Sashe 54
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Cikin tsananin mamaki Saifuddeen dasu Ummi ke kallon Dr Adnan.
Kai ya gyaÉ—awa Ummy tare da ce mata,
"Eh Ummy matar Saifuddeen nada shigar ciki har na tsawon wata biyu."
Cikin wani irin matsanancin farin ciki Ummi tace.
"Alhamdulillah Allah abun godiya, Alhamdulillah, tsarki ya tabbata ga Allah maÉ—aukakin sarki, tabbas kaine me kowa me komai, me kumayi alokacin da yaso, sannan ya hana alokacin da yaso!".
Tuni har ƙwallan farin ciki sun cika idanun Ummi.
Shikuwa Saifuddeen lumshe idanunsa yayi yana murmushi mai É—auke da zallan farin ciki.
Hayatuddeen kuwa wani irin tsalle ya buga, tare da faÉ—awa jikin Raliya cikim matsanancin farin ciki yace.
"Wayyo Allah na daÉ—i kasheni zanga É—an Hammana nima."
Raliyanma da matsanancin farin ciki yasa hawaye suka gangaro daga cikin idanunta, ta rungume Hayatuddeen É—in, duk da cewa É—azu suka gama faÉ—a dashi, amma yanzu farin cikin da suke ciki ya goge wannna faÉ—an.
Ameena kuwa jin abun da Dr Adnan yafaɗa yasa ta ɓoye kanta cikin hijabi, dan wani irin kunyan Ummi ne ya kamata, cikin zuciyarta kuwa wani irin farin ciki ne wanda bata taɓajin irinsa ba ashe zatonta gsky ne cikine da ita.
Tashi Ummi tayi inda tazo ta rungume Ameena'n, cikin matsanancin farin ciki tace.
"Tabbas aurenki da Saifuddeen yazame mana al'khairi agremu Ameena, Allah yayi miki al'barka ya kuma sauƙeki lafiya."
Akunyace Ameena taɗanyi murmushi tare da sadda kanta ƙasa.
Raliya kuwa sakin Hayatuddeen tayi, tare da zagayowa ta rungume Ameena'n, cikin farin ciki tace.
"Allah ya sauƙeki lafiya Auntyna."
Asanyaye Ameena ta rungumeta tare da faÉ—in "Ameen."
Murmushi Dr Adnan ketayi, yayinda Ummi kuwa bakinta ya kasa rufuwa.
Ashe zataga jinin Saifuddeen É—inta aduniya? Ta godewa Allah da cewar nakasan sa bata shafi lafiyarsa ba.
Saifuddeen ma murmushi yake ta saki, sosai yaji wani irin farin ciki aransa, ashe shima zai zamanto uba, cikin ransa yake ta yiwa Allah godiya, da wannan kyautar daya basa.
Nan Ahmad ya shigo ya iske labari me matuƙar daɗi, cikin farin ciki kuwa ya rungume Saifuddeen yana me tayasa murna.
Ummi ce tace da Raliya ta taimakawa Ameena'n ta yi wanka sannan ta kwanta ta huta.
Hakan kuwa akayi Raliya ne ta riƙeta suka je har part ɗinsu, sannan ita ta haɗa mata ruwan wanka, tananan har Ameenan ta fito daga wanka, nan ta kimtsa kanta, inda ta haye gado ta kwanta, sai alokacin Ameena tafita don bata waje ta huta.
Can ɓangaren Ummi kuwa Dr Adnan ne ya haɗa kayan aikinsa inda ya musu sallama ya koma office.
Nan Saifuddeen ma ya fice daga falon.
Ummi kuwa waya ta ciro inda ta dannawa numbern Adda Rahama ƙira, koda ta sanar da Adda Rahama maganan cikin Ameena'n, baƙaramin farin ciki tayi ba, har hawaye saida ta zubar.
Nan tace tananan zuwa da yamma.
Ummi na gama waya da Adda Rahama taƙirayi Bappa Ali ta faɗa masa, baƙaramin farin ciki kuwa Bappa Ali yayi ba, sosai yaji daɗin maganan.
Ahankali ya tura ƙofar ɗakinta ya shiga ɗakinda tun da tazo gidan bai taɓa shigaba sai yau kuma yanzu, kwance take akan gado, inda ta lumshe idanunta, dan bacci ne keson ɗaukarta.
