Sashe 56
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasancewar Ameena bata wani jigata ba, hakan yasa bayan ankimtsata aka basu sallama da ƙara bata shawarwarin yadda zata kula da ɗanta tunda ɗan bakwainine sun sallamesune sabida sanin ita ɗin sashin Doctors take, nan dai suka tattaro suka dawo gida.
Kusan kullum Æ´an barka sai sunzo, Mamy da Adda Maryam ma sunzo barka, Inna matar Baba Bello ma tazo yi musu barka. Ana sauran kwana uku suna Raihana ta diro garin na Gombe, da Aliyun ta takwaran bappa Alinsu (Affan) É—inta kenan sosai itama tayi murna da ganin É—an Hamma'nta. Ranan washe garin suna ne dangin Ameena suka zo, Aunty's É—inta dama Sister's É—inta duk sunzo daga Abuja wasu daga Jada.
Ranan suna kuwa yaro yaci sunan MUHAMMAD BASHEER. wato takwaran Baba Malam kenan, inda za'ana ƙiran yaron sa sunan. (Adeel) wannan karamci da Saifuddeen yayiwa Baba Malam yasashi matuƙar jin daɗi, bama iya shi ba, harta ga ƴaƴansa sunji matuƙar daɗi, haka Baba Malam da Mamy suka cika akwati guda da kayan yaro masu kyau'n gaske.
Nan dai akasha shagalin suna wanda yasamu hallaran mutane da yawa, dan dayawan danginsu na Dukku ma sunzo, ga kuma dangin Ameena. Adda Maryam ma tazo, duk da cewa cikinta na sata laulayi gashi dai yanzu har ya kai wata shida amman har yanzu yana sata laulayi. amma hakan baihanata zuwa ba.
Sosai Saifuddeen yayi ɓarin naira ranan sunan, dan anci ansha, sannan an rarraba kyautuka gaduk wanda yazo.
Aranan kuwa ya damƙawa Ameena makullin sabuwar motar daya saya mata, saboda tsabar daɗi Ameena har ƙwalla saida tayi.
Shikuwa Saifuddeen yayi hakanne saboda sauƙe haƙƙinta, dan bai kyautuwa ace yasawa Zaleeha mota da kuɗinsa, amma ita Ameenan bai saya mata ba, duk da cewa Zaleehan tariga zuwa kafun ita, sannan kuma ma motar Amina tafi ta Zaleeha kyau da kuma tsada.
Anyi taron suna an watse, inda Ummi dasu Adda Rahama suka nunawa Ameena gata sosai, dan kaya suka mata baÉ—an kaÉ—an ba, Hayatuddeen ma ba a barsa abaya ba, dan rigunan yaro har kala 6 ya saya masu kyaun gaske, Ameenan kuwa turamen vlisco ya saya mata guda biyu masu tsada, asusun da yakeyi musamman ya fasa dan yin shagalin sunan.
Hatta Zakariyya ma saida ya sayawa É—an Hamma Saifuddeen É—in riguna masu kyau.
Hakama Ya Ahmad da yaji labarin Baba malam akayiwa mai suna sosai ya goggojesu
Babu wani É—aya daga cikin abokan Saifuddeen kuwa dabai kawo nasa kayan ba, sosai sukayi bajinta.
Abun saidai ace masha Allah.
Haka rayuwa tatafi har Ameena tayi wata biyu da haihuwa, wanda yanzu ta gama wanka, sannan tana bawa ɗanta kulawa sosai yanda ya dace, idan kaga yaron kuwa bazaka taɓa cewa bakwaini bane, saidai in anfaɗa maka, dan yana da girman jiki.
Sannan yarone me shiga rai sosai.
Kasancewar ta cika wata biyu da haihuwa hakan yasa ta shirya tsab inda su Ummi da Saifuddeen suka cikata da abubuwan al'khairi, nan ta tafi Abuja, kwananta uku acan ta dawo, tana dawowa kuwa ta koma bakin aikinta, don dama hutun 2 month kawai suka bata.
Acan Numan kuwa Abubuwa sunyiwa Zaleeha sauƙi sosai, inda ta kama addu'a sosai, ruwan addu'a kuwa kullum shi take sha, Alhamdulillah taji sauƙin abubuwa da yawa, dan yanzu begen gidane gaba ɗaya ya cika zuciyarta.
