Sashe 73
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa Zaleehan    cikin sanyi ta tashi ta shiga toilet É—in, wanka tayi sannan ta É—auro al'wala'n sallan isha, rigar da ta cire shi ta sake mayarwa, wanda dama doguwar rigar atamfa ce ajikinta.   Koda tayi sallan ta jima akan sallaya tana addu'o'i, har kusan Æ™arfe tara na dare tana nan zaune akan sallaya'n, daga Æ™arshe kuwa anan kan sallayan ta kwanta tare da lulluÉ“e jikinta da bargo, luf tayi tana sakin ajiyar zuciya, hawaye kuwa na tsiyaya daga cikin idanunta.          Â
A É“angaren Saifuddeen kuwa dawowarsa daga sallan isha kenan, kai tsaye bathroom ya nufa, wanka yayi haka ya fito jikinsa sai tashin Æ™amshin turaren wanka yake, tura wheelchair É—insa yayi zuwa gaban dressing mirror, cikin nutsuwa ya shafawa jikinsa mai me daÉ—in Æ™amshi,  body spray ya fesa, sannan yaja wheelchair É—insa ya Æ™arasa gaban drawer'nsa, wani 3 quater jeans ya sanya tare da wata blue É—in t-shirt me kyau, sake feshe jikinsa da turare yayi sannan ya Æ™arasa inda laptop É—insa yake, É—auka yayi tare da ajesa akan cinyarsa, cikin nutsuwa ya soma É—an daddanawa.     Ahankali ta turo Æ™ofar É—akin ta shigo, tasha kwalliya cikin wata sleeping dress me kama jiki, kana ta sake É—an gashinta wanda iya kansa ya kwanto kan wuyanta,  tsaye tayi ajikin Æ™ofan tana kallonsa, sosai yayi mata kyau, akullum indai ta É“angarenta ne Æ™ara kyau yakeyi tana masifar sonshi shiyasa take tsananin kishinsa ji take tamkar dan ita É—aya aka halicceshi, shikuwa Saifuddeen sam ma baisan da zuwanta ba, saboda ya bawa Æ™ofar shigowa É—akin baya sannan kuma gaba É—aya hankalinsa akan laptop É—insa yake.      Murmushi ta É—anyi tare da takowa ta Æ™araso inda yake, hannuwanta tasa ta bayansa kana ta rungumesa, ɗan lumshe idanunsa yayi, tare da cije laɓɓansa, dama yasan aje azo dole saitazo ta katsesa daga abun da yakeyi.  Â
Ameena kuwa zagayowa ta gabansa tayi ya zamana suna fuskantar juna, wani irin annuri ta hango akan fuskar tasa,  take taji Æ™irjinta ya buga, shikuwa Saifuddeen ganin yanda ta Æ™uresa da ido ya sashi É—an sakar mata murmushi.  ItaÉ—inma murmushi ta mayar masa, tare da É—an duÆ™owa tayi kissing É—insa akan forehead É—insa,  ɗago kyawawan idanunsa yayi ya kalleta, ɗan lumshe idanunsa yayi tare da miÆ™a mata hannunsa, kama hannun nasa tayi, shikuwa ya jawota cikin jikinsa ya ajiyeta kan cinyoyinshi ya zama suna fuskantar juna da kyau, wani sakalin murmushi yayi mata tare zaro harshensa waje yana É—an karkaÉ—a mata wani irin abu taji ya ratsa jiki da zuciyarta, ido ta zuba mishi ganin ya sanya lips É—insa yaÉ—an yiwa kumatun ta kiss,   wani irin sanyi taji acikin ranta, hannayensa ya sanya ya tallafo haÉ“arta, haÉ—e fuskarsu waje É—aya yayi, tare da kamo bakinta yana kissing,  cikin jin daÉ—i da farin cikin da ta samu kanta ciki, ta kamo tongue É—insa tana tsotsa,     tunaninta ne ya fara kwancewa, sakamakon irin salon da taji yanayi mata, wanda bata bai taÉ“a yi mata irinsa ba sai yau É—in, wani tunani da yazo zuciyarta ne yasa ta É—an janye jikinta baya, idanu ta Æ™ura masa tana me Æ™oÆ™arin karantar yanayin da yake ciki.  