Sashe 34
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaman ɗaki daya isheta ne yasanyata fitowa, kan wani benci dake aje a tsakar gidan ta zauna, wayarta ta ɗauka inda ta shiga latsawa, zuwa yanzu tagaji da ɗurawa cikinta kayan zaƙi, dangin su chocolate da biscuit, da ƴaƴan itatuwan kasancewar su suka zame mata abinci, duk da gidan fulanin nan suna yawan kawo mata abinci kuma Alhamdulilla ta yarda da tsabtansu kana sun iya girki sosai gata dama tana son man shanu.
Æangaren Ya Habu kuwa, lafiya ya samu isowa cikin garin Numan, kai tsaye bakin kogi ya nufa, wato gidan Yayan Maman nasu, cikin sa'a, kuwa yana kaiwa kusa dagidan, yayi kiciÉ“us da Unlce É—in nasu, fuska É—auke da mamaki solomon ya tarbi Habu, gaisawa sukayi inda Ya habu yayi masa bayanin abun daya kawosa, sosai Solomon yasha mamakin yanda akayi suka san da cewa, Zaleehan na wajensa, don kuwa Mama tafaÉ—a masa cewa babu wanda yasan Zaleehan na wajensa, domin cewa dashi tayi ya É“oye mata Zaleeha'n, ganin cewa sun gano cewar tana wajensa ne yasanya sa jin cewa bashida zaÉ“i, wanda ya wuce barin Habun ya gana da ita.
Shine agaba yayinda habu ke binsa abaya, haka suka shiga cikin gidan.
Zaleeha dake zaune atsakar gidan, jin motsin shigowar mutum cikin gidanne, yasa Zaleeha ɗago kanta, wani irin faɗuwar gaba ne da matsanaicin tsoroya ne risketa, azabure ta miƙe daga zaunen da take, tare da sanya hannu ta dafe ƙirjinta, hakan yafarune sakamakon ganin Ya Habu da tayi.
Wani irin mugun harara mai cike da tsana Ya Habu ya watsa mata, tare da É—aure fuskarsa ta mau.
Ganin haka yasa ta sadda kanta ƙasa, sosai ƙirjinta ke bugawa, wani irin masifaffen tsoro haɗi da fargaba ne, suka cika zuciyarta, sosai tacika da mamakin ganin Ya Habun, don sam bata taɓa zaton cewa zasu san inda take ba, kujera Ya Habu yaja ya zauna, sake haɗe fuska yayi, tare da watsa mata harara, murya adake yace.
"Ba zama nazo yi ba, maza kishiga ciki, duk wani abu da kikasan mallakin Saifuddeen ne, ki fitomin dashi, idan ba haka ba kuma na tattakaki awajen nan!."
Saida cikinta ya bada wani sautin ƙuuu, domin kuwa tsawan da ya daka mata bana wasa bane.
Da sauri ta juya inda tashiga cikin ɗakin, jikinta na rawa da tsuma, zamewa tayi ta zauna daɓas aƙasa, sam takasa koda kyakkyawan motsine, tsoro takeji sosai, hakanan zuciyarta ya shiga, bugun no stop, hannu tasa ta dafe dai-dai saitin ƙirjinta, dake bugawa sabida a fili ta hango tsanarta a idanun ɗan uwan nata.
Shiru-shiru Ya Habu dake jiranta, yaga har yanzun bata fito ba, hakanne yasa shi fusata nan ya kutsa kansa cikin É—akin, ganinta azaune ya sashi buga tsaki, nan ya shiga wargaza gaba É—aya kayanta,
iya abunda ya sani wanda akayi mata na gidane kawai ya barmata gaba É—aya akwatunan da tazo dasu ya buÉ—e, wanda ke cike da sabin kaya, nan yaja akwatunan ya rufe,
duk wani abu dayasan sabo ne wanda yake da kuÉ—in Saifuddeen aka saya saida ya tattare ya fiddasu tsakar gida, dubanta yayi cikin tsawa yace.
