Sashe 41
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun da ya dawo daga sallan asuba ya koma bacci, bashine kuwa ya farka ba sai wajen Æ™arfe 10:30 am.  Ahankali yazuro da Æ™afafunsa Æ™asa, tare da jawo wheellchair É—insa, wanda akullum take kusa dashi, sam baya bari tayi masa nisa, hawa samanta yayi, kai tsaye ya nufi toilet, koda ya shiga ruwan wanka mai É—am É—umi ya haÉ—awa kansa, cikin haÉ—aÉ—É—en jakuzzie, nan ya zuba turaren wanka mai daÉ—in Æ™amshi acikin ruwan, Luf ya kwanta acikin jakuzzien tare da É—an lumshe idanunsa. Sama da mintuna 10 ya É—auka ahaka, yayinda yakejin daÉ—in ruwan, kasancewar ruwan nada É—an É—umi, shiyasa yakejin daÉ—i yanayin, domin kuwa yanzu ana weather ne na sanyi hunturu. Â
Wanka yayi kana ya ya rufe jikinsa da wani fari ƙal ɗin towel, haka ya nufi ƙofar fita daga cikin toilet ɗin, jikinsa ɗauke da danshin ruwa, yayinda kwantaccen sajen dake kan fuskarsa ya ƙara lafewa, saman kumatunsa.
Kaitsaye gaban drawer ɗinsa ya nufa, inda ya zaro kayan da zaisa, wani ƙaramin towel ya ɗauka sannan ya shiga goge ruwan dake jikinsa, yana kammalawa, ya ɗauki handryer wanda dashi yayi amfani wajen busar da tarin sumar dake kansa, cumb yasa inda yaƙara gyara lallausan sajensa, yayi kyau matuƙa, wani body lotion mai sauƙin ƙamshi ya shafa ajikinsa, dogon wandon pencil jeans ya sanya, kana ya zura wata haɗaɗɗiyar riga, wanda take kaman na sanyi domin harda hulanta, kasancewar rigar nada kalan grey hakan yasa sosai tayi masa kyau, yayinda agaban rigar aka rubuta NIKE da manyan baƙaƙe, wasu combat shoe wanda suma na company'n NIKE ɗin ne ya sanya aƙafafunsa, sosai shigar tayi masa kyau, saiya fito kaman irin shahararren jarumin ƙwallon ƙafa, wani simple watch ya ɗaura akan tsintsiyar hannunsa, kana ya feshe gaba ɗaya jikinsa da turare, take ɗakin ya gauraya da daddaɗan ƙamshin turarensa.   Wayoyinsa ƙiran iPhone da kuma Samsung ya ɗauka, kana ya zura su cikin ajihun dake jikin haɗaɗɗiyar rigar tasa.
Daga part É—innasa kai tsaye barayin Ummi ya nufa.
Tun kafun isowarsa falon nata, ƙamshin turarensa ya rigayesa isowa.
Cikin nutsuwa ya ƙarasa shigowa cikin falon,  Hayatuddeen ne zaune akan dinning area, yayinda ya saka pepper meat soup agaba sai sha yake. Ƙarasowa dinning area ɗin yayi, dubansa Hayatuddeen yayi cikin kulawa yace.
"Barka da fitowa Hammana."
Kai ya jinjinawa Hayatuddeen din bayan yasaki taƙaitaccen murmushi, dai-dai lokacin Ummi tafito daga ɗakinta, ganin Saifuddeen ɗin yasa ta sakin murmushi cikin kulawa tace.
"Masha Allah ka fito kenan, yanzu fa nake cewa Hayatuddeen ya gama ya Æ™iraka, kazo kayi break fast."Â
Ummi taƙare maganar tana mejan kujera wanda take facing na Saifuddeen ta zauna, duk dama shi always akan wheellchair ɗinsa yake zama.
  Raliya ce tafito daga cikin kitchine, hannunta ɗauke da plate. Ganin Hamman nata yasata sakin murmushi, cikin nutsuwa tace.
"G/N Hamma."Â Â
Kansa ya jinjina mata alaman ya amsa, zagayowa ɓangaren da yake tayi, nan ta aje masa plate ɗin da ta fito dashi daga kitchine ɗin, wanda saman sa ke ɗauke da roasted fish, wanda yaji kayan haɗi, hadda lemon tsami.  murmushi Saifuddeen yayi tare da dubanta, hannu ya jinjina mata alaman "Thanks." Itama murmushin tayi, don dama tayi hakanne don ta faranta masa, kasancewar tasan yanason roasted fish.
