Sashe 131
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shi kuwa Saifuddeen
yana kallonta har ta fice daga cikin ɗakin. Hannunsa yasa yaɗan tallafo haɓar Zaleeha data sunkuyar da kanta tallaɓo haɓarta ya kumayi.
Hakanne yasa taɗan bude idanunta ahankali, ɗan ƙaramin bakinta ta turo, take kuma saiga ƙwalla sun cika idanunta. Ɗan rolling beauty eyes ɗinsa yayi, cikin body language ɗinsa yace. "Menene kuma?."
ÆŠan hararannsa tayi, cikin muryarta da ke fidda zallan sakalcinta tace.
"Ka sani ai".
Kanshi ya jujjuya da sauri tare da waro idanunshi alamu a a ni ba abinda na sani.
Narke fuska tayi tare da cewa.
"To bakai bane kajimin ciwo".
Jin muryarta acikin kunnuwansa, ya sashi lumshe idanunsa, wani irin ni'ima da daɗi ne yakeji na ratsa sa, take daɗin muryar tata ta sauƙar masa da kasala. Shagwaɓewa yayi shima cikin body language ɗinsa yace.
"Nima bake bace, kika sa duk jikina yayi weak, ko tashi da kyau bana iyayi bayan ma ya ida golɓalewa kun huta keda Ameena baku da mijin da zai lilaku."
Hannu tasa taɗan daki ƙirjinsa, cike da wani zazzafan shauƙi tace.
"Wai ni, wallahi bani bane, kaine ai kuma sai Allah ya sakamin..." Murmushi yayi tare da jawota gaba ɗaya jikinsa, ta zauna akan cinyansa, hannunsa yasa ya kamo waist ɗinta, tare da ƙura mata ido kana ya mata alaman, kan me Allah zai saka miki?.
Tura masa baki tayi, asanyaye tace.
"Zalina da kaci mana".
Murmushi yayi tare da jawo wayar shi ya rubuta mata.
"A a ni banci zalinki ba, ni amarci da budurci naci, kuma halal nane. sadakina na amsa".
Nuna mata rubutun yayi yana mata ɗan murmushin ƙeta.
Karya wuya ta É—anyi a hankali tace.
"Nidai Allah zafi nakeji, kuma sai na faÉ—awa Ummi irin ciwon da kaji min."
Murmushi yayi, cikin body language É—insa yace.
"Haba da gaske naji miki ciwo?".
Still baki ta sake murguɗa masa, ahankali ya ɗaura ƴan yatsunsa yana zagaye laɓɓanta.
Cikin shammata ta kamo hannun nasa ta tura abakinta, kan babban yatsansa ta ɗaura haƙorinta, tare da ɗan cizawa.
Hakanne yasashi sakin wani irin nishi da ɗan ƙarfi, tare da rumtse idanunsa, alaman zafi, ganin haka yasa ta sakin dariya har dimple ɗinta na lotsawa.
Dariya take sosai inda ta É—aura duka hannayenta akan wuyansa ya zama suna fuskantar juna da kyau dariya takeyi sosai tare da cewa.
"Kaji ai kaida cizone ma kaÉ—ai ni kuma kana wani cemin baka ji min ciwo ba".
Dariya ta kuma saki ganin yadda yayi mata da fuskarshi dariya takeyi sosai harda rufe Idanunta.
Sake jawota yayi, tare da matseta ajikinsa, kansa ya soma ƙoƙarin cusawa acikin wuyanta, tare da saka bakinsa yana ƙoƙarin kamo fatan wuyanta wai zai ciza shima zai rama. Hakanne yasa dariyanta ƙaruwa sosai, dan tanajin kaman cakulkuline yake mata.
Sosai take dariya tana son zillewa amma ya riƙe ta gam.
Dai-dai lokacin Ummi ta nufo É—akin dan a zatonta Ameena na nan har yanzu shiyasa da Adeel ya fara kuka ta É—aukoshi zata kawo mata shi.
A hankali ta murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin tana shiga tai saurin...!
