Sashe 30
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Can gidan Baba Malam kuwa, sawa yayi aka ƙira masa Mama, cikin tsananin ɓacin rai ya dubeta, ransa nayi masa suya yace.
"Zaleeha tabar gidan mijinta tun asuba, sannan har yanzu bata dawo ba, an kuma nemeta an rasa, tabbas nasan cewa kome Zaleeha ta aikata da sa hannunki, saboda haka ina kika kaita kika ɓoyeta?."
Yaƙare maganar murya a kausashe.
Ihu Mama tasanya tare da zamowa ƙasa ta zauna daɓas, hannu tasa aka, cikin ɗaga murya tace.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! wayyo Allah na, shikenan kun cuceni kun halakarmin da ƴata, shikenan abun danake gudu shiya faru, baƙin cikinku yasa ta gudu, wayyo Allah na!!."
Mama taÆ™are maganar tana me rushewa da kuka, kuka sosai take tana faÉ—in,Â
"Shikenan kun cuceni, kun rabani da Æ´ata, wayyo Allah Zaleeha na!."
Kallon takaici Baba Malam yayi mata tare da girgiza kansa kawai, nan ya wuce zuwa ɗakinsa, don baida wadataccen lokacin da zai tsaya sauraran ihun Mama'n.
Ganin Baba Malam ya wuce ɗaki, sannan Mamy da Habu sun fice daga falon ne, yasa Mama saurin tashi, cikin matsanancin farinciki tayi juyi, fes takejin zuciyarta, nan ta sake sakin kukan ƙarya, haka tafita daga falon na Baba Malam tana ta faɗin, cewa sun cuceta, tare da cewa lallai su nemo mata ƴarta duk inda ta shiga ta fita.
Awannan rana kuwa har ƙarfe 2 na dare babu wanda ya rumtsa acikin waƴannan gidaje guda biyu, Mama kuwa da gangan tahana idanunta bacci, hakanan taketa kukan cewa ane mo mata Zaleeha'nta.
Saifuddeen kuwa, damuwar dayaga Umminsa aciki ne kawai ya hanasa bacci, sosai yayi ƙoƙari wajen bawa Ummin nasa baki, amma ina Ummi har ƙwalla saida ta zubar, musamman ma idan ta tuna da cewa, basu san wani hali Zaleehan ke ciki ba, shi kuwa Saifuddeen tsab yaga text ɗin da Zaleeha ta turawa ƙawarta Bilkeesu cewa ta gudu, sabida ya haɗe kan wayar Zaleeha da tasa duk abinda zatayi zai gani kuna zaiji, to dai har yanzu baiga ko ji ga inda ta nufaba.
Æangaren Baba Malam kuwa, baÆ™in ciki da É“acin rai ne suka hanasa bacci, tabbas yaji ajikinsa cewa, ba Æ´an kidnappers ko wasu mutanen bane suka kama Zaleehan ba, hakanan yaji ajikinsa cewa, guduwa kawai tayi don nuna masa cewa bai isa da ita ba, sannan tayi hakanne don Æ™ara masa damuwa, sannan ta kuma watsar masa da mutumcinsa a idanun jama'a.
Ya Ameenu kuwa tsananin takaicin Zaleehan ne ya hanasa bacci, yayinda Maryam kuwa ke kuka wiwi, rarrashin duniya yayi mata amma takasa daina kuka.
Ya Ahmad ma da ba'a gari yake bama, yanacan Abuja saida yakasa rumtsawa, wani irin babban tashin hankali yasamu kansa aciki lokacin da aka faɗa masa, haka ma Aunty Lubna, sosai hankalin Ya Ahmad ya tashi, don yasan cewa Baba Malam zaisanya damuwar acikin ransa, ko kaɗan kuma baya ƙaunar abun da zai taɓa mahaifinsu.
