← Book details Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 154

Sashe 122

Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saifuddeen kuwa gaba ɗaya ya gigice, jiyake kaman kansa zai tarwatse, abubuwa biyu ne suka haɗu masa a lokaci ɗaya, samun kansa acikin wata sabuwar duniya da yayi, wanda baitaɓa sanin akwai ta ba, duniyace wanda zaƙi da daɗinta ya zarce duk wani misali, haka yakejinsa kaman yana shawagi asararin samaniya bisa gajumare, gefe guda kuma wani irin bugawa zuciyarsa keyi, kansa na bala'in yi masa ciwo, babban tashin hankalin daya fara samun kansa aciki kuma shine yanda yakejin wani irin sauti na tashi acikin kunnensa, kaman kunnen nasa na ƙoƙarin jiyo masa wani sauti.
Zaleeha kam ta shiɗe, ta kuma gigice dan ta fara fita hayyacinta, wani irin azaba da kuma raɗaɗi me zafi ne ke game dukkan sassan jikinta, zafi takeji ga kuma wani abu dake ratsa ƙwaƙwalwarta, cikin azababben wahalan da takesha tasakeyin wani ihu tana bugun ƙirjinsa tace.
"Hamma Saif zafi! zafi!! Zafi!!!. Wayyo Allah na Hamma Saif zan mutu, wayyo Allah na wani ya taimakeni mana, Hamma S...a...i..f zan mutu, zafi nakeji, ahhhhhhhhhhhhhh!!!...." tasaki wani irin ƙara.
Kaman acikin mafarki haka yaji ihu da kuma abun da ta faɗa sun daki dodon kunnensa, haka yaji muryar ta cikin wani irin amo ta ambaci sunanshi, jiyayi gaba ɗaya duniyar na juya masa, samun kansa yayi cikin wani sabon al'amari, wanda koda wasa baitaɓa zato ko tsammani ba, cikin zaucewa haɗi da fitar hankali ya ɗan ɗagota, dan gaba ɗaya ya ruɗe ya kuma zauce, hakanne kuma ya bawa manhood ɗinsa dama wajen sake nutsuwa cikin jikin Zaleehan.
Wani irin razanannen ƙara ta saki, tare da nutsa hannunta acikin dantsen sa, kuka take irin na fitar hayyaci da raɗaɗi.
Ga mamakinsa ji yayi, yanajin ihun nata da kuma kukanta acikin kurmantattun kunnuwansa, wanda suka jima da toshewa tsawon shekaru 20, Allah mabuwayi me iko, karon farko kenan aduniyarsa bayan shekaru 20 da suka wuce, da yaji sauti da kuma magana acikin kunnuwansa, jikinsa ne gaba ɗaya ya ɗauki rawa, sam baya cikin hayyaci da nutsuwarsa, so yake ya buɗe idanunsa, amma ya kasa saboda nauyin da suka masa, ji yayi jijiyoyin idanunsa da kuma na kansa dana kunnuwansa, sun riƙe gam har yana jin yadda jijiyoyin gadon bayanshi ke mimmiƙewa. Zaleeha kam ta riga da ta sadakar saboda ita kaɗai tasan azaban da take sha, kuka take sosai tana buga ƙirjinsa, tare da ƙiran sunansa, wanda duk kalma ɗaya da zata fito daga bakinta sai yajisu acikin kunnensa, saidai jin muryar tata yake tana fita da wani irin amo, wanda yakeji kaman jijiyoyin kansa zasu tsinke.
Acan waje kuwa jin shiru basu sake jin wani ihun ba yasa Ummi kai dubanta ga Hayatuddeen cikin kulawa tace. "Maza É—auko min maganin mu tafi, dama inajin kunnuwan mune kawai suke mana gizo ba ihun Zaleeha bane."
Jiki asanyaye Hayatuddeen ya É—auko maganin suka nufi falon Ummi'n.
A can wurin Hamma Saif da Zaleeha kuwa. Wani irin riƙo Saifuddeen wanda baya cikin hankali da tunaninsa yayi wa Zaleeha, gaba ɗaya jikinsa rawa yake, ahankali yaɗan soma motsa laɓɓansa wanda suke rawa, cikin zuciyarsa ya ambaci sunan Allah, amatuƙar firgice yaji sautin muryar tasa ta fito, tare da dukan dodon kunnensa, jin haka yasashi ƙara gigicewa, sunan Allah ya kuma ambata,.