Yau tun da safe ta shirya tatafi gidan su Aisha nan ta samu Baffa agida dan bai fita gona ba bayan sun gaisa ya bata rubutun da ya mata tasha,
nanne yake tambayanta ko daga fara maganin nata zuwa yanzu ko taji sauyi ajikinta?
Sosai kuwa tagaya masa irin sauyin da taji,
Gyaran murya yayi tare da cewa.
"Tunda kika fara shan rubutun nan nece miki duk mafarkin da kikayi ki gaya min shin har yau bakiyi mafarkin komai ba?."
Da sauri ta kalleshi cikin al'ajabi tace.
"Baffa jiya nayi mafarkin daya bani mmki dan na taɓa yin makamancinsa".
Gyara zama yayi tare da fuskantarta da kyau yace.
"Mafarkin me kikayi?".
Gyara maya fita tayi tare cewa.
"Nayi mafarkin, da'a cikin mafarkin naga wani ƙaton maciji baƙiƙƙirin ya fito daga ƙarƙashin gadona na gidan Saifuddeen, wanda acikin mafarkin ne kuma naga Baba Malam yana cikin ɗakin ni kuma ina ta waje bakin ƙofar shiga ɗakin ta gefe, naji Baba Malam na cemin, in dawo gida in dawo ɗakinna in zauna, yanzu babu komai babu wani abu wanda zai cutar da ni a ɗakin.
Har yana ce min in matsa a baƙin ƙogar kada macicijin ya taɓa ni."
Cikin sauri da fargaba Baffa yace.
"Macijin yataɓaki?."
kai ta jujjuya tare da cewa.
"A a bai taɓani." ajiyan zuciya ya sauƙe tare da gyara zama.
Ita kuwa Zaleeha cikin sanyi tace.
"Na dai ga Macijin kuma na taɓa yin mafarkinshi, tun randa akaje akayi jeren kayana a gidan Saifuddeen nayi mafarkin wai ina kan gado sai macijin ya shigo ina ganinshi ƙato ya lume ƙarƙashi gadona.
To randa aka kaini gidanma na sake yin mafarkin."
Jinjina kai Baffa yayi bayan yagama jin kalaman nata cikin jin daÉ—i yace.
"Alhamdulillah. babu komai sai al'khairi kuma Insha Allah duk wani asirin dake jikinki yanzu ya karye, babushi a jikinki sannan yadda kikaga macijin nan ya shiga ƙasan gadonki haka sihiri yayi ta ratsaki, kuma yanzu yadda kikaga macin ya fita daga ƙasan gadonki to sihirin ya bar jikinki da ɗakinki, kuma zan baki maganin tsarin jiki tayanda insha Allah Allah zaikareki da dukkan wani sharri zakiyi amfani dashi sau uku."
Cikin wani irin begen gida da son komawa cikin ahlinta tace.
"Baffa ina son komawa yau in dai zan samu mota".
Cikin jin daÉ—i da gamsuwa da cewa ta samu waraka yace.
"Kiyi haƙuri sai gobe, tabbas kam tafiyar ta karato, dan haka kiyi haƙuri yanzu zan baki mgnin tsari kiyi wonka dashi sau uku yanzu in kin koma sai kuma da yamma, sai kuma gobe da asuba ki ƙarashi."
Don dole da kimar dottijon ta haƙura dan ji take tamkar ta zama tsunstsuwa tayi fiffige ta fire ta koma gida,ji yakeyi kamar ta rumtse idonta ta buɗe su ta ganta gaban Baba Malam ya mata duk hukuncin daya dace da ita ta nemi yafiyarshi da sanya al'barkanshi.
Ae kuwa bata bar gidan ba saida ya haÉ—a mata magungunan tsari, wanda duk addu'o'i ne, nan yake ce mata.
"Insha Allah takusa komawa gida."
Tajima agidan nasu Aisha kafun take komawa gida.
