaya ganin Sadiq ɗin ya rufe ƙofar ya buɗe front seat yana nuna mata yace.
"Bismillah ke shiga nan dan karku matse a bayan”.
Matsowa tayi ta shiga ta zauna tana gyara zamanta ta juyo kanshi da sauri dan turarensa ya tabbatar mata wayene shi sai kuma ta zuba wa Sajensa ido cikin mmki take kallon shi sama da ƙasa ko a bacci aka tasheta ai zata gane shi a ko wanne yanayi ta ganshi.
Shi kuwa Mahmoud kanshi na sunkuye yake mata wani irin muradedden kallon gefen ido sai kuma ya ɗan juyo kaɗan girarsa ɗaya ya ɗaga mata haɗe da........!
Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set ɗin kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set ɗin hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
Haɗine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
Idan kin sayi kaya in dai set ɗin kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuɗin Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 79
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*