← Book details Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 154

Sashe 143

Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gidan shiru, kasan cewar Ayman ma ya tafi islamiya,
Ya Aminu ne komce a É—akinsa kasan cewar ana hutun weekend yau babu inda yaje tunda gari ya waye,
tunani yakeyi irin zaman da sukeyi da Ziyada, sam sun kasa sakin jiki da juna suna zamane kamar da ɗinsu matsayin ƙanwa da wanta,
zuwa yanzu rasuwar Adda Maryam ta fara bin jiki da zuciyarsu, sai dai time 2 time in Ziyada ta tunata takan zauna taita kuka.
Kamar yadda yanzuma tana É—akin tana konce a kan gado tanata kuka sabida hotunan Æ´ar uwar tata data gani,
tana begen Æ´an uwanta rayayyu da matacciyar
tun ramda aka ɗaura aurensu da ya Aminu bata ƙara ganin Zaleeha ba hakama Zahira,
ga begen Adda Maryam.

Shi kuwa ya Aminu, rumtse ido yayi sabida Allah ya sani yana jin begen mace,
ta yaya sai fiskamci Ziyada Æ´arinya mai kunya,
tabbas yanada buƙatar mace,
yana cikin yanayin yaji sautin kukanta na tashi daga can ƙasa.
a hankali ya miƙe tare da fitowa,
a hankali yake taku har ya iso ƙofar ɗakinta,
inda take sautin kukanta ya cika mishi kunne,
A hankali ya tura ƙofar ɗakin,
cikin sanyi ya maida ƙofar ya rufe,
Bakin gadon ya zauna a hankali ya kira sunanta.
"Ziyada".
Jin bata yi shiru bane yaci gaba da cewa.
"Kiyi haƙuri, ki dena kuka".
Da sauri ta tashi zaune murya na rawa tace.
"Ayyah Aminu ka kaini gidan Adda Zaleeha mana ina son ganinta, ina kewar Æ´an uwana".
Juyowa yayi suna fuskantar juna cikin sanyi yace.
"To ki bar kukan, ko dai so kike nima ki sani kukan ne?".
A hankali tace.
"A'a".
Hannunshin yasa ya kamo hannunta a hankali ya kontar da ita,
cikin tausayin kanshi da kanta ya konta gefenta abinda bai taɓa yiba,
ido ta rufe ganin yadda ya konta kusa da ita shi kuwa a hankali yace.
"Zan kaiki gidan Adda Zaleeha amman sai gobe kinji ko?".
A hankali ta gyaÉ—a kanta alamar to,
cikin sanyi ya ƙara matsowa jikinta,
a hankali ya haɗeta da jikinshi murya can ƙasa yace.
"Haka muke konciya da Adda Maryam É—inki, bata bari inyi nesa da ita, in kuma zatayi kuka a jikina takeyi".
yana kaiwa nan yaji muryarshi na rawa,
alamun kuka zai kwabce mishi,
a hankali yaci gaba da cewa.
"Baba Malam ya aura min kene, dan ki zama min madadin Maryam, Ziyada ina son kulawarki, ki zama matata a aikace. Ziyada ina da rauni, akan Maryam sabida ta nuna min so da hallacin da bazan taɓa mancewa ba, ki amince min in raɓi jikinki ko zanji sanyi a raina".
Cikin kuka ta manna kanta a jikinshi murya na rawa tace.
"To ya Aminu ka gaya min duk abinda Adda Maryam takeyi maka, in sha Allahu zanyi maka".
Cikin rawan jiki ya fara janye rigar jikinta a murya na rawa yace.
"Maryam bata hanani jikinta a duk sanda na buƙaceta, kuma bata konciya da kaya a jikinta in muna tare, tana daurewa buƙatuna har sai taga na gamsu".
Jin kalamanshi yasa bata hanashi cire mata rigarta da yakeyin ba.
yana cire mata rigar ya tashi zaune kana ya jawota zaune cikin rawan murya yace.
"Idan na cire mata rigarta ita ke cire min nawa".
faÉ—awa jikinshi tayi dan bazata iya cire mishi rigarshi ba,
fahimtar hakane yasa, a hankali ya zame rigar jikinshi kana ya zare mata nata,
meda ita yayi ya kontar cikin muryar kuka yace.
"Ran darena na forko na da Maryam ce min tayi.
Ya Aminu ina tsoro".
Da sauri Ziyada ta kalleshi murya a hargitse tace.
"Ya Aminu nima tsoro nakeji".
Ruggumeta yayi jikinshi tare da cewa.
"Karkiji tsoro Ziyarda a hankali hankali zan......!