Haka dai gaba ɗaya ahlin gidaje biyun nan sukayi kwanan zaune, dasu da kuma duk wani danginsu na kusa, washe gari kuwa da sassafe Ya Ameenu da Ya Habu suka sake bazama neman Zaleeha.
Inda Ahmad ma yashiga cikinsu,suka shiga nemanta tare.
Baba Malam kuwa da sassafe ya shirya, inda ya nufi Dukku, dan zuciyarsa na raya masa cewa ko can taje.
Haka su Ya Ameenu suka Æ™arishe yawonsu amma babu Zaleeha babu alamarta, nan Ya Habu ya shiga motarsa, kai tsaye ya nufi Æilliri, wajen dangin mahaifiyarsu, koda zai sameta acan, amma koda yaje haka yagama shan wahala, ko ina yaje, sai suce bata zoba.
Baban Mama kuwa ranshi yayi masifar ɓaci duk da kasan cewarshi kafuri baiji daɗin abinda Zaleeha ta aikataba, koda yake ya zargi ƴarsane a lamarin, dan a zahiri ta nuna mishi bata son auren.
Can Dukku kuwa Baba Malam babu inda baije duba Zaleeha'n ba, kama daga gidajen Æ´an uwa da abokan arziki, duk yaje amma babu ita ba labarinta, sosai hankalinsa ya tashi, nan take yaji wani ciwon kai mai zafi ya rufesa, alaman cewa jininsa ne keson hawa, don dama yana da ciwon hawan jini.
Ya Ahmad kuwa tuni ya biyo jirgi shida Aunty Lubna, inda suka dira acikin garin Gombe, sosai hankalinsa ya ƙara tashi ganin cewa har yanzu ba'aga Zaleehan ba, ƙira kuwa yayi mata yafi sau hamsin amma bata ɗagawa ba, wannan abun shiya ƙara jefasa acikin tashin hankali.
Æangaren Zaleeha kuwa tun da ta É—auki hanya bata tsaya ba harsaida tasamu kanta acikin garin Numan na Adamawa yola, gaba É—aya Æ™iran da akeyi mata akan idanunta, amma zuciyarta tayi wani irin nauyi wanda batajin zata iya É—aga Æ™iran kowa, sannan kuma batajin cewa zata kashe wayarta.
Hamdala taketayi a ranta tanaga ta tsira daga farmakin Saifuddeen, dan yayi masifar razanata da bata tsoro jiya da dare, hannu tasa ta share hawayenta wanda bata san dalilin zubowarduba a hankali tace.
"Ya Allah kasa kada Babana yayi fushi sani".
Ajiyar zuciya ta sauƙe tare da cewa.
"Hmmmm Allah na godema daka tsere tar dani daga hannun wannan mutumin, na sani tabbas da na ƙara kwana a gidan shi, haka zai ta lallatseni kamar maggoro yayi ta tsotsini kamar tom-tom daga nan zai gwada min ƙarfin yace zai farkeni, dole nema in gudu daga komarshi mugu kawai."
haka dai taci gaba tuƙi.
Daga cikin garin na Numan, kai tsaye anguwar bakin kogi ta nufa, don acanne uncle solomon ɗin yake, a bakin kogi nan sukeyin rayuwa, da ƙyarma ta iya ƙarasawa wajen, don kafun ma ta isa tuni tayi laushi, amatuƙar gajiye takejin kanta, a ƙofar ɗan madaidaicin gidan wanda gininsa yayi masifar tsufa ta dai-dai-ta parking ɗin motar, buɗe murfin motar tayi inda tafito kai tsaye tanufi cikin gidan, ko damuwa da mutanen dake kallonta batayi ba.
Sanincewar su É—in ba musulmai bane yasa, kanta tsaye ta kutsa kanta cikin gidan.