Kyawawan idanunsa ta kalla, wanda suka kasa É“oye abun da ke zuciyarsa, wani irin zallan farinciki ta hango acan Æ™asan idanunsa,  dubansa tayi sosai shaiÉ—an na ingiza kishinta, har yanzu fuskarsa É—auke take da sahirtaccen murmushi wanda ke nuni da can Æ™asan zuciyarsa na danÆ™are da tarin farin ciki mai ratsa jiki da zuciya gashi har ya baiyana bisa fuskarsa, take wani tunani yazo ranta, nan kuwa taji wani abu me É—aci ya tsaya a maÆ™oshinta, tabbas tasan cewa wannan farin cikin da ta hango akan idanunsa bawai na haka kawai bane, tasan wannan farincikin da take hangowa acikin idanunsa, bai rasa nasaba da dawowan Zaleeha abinda ranta ya saÆ™a mata kenan, take taji wani É“acin rai ya zo mata, matsanancin kishin da tsanar Zaleehan ne ya sake rufeta,   ahankali yasake matso da fuskarsa gab da nata, Æ™oÆ™arin sake kamo laɓɓanta yake, cikin sauri tajanye jikinta baya,  ji tayi gaba É—aya idanunta na neman kawo ruwa, hakan yasa cikin sauri ta juya ta fice daga cikin É—akin.            Binta yayi da kallon mamaki, saboda yanda yaga yanayinta ya sauya lokaci É—aya.Â
   Ɗan jim yayi, yana tunanin shi dai bai mata komai ba lokaci guda kuma ya saki murmushi, maida kansa ga laptop É—insa yayi ya cigaba da aikin da yakeyi.     Â
      Ameena kuwa tana fita daga ɗakin nasa, kai tsaye ɗakinta ta wuce, ranta nayi mata ƙuna, akan gado ta zauna, take kuma sai taji hawaye nabin gefen idanunta, hannu tasa ta dafe kanta,    ita ta sani tabbas wannan farincikin da ta gani akan fuskarsa duk dan saboda dawowan wannan aljanar tasa ne,  tana sonsa  shiyasa take jin kishinsa sosai, bama kamar yau da ta hango soyayyar Zaleehan acikin idanunsa, bayan kuma tasan cewa Zaleeha tafita komai, kyau, sura, dama komai da komai.   Tashi tayi ta kashe hasken ɗakin nata, kana ta haye saman gado ta kwanta, gaba ɗaya ranta babu daɗi.
Sai wajajen ƙarfe 11 kafun ya kammala abun da ya keyi, harzuwa lokacin kuwa Ameena bata dawo ba, sosai abun ya basa mamaki, dan a iya saninsa baiyi mata wani abu da zai ɓata ranta ba, wayarsa ya ɗauka tare da laluɓo number'n ta ya shiga rubuta mata text message kamar haka. _"Har yanzu fa ke nake jira banyi bacci ba, kuma baki zoba, Please kiyi sauri kizo, idan zaki zo ki taho, ki ta homin da Adeel."_
yana gama rubutun ya tura mata, ƙoƙarin sauƙa daga kan wheelchair ɗinsa yayi inda ya haura saman gadon.
Dai-dai lokacin da saƙon nasa yazo mata kuwa, tana nan kwance sai-dai ba bacci takeyi ba, gaba ɗaya tsananin kishinsa ya hanata sakat, ganin wayarta ta kawo haske yasa ta ɗauka ta duba, tana gama karanta saƙon nasa ta maida wayar ta ajiye, batare da tayi masa reply ba. Saifuddeen kuwa ɗan kishingiɗa yayi, yana jiran ko zata shigo, amma shiru babu alamarta, kuma sannan babu reply, jawo wayartasa yayi ya sake tura mata wani text ɗin. Shima sama da mintuna goma aka kwashe babu amsa, ganin haka ya sashi gyara kwanciyarsa tare da jawo blanket ya rufawa jikinsa, cikin ransa yace.
