Sashe 112
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ƙeyarshi ta zubawa ido har ya ɓacewa ganinta Allah ya sani ƙeyarshi na mata kyau yadda suman wurin ke kwance lib-lib murmushi tayi kana ta kwanta tana tuno yadda sukayi daren jiya lips ɗinshi nada ɗan karen taushi, hakama fatar jikinshi abubuwan da yake mata kuma sunyi tasiri a ranta dan ko yanzu data tuna saida taji duk jikinta ya amshi saƙon.
Shi kuwa kai tsaye sashin Ameena ya wuce,
yana shiga ya hangota zaune bisa kujerar dressing mirror,
a bakin ƙofa ya tsaya tare da buɗe mata hannunshi,
ganin haka cikin jin dadi ta taso ta nufeshi, shima danna masarrafin kekansa yayi suka haÉ—u a tsakiyar É—akin
ruggumeta yayi da kyau tare da fara sunshina wuyanta itama ƙamashin jikinsa take shaƙa,
cikin begen juna suka haura kan gado,
ido ya jujjuya mata alamun yayi kewarta,
lafewa tayi a jikinshi yau babu faÉ—a bare fushi bare raki,
wani irin kula na musamman suka bawa juna,
sun raya daren iya son ransu.
Saida aka gama kashe arna sakalin Ummi ya lafe lub bisa gado yana maida numfashin gajiya.
Washe gari talata Ameena zata koma zuwa aikin dare so ranar ma a gida ta wuni.
Sai dai Ranar Saifuddeen bai wuni a gidaba domin ya samu labarin Dalla ta sanadin bibiyar wayarsa to tunda ya dawo ƙasar yana da labarin komai a kanshi to ya tsarawa yaranshi su samo mishi zazzafar budurwar da zai fara gigita gombawa dayi mata fyaɗen.
Bayan sallan isha Ameena ke shirin tafiya aikinta, cikin nitsuwa.
Yayinda Adeel ke can wurin Zaleehan tana shiryashi dan tafiyan dare dai dole a tafi dashi.
A hankali Saifuddeen ya shiga É—akin Ameena ido ya zuba mata tanata haÉ—a abincin Adeel a hand bag É—in ta,
Ganin yadda ya zuba mata idone yasa ta É—an.
Kalleshi ganin kamar ransa a ɗan ɓace. gefenshi ta zauna cikin sanyi tace.
"Abban Adeel lfy naga kamar ranka a ɓace".
Kan shi ya É—an manna da jikinta rubutu yayi mata a wayarshi,
"Bana son wannan aikin daren sam wlh ji nakeyi kamar na hana aikin gaba É—aya, bana son kina nesa dani".
Cikin jin daÉ—i da tsoron kadafa yace zai hanata aikinta tace.
"To Abba Adeel menene a ciki yanzufa bani kaÉ—ai bace ga Aunty Adeel in na tafi ta meye maka gurbina".
Hararanta ya É—anyi tare da rubuta mata.
"In saci girkin ki in kaimata ne ko meye kike nufi".
Da sauri ta girgiza mishi kai cikin sanyi tace.
"Babu batun satan girki Abban Adeel,wlh wlh in dai bana nan na yafe maka duniya da lahira na yarje maka in kaji kana da ɓuƙata kaje gareta harga Allah na yafe".
Idan yace baiji daɗin mgnar Ameena ba yayi ƙarya, kuma darajarta ta hauhawa a idanunshi, to amman shi adalci yake son wanzarwa a tsakaninsu shiyasa cikin hikima ya nunamata, yanafa buka tarta yanzu gashi yaga shiri takeyi zata tafi.
Murmushi ta É—anyi tare da cewa.
"Kaje wurin Aunty Adeel na yafe".
ta zugenshi ya fara kuncewa abin kamar watsa Saifuddeen ya tubure mata dole ya watsa mata shirinta suka shiga wata duniyar.
Zaleeha kuwa Sauri-sauri ta gama shirya Adeel saɓashi a kafaɗa tayi tare da cewa.
"My papy muje in kaika Mamanka nasan ta gama shiri".
Ta ƙarishe mgnar tana barin side ɗinta.
A hankali ta shiga falon Ameena bakinta É—auke da sallama,
sallama ta kumayi nanma shiru, karo na uku ta kuma yi sallama tare da shigowa dan a zatonta ko salla Ameena takeyi,
tana gab da isa bakin ƙofar bedroom ɗin ta tsaya cik,
sabida wani yanayi da take jiyowa a cikin É—akin.
A hankali da ƙarfi suke numfarfarshi,
wani irin duhune taga ya rufe mata idanu jiyo sautin muryar Ameena na mgna a hankali.
"Wayyyyyyyyyyo Hihhhhhhhhh ha ha ha Wash Abban Adeel na gaji".
Cikin azaban sauri Zaleeha da ƙarfinta ta juya har tana cin karo da kujera,
da gudu ta ƙarisa fita jin muryar Ameena na cewa.
"Waaashhhhhhhhhhhh wayyoooo".
side É—inta ta koma kai tsaye bedroom É—inta ta nufa,
zama tayi a bakin gado ta ruggume Adeel, haka nan taji wani irin abu ya caki zuciyarta take taji numfarfashi na koran juna ji takeyi tamkar ta kurma ihu,
sai kuma ta miƙe da sauri ta goyi Adeel a hankali ta fara maimaita.