Nan ta zauna, inda suka shiga cin breakfast ɗin cikin nutsuwa, Ya lura dukaninsu suna cikin farinciki, musamman ma Umminsa, wanda duk bayan ƴan mintuna kaɗan take sakin murmushi, haka dai suka kammala break ɗin nasu, nan ya dawo cikin falon Ummin ya kwanta, Hayatuddeen kuwa ɗaki ya koma, inda shima yayi shiga shigen irin ta hamman nasa, nan yafito riƙe da jakarsa ta makaranta, duban Ummi dake zaune afalon yayi, cikin sangarta haɗi da zallan shagwaɓa yace.
"Ummi zan tafi school, 11:30 muke da lecture."
Batare da Ummi ta É—ago kanta ba tace.
"To Autana adawo lafiya."
Jin haka yasashi ɓata fuska ashagwaɓe
yace.
"Ummi kuɗin hannuna fa ya ƙare."
Murmushi Ummi tayi, don dama tasan kwanan zancen.
Dubansa tayi tare da cewa.
"Kullum sai an baka kuɗi Hayatuddeen sai kace ƙaramin yaro."
Cikin tura baki yace.
"Ni ban san ammafin buɗe min ac da Hamma Saifuddeen yayiba, ya tarkata komai ya riƙe ko Atm ɗin ban taɓa riƙewa koda na wuni ɗayaba, sai dai inyi ta ganin Arlet yanata shiga ba sauƙi, ina ganin miliyoyi amman bani da damar taɓasu."
Dariya Ummi tayi hakama Saifuddeen, dan zancen autan nasu ya nuna burinshi na a bashi kuÉ—i ya fara lalata.
Shi kuwa auta sake shagwaɓe mata yayi, wai adole sai ta bashi kuɗi, saikace ƙaramin yaro, nan Ahmad yashigo ya iske suna maganan, Ahmad ne ya ciro 5k daga cikin aljihunsa, inda ya bawa Hayatuddeen ɗin, nan Hayatuddeen yasaki murmushi sannan yasakai yafice daga cikin falon.
Nan Ahmad ya zauna acikin falon suka shiga ɗan taɓa hira da Ummi, Saifuddeen kuwa, luf yayi tare da lumshe idanunsa, kamar wanda ke bacci.
Abuja Nigeria.
Kwana biyu kenan da zuwan su Baba Malam Abujan, yayinda yau
Tsab Aunty Lubna da kuma wata ƙawarta, mai suna Samira suka shiga cikin shoprite, don haɗo kayan auren, ba laifi kaya masu kyau da kuma tsada suka sayo, duk da cewa ran Aunty Lubna baiso ƙara auren na Saifuddeen ba tanajin taya Zaleeha kishi, tana kuma tausayawa Zaleeha a gaba, to amma tasan cewa koma menene hakan shine dai-dai, don itama guduwan da Zaleehan tayi ya sosa mata zuciya.
Akwatuna goma sha biyu suka saya, kana kuma suka cikasu da kaya, sannan kuma suka saya wasu uku daban wanda ciki aka sanya kayan uwa da na uba.
Haka dai suka dawo gida bayan motarsu cike da kaya.
Aranan kuwa Ya Ahmad ya ƙira Baba Malam, inda yasanar dashi cewa, anagama haɗa kayan auren.
Kasancewar da dare ne Ya Ahmad da Baba Malam ɗin sukai waya, hakan yasa washe gari da safe, Baba Malam yaƙirayi Bappa Ali ya sanar masa, nan Bappa Ali yace.
"Zai sanar da Ummin, sai susa ranan da za'a kai kayan."
Hakan kuwa akayi don bayan sallan Azahar Ummi na zaune akan sallaya, sallame sallan ta kenan, wayarta tasoma ruri, ɗaga ƙiran tayi, bayan sun gaisa da Bappa Ali'n ne kuma, yake shaida mata cewar.
"An kammala haÉ—a kayan auren, yanzun ita zata sanya ranan da za akai kayan."
