Sashe 140
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ita kuwa Ummi komawa tayi ta zauna cikin kula tace.
"To sai ka buɗe bakin kai mgna wacce kake ɓoyewa warakar naka ta tafi. Murmushi yayi tare da cewa.
"To Ummi ai dole ne a ɓoye mata dan asan ina ta dosa".
Daƙuwa Ummi tai mishi tare da cewa.
"Wato har yanzu baka yarda da itaba".
Kanshi a jujjuya alamar a a ya yarda yana dai son tabbatarwa ne.
Murmushi ta É—anyi kana tace.
"Yauwa batun auren Ishaq fa saura sati biyu ne ko?".
Gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"Eh saura sati biyu ni sun sa lokacin yayi tsawo ma".
tv ta É—an kalla tare da cewa.
"Bai wani tsoba, kasan shirye-shiryen biki yawane dasu ga cin kuÉ—i".
Kallonta ya É—anyi tare dacewa.
"To Ummi mu dai a gefenmu mun shirya komai sai dai ko in su can wurin amarene".
Gyara zama tai da kyau kana tace.
"Yauwa dama ina son muyi batun aikin Zaleeha, ya kamata ayi mata adalci, ta koma bakin aikinta, tunda ita tanada aiki ba adalci mu ajeta a gida, Æ´ar uwarta kuma na zuwa wurin aiki".
Kici-kici yayi da fuskarshi kamar zaiyi kuka yace.
"Ummi itace tace tana son aikin ne?".
Da sauri tace.
"Eh ai ba sai tace ba".
Baki ya É—an tura tare da cewa.
"To Ummi ki bari sai ta gaya min in ta nema shike nan in bata nemaba sai tayi ta zama a gida tana mana girki, dan kinji Ahmad ya nace yace min shi wai dole zai ƙaura zai koma gidanshi dan zai dauko Goggo Dada da babanshi, naso in hanashi, sai naga kuma gskyanshi a takure yake a nan".
Ya ƙarishe mgnar a ranshi kuma cewa yake.
"Ni da zata haƙura da aikin taji da aikina ai da yafi min, in wuni da ita shima ai aikine".
Ummi kuwa kai ta kawar tare da cewa.
"Eh nima haka yace min, harda cewa ya lura wayo muke mishi mun maida mishi mata ƴar aiki. Batun Zaleeha tai mana aiki in sun ƙaura kuma bata tasoba dole dai in nema mana ƴar aiki".
Dariya suka É—anyi dan su kansu sun san Raliya na aikatawa.
shiru suka ɗanyi jin wani irin sanyi mai ɗan karen daɗi da yake ratsa saƙo da luggu na jikin ɗan adam, a take garin ya wani irin duhu mai ban mamaki,
daga can nesa kunnuwansu ke jiyo musu, sautin tahowan ruwa, shuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuu.
cikin azama Ummi tace.
"Baba tafi side É—inku ruwa na zuwa".
Kanshi ya É—an juya tare da cewa.
"Ummi zanyi bacci a nan".
Da sauri tace.
"A a tashi ka tafi ka bar Æ´ara su kadai a sashin naku babu na miji, jeka".
da sauri yace.
"Ummi akwai na miji mana, ga Adeel".
Dariya tayi tare da cewa.
"Ana batun mutune kana batun babyn roba".
Dariyar sa mai sauti yayi tare da cewa.
"Kai my Adeel É—inne babyn roba".
Dariya tai tare da cewa.
"Ƙaton baby ma kuwa, maza tafi sai anjima ni zanje inyi bacci".
Juyawa yayi tare da cewa.
"To Ummi na tafi tunda korata akeyi".
Allah ya kiyaye hanya tace mishi.
Amin Amin yace kana ya fita.
Ita kuwa Ummi bedroom É—inta ta wuce tana tafe tana mgna,
"Laah na mance bamuyi mgnar Zaleeha'n ba". jinjina kai tayi tare da cewa.
"Koda yake na fasama bazanyi mgnar ba, bari mu gani ai in dai cikine zai baiyana kansa".
tana shiga ta shiga bathroom al'wala tayi kana ta fito tayi walaha,
ta dade tana tasbihi kafin ta konta bisa gado, tuni kuma an kece da ruwa kamar da bakin ƙwarya.
Shi kuwa Saifuddeen yana fita,
yazo dai-dai mashigar side ɗinsu kenan aka kece da ruwan, duk da ƙara gudun kekenshi da yayi saida ya jiƙe,
kasan cewar ƙofar Ameena zai fara wuce, haka yasa yabi ta cikin falonta,
Yana shiga ya maida ƙofar ya rufe.