"Lailahalillaha Muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi wasallam, Lahaulawalaƙuta illabillah, Hasbinallahuwani,imalwakil Subahanallah".
still kuma ya sake jin muryarsa ta fito raɗau, fashewa yayi da wani irin kuka me matuƙar ƙarfi, lokaci ɗaya yaji wani irin ƙarfi ajikinsa tamkar zaburarren doki cikin zafi-zafi ya rinƙa sarrafa ƙugunshi da bayanshi yana iya motsa ƙugun yana sama da ƙasa kuma da azaban ƙarfi dan kamar fizgarsa akeyi, hakan ne yasa cikin kiɗima da zaucewa ya sake tura manhood ɗinsa da ƙarfi cikin jikin Zaleeha'n, wani irin azababben ihu ta saki, wanda har ya fin na farko ƙarfi, saboda ayanzu ne ya shiga jikinta sosai ya kuma fasa virgin ɗinta, ihun ta kumar a gigice take murza kanta tare da riƙo damatsan hannunshi da ƙarfi take cewa.
"Wayyyyyyyyyyo Allah na, Wayyo Baba Malam, Wayyo Mamy Wayyo Mama Hamma Saif zai kashe miki Zaleehanki, wayyo Ya Ahmad, wayyo Adda Maryam zai kasheni".
Jin yadda ya kuma cusa Saif ɗinshi da ƙarfin ya gama ratsa gaba ɗaya budurcinta ne yasa tayi wani irin zillo tare da sake hannunshi kana ta buɗa ƙafafuwanta da ƙarfi rumtse idanunta tayi da iya ƙarfinta tace.
"Wayyo Ummmmmi kizo Hamma Saif zai kasheni Ummi kice ya barni kar in mutu".
Ihun nata yayi dai-dai da shigan su Ummi falo, wanda kuma dukansu sunjiyo ihun ta da kuma abinda duk ta faÉ—an.
Hayatuddeen ne ya zaro ido, cikin tsoro yace. "Kinji ko Ummi, wallahi ihun Adda Zaleeha ne wannan, munshiga uku Ummi meya sameta? kinji sunanki fa take kira me Hamma na keyi mata, ko dai dukanta yakeyi ne?."
Dai-dai lokacin kuwa Ahmad ya sauƙo daga sama, wanda shima yana daga cikin ɗakinsu, ya jiyo ihun da Zaleeha keyi maganganun da takeyi cikin kiɗima da rawar muryarta magiyar Zaleeha'n,
Aɗan tsorace Ummi ta dubeshi, hankalinta amatuƙar tashe tace. "Ahmad kaima kaji ihun Zaleeha'n ko, me yake faruwa ne wai, me tayi mishi zai kama dukan ƴar mutane a tsakar dare, karfa yayi mata illa bamu sani ba!."
Ummi ta ƙare maganar cikin tashin hankali. Kai Ahmad ya jinjina, cikin nutsuwa da zallan jin daɗi dan ya gano cewa yau Saifuddeen yana magance ƙafafuwan guduwan ne, kanshi ya ɗan kauda kana yace.
"Eh naji, amma inaga bawani abun tashin hankali bane, wata ƙila ko mummunan mafarki tayi."
Raleeya dake sauƙowa daga kan step, amatuƙar ruɗe tace. "Mafarki kuma, nidai tsoro nakeji wallahi, kada ya mata illa kasan Hamma baji yakeyi bare yasan tana ihu da magiyar ya barta, dan Allah nikam muje mu dubata."
Ta faÉ—i maganar tana yayyarfa hannuwanta alaman tsoro. Murmushi Ahmad É—in yayi, danshi hakanan jikinsa ya basa cewa, Saifuddeen ne yayi ritsi yake kwasar ganima da ladan sadakinshi, É—an hararan wasa yayiwa Raleeyan tare da cewa. "Kije ki duba kuma? me zaki duba dan kece uwar dube- dube, mace na tare da mijinta dan tayi ihu saikice zakije ki duba dan kece uwar taimako da dube-dube ke waya dubaki randa kikayi naki ihun?, nina faÉ—a muku wata kila mafarki ne, idan ba mafarki bane to zallan raki ne kawai irin na Zaleeha."
Duban Ummi yayi wacce take can gefensu dan yanzu ta gano dalilin ihun Zaleeha, cikin son kwantar mata da hankali yace.