Cikin jindaÉ—i da gamsuwa Ummi tace.
"Masha Allah, amma ni sai nake ga kamar ku ya kamata kutsai da ranan kai lefen, tunda dai auren bawani lokaci mai tsawo aka É—auka masa ba, yanzu gashi kamar wasa har anci kwana uku acikin ranakun."
Cike da gamsuwa Bappa Ali yace.
"Tunda yau takasance asabar ne, to ranan litinin da safe, sai waÆ´anda zasu kai lefen su shirya."
Nan Ummi take sanar dashi cewa.
"Goggo dada, Adda Rahama, da kuma Ahmad, sai kuma Hayatuddeen, sune wanda zasuje, amma bawai kai tsaye abujan zasu nufa ba, a Kaduna gidan Raihana zasu sauƙa tukun."
Nan dai tace ya kawo shawaransa. Cikin gamsuwa Bappa Ali yace mata.
"Hakan ma yayi."
Nan akayanke cewa, ranan litinin zasu kai lefen.
Ummi na gama waya da Bappa Ali'n, numbern Adda Rahama ta ƙira, nan take shaida mata duk yanda sukayi da Bappan nasu, sosai itama Adda Rahama tayi na'am da hakan. Nan dai sukayi sallama.
Numan.
Zaman Zaleeha a numan ya miƙa sosai, duk da cewa bawai tanajin daɗin rayuwa acikin ƙauyen bane, amma babu laifi tana ɗan samun abun da take ɗan so, tunda da kuɗi a hannunta, rayuwa take cike da kaɗaici, saidai wani lokaci wayarta da kuma tsohuwar laptop ɗinta suke ɗebe mata kewa.
Sai kuma wata sabuwar ƙawa wacce take ƴar fulani da tayi, inda sun haɗu ne, abakin kogi, don wani lokaci Zaleeha kan zuwa bakin kogin ta zauna, itakuwa sabuwar ƙawar Zaleehan mai suna Aisha, anan cikin wani ɗan ƙaramin rugar fulani dake kusa da Numan ɗin take, wanda yake rugace na zallan fulani sannan kuma dukansu musulmai ne, babu christan ko ɗaya acikinsu, tun Zaleeha bata sake da Aishan ba, har dai zuwa yanzu suka sama, domin kuwa taji daɗin haɗuwa da Aishan, kasancewar sosai Aishan ke ɗebe mata kewa, ta wani ɓangare kuwa mamaki take, kasancewar ansan cewa fulani suna aurar da ƴaƴansu da wuri, sai gashi ita kuma Aishan karatu ma take acikin birni, inda take aji biyu a university, wato level two, duka duka Aishan bazata ɗarawa Zaleehan ba, domin kusan ma kansu ɗaya, haka ma dai shekarunsu, sai-dai Zaleehan tafi Aishan cika dama duk wani abu na gogewa.
Yanzu ma dai tsab ta gama shirinta, cikin wani riga da sket na material masu kyaun gaske, wani babban mayafi ta yafa ajikinta, wanda yazo har ƙasa ya ɓoye duk wani kyawun surarta, waya da kuma power bank ɗinta ta ɗauka, duban Aishan dake zaune tayi.
Aishan ma dubanta tayi, ganin Zaleehan ta kammala shirinta yasa tace.
"Masha Allah, kinga yanda kikayi kyau kuwa, sau dayawa ina mamakin ki, duk da cewa aƙauye kike zaune, amma kuma kullum ƙara kyau kike, yanayin shigarki ta kame kai tana matuƙar yi miki kyau."
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Uhumm kedai Aisha bakya gajiyawa da surutu, kullum ganin kyauna kike ke bakya ganin naki, dan Allah tashi muje, yau kam naƙosa muje gidanku, kodan ma na huta, da gorin da kikemin, kan cewa da kike, wai kullum ni bana zuwa gidanku, saidai ke kizo."
Miƙewa Aisha tayi tana dariya, nan suka fito daga ɗakin.
Babu kowa atsakar gidan, domin kuwa tun safe Elizabet, da kuma Solomon suka tafi church, kasancewar yau Lahadi.
Suna fita Zaleeha ta jawo ƙofar gidan ta rufe, nan suka ɗauki hanya zuwa cikin rugar su Aisha, wanda yake nan kusa bashi da nisa,