A ranar ne kuma Solomon da matarsa sukayi mata tambayar da ta bata mmki, suna tambayarta in mutun zai musulunta me da me zaiyi kuÉ—i kamar nawa zai kashe,
wannan abu ya sata jin karsashi ta zauna tayi musu bayanin komai na sauƙin musulunci, sai suke ce mata to suna son musulunta to amman sai sun gayawa sarkin majami'arsu. Tace su gaya mata da dole sai sun gaya mishi ,
sai sukace ta bari nanda sati É—aya zasu gaya mata.
A safiyar ranar dai kuma A Gombe.
Saifuddeen ne zaune akan wheelchair ɗinsa, yana riƙe da Adeel ɗan wata uku ya shiga na uɗu wanda ya ƙara girma yakuma yi wayo yayi kuɓul-kuɓul, wasa yakeyiwa yaron yana me shafa lallausan gashin kansa, wanda yayi shige da nasa, sosai yakejin ƙauna da son yaron acikin ransa.
Ƙurawa yaron idanu yayi aransa.yana me cewa.
"Badan ƙaddara ta kawo Hajia Ameena rabo ba, da yanzu wannan yaron ajikinki zai fito Zaleeha, amman ba damuwa in sha Allah kema naki yana jikina in Allah ya yarda ni dake sai mun samar da abu ɗaya ina ji a jikina kin kusa dawowa gareni, kin gama naki zaki dawo ki tadda nawa. Wai toms in kin dawo me zakice? Ina kikaje? Meyasaki tafiya?".
Yayiwa kansa tambayar tare daÉ—an lumshe idanunsa, tabbas yayi kewar Zaleeha sosai musamman cikin kwanakin nan tana yawa faÉ—o mishi cikin rai, ya rasa dalili gashi yanzu sam ta daina hawa online kuma duk sabida yana mata mgna da number sa ta siirin nan dama tace mishi zata goge whatsapp gaba É—aya kuma ta goge É—in acewarta ita matar aurece.
Ameena ne tafito daga cikin ɗaki cikin shirinta na zuwa wajen aiki, ƙarasowa wajen su tayi cike da ƙaunarsu, ranƙwafowa tayi inda ta mannawa Saifuddeen din kiss akan laɓɓansa, sannan ta ɗaga yaron zuwa kafaɗanta, cikin kulawa ta ce da Saifuddeen ɗin.
"Saimun dawo" hannu ta É—aga masa sannan ta fice, dan tayi late.
Shikuwa Saifuddeen laptop dinsa ya É—auka, inda ya shiga cikin file É—in da yake aje hotunan Zaleeha, view É—in wani hoton Zaleehan yayi yana kallo, sosai tayi kyau acikin hoton dimple É—inta ya zubawa ido, dan tana sanye ne da doguwar rigar da ta amshi jikinta, yajima yana kallon hoton kafun ya rufe laptop É—in ya nufi É—aki.
Ameena kuwa saida tabiya ta wajen Ummi tayi mata sallama kafun take wucewa wajen aikin.
Federal medical center.
Baba Malam ne da Ya Ameenu haÉ—e da Mamy, da kuma Ya Habu ke tsaye, sunyi jigum, matsanancin damuwane kwance biss fuskokinsu, sakamakon kawo Maryam haihuwa da sukayi, gashi kuma ance dole saidai ayi mata theatre.
Wasu nurses biyu ne suka turo wani É—an dogon gado da Maryam É—in ke kwance akai, ansanya mata kayan theatre, dai-dai sunzo wucewa ta wajen su Baba Malam É—inne, Maryam ta sanya hannunta ta kamo na Baba Malam, tare da cewa.
"Baba Malam kazo mana kayi min addu'a kafin a shiga dani."
da sauri Baba Malam ya dubeta cikin tausayawa yace.
"To Maryam zan miki addu'a kinjiko Æ´ata mai sunan Æ´ar uwata insha Allah zaki haihu lafiya da yardan Allah."
ganin nos É—in zasu shiga da itane yasa ta kallesu cikin sanyin murya tace.
"Dan Allah in mun shiga ku kirawo min Babana da mijina suzo akwa abinda zan ce musu kafin ayi aikin."
yanayin nitsuwarta ne yasa sukace.
"To". Suna shigar da ita É—an falon da za'a ratsa a shiga ainhin É—akin tiyatan.
Nan suka tsaida gadon kana É—aya nos É—in ta fito ta kira su Baba Malam da Ya Ameenu.