"Meye hakan ke nufi kenan? fushi tayi ta tafi ko kuma me? To fisabilillahi ni me nayi mata da zatayi fushi dani? To ko dai tayi bacci ne?". kansa ya girgiza tare da É—age kafaÉ—unsa, cikin ransa yace.
"Allah ya sani ban mata komaiba a iya sanina kuma banyi komai da nufin baƙanta mata ko cutar da itaba, domin nasan son da take min shiyasa nake ganin kimarta sam bani da nufin tozartata duk rintsi zan kasance mata adalin miji jagora mai tausayinta. maganar zuci ya kumayi banyi mata wani abun da ya kamata ace taji haushi ba, well zata ma kawo kanta da ƙafafunta kwadayayyi kawai cingom ɗin na."
sake gyara kwanciyarsa yayi, yana rufe idanunsa kuwa sai bacci, don dama agajiye yake.
Ameena kuwa da ƙyar ta iyayin bacci, saboda duk juyin da zatayi shaiɗan da zafin kishi na zuzuta mata kyawun Zaleeha, da kuma zallan farincikin da ta hango acikin ƙwayan idanun Saifuddeen su ke yi mata gizo, haka nan taji gaba ɗaya ta raina kanta, sannan kuma wata zuciyar na faɗa mata cewa, kada tayi kuskuren wuce matsayinta, saboda Zaleeha zaɓinsa ce, ita kuwa zaɓin iyayensa ne bana saba, kuma dama Maza irin su Saifuddeen rayuwarsu zai tafi ne da kyawawan mata irinsu, tasan kai tsaye baza a ce mata mummuna ba, amma kuma idan aka sanyata alayin su Zaleeha, bazata ganu ba, dan ko stage ɗin farko na kyawunsu bata taka ba, domin kuwa a kyau su nasu stage ɗin acan sama yake, musamman Zaleeha da ta haɗa komai da komai, haka kishi yasa ta yita kuncewa da saƙawa, daga ƙarshe dai haka bacci ya ɗauketa, ranta duk ba daɗi.
Æangaren Zaleeha kuwa Æ™iran sallan farko na asuba akan kunnenta, kasancewar dama bata wani samu ishashshen bacci ba, duk yanda taso hana kanta kuka ta kasa, haka ta wayi garin yau É—in ma da wani sabon kuka, cikin kukan haka taje ta É—auro al'wala tare da zuwa ta gabatar da sallan Asuba, zama tayi akan sallayan, nan cikin muryarta me É—auke da kuka take karanta Al'Ƙur'ani saboda tasan karantasa zai yaye mata damuwa.
Tajima tana karatun saida taga gari yayi haske, kafun tatashi daga kan sallayan, zuwa lokacin idanunta sun sakeyin luhu luhu, gwanin ban tausayi, kallo ɗaya zaka mata, kasan ta kwana kuka, ƙarasawa jikin ƙofar ɗakin tayi, cikin sanyi ta fice daga cikin ɗakin. Kaitsaye ɗakin Ummi ta nufa, abakin ƙofa ta tsaya, tare da yin knocking, daga ciki Ummi ta bada izinin shigowa, ahankali kuwa ta murɗa handle din ƙofar tashiga, Ganin Ummin na zaune akan gado, yasa cikin sanyi ta ƙarasa tare da durƙusawa, cikin muryarta dake rawa tace. "Ummi ina kwana." Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Lafiya ƙalau Zaleeha ya jikin naki dai?" Asanyaye tare da muryarta dake bayyana rauninta tace.
"Da sauki."
Kai Ummi ta jinjina cikin kulawa tace.
"Masha Allah, Allah Ya ƙara sauƙi, sannan ki ƙara kwantar da hankalinki kinji, komai yayi farko yana da ƙarshe, haka ma kuma komai yayi tsanani zaiyi sauƙi da yardan Allah, ako yaushe kina sawa zuciyarki nutsuwa, kinga ko yawan kukan nan ma da kike bashida amfani, kiyi haƙuri kinji, ƙaddara ce babu kuma yanda bata zuwa wa bawa, saidai neman sauƙi awajen Allah kawai."