← Book details Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 154

Sashe 148

Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A can gidan ya Ameenu kuwa suna gama yin mgnar ya kalli Ziyada dake zaune gefenshi hannunta ya rike a hankali yace.
"Kinji Adda Zaleehan takima bata da lfy, tanata aman laulayi ciki gashi kema har yanzu tafiyarki bata gama gyaruwa ba,
kiyi haƙuri sai kin ƙara samun sauƙi sai in kaiki ku wuni kinjiko Mar'tus saliha na tuba".
Kai ta jinjina cikin sanyinta irin na adda Maryam tace.
"To Ya Ameenu".
Jawota yayi ya ruggumeta domin biyeyyarta sak Maryam yake gani sam basu da gardama.

Bayan sati É—aya lokacin cikin Zaleeha ya cika watanni uku cib-cib kuma Alhamdulillah ba laulayi sosai yanzu sai yawan cin abinci.
Da dare Ameena ce ke zaune gefen Saifuddeen wanda yake waya da Dr Acash prasat,
nan yake gaya mishi. "Lokacin dawowarka fa ya kusa".
Kanshi ya gyaÉ—a dan video call sukeyi cikin nitsuwa yace.
"Eh inata shirin zuwa ai".
Da sauri Dr Acash prasat yace.
"No karka taho India, ƙarshen watan nan zamuyi taron ƙarawa juna sani na duniya baki ɗaya, zamuyi taron ne kuma a Istanbul na kasar Turkey.
So kayi ƙoƙari mu haɗu a can, zan haɗaka da wani babban Dr da zai dubaka wanda duk ya fimu sanin matakan warakar ciwon insha Allah zaka samu dace".
Cikin gamsuwa da wani sahirtaccen jin daÉ—i Saifuddeen yace.
"To ba matsala".
Daga nan suka katsa wayar,
cikin kula Ameena tace.
"Kai ƙasa mai daɗi kena Instabul weather su akwai masifar daɗi."
Murmushi yayi tare da cewa.
"Sanyi su ne keda yawa, tsarin ƙasar is Gud, a dai irinmu masu larurar spinal cord injury jikinmu irin garin yakeso".
miƙewa tayi tare da cewa.
"Eh sosai ma kuwa".
A hankali yace.
"Ina zakije kuma kika tashi."
Hannu tasa ta tallaɓe ƙirjinta tare da cewa.
"Zan É—auko Adeel ne naji mamanshi nata tsastsafo alamun ya tashi a bacci kenan".
Dariya yayi tare da cewa.
"Tsakanin uwa da É—anta sai Allah".
Murmushi tayi kana ta fita.
Shi kuwa text message ya turawa Zaleeha.
"Salam, Baby maman baby kinyi bacci ne?".
da sauri ta maida mishi amsa.
"A a banyi ba, ina cin abin daÉ—in ne Ummi na ta dafa min."
murmushi yayi tare da rubuta mata.
"Abin daÉ—in kam ai yana wurina".
Murmushi tayi.
da sauri ta duba sakon daya kuma tura mata.
"Kinada E Passport ne"?".
a hankali ta rubuta mishi "Eh to gsky nawa ya daÉ—e bazaiyi aikiba yanzu".
"To ki shirya gobe da safe zamuje imagireshon Office, aiyi miki E Passport É—in".
ido ta lumshe cikin tsananin farin ciki dan dai tasan ƙasar za'a bari da ita kenan tunda taji ana neman E Passport a zahiri kuma sai cewa tayi to.

Washe gari kuwa da safe sukaje akayi mata E Passport É—in ta,
daga nan airport suka wuce,
ya fara nema musu damar barin ƙasar,
sai azahar suka dawo gida.

Alhamdulillah yanzu tana cin abinci ba laulayi, kamar yadda Ameena ta raini cikinta a sauƙaƙe,
to haka itama ko dan jinin mutun É—aya ke gudana a jikinsu.

Rashida da Ishaq kuwa sunata dandatsa Amarci baba kama hannun yaro.