Elizabet matar Solomon dake zaune atsakar gida tana tatan markaɗen dawan burkutunsu, jin motsin shigowan mutum yasa ta ɗago kanta ta dubi ƙofar shigowa gidan, ganin Zaleeha tsaye yasanya taɗan saki fuskarta, cikin ɗaga murya Elizabet ɗin tace.
"Solo oya come out ga baƙuwarka ta iso."
Solomon dake cikin ɗaki jin abun da Elizabet ɗin ke faɗa yasan yashi fitowa, hannunsa riƙe da fartanya, da'alama dama gona zashi, kasancewarsa manomi kayyakin marmari na bakin kogi.
Ganin Zaleeha yasashi washe haƙoransa.
Cikin gurɓatacciyar hausarsa yace.
"Aa Zali'a kin iso kenan, your wellcome, shigo ciki mana."
Ɗan guntun murmushi Zaleeha tayi tare da ƙarasowa cikin ɗan ƙaramin gidan, tana wucewa Elizabet ta bita da kallo ƙasa-ƙasa ta taɓe baki.
Nan Zaleeha tabi Uncle É—in nata zuwa cikin É—aki, inda yace da Elizabet ta kawo mawa Zaleehan ruwan sha.
Abakin wata katifa wanda ta fara lashewa Zaleehan ta zauna, nan shima Uncle É—in nata ya zauna.
Dubansa tayi tare da cewa.
"Good evining uncle, haw was the day?."
"Am very fine my daughter, how are you, i hope are you okay, right?."
Murmushi ta É—anyi tare da jinjina masa kai, ahankali tace.
"Yeah."
Dai-dai lokacin Elizabet ta shigo hannunta ɗauke da kofin ruwa wanda ta tara a bakin fomfonsu dake ɗan tsakar gidan nasu, aje kofin tayi agaban Zaleeha, ɗauke kai Zaleeha tayi domin sam batason jin ƙamshi ne ko warinsu zata ce ne oho, cikin ƙasa da murya tace.
"Aunty good evining."
"Evining, how are you?."
Elizabet tafa ɗa tana me kallon Zaleeha'n, wanda take ta faman ƙarewa ɗakin kallo.
"Am fine!" Zaleeha tafaɗa tana me ƙarewa kofin da aka kawo mata ruwa aciki kallo, Allah Yasani itakam ƙyanƙyaminsu takeji, hakanan take ganin komai nasu yafita daban, komai nasu ba irin na sauran mutane ba, shiyasa ma kwata kwata bata fiye shiri da dangin mahaifiyarta ta ba, domin ita sam batason zama da su, saboda zama da waƴanda hasken addinin musulunci bai cimmusu ba, sai ahankali, zakaga kwaɓa da kuma shirme kala-kala.
Duk da kasancewar tanajin ƙishin ruwa, amma kasa shan ruwan tayi, don sam bata yarda ma da tsabtan gidan ba.
Hira kaɗan suka ɗan taɓa da Uncle din nata, nan yace da ita zai tafi gona, yana tafiya ta jawo akwatunanta, zanin gadon dake kan katifan da take kai ta yaye, nan taciro wani bedsheet mai ɗan taushi wanda baida nauyi ta shumfuɗa, kimtsa akwatunanta tayi agefe kana ta fito da sallayanta da komai na buƙatan musulmi ta a dana,
hand bag ɗinta ta zuge, nan ta ciro wasu diary milk chocolate guda biyu, tare da wani cake, nan ta kwanta tare da jawo wayarta, power bank dinta ta ɗauko inda ta saƙala wayarta a charge, kwanciya tayi tana mecin chocolate ɗin ahankali, hakanan dai ta gwammace gwara zaman nan dana gidan SAIFUDDEEN dake cike da jin daɗin daular duniya.
Acan Gombe kuwa, Haka su Ya Ameenu suka ƙare yawonsu har suka gaji, dawowa gida sukayi inda sukayi jigum jigum.
Baba Malam ma haka ya dawo daga Dukku zuciyarsa duk ba daÉ—i.