"Bani makullin motar Saifuddeen wanda kika taho dashi, banza marar kunya, wanda batasan darajar kanta dana iyayen ta ba hegiya mai fuskar yahudu da nasara bakya son mutun amman kina son kayanshi."
Kanta ta sadda ƙasa, lokaci ɗaya taji hawaye sun cika idanunta, tsawa ya sake buga mata tare da cewa.
"Zaki bani ne ko kuma saina rabaki gida biyu!!!."
Azabure tatashi inda ta ƙarasa wajen da ta aje makullin motar, da sauri ya sunkuyo ganin harda ATM ɗinta a wurin gaba ɗaya ya kwashe komai haka ya dinga jidon kayan yana sawa a motar, saida ya rabata da fiye da rabin kayan da tazo dashi gaba ɗaya, akwai sabuwar laptop ɗinta ƙiran companyn apple daya gani awajenta, shima saida ya ƙwace.
Saida ya gama kwashe komai sannan ya dubeta, cikin takaicinta yace.
"Kinzaɓi barin ƴan uwa da mahaifanki, akan wani banzan dalili naki wanda bashi da ƙarfi ko, good kamar yanda kika gudu da ƙafafunki, kika kuma tozarta Baba Malam, bazamu taɓa buƙatarki ba, duniya ce ae kuma gaki acikinta, saboda haka kisha zamanki ki huta cikin arnatakun, babu wani wanda zai sake nemanki, haka babu wani wanda zaizo gareki da sunan maidaki gida, in kin ga dama ki riƙe Allah da addininki in kuma kinga dama ki koma zuwa coci da cin aladu da karnuku tunda baki godewa Allah da ni'imar da ya mikiba!."
Yana gama faɗan haka, ya juya yafice daga cikin gidan, motar ya shiga inda yayiwa Uncle ɗin nasu bankwana, ko mintuna 4 bai ƙaraba yayiwa motar key tare da barin ƙofar gidan.
Kaitsaye ya É—auki hanyar komawa cikin garin Gombe.
Zaleeha kuwa ɗaki ta koma, inda ta faɗa kan gado, cusa kanta acikin pillow tayi tare da sakin kuka, wanda ita kanta batasan kukan na miye bane, hakanan takejin wani ƙunci acikin ranta, tabbas tanajin cewa tsanar Saifuddeen bazai taɓa gushewa acikin ranta ba, saboda duk asanadinsa tabar ƴan uwanta yayunta ƙannenta da mahaifanta, danginta aikinta har yanzu kuma tana kan bakanta na cewa bazata taɓa zama dashi ba.
Kuka sosai tayi, sabida ya Habufa ya kwashe mata rabin jin daÉ—inta,
tunowa da kuɗin data haɗa ta irga jiya da dareta ajiyesu ƙasan pillow'nta ne yasa tayi sauri tashi ta ɗaga pillow ganin suna nanne yasata jin sanyi a ranta, a fili tace.
"Alhamdulilla Ya Habu mugu harda É—aukanmin ATM to zanyi mgninka ai bari in samu caji zan yakeshe kuÉ—in kab in maidasu asusun Mama ko na Bilkeesu."
abinda Zaleeha bata saniba tuni Habu yaje cikin numan ya yashe mata account.
Dan ba wani abundan bai saniba na sirrin ƙannen nashi.
Sai dare Ya Habu ya samu isowa garin na Gombe, nan ya damƙawa Baba Malam ɗan makullin motar, sannan ya nuna masa duk wani abu daya ɗauƙo, sosai Baba Malam yaji daɗin hakan, nan ya sallami Habu inda yace gobe da safe zai je har gidan su Saifuddeen ɗin.
Washe gari kuwa da misalin ƙarge goma Baba Malam ya shirya tsab don zuwa gidan su Saifuddeen, bayan yasa Ya Habu yayi gaba da motar da suka amso awajen Zaleeha'n, Shida Ya Ameenu suka fita inda Ya Ameenun ne keyi musu driving, kai tsaye gidan Dirankaɗi suka nufa, wato gidansu Ishaq, kasancewar tun jiya Baba Malam ya ƙirasa sukai magana, akan hukuncin da ya yanke, koda yaje ɗaukan Dirankaɗi'n sukayi, nan suka nufo cikin federal low cost, wato unguwar su Saifuddeen, koda suka ƙaraso Ahmad ne yayi musu jagora har zuwa babban falon Ummi. Inda
Ummi da Saifuddeen ke zaune.