"Innalillahiwainllailaihirajiun, tanayi tana É—an jin zuciyarta na sanyi".
Kafin ta ankara Adeel yayi bacci ita kuma, ƙaho kishin daya tokareta yake neman kasheta ya ɗan saketa.
Acan wurin Ameena da Saifuddeen, suna gamawa Ameena taje tayi wonka tana fitowa tace.
"Ayyah karɓo min Adeel kafin nan na gama shiryawa,
kai ya gyaÉ—a mata kana ya hau kekenshi ya nufi É—akin Zaleeha.
A bakin gado ya sameta
yana shiga kallo É—aya tayi mishi ta cire ido,
shi kuwa a hankali ya mata nuni ta bashi Adeel ba musu ta kunto Adeel tazo ta bashi shi,
kana ta matsa gefe.
kallonta yayi da mamaki dan yaga kamar É—an hararanshi tayi,
ita kuwa Zaleeha ganin ya tsareta da idone ya sata tura baki tare da cewa.
"Jarabebbe kawai ka iya sa mutun cikin fitina ka tafi can kayi ta biyan buƙatar ka".
Wani irin masifeffen signal yayi mata, kana ya juya ya fita ranshi fes karon forko ya hango sonshi da kishinsa cikin kwayar idanunta.
A ranshi yace.
"Bakisan ni jarabebbe bane tukun da sauran ki, karki damu lokacin nan tafe".
Yana zuwa Ameena ta amshi É—anta ta tafi aikinta, shi kuwa ya koma É—akinshi dan a gajiye yake haka yasa yayi baccinsa.
Washe gari da Safe Ameena ta dawo,
Ranar kuma Zaleeha ce da Saifuddeen.
Tun wayewan garin yake kan system É—inshi, ba abinda ke É—agashi kanta sai salla da cin abinci aiki sosai yakeyi.
Biyar dai-dai na yamma Bilkeesu ta fito daga cikin gidan Radio vision FM Gombe.
A hankali take tafiya
Har ta isa bakin titin wani taxi ta hango kusa da ma'aikatar nasu,
cikin yauƙi ta ƙaraso kusa dasu tare da cewa,
zakuyi cikin garine?".
Da sauri Lado yaron Dalla yace.
"Eh Hajia shiga muje".
Ba tare da tunanin a a meya tsaidasu me sukeyiba a wurinba kawai ta shiga.
Su kuwa dama abinda ya kawosu kenan,
Domin tun a wurin auren Zaleeha sun gano Bilkeesu ƙawartace sun kuma samu cikekken bayanin ta a wurin Sululu ɗaya daga cikin yaran Dalla wanda ɗan unguwar su Bilkeesu ne,
sanin ƙawar Zaleeha ne yasa Dalla yace ita yake son a kawo mishi kafin ya isa ga sauran.
Suna gab da isa cikin gari bala ya turawa Dalla saƙon cewa,
ga ƙawar Zaleeha mun kamota yanzu gaya mana inda zamu kawo maka ita amman text zakayi mana sabida kar ta gane.
Jim kaɗan sai ga saƙon adireshin ya turo inda zasu kai mishi ita a gidanshi dake nan rumbuna,
Sai kuma ma yace su watsa mata powder iblis su bugar da ita wanda dama saida powder ne babbar sana'ar Dalla da ita ya samun manyan kuÉ—aÉ—en.
Sai dai duk saƙon da ake tura mishi Saifuddeen na gani.
Su kuwa nan suka hurawa Bilkeesu powder a take tayi lib cikin motar.
Ƙarfe biyar da rabi dai-dai na yamma,
duk suna falon Ummi, cikin sauri Saifuddeen ya shigo ya sallami Umminshi cewa zai tafi Office DSS.
A dawo lfy sukayi mishi kana ya fita ya tafi.
Kai tsaye Office É—in shugaban su ya nufa ya kwashi dukkan hujja daeshaidar daya haÉ—a a kan Dalla ya basu,
kana ya basu adireshin da zasu kai Bilkeesu,
Nan take shugabansu ya bada umarnin a kamo Dalla da adireshin inda yake.
A take aka haÉ—a Æ´an sanÉ—an ciki da sojoji suka tafi harda kuma Saifuddeen.
Sai dai kafinma su isa Dalla ya samu nasarar yiwa Bilkeesu fyaÉ—e mai muni sosai ya rarake budurcinta.
Suna isa kuma suka kamashi dashi da yaranshi baki ɗaya ga ƙarin shaida da fyaɗen ido da ido ga jakukkunan koken,
Anan ne kuma Saifuddeen ya gane dalilin da yasa su Dalla ke bibiyar Zaleeha domin shi dai ya gane Dalla amman shi Dalla bai haneshiba.
Take suka damƙa Dalla hannun hukuma,
Bilkeesu kuwa akayi asibiti da ita.
Koda ya dawo gida da dare sosai jikinsa yake a mace domin ya tausayawa Bilkeesu duk da bai mance rashin mutucintaba.
Allah ya kare mishi Zaleeha'nshi kana ga farin cikin nasarar kama babban É—an kalaren daya buwayi al'ummar gombe da kewaye.
Koda aka gama hira kowa yayi shirin baccinsa.
Tuni Ameena kuwa ta tafi wurin aikinta.