Yanzu cikin Zaleeha ya shiga wata huɗu, kuma ya ɗan fara baiyana duk da ƙugunta da mazaunanta ne suka fi buɗuwa sukayi tib-tib gwanin sha'awa sai ƙirjinta da yayi tamtsan-tamtsan

Yau tunda safe Ziyada keta shirin zuwa gidan Adda Zaleehanta,
sai dai Ya Ameenu ya mata tsiya yana ganinta shirya ta shirya Ayman murmushi ya É—anyi tare da cewa.
"Ayman zo in ai keka wurin baba maigadi, kace ya tsinko maka nunnen maggoro ka kawo min".
Da sauri yaro yace.
"To Daddy innce adda ni ko a bani mai yawa dana Aunty Ziyada ko?".
Kai ya gyaÉ—a mishi tare da cewa,
"Eh maza yi sauri É—an al'barka".
Ai kuwa a guje ya fita,
yana ganin fitan yaron ya jawo hannunta sukayi cikin ɗaki a hankali ya rufe ƙofar da sauri tace.
"Ya Ameenu ka rufe ƙofar kuma?".
Kanshi ya gyaÉ—a mata tare da cewa.
"Kizo mu É—anyi wata mgna kafin ya dawo, nasan zasu dade a cikin labbun kafin su samu nunnenen mangoro".
Ba musu ta bishi suka hau gadon cikin raÉ—a yace.
"Kullum in Maryam zataje anguwa, in tayi kolliyar sai mun ɓata kolliyar forkon muyi wonka tare kafin tayi na biyu".
Cikin sanyi ta tace.
"To in da zaka kaini?".
Zip É—in rigarta ya fara zugewa tare da cewa.
"In kin min duk abinda nayi mikiba".
Da haka ya shagalar da ita ya biya musu buƙatarsu sannan, suka sake wonka suka sake sabon shiri sannan ya kaita gidan Zaleeha,
yana sauƙeta ya juya ya fita

Ita kuwa a hankali ta nufi sashin Ummi tana tafe cikin nitsuwa.
A hankali ta murɗa ƙofar falon tare da yin sallama.
Da sauri Raliya tace.
"A a Ziyada maraba da zuwa."
Zaleeha dake kitchin ne ta fito da sauri jin an kira sunan Æ´ar uwarta.
Da sauri ta nufesu tare da cewa.
"Oyoyo my Ayman miss you so much".
ɗagoshi tayi tsam ta riƙeshi.
Kana ta kalli Ziyada dake É—an murmushi cikin jin daÉ—i tace.
"Allah sarki Ziyada sai yau kika tunani?".
Murmushi Ziyada tayi kana ta juyo ta kalli Ummi da yanzu ta fito É—akinta cikin kula tace.
"A a lale marhabin Ziyada sannu da zuwa".
A hankali tace.
"Yauwa Ummi sannu, ina kwana?".
"Lafiya lau ya mai gidanki?".
Ummi ta faÉ—i cikin kulawa ita kuwa Ziyada a sanyaye tace.
"Alhamdulillah Ummi yace in gaidaki ma, yace ince miki sai yazo É—aukarmu zai shigo ku gaisa, yanzu yana sauri ne".
Cikin kula Ummi tace.
"Ayyah to mgd sosai".
Raliya ce ta kalli Ziyada tare da cewa.
"Ina kwana ya gida?".
Fuska a sake tace.
"Lfy lau Alhamdulillah, ya ayyuka?".
Alhamdulillah tace.
cikin girmamawa Ziyada ta kalli Zaleeha dake ta shafa kan Ayman tuni ida nunta sun cicciko da hawaye,
kanta ta kawar dan ganin hawayen Zaleeha zaisa nata hawayen fitowa a hankali tace.
"Inna kwana Adda Zaleeha".
Murya a sanyaya Zaleeha ta kalleta tare da cewa.
"Lfy Ziyada ya gida, ina ya Ameenu?".
"Alhamdulillah gida lfy Ya Ameenu yana lfy yace in gaidaki".
Shiru suka ɗanyi ganin haka ne Zaleeha ta miƙe tare da cewa.
"Taho mu isa".
To Ziyada tace kana tabi bayanta,
har sunje bakin ƙofane Zaleeha ta ɗan juyo ta kalli Raliya tace.
"Yauwa Goggo Raliya na gama aikin gaba ɗaya sauran kwashe abincin ne ki ɗan ƙarisa mana".
To Raliya tace kana ta nufi kitchin É—in.

