Sashe 149
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Su kuwa nan sukayi ta hira har la'asar kafin suka tashi sukayi salla,
daga nan sukaje cikin gida,
Suka shiga kitchin su biyu,
koda Raliya tazo zatayi aikin Ziyada tace.
"Ke kam zauna ki huta muyi ta hira, yau na karɓa miki".
Cikin dariya Raliya tace.
"Ai nima yanzu na ban kwana nake musu dan, mun kusa ƙaura".
Da sauri Zaleeha tace.
"Wai yanzu fisabilillahi Ya Ahmad da gske yake nufin zaku ƙara?".
Dariya Raliya tayi kana tace.
"Sosai ma kuwa, kinga har yafa nema min gurbin karatu a G.S U yace muna ƙaura zan fara karatu, wai tunda Allah bai bamu haihuwa inyi karatu har sai inda nace na tsaya in kuma yi aiki."
Haka nan sai Zaleeha taji tausayin Raliya sabida tasan suna son haihuwa ita da Ahmad Allah bai basu, cikin sanyi tace.
"ÆŠanki yana kan hanya in sha Allah, nakine ni na baki tun yanzu nasan kuma Hamma Saif bazai hanaku ba".
Cikin wani irin jin daÉ—i Raliya ta ruggumeta tare da cewa.
"Aunty Zaleeha ko baki baniba kin gaya min mgna mai daɗi ngd ngd matuƙa Allah ya sauƙeki lfy".
Murmushi Zaleeha tayi kana a hankali tace.
"Amin, karki damu kema zaki haifa, kuma zan baki wannan tunda mu ga Adeel".
Dariya sukayi dukansu ita kuwa Ziyada sai murmushi yakeyi tana kallon É—an tudun cikin yayar tata.
A haka suka gama abincin dare.
Suka shirya komai a dinning table,
Zaleeha ta É—auki food flask data sa nasu suka sallami Ummi sukayi side É—in ta,
Raliya kuwa ta haura sama É—akinta.
Suna gab mashagar side'nsu suka haÉ—u da Hamma Saif yana fito da alamun al'wala yayi cikin kula ya jawo hannun Ayman dake hannun Zaleeha ya mishi alamun yaje yayi al'wala yazo su tafi masallaci.
Ganin kamar Ayman bai gane bane yasa Zaleeha ce mishi.
"Ayman kaje can pom-pom kayi al'wala kazo kuje masallaci.
ai kuwa da gudu yaje yayi al'wala kana ya kama hannunshi suka tafi masallacin.
Su kuwa suka shiga sukayi salla kana suka É—anyi hira kafin isha'ayi tayi sukayi salla kafin suka zauna cin abinci sunaci suna hira.
Saifuddeen kuwa da Ahmad da Hayatuddeen da Ayman kai tsaye falon Ummi suka shiga nan suka samu Ameena ma ta dawo,
nan sukaci abinci,
kana suka dawo cikin falo suna hira suna nan a zaune,
Ya Ameenu ya shaidawa Saifuddeen ya iso,
Ahmad ne yaje ya mishi jagora,
ya shigo suka gaisa da Ummi kana ya fita tare da Saifuddeen da Ayman.
cikin kula Saifuddeen yace.
"To Ya Ameenu har yanzu fushin akeyi da mune baza'a shiga ba?".
Murmushi mai kama da Dariya yayi kana a hankali yace.
"No ba fushi bane saurine".
Kai ya gyaÉ—a kana yace to bari inje in kirawo ta,
dariya ya É—anyi kana yace.
"Nama kirata a waya".
Dai-dai lokacin kuma suka iso wurin, a hankali Zaleeha tace.
"Ya Ameenu ina wuni?".
Cikin É—an sakin fuska yace.
"Lfy, ya jiki?".
"Alhamdulillah jiki da sauƙi".
Ta bashi amsa.
har sun shiga mota sai kuma Ziyada tace.
"Ab ya Ameenu nayi mantuwa tsaya".
Cikin kulawa yace.
"To na tsaya Saleeha".
fita tayi cikin sanyi tace.
"Adda Zaleeha ya Ameenu yace in gaya miki, kije ki ɗauki saƙon da Adda Maryam ta bar wasiyar ta bar miki, to tunda nazo na manta sai yanzu na tuna".
Cikin sauri tace.
"To Ziyada in sha Allah zanje".
sai ta kuma kalli Hamma Saif a hankali tace.
"Hamma Saif zaka kaini ko?".
Kai ya gyaÉ—a mata alamar eh.
Ganin haka Ziyada ta shiga mota suka tafi, su kuma suka koma cikin gida.
Bayan kwana biyar da zuwan Ziyada,
Zaleeha ta tambayi Saifuddeen batun zuwa gidan Adda Maryam ɗauko saƙon da ta bar mata,
sai yace ta bari ranar yanada hidima duk randa yake free zai kaita.
A ranar ne kuma komai na shirin tafiyarsu Istanbul ya kammala, saura kwana uku zasu tafi,
ita harma ta mance da batun E Passport da akayi mata.
Da safe bayan duk sun gama cin abincin,
kasancewar ranar Ameena zata karɓi girkin, kuma su da safe, zaka amshi miji ba sai yamma ko dare ba so daga anyi breakfast mai karɓan girki ita ke dashi, shiyasa yanzu girkin Ameena ce,
sai ya nufi side É—in ta, a falon tama ya konta bisa 3 str Yana danne-danne a system É—in shi.
Ita kuwa Zaleeha falonshi ta leƙa ganin baya nanne ta dawo falonta ta tura mishi text.
"Salam Hamma Saif ka fitane?".
Yana ganin saƙon yace mata.
"A a. Ina nan kina buƙatan wani abune?".
"To ina kake nazo falonka baka ciki, na leƙa bedroom ma baka ciki".
"Ina falon Ummu Adeel, kizo".
Jin haka yasa ta miƙe ta ƙofar falonshi tabi,
gefenshi ta zauna,
tana zama yasa hannunshi kan cinyarta a hankali ya cusa hannun cikin rigarta É—an tudun cikinta ya fara shafawa a hankali hankali.
cikin sanyi tace.
"Hamma Saif dama batun zuwa gidan Ya Ameenu ne nace bari in tuna maka tunda yau weekend ne baka da fita, ko zaka kaini."
Kai ya É—an rausayar kana ya rubuta mata.
"Sai gobe, zamuje, gidan Baba malam yayi mana addu'an ALLAH ya raya inƙanta mana babynmu ya kuma fito mana dashi lfy daga nan sai muje gidan Ya Ameenu ɗin".
Cikin jin daÉ—i tace.
"To Allah ya kaimu".
Daga nan ta miƙe ta fita.