Sashe 16
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Koda ya shigo cikin falon zaune ya iske Æ™anwarta Zaheera ta Æ™urawa tv ido, inda take kallon wani series film a mbc bollywood wato (ØØ¨ خادع) nasu tara da deep, kasancewar sosai dukansu ita da Zaleeha keson series film É—in.
Tana ganin Saifuddeen taɗan zamo daga kan kujeran gaishesa tayi, yayinda shi kuma ya amsa mata cikin jinjina mata kai, fuskarsa ɗauke da ɗan murmushi, kai tsaye ɗakin Zaleehan ya nufa, don rashin ganinta afalo da yayi ya tabbatar masa cewa tana cikin ɗakin, ahankali yakai hannunsa inda ya murɗa handle ɗin ƙofar, kana ya shiga, tsaye take agaban gado tana ƙoƙarin zuge zip ɗin rigarta dake a wawage, yayinda white skin ɗin bayanta keta shinning, jin motsin anshigo ɗakin yasanya batare da ta juya ba tace.
"Zaheera zoki zuge min zip É—in nan please."
taƙare maganar tana me watsa dogon gashin kanta akan wuyanta.
Ahankali ya danna madannin wheelchair ɗinsa, take keken tasoma tafiyu as slowly, yana ƙarasawa gab bayanta ya tsaya cak, hannunsa yakai kan lallausan skin ɗinta, jin sauƙan wani lallausan hannu abayanta wanda sam baiyi kama dana ƙanwarta Zaheera ba yasan yata juyowa da sauri.
Idanunsune suka faÉ—a cikin na juna take kuma losing balance ya kamata nanfa ta faÉ—o kansa, hannayensa duka biyu yasa inda ya rungumota jikinsa, azabure cikin matsanancin tsoro ta turesa tare da tashi tsaye, cikin fushi tace.
"Waya baka izinin shigomin ɗakina, har takai ka gayin azarɓaɓin taɓa mini jiki? ko an faɗa maka cewa na nemeka ne."
tura baki tayi tare da dubansa cikin shakkarsa da takaicin aurensa da tayi tace.
"Ni jikina na mutum É—aya ne, kuma zan cigaba da adana masa kaina, sannan jikina bana musaki bane, jikina na cikakken namiji mai lafiya ne, halan ko kamanta cewa kai Nak...."
Batare daya bari ta gama magananba ya wani irin fusgota ta faɗa jikinsa, hannunsa yasa inda yayi mata wani irin tsastsauran riƙo, cikin tsoro da fargabar zuciya ta ɗan kalato tsiwa tace.
"Da Allah ni kasakeni, na tsani haÉ—a jiki da kai!."
Ahankali yaɗan lumshe idanunsa wanda suka ɗan sanja launi, laɓɓan bakinsa yaɗan cije,
"wato shi nakasashshe ne saboda haka bazai iyayi mata komai ba ko? hmmm zaiyi maganinta ne."
yafaÉ—i maganar acikin zuciyarsa.
hannunsa ɗaya yasanya ya tallafo fuskarta, ganin haka yasa Zaleeha waro idanunta, cikin mamaki ta ɓuɗe baki tare da da cewa.
"Kai Malam da Allah miye haka zaka...."
Kamar amafarki haka taji sauƙan bakinsa acikin nata, yayinda yasa hannunsa ya riƙe kanta da ƙarfi, tayanda bata iya ƙwacewa ba, idanu Saifuddeen ya lumshe tare da kamo sweet lips ɗinta yana tsotsa, cikin son ladabtar da ita ya shiga tsotsan bakinnata da ƙarfi ƙarfi, inda har teeth ɗinsa yake sanyawa akan lips ɗinta yana ɗan cizonsu, harshensa yasa ya naɗo nata harshen tare da kanainaye mata harshen take yashiga musanya yawunsu, firgici da takaici haɗi da tashin hankali Zaleeha kam tashigesu, sosai take son ƙwace kanta daga azabar tsotsar lips ɗinta dayakeyi amma takasa.
Idanuntane suka ciko da ƙwalla, take tasoma dukan ƙirjinsa da duka ƙarfinta amma ina Saifuddeen ko gizau, saima ƙara zafafan tsotse laɓɓanta da yakeyi da ƙarfi.
Azaba kuwa da zafi har cikin kanta, dan kansa ya janye bakinsa daga nata tare da hankaÉ—ata kan gado, baya yayi da kekensa tare da dubanta giransa É—aya ya É—age mata tare dayi mata alaman to ya?
Kuka mai cin rai tafashe dashi cikin matsanancin takaici haÉ—i da sabuwar tsanarsa tace.
"Allah Ya isa na bazan taɓa yafe makaba mugun mugaye kawai, wanda babu abun daya sani sai son kai dana zuciya."
hannu tasa tana goge harshenta data É—an zaro kana idonta na zubda siraran hawaye tace.
"Allah ya isana kuma Allah zai saka min"
Murmushin daya bayyana tsantsar kyawunsa yayi ahankali ya ɗage kafaɗunsa alaman ko oho, madannin kekensa ya danna tare da juyawa ya fice daga cikin ɗakin, tana ganin fitarsa ta silalo daga kan gadon zama tayi aƙasa tare da sakin kuka, cikin matsanancin takaici tashiga harba ƙafafunta tamkar ƙaramar yarinya ƴar shekara 6, ji take kaman tayita zabga ihu na baƙin cikin abunda yayi mata, ga kuma bakinta dake masifar yi mata raɗaɗi harshenta kuwa har jinsa take kaman baya cikin bakinta, laɓɓɓanta sai wani zut-zut sukeyi, kuka takeyi tsakananinta da Allah tana harba ƙafafunta, cikin kukan tace.
"Bazan taɓa yafe maka ba, mugu nakasashshe mai zubin ƴaƴan ruwa, wallahi ayau plant ɗina zai fara aiki bama sai gobe ba, don in na zauna da kai zalina zakayi taci."
A garin Doho kuwa Mamace da yayarta Ruda ke zaune gaban wani shirgegen kasurgumin bokansu na arnan kan dutse bayan ya gama jin baya nansu sun gama tattaunawa, zuru-zuru yayi da ida nunshi tare washe wawakeken bakinshi cikin amo mara daÉ—in ji yace.
"Kada ku damu, bazata zaunaba dan sihirin ya kamata, munyi sa'a lokacin da mukayi aikin bata salla, sihirin yana ƙarƙashin gadonta bazata iya zama cikin ɗakinba dole, zata gudu zata bar gidan babu zama da wannan gurgun, dan tuni mun gama aikinmu babu wanda zatayiwa biyayya akan zama a gidan, dan ji zatayi kamar cikin kushewarta take, mutanenmu zasu sa mata tsanan gidan da mijin sosai."
cikin jin daÉ—i Ruda tace,
"Yauwa boka bashallu mun gode."
Mama kuwa kai ta jinjina tare da cewa.
"To amman ya batun aurenta da Abdussalam?."
kai ya jujjuya mata tare da zaro idonshi yace.
"Ki bari kiga mun samu mun raba wannan aurenma tukun, dan shi yaron da wuya mu sameshi."
jin haka Ruda tace.
"Mun gode a gama wannan É—in kafin a fara wani."
itama Mama godiya tayi kana suka ajiye mishi kuÉ—in aikinshi suka tafi.
~Wasa farin girki~