← Book details Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 154

Sashe 25

Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bayan anyi sallan ishane Ya Ahmad da Aunty Lubna suka zo gidan don sallaman Zaleeha dan gobe zasu koma Abuja,
falon Ummi suka fara zuwa suka gaidata, kana Ya Ahmad ya bawa Ummi haƙuri akan ƙuruciyar Zaleeha,
cikin jin daÉ—i da ganin dattakun yaron Ummi tace,
"In sha Allah ba komai yarin tace."
daga nan Saifuddeen yayi musu jagora zuwa side É—insu, sai dai kafinma su iso tuni Zaleeha ta tafi makoncinta,
koda suka dudduba ɓata nan,
sai Saifuddeen ya sanar musu inda taken,
sosai ran ya Ahmad yayi matuƙar ɓaci,
AuntÆ´ Lubna ce taje cikin garden É—in ta kura ta,
amman tasha jinin jikinta ganin yadda Aunty Lubnanma ta haÉ—e mata fuska,
jiki a mace ta shigo,
ganin ya Ahmad ɗinta ne yasa tayi saurin ƙarasawo cikin falon gefenshi ta zauna tare da manna kanta bisa damtsen hannunshi kawai sai ta saki kuka,
abin mmki saiga Ahmad ya fara rarrashinta.
nan yayi ta lallaɓata da yi mata nasiha da alƙawuran abubuwa masu daraja a rayuwarta yace.
"Ni dai fatana da roƙona a gareki kawai kiyiwa mahaifinmu biyayya kada ki kunya tashi, ki zauna ɗakin mijinki ni kuwa babu abida bazan miki ba,
ammanfa muddin kika saɓawa umarnin Baba Malam Zaleeha ki mance da cewa na sanki kin sanni. ki dena kwana a wojenan cikin ciyawin can, Zaleeha dame na rageki me ban mikiba na kayan ɗaki, ki gaya min in akwai abinda ban miki shiba in miki? ".
Cikin share hawayenta tace.
"Kamin komai Ya Ahmad ngd ."
Kai ya jinjina tare da cewa.
"To ki zauna ɗakin mijinki kiyi mishi biyayya ki bashi duk wani haƙƙinshi dake kanki."
kai ta gyaÉ—a mishi a ranta kuma ceqa take.
"Kayi haƙuri Ya Ahmad bazan iyaba."
da haka dai suka sallameta suka tafi, inda Saifuddeen yayi musu rakiya har bakin motarsu, nan Ya Ahmad ɗin ya ƙara bashi haƙuri.

To ranar dai Zaleeha a falonta ma ta kwana dan yanzu tayi shirin fara tarfa mishi rashin mutunci a cewarta sai ya saketa wanima bai saniba,
sai dai kafinma ya dawo daga rakiyar su Ya Ahmad ta ɓingire tayi bacci, sabida sanyin ac da ƙamshi da tsabtan falon,
koda yazo wuce kanshi ya girgiza tare da taɓe baki kana ya ɗan naga kafaɗunshi alamun babu ruwanshi da ita ya wuce side ɗinshi.

Koda gari ya waye sai ta maida shirinta yau.

Ƙarfe sha ɗaya da kwata na dare
Saifuddeen yayiwa Umminshi saida safe black coffe ɗinsa, wanda Ummi ta haɗa masa ya ɗauka, tare da fita daga ɓangaren Ummin, sam ko kaɗan baiji tausayin Zaleehan nadaga abun da akayi mata ba, don shi sam baima fahimci cewa, an daketa ba. Kaitsaye
part ɗinsu ya nufa, koda ya ƙarasa cikin falon nata, direct ɗakinta ya nufa dan yau wuni zumbur bai gantaba, haƙƙinta ne kuma a kanshi yasan halin da take ciki, kuma Umminshi ma ta umarceshi da ya shiga ya duba lfyarta, dan tunda tazo gidan bata taɓa fashin fitowa gaida Ummi safe da yamma amman yau tunda tazo da safe babu wanda ya kuma ganin fitowanta, sai dai Ummi tasa Raliya tazo har ɗakinta ta tambayeta lfya kuwa bata fitoba, to nan tace kanta ke ciwo, kuma hakan baya rasa nasaba da kukanda take yawanta yine a kwanaki ukun nan kuma ga dukan Ya Ameenu.
A hankali ya nufi bedroom É—inta
Chapter 25 · 0% Book details