Littafina na kuɗi ne biya ki karanta halal ɗinki turo katin mtn na ɗari uku ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz back Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min shaidar biyarki ta nan 09097853276. In kin karanta na sata 😂😂😂 yaseeen doguwa bulluƙutu baƙar mutuwa aradu🤣🤣
Allah sarki yarinta duk sanda nace yaseen doguwa bulluƙutu baƙar mutuwa, sai na tuna yarinta, Brother Usman wannan shafin nakane Dr Usman Aliyu Garkuwa ɗan uwana rabin jiki, yau da gobe mai nesanta yan uwa, in tuno da mu kwana gida ɗaya mu tashi tare muyi faɗa mushirya, randa ka tashi cin zali ka dagani kamar zaka karni, inja maka yaseen doguwa bulluƙutu baƙar mutuwa, ince babu ni babu kai😂🤗 yana da ciwon ciki tun yana ƙarami randa ciwon cikin ya tashi kuwa inyi ta kuka ina ce mishi na yafe maka Mamamu haka nake kiranshi, duk da bani ke binshiba amman akwai tsamar saƙo da saƙo a tsakaninmu kodan mai binshi ɗin ya rasu,
Kullum mukayi faÉ—a shine da gsky kuma nuce da É“are baki inyi ta zunÉ—uma ihu sabida nasan ni yar gaban goshin Kakaninmu ne, nice jika mafi soyuwa duk rashin gsky na sai suce to ai shine babba yayi haÆ™uri mana ai yarintace ke damuna, wani lokacin sai ince ni da an kyautar dashi ma na huta, gashi yau shekara É—aya cib sai dai muyi waya in ganshi video call ko a hoto miss You Mamamu É—an uwa rabin jiki, yayu maza akwai daÉ—i Ya Muhammad Ya AbubakarðŸ™ðŸ»ðŸ˜ Ya Usman Ya Rabi'u Ya Adam, duk yayune masu daraja da soyuwa a rayuwata, muna rayuwa cikin Æ™aunar juna mutuwa ta zare mana ya Abubakar daga cikinmuðŸ˜ðŸ˜, shiysa rauni nane akoda yaushe zanyi rubutu da abin tausayi sai nayi kukan tuno rasuwar shaÆ™iÆ™aina Ya Abubakar, Æ™anin Auwal Sadiq kakata Innayi duk wanda ya karanta littattafan Mi wasmiti zai san sunayensu, ya Allah ka jiÆ™ansu da RahamaðŸ™ðŸ»ðŸ˜ðŸ˜
By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Tana buɗe ƙofar idanunta ya sauƙa akansu, kasancewar sun shagala, basu ma san dap zuwanta ba, da sauri ta saki ƙofar, tare da juyawa ta koma baya, murmushi ɗauke akan fuskarta ta nufi bedroom ɗinta ta. Gaba ɗaya farinciki takeji acikin rai da zuciyarta,
hakan har ya kasa ɓuya abayyane tace.
"Alhamdulillah Allah, Lallai dukkan tsanani yana tare da sauƙi, sannan kuma shi haƙuri ribarshi nada yawa,
dan gashi kuwa Saifuddeen na samun alfanun haƙurinshi."   Tabbas samunsu da tayi cikin yanayi na wasa da dariya, da kuma tsantsar farin ciki, shi yasa itama taji zuciyarta ta wadatu da farin ciki, da kuma jin daɗi,
a wani sashi na zuciyarta kuwa Allah take roƙo, daya basu zaman lfy da matanshi duka biyu.
Murmushi ta kumayi a baiyane tace.
"Uhum mata da miji sai Allah".
A can ɗakin Hayatuddeen kuwa, cikin dariya Zaleeha tasa hannunta cikin suman kanshi aɗan shagwaɓe tace.
"Wayyo na tuba bazan sake ba, please kabarni na tafi, ni gaisheka fa kawai nazo yi".