"Dan Allah Ummi kije ki kwanta, kinga fa yanzu dare ne, koma miyene ni inaji ajikina cewa ba wani babban abu bane, bare ma nasan ba komai."
ya faɗi maganar yana ɗan sakin murmushi, har da ɗan ciza lips ɗinsa, Ajiyar zuciya Ummi ta sauƙe, tare da ɗan jinjina kanta, ita kam dai tabbas ta tsorata dan tasan koma menene wannan dai kukan wahala takeyi hakan ya nuna Saifuddeen bai bita a hankali ba, sannan haka nan takejin ƙirjinta na bugawa, saidai jin kalaman Ahmad ɗin yasa ta ɗanji sanyi, musamman ma yanda taga Ahmad ɗin yana ƴar dariya ƙasa-ƙasa, duban Hayatuddeen tayi, cikin kulawa tace. "Hayatuddeen wuce kaje ka kwanta, sai da safe." Ɗan karyar da wuya Hayatuddeen ɗin, yayi dan har ga Allah shi bai gane komaiba cikin sanyi yace.
"To Ummi amma bazamu je muÉ—an duba ta ba, wallahi tsoro nakeji."
Kai Ummi ta girgiza tare da cewa.
"Kaje ka kwanta nace, wataƙila ma ba ita bace, kunnen mune kawai ke mana gizo."
Jiki asanyaye haka Hayatuddeen ya tafi ya shige É—akinsa, itama Ummin bata sake cewa komai ba, ta nufi É—akinta.

Ganin haka yasa Ahmad ya kama hannun Raleeya suka haura sama, sai murmushi yakeyi, wanda yasa Raleeya ta saki baki tana kallonsa,
Suna shiga É—aki ya jawota jikinshi suka faÉ—a kan gado, cikin tsoka yace.
"Ni kizo ki bani abin daɗina, itama a hankali watarana ita da kantama zata nema yau dai ta kira rayayyu har ta kira matattu, kema haka kikayi in kin manta in tuna miki, harda Ya Nuruddeen da Abba kika kira dan kawai na ɗanyi aikin samun ƙofar lamɓun daɗin mu".
rufe idonta tayi tare da faÉ—awa jikinshi a hankali tace.
"Allah ni tausayinta nakeji sabida nasan irin azabar da take sha, ku ba ruwanku sai kun kai mutun hanyar lahira ku kuna jin daÉ—i ku".
Mirginata yayi ta konta kana ya durƙusa tare da zare wonɗon jinshi kana ya zare mata rigarta,
rumfa yayi mata da jikinshi,
ido ta lumshe tare da ruggumeshi,
da sauri ya yunƙura kamashi tayi ƙam a jikinta,
dariya ya É—anyi tare da cewa.
"DaÉ—i ko?".
Kanshi ta gyaÉ—a mishi,
fuskarta ya É—an shafa kana yace.
"To muma maza ran forko wahala muke sha, ance miki buɗe hanyar sauƙi ne dashi, yadda kukejin zafi muma munaji musamman in namiji saurayine".
kai ta gyaÉ—a mishi kana tajawo musu blanket.
Acan ɓangaren Zaleeha kuwa, wani irin azaba Saifuddeen ke jiyar da ita, zafi da raɗaɗi sun soma zautar da brain ɗinta. hakanne yasa lokaci ɗaya numfashinta ya soma wani irin fusga, take kuma duk jikinta ya sake, idanunta ne suka rufe, lokaci ɗaya numfashinta ya ɗauke, komai na jikinta ya daina aiki. Saifuddeen kam yayi nisa tayanda bazai iya sanin cewa tana motsi ko batayi ba, shikansa baisan awani hali yake ciki ba, har yanzu jikinsa rawa yake, ga kuma wasu irin hawaye masu zafi dake fita daga cikin idanunsa, ya kasa sanin awace matsaya ko duniya yake, duk da kasancewar azauce yake, amma hakan bai hanashi jin zallan ni'imar Zaleehan ba, wanda take ratsa gaba ɗaya ilahirin jikinsa, har kuma tayi nasaran ciresa a hayyacinsa.
Ummi kam koda ta koma ɗakinta kwanciya tayi, zuciyarta cike da tarin saƙe-saƙe iri iri, tabbas ta tsorata, amma ganin yanda Ahmad ke sakin murmushi, yasa taji wani sabon tunani ya ziyarci ƙwaƙwalwanta, lokaci ɗaya taji zuciyarta ta karye, tausayin Zaleehan ne matuƙa ya kamata, dan hakanan ta tuna da ranan da aka kai Raleeya ɗakin Ahmad, kwana tayi batayi bacci ba.
Da tunani kala-kala acikin ran Ummi haka bacci ya É—auketa.
Chapter 122 · 0% Book details