Littafin nan na kuÉ—i ne turo katin mtn na É—ari uku ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz back Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyarki ta wannan number 09097853276.

By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: "Karkiji tsoro Ziyada ahankali hankali zan miiki, bazan iya cutar dake ba, bakuma zan miki da zafi ba, saboda keɗin har yanzu matsayin ƙanwa kike awajena, bazan miki abun da zanyi miki dan son zuciya ba, kiyi hakuri kinji Ziyada, mukarɓi ƙaddaranmu ayanda tazo mana, saboda babu wanibawa da ya isa gujewa ƙaddaransa, Allah ya tsara hakan tunkan ya halicce mu, nasan hakan abune me matuƙar girma, saidai hukuncin ubangiji ne bamu da iko ko ƙarfin musawa, kiyi hakuri kinji Ziyada".
Ya faɗi maganan yana me shafa gefen fuskarta, idanunta da suka cika da ƙwalla ta lumshe, gaba ɗaya tsoro,fargaba, da kuma nauyi sune suka cika zuciyarta, tayaya zata iya ɗaukan nauyin Yayan nata, takanji kaman kanta zai fashe idan ta tuna da cewa, shiɗin mijin yayarta ne kuma yayanta, tabbas tanajin abun wani iri, girmansa take gani sosai, saidai kuma haƙiƙa itama tayarda cewa ƙaddara ce da babu me iya kauce mata, duk kuwa abun daya faru ga bawa, rubutuccce al'amarine kuma tabbatacce, tuntuni Allah ya riga daya tsara hakan. Ahankali taɗan motsa laɓɓansa, cikin muryanta dake rawa tace.
"Zanyi maka dukkan abun da Adda Maryam take maka Insha Allah." idanunsa ya lumshe tare da ɗan ranƙwafowa ya manna mata kiss akan goshinta, ahankali yake kusanta fuskarsa da nata, har takai ga tsinin hancinsu yana gogan na juna, ga numfashinsu daya gauraye waje ɗaya, wani irin fat fat zuciyar Ziyada keyi, ƙirjinta ne ke wani irin dukan uku-uku, hakan yasa ahankali jikinta keɗan rawa, shikansa Ya Ameenu wani iri yakeji ajikinsa, jin abun yake wani iri kaman badai dai ba, saidai kuma amatsayinsa na musulmi dole ne yayi imani da ƙaddara, me kyau ko marar kyau, sannan idan yace zai bari sucigaba da zama ahaka, zai cutar da kawunansu ne, saboda yasan yana da buƙatar mace, kuma koma ba haka ba, ayanzu Ziyada takai munzalin da dole watarana zataji feeling, ya kuma san tana ganin girmansa, tayanda bazata iya faɗa masa halin da take ciki ba ya sani ko auren so sukayi bazata iya kai mishi kantaba a matsayinta na yarinya mai kunya kuma budurwa bare kuma irin wannan auren nasu na ƙaddara.
Ahankali ya sauƙe laɓɓansa akan nata, cikin sanyi ya haɗe bakinta da nasa waje ɗaya, dukansu saida sukaji wani irin abu yabi ta cikin jikinsu,
jawota jikinsa yayi sosai har saida fatan jikinsu suka haɗe waje ɗaya, sake tura bakinsa acikin nata yayi, cikin sanyi da nutsuwa ya laluɓo harshenta yana ɗan tsotsa, gaba ɗayansu hawayene ke tsiyaya daga cikin idanunsu, zuciyarsu kuwa bugawa suke sosai, kowannensu da abun dayakeji, acikin rai da zuciyarsa.
Tun yana Kissing ɗinta ahankali,har ya soma yi da ɗan ƙarfi, zare bakinsa yayi daga nata, ya gangaro zuwa kan wuyanta, cikin nutsuwa yake kissing ɗinta, har ya kawo zuwa kan ƙirjinta, wani irin gigitaccen romance yake mata, saboda yanaso ta fita hayyacinta, dan hakanne kaɗai zaisa koda ya shigeta bazata jigata ba,
hakanne kuwa yakasance dan tun Ziyada bata enjoying mood ɗin har ya soma shiga jikinta, hakanne yasa duk jikinta ya sake, ta ƙara shigewa cikin jikinsa, hannunsa yakai yayi light off ɗin wutan ɗakin, ahankali ya ɗan buɗe ƙafafunta, tare da rungumeta sosai... Cikin nutsuwa yakeyi mata komai, yayinda yake tattalinta kaman ƙwai, komai ahankali yake mata saboda bayason ya jigata ta. Lokacin daya samu ƙofar shiga jikinta ne ta sakar masa sassanyan kuka me sauti, haɗe bakinsu yayi, yana kissing ɗinta, asannu kuwa ya samu daman daidaita komai.