Cikin girmamawa haɗi da mutunta juna suka gaisa. gayara zama Baba Malam yayi inda yasake basu haƙuri akan abun daya faru, sosai ya basu haƙuri, hakanne yasa har Ummi saida taji kunyar haƙurin dayake ta basun.
tace mishi ba komai komai ya faru yine na Allah.
haka dai ya koma gida jiki a mace.
Yau kusan sati uku kenan da guduwan Zaleeha,
tunda aka gane inda take hankalin kowa ya konta.
Amman banda Baba Malam yawanci yakan zauna yana nazarin me zaiyiwa Saifuddeen ya huce mishi baƙin cikin da ƴarsa ta cusa mishi,
a cikin hakanne ya nazarto wani matakin da zai É—auka.
Saifuddeen kuwa gaba É—aya hankalinshi na kan shige da ficen Dalla ne,
dan yadda zai samu kamashi cikin laifi dumu-dumu,
yayinda shima Dalla ya fahimci akwai mai bibiyarsa da bin diddiginshi,
shiyasa ya sauya salo da tsarin fajircinshi dan ya sake barin gombe ma sabida ya gane ana gab da kamashi kuma binshi akeyi dan a samu kwakkwaran hujjar kamashi.
Ummi kuwa tana yawan tuna Zaleeha dan ita kam har ga Allah tana son ƴarinyar, sabida ita dai bazata ce ga wani mugun abu ko raini data daɓa yi mataba cikin kwanakin da suka zauna tarenba,
asalima ta fahimci yarince mai biyayya da tarbiya da iya zama da mutane.
Hayatuddeen kuwa yaci gaba da zuwa makarantarshi sabonshi da Khamis yanata ƙaruwa.
Amina kuwa da Asma'u har gobe suna dakon soyayyar Saifuddeen a ransu,
A hankali ya gama kimtsa kanshi cikin wani tattausan yadi mai azabar kyau da taushi yadin farine ƙal-ƙal sai ɗigo-ɗigon bulu mai haske,
an mishi É—inkin mai kyau dai-dai da jikinsa an É—an tattarfa surfanin bulu a aikin rigar,
hular kanshi fara mai ratsin bulu,
kana sai takalmansa sau ciki mai kalar bulu sai igiyansu daya kasance farare.
Manyan idanunshi ya buÉ—e tare da kallon fuskarsa a madubin jikin durowar tashi,
a hankali ya fidda sassanyan numfashi tare dasa tattausan tafin hannunshi ya shafa sajenshi da ya kwanta lib yayiwa fuskarsa ƙawanya,
lips É—insa ya É—an tsotsa tare da turosu gaba,
wayarshi ya ɗauka ya da niyar zurata a aljihun gaban rigarshin sai yaga shigowar saƙo,
Ganin Bappa Aline ya sashi buɗe saƙon.
"Sallamu alaikum, Saifuddeen ka cewa Umminku yau ina kan hanya nida Malam Ashiru, dan surkinka yace yana buƙatarmu, to yanzuma muna tahowa,
yace kuma zaizo har gidan ya samemu,
to nayi ta kiran wayan Unminka bata shiga."
Idanunshi ya É—an lumshe tare da buÉ—esu a ranshi yace.
"To wai meyasa Baba malam ya kasa kontar da hankalinshi ne a kan batun wannan fitinanniyar yariyar tasa,
infa har yazo yau to zuwansa na uku kenan yana bamu haƙuri."
Kai ya É—an jujjuya kana ya rubutawa Bappa Ali amsa ya tura mishi.
Daga nan ya zura wayar a al'jihunshi kana ya fice ya nufi side É—in Ummi.