Ƙarasowa cikin ɗakin yayi, inda ya nufo inda take.
Jin motsinsa yasa ahankali ta ɗan buɗe idanunta, ganinsa yasa ta sakin murmushi, kusa da ita ya ƙaraso, ahankali yakai hannunta inda ya shafi kanta, cikin kulawa fuska ɗauke da murmushi ya jinjina mata kai tare da buɗe mata hannunshi, alamun tazo yaji ɗumin Baby'nshi murmushi ta kuma sakar masa tare da tashi zaune ta faɗa jikinsa, yau yana cikin farin ciki hakan ne yasa yayi hugging ɗinta, haɗe fuskarsu waje ɗaya tayi nan ta haɗe bakinsu, yau kam biye mata yayi, inda ya soma sucking lips ɗinta tare dasa hannunshi yana ɗan shafa cikinta.
Daga nan kuma ta shiga gwada masa salon romance É—inta.
Sosai yau ya biye mata, hakanne yasa daɗin da taji yau dabanne, sannan aɓangarensa shima babu laifi.
Da Yamma kuwa saiga Adda Rahama tazo, rungume Saifuddeen É—in tayi tana mejin matsanamcin farin ciki, haka dai ta zauna har kusan magriba sannan ta-tafi.
Acikin dangi kuwa kowa yaji labarin samun cikin Ameena sai yayi murna sosai Æ´an uwa da abokanshi kabsun cika da farin ciki.
Haka dai Ameena keta renon cikin jikinta kulawa take samu sosai da sosai daga wajen gaba ɗaya mutanen gidan, aɓangaren Saifuddeen ma yanzu kulawa na musamman yake bata, duk da cewa bawai yana wani damuwa da ita bane, amma yana kulawa da ita yanda ya kamata, sannan kuma cikin nata ma ba irin me laulayi ɗinnan bane, tana zuwa wajen aikinta, sannan kuma bata yarda ta gaza wa Saifuddeen takowani ɓangare ba, naci da jaraba kuwa sai abunda ya ƙaru, wani lokaci Saifuddeen idan yaga abun nata yayi yawa, guduwa yake sashin Ummi, bazai dawo ba kuwa sai ya tabbatar da cewa tayi bacci in gari ya waye taita fushinta yaita mata dariya yace zata lalata shi daga nan ta huce.
Daga can gidansu Zaleeha kuwa suma murnan samun cikin Adda Maryam wanda yakeda wata É—aya amman sabida yawan laulayinshi duk dangi sun gane,
inda Ya Ameenu ke cike da farin ciki yana kulada matarsa sanyin idanunshi tamkar ransa .
A hankali rayuwa ke juyawa watanni na tafiya tuni lokaci ya tafi.
Numan.
To zuwa yanzu dai Zaleeha tana jin zazamanta cikin garin Numan É—in tamkar zama cikin kurku ne, domin hankalinta da nitsuwar kab basa jikinta,
Kullum da begen iyayenta da Æ´an uwanta take kwana, musaman Adda Maryam da suna magana da ita.
Tana son komawa cikin Æ´an uwanta tayiwa mahaifinta biyayya amman sai taji bazata iyaba.
Sauƙin ta ɗaya tana ɗan samun nitsuwa cikin musulmai ƴan uwanta na rugar fulanin nan,
do kuwa sosai sukayi sabo da Aisha, sannan kuma tana É—ebe mata kewa,
Damuwar da take ciki ya baiyana a jikinta domin ta rame fuskarsa tayi fiyau sai dai daga ɓangaren kyawunta kuwa sai abun da yaci gaba, dan wani irin fresh skin ɗinta yayi, komai nata yayi normal, fatarta takara haske da sheƙi sakamakon kayan fruits da take ci da kuma yanayin ni'imar wurin, ita kanta tanajin sauyi ajikinta sosai ramar da tayi sai yasa hancinta ya ƙara baiyana, daga gefe kuwa kullum Aisha saita kawo mata abinci daga gidansu, Man Liman kuwa sosai yake janta a jiki in tazo ta sameshi a gida har sun ɗan saba.