Su kuwa Zaleeha na gaba riƙe da hannun Ayman, Ziyada kuma na biye da ita a baya,
Har cikin bedroom ta wuce dasu
Bisa tsakiyar gadonta suka zauna,
cikin sauri Ziyada ta kwanta tare da cewa.
"Wash Allah na, Adda Zaleeha nayi kewarku, kuma babu wanda yake leƙeni sai Baba Malam nane kawai duk ran jumma'a zaije mu gaisa".
Murmushi Zaleeha tayi Cikin son Æ´ar uwantata tace.
"Ke kinma ji daÉ—inki ke yar gatar Baba Malam ce, tunda har zuwa yake har gidanki, ni da yazo nanma bai iso yaga É—akina ba".
Murmushi jin daÉ—i Ziyada tayi tare da cewa.
"A a wlh Adda Zaleeha ba batun Æ´ar gata, ai ranan da yaje nace mishi yazo wurin kine? Sai yace min a a ,
Ya za'ayi yazo gidanki, ga surkanki ga ƙannen mijinki ga abokiyar zamanki,
sai yace min ranan dai da yayi kewa ki kuma yaji baki da lfy, yasa Hamma Saif ya kai mishi ke ya ganki".
Dariya sosai Zaleeha tayi cikin jin daÉ—i tace.
"Oho dama shine yasa Hamma Saif yace muje gida aifa nayi mmki ban tambaye shi zuwa ba kawai yace muje gida, Allah sarki Baba Malam, Allah ya bar mana shi".
Amin Amin Ziyada tace cikin jin daÉ—i.
Nanfa sukayi ta hirar yaushe gamo hirar Æ´an uwa sun sa Ayman a tsakiyarsu sunata shafa kanshi,
sai kiran sallan azahar da akayine suka tashi sukayi salla.
Daga nan kuma suka fito falo,
Abincin da Raliya ta kawo musune suka zauna sunaci suna hira.
Cikin hirar ne Zaleeha ta ɗan ƙoƙƙofi Raliya dan ta fahimci irin zaman da sukeyi da Ya Ameenu cikin kula tace.
"Uhum ni kam Ziyada, a É—akin Adda Maryam kike ko?".
Cikin sanyi tace.
"Eh ana baba Malam yace in zauna".
Kansu suka É—an sunkuyar dukansu hawaye na son zubo musu sai kuma suka shanye,
cikin sanyin murya Zaleeha tace.
"To Ya Ameenu kuma ina yake".
ÆŠan jim Ziyada tayi kana a hankali tace.
"A É—akinsa yake mana".
Kai ta gyaÉ—a kana tace.
"Kece kike kwana da Ayman ko?".
Da sauri tace.
"Eh".spoon É—in hannunta ta ajiye tare da cewa.
"To shi ya Ameenu ne yake zuwa É—akinki ko kece kike zuwa É—auki shi?".
Cikin rauni da nitsuwarta da Æ´arda da kusancin Æ´ar uwarta tace.
"Uhum last 2 week ya fara shiga É—akina,
Adda Zaleeha nasha wuya ranan nai kuka har na kusan mutuwa, na tuno Adda Maryam in ba mutuwaba ya za'ayi in auri mijinta har mu haÉ—a makonci, ya Ameenu yana ban tausayi komai zai sai yace min haka sukeyi da Adda Maryam".
Cikin sauri suka share hawaye su a tare jin motsin shigowar Saifuddeen,
ido ya zubawa Zaleeha tare da jujjuya mata kai in boddy language yace.
"Kuka kuma, ba Addu'a zakuyi mataba, ke babba ke ya kamata ki rarrasheta taji sanyi sannan ki tasata gaba kina kuka".
Da sauri tace.
"Na bari".
Ita kuwa Ziyada cikin sanyin rai da murya tace.
"Hamma Saifuddeen ina wuni".
Lfy lau ya gida, ya amsa in boddy language.
A hankali ta kuma cewa.
"Ya Adda Zaleeha da jiki?".
Da sauƙi ya kuma amsa mata da yaren kurame.
sannan yayi musu nasihar kada su sake kuka daga nan ya wuce side É—in shi.
Chapter 148 · 0% Book details