Yanayin yanda yake sarrafata da nutsuwa yasa bata ji wani zafi sosai irin me gusar da hankalin nan ba, sosai kuma tayi iya ƙoƙari wajen daure ciwo da zafin da takeji. After 45 minute ya ɗagota tare da ɗaurata asaman ƙirjinsa, ya rungumeta ƙam, tabbas ya samu gamsuwa hundred percent daga gareta, ya kuma ji daɗi sosai, dan itama Allah yayi mata baiwar ni'ima, jin yanda sakin sheshsheƙan kuka ne yasashi ɗagata caɗak ya nufi bathroom, ruwan zafi ya haɗa mata a bathtube, da kansa yayi mata sit bath har sau biyu, saida yasa tayi wanka, sannan shima yayi, shida kansa ya shiryata, sannan ya jawota suka kwanta akan gado,
rungumeta yayi ahankali yake shafa bayanta, jinta ajikinsa yasa ta ƙara ɓoye kanta aƙirjinsa, cikin sassanyar muryarta tace.
"Dan Allah Ya Ameenu, ka kaini gidan Aunty Zaleeha".
gashin kanta ya shafa, cikin kulawa yace.
"Kiyi haƙuri kinji, zan kaiki gaba idan Allah Ya kaimu, kinga yanzu yamma tayi, kuma gashi naji jikinki da zazzaɓi, zan sayo miki magani kishi saikiyi bacci kinji." Kai ta gyaɗa masa alaman.
"To." sumbatar goshints yayi, tare da cewa. "Yauwa mar'atus saliha na, nagode sosai, tabbas kinyi ƙoƙari matuƙa da kika iya ɗauke buƙatana Allah Ya miki albarka." Kanta ta ɓoye acikin jikinsa dan nauyinsa takeji sosai.
Sama da 10 minute suna kwance ahaka har bacci ya É—auketa, jin tayi bacci ne yasa ya zare jikinta, shirya kansa yayi ya fice daga gidan baki É—aya.

Acan gidan su Saifuddeen kuwa, wanka yayi inda ya shirya kansa cikin wata maroon ɗin shadda wanda taji aiki, yayi kyau sosai, haka ma Ameena wanda da itane za'aje ɗauko auren Ishaq ɗin, itama shigan atamfa me ɗan ratsin maroon colour tayi, itama tayi kyau dan atamfar ya amshi jikinta sosai. Yau da kansa yayi driving, dan yanzu Alhamdulillah yana ɗan iya motsa ƙafarsa sosai yana ƙoƙari wajen sarrafa mota, kasancewar dama ya ƙware awajen iya tuƙi, dan koda can dayana cikin yanayin kurumtansa, Salisu shine wanda ya fara koya mishi mota, Alhamdulillah dan kuwa ya ƙware sosai, dama matsalan ƙafartasa ne tasa baya tuƙi da kansa.
Haka dai suka tafi suna hiransu acikin motan, koda sukaje ɗauko auren ya iske abokansu da yawa acan, haka dai suka gaggaisa sannan aka fito musu da amarya, da kuma ƙawayenta, saida amarya ta shiga mota sannan dukansu suma suka koma nasu motocin, daga gidan su Amaryan kuwa kaitsaye gidan Ishaq ɗin suka nufa, wanda yake nan cikin shango estate yayi gininsa me matuƙar kyau da burgewa,
basu wani jima agidan amaryan ba suka dawo gida, kasancewar yau É—in Ameena nada night duty, suna dawowa kuwa ta shirya cikin uniform É—inta, ganin idan ta tsaya diner zata makara ne, yasa Ummi da kanta tasa mata abinci a food flask tace mata tatafi dashi wajen aiki', hakan kuwa akayi tana amsan food flask É—in tayiwa Ummi sallama tatafi.
Chapter 143 · 0% Book details