Yana zuwa tsakiyar falon da nufin zai wuce falonshi ya ganta konce bisa tattausan carpet É—inta dake malale a tsakiyar kujerun,
tayi pillow da pillow kujerunta,
ga cup a gabanta da alama tea tasha, murmushi yayi ganin baccinta takeyi cikin salama.
Wucewa yayi falonshi,
kai tsaye bathroom nashi ya wuce, cire jiƙaƙƙun kayan yayi ya shanyasu, kana yayi wonka, da ruwan ɗumi yana fitowa ya fasha mai tare da fesa turare, kana yasa farar jallabiya har ƙasa ba tare daya sa komai a cikiba,
kan gadonshi ya hau, ya konta,
sai kuma ya jawo wayarshi,
time ya duba. du du du tara da arba'in da mituna biyu ne.
Lumshe ido yayi kana ya buÉ—esu text yayiwa Zaleeha ya tura mata.
Ita kuwa Zaleeha tunda ta dawo side É—in nasu wonka tayi kana tasa riga da zani na tattausan atampa, rigar tayi cib-cib da jikinta,
Adeel kuwa yanata wasan shi.
falo suka fito, ta kunna tv ta fara kallo kenan aka kece da ruwa,
sai lokacin ta tuno da rufe windows ɗinta, haka yasa ta miƙe da sauri ta rurrufesu,
kana ta dawo ta zauna dariya tayi ganin Adeel nata lumshe ido alamun zaiyi bacci, cikin son yaron tace.
"My papy zakayi bacci ko, zo abunka zo in goyaka, kasha É—umin bayan Amminka".
Hannu ta miƙa mishi da sauri kuwa shina ya miƙa mata hannu, ɗagashi tayi ta saɓashi a baya.
É—an kwalin kanta ta worwore ta goyashi, kana ta É—an fara jijjigashi, a take kuma yayi bacci.
jin wayarta ya ɗanyi ƙarane yasa ta ɗauka *"Nooryat"* ta gani wanda shine sunan data sa bisa number Saifuddeen, murmushi tayi tare da buɗe saƙon.
"Kizo". Jim ta É—anyi kana ta rubuta mishi.
"Ana ruwafa zan jiƙe in na fita".
Dan ita a zatonta yana side É—in Ummi.
shi kuwa yana ganin text É—inta ya rubuta mata
"Ina ɗakin da kike ƙin zuwan ɗin".
haka nan taji wani murmushi ya subce mata,
shiru ta ɗanyi sai can kuma ta miƙe ta nufi ƙofar falon nashi,
a hakan dan ta mance da babu É—an kwali a kanta, da sallama ta shiga falon nashi, da sauri ta kunna wutan falon dan duhun dake ciki yayi yawa ga wani fitinenne sanyi,
É—an tsayawa tayi ganin baya cikine yasa ta nufi bedroom É—in shi,
a hankali ta tura ƙofar cikin sanyi tace.
"Salamu alaikum". Can cikin ransa yace.
"Wa alaikissalam". A fili kuma, É—an É—ago kanshi yayi,
ido ya zuba mata, ganin tana tsaye bakin ƙofar, numfarfashi ya ɗan firzar tare dayi mata nunin.
"Bazaki shigo bane?".
Kai ta jujuya a lamun a a kana a hankali ta kutso kanta cikin É—akin.
Lumshe idonta tayi a hankali dan wani irin sanyi da ƙamshi da suka cika ƙofofin hancinta,
a hankali take taku har ta iso kusa da gadon shi da yafi kama dana sara kuna.
cikin sanyin murya tace.
"Na'am gani".
Hannunshin yasa ya kamo nata hannun juyata ya É—anyi yadda zaiga fuskar Adeel, ganin yana baccine yasa ya sake mata hannun tare da mata rubutu a wayarshi ya nuna mata.
"Yayi bacci ai, jeki kontar dashi a falo, kizo kimin wani aiki".
Kai ta gyaÉ—a cikin sanyi tace.
"Ba matsala zan iya yin aikin ina goye dashi, ruwa akeyi, kuma in kontar dashi shi É—aya."
Fuska ya É—an haÉ—e tare da rubuta mata.
"Kije ki kontar dashi kizo bana son gardama".
Ganin yadda ya haÉ—e mata fuska ne yasa tace.
"To".
Har ta juya sai kuma taji ya riko hannunta a hankali ta juyo, wani tattausan towel dake gefenshi ya miƙa mata tare da mata alamun.
Ta rufe Adeel da towel É—in ta kuma kashe ac falon.
Amsar towel É—in tayi kana, ta juya ta fita.
A falonshi ta kontar da Adeel ɗin a ƙasa bisa carpet dan kar yayi juyi ya faɗo, rufeshi tayi da kyau da ɗan kwalinta sannan ta rufeshi da towel ɗin, ac'n ta kashe sannan ta juya ta nufi bedroom ɗin nashi.