Ƙara cusa kanshi yayi cikin wuyanta tare da shaƙan ƙamshin jikinta, a hankali ya ɗan ciji fatar wuyanta,
wani irin ɗan zillo tayi tare da gantsarewa, hakan yasa ƙirjinta ya ɗan turo gaba,
tura baki tayi cikin shagwaɓa tace.
"Auchhh Allah Akwai zafi, nidai bazan yarda ba sai na rama ehe".
Jin yadda ya kife tafukan hannu wanshi akan ƙirjinta data turo mishi, yasa cikin sauri ta zame gefe, tana me sake shagwaɓe masa fuska, tare da turo baki.
Dariya yayi, tare da jawota jikinsa ya gyara mata zamanta kan cinyarshi ahankali ya rubuta cewa.
"Ina ciwon da jimikin yake nuna min na gani".
ya nuna mata fuskar wayar tashi, tare da karyar da wuya,
kafaɗanta ta maƙe cikin shagwaɓe murya tace.
"Hummm a'a nidai naƙi wayon".
Dariya yayi mai ɗan sauti ganin yadda tayi kamar yarinya ƙarama, hannu yasa ya tallafo kanta tare da haɗe goshinsu wuri ɗaya.
ido ya lumshe tare da ɗan zaro mata harshenshi yana me ɗan karkaɗa mata shi.
a hankali ta tsurawa fuskarsa ido,
haka nan sai take ga kamar tasan wannan fuskar nashi tun da daɗewa, idan ma ba fuskarsa bane, to wata ƙila me kama da fuskarsa ce,
ido ta É—an zaro, sakamakon jin yanda yasa harshenshi yana lasar lips É—in ta.
Hakanan taji wani irin diffrent feeling ya taso mata, ɗan lumshe idanunta tayi, cikin wani irin zazzafan shauƙi da ya taso mata, ta sake kusanta fuskarsa da tata waje ɗaya, hakanne yasa bakinsu sake kusanta dana juna.
Ahankali ta ɗaura lips ɗinta akan nashi liips ɗin, wani irin kissing tayi masa irin me tsayawa arai, wanda har saida yaji wani abu ya taso tun daga tsakiyar kanshi har zuwa babbar ƴar yatsar ƙafarshi,
Ahankali ta kuma sakin lips ɗin nashi,  tattausan harshensa ta kamo, da laɓɓanta biyu tayi amfani, wajen sucking tongue ɗin nasa, shi kuwa jin yadda take kissing nashine ya sashi ƙara gigicewa,
hannu yasa akan bayanta, tare da fara zuge zip ɗin rigarta,
jin haka yasa tai maza ta saki tongue ɗinshi, lips ɗinshi ta kamo, a hankali ta ɗan ciji laɓenshi na ƙasa,
wani irin tsalle yayi tare da buÉ—e idanunshi,
Ganin haka yasa ta bar jikinshi da sauri, ganin kuma ya miƙo zai kamota ne tai maza ta sauƙa daga kan gadon,
kyakkyawan dariya tayi cikin dariyar tace.
"Thank God, nima na rama, kaga yanzu munyi one one , saboda haka, good night and sweet dreams".
Kanshi ya jujjuya mata alaman tazo, baki ta turo gaba tace.
"A'a nidai saida safe, ai ciwon da ka jimin jiyama bai warke ba, nidai kawai saida safe".
Tana gama faÉ—in haka ta juya, cikin sauri ta fita daga É—akin.
ido ya lumshe bayan fitanta a hankali ya gyara konciyarsa, wani irin zazzafan shauƙi ne yake ratsa sassan jikinshi, yanajin so da ƙaunarta kaman zasu fasa ƙirjinsa.
Ita kuwa Zaleeha tana fita daga É—akin, kaitsaye ta wuce side É—insu kasancewar babu kowa a falon.
Tana shiga bathroom gasa jikinta ta kumayi, kana tayi wonka tana fitowa kuwa tayi shirin baccinta.
Koda ta konta da zaran ta lumshe idanunta fuskarshi dake murmushi take gani a haka har tayi bacci.