Sashe 135
Nakasa Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Da sauri Ameena ta miƙe ganin kyakkyawan mijinta zaune bisa kekenshi mai masifar kyau, rungumeshi tayi cikin jin daɗin tace.
"Alhamdulillah Abban Adeel ya jiki".
Murmushi yayi tare da rungumeta murya ras yace.
"Alhamdulillah Ummu Adeel jiki kam da sauƙi sosai ma".
Dr. Arjun ne dake bayanshi yayi É—an dariya tare da cewa.
"Duk nasarar aikinsu bayan nawane, dan jinyar da nayi tafi kyau".
Dr. Arjun shine likitan dayayi aikin kunnen Saifuddeen, tun zuwansu wancan kuma dama tun a lokacin ya shaida musu aikinshi yayi kyau."
Zama sukayi baki ɗayansu, Dr. Malik ne ya kira Dr.Adnan dan yaji dukkan bayanan da zasuyi.
Dr. Mahesh Deera ne ya ɗan gyara zama, cikin harshen nasara ya fara musu kyakkyawan bayani inda yace.
"Yanzu dai ana iya ganin Saifuddeen ya mike yana tafiya da ƙafafuwanshi a cikin ko wanne lokaci, domin sanadin sex ɗin da yayi ya motsa ƙugunshi, hakan kuwa ya taimakawa babbar jijiyar bayanshi na laka daman harbawa, sanadin harbawan da yayi ne kuma dukkan ƙananan jijiyoyin dake sarƙafe da jijiyar wanda yake kamar wayarin na wutan lantarki, shine ya isar da saƙon dukkan sauran jijiyoyin, cikin hakane jijiyoyin kunnenshi dana wuyanshi dama na sauran sassan jikinsa duk suka amsa, shiyasa tun a lokacin jinsa da maganarsa suka dawo.
Akwai ɓuƙatar ya fara ganin Orthopeadic surgeon likitocin da suka kware fannin ƙashi, da kuma Neurosurgeon waƴanda suka ƙware fannin ƙwaƙwalwa, sune zasuke dubashi duk bayan sati ɗaya zasuna mishi aiki na tsawon sati uku, alluranshi da magungunan shi da aikin likitocin duk na sati ukune, sai bayan wata ɗaya zamu sake dubashi daga nan kuma sai bayan wani wata ɗayan zamu kuma dubashi."
Gaba ɗaya duk sunji baya nan sun kuma gamsu sosai ya ƙara yi musu bayani,
Nan Ameena ke tambayarsu za'a iya bata alluran su tafi dashi masauƙin su, in yaso ita ta rinƙa yi mishi sai bayan sati satin su rinƙa zuwa likitocin na dubashi,
Sun amince da hakan sun bata dama, Dr. Malik da kanshi ya maidasu masauƙinsu.
Wonka yayi kana ya canza kaya, itama wonka tayi ta canza kaya, sannan sukazo suka konta zuciyoyinsu fal farin ciki,
A hankali yace.
"Ameena miƙo min wayata sati guda banyi magana da Ummina ba".
Miƙewa tayi ta ɗauko mishi wayar kana tazo ta miƙa mishi,
Number Umminshi ya kira da layinshi nan ƙasar India.
A can gida Nigeria kuwa kasancewar da yamma ne duk suna zaune a falon Ummi,
Raliya nata cakuÉ—a gashin Zaleeha wai zatayi mata kitso.
wayar Ummi dake gefensu ne ta fara ringing, da sauri Raliya ta miƙe da wayar a hannunta tana cewa.
"Ummi ga wayarki anata kira".
ta ƙarishe mgnar tana shiga ɗakin da sauri ta amshi wayar tana ta amsa kiran jin muryar Saifuddeen ne yasata cewa.
"Alhamdulillah babana Alhamdulillah Allah abun godiya".
Shi dai sai murmushi yakeyi.
"Babana ya jikinka, ya bayan dai yau sun fito da kai kenan?".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To Ummi kaddai wata taji kina magana dani, gwara ki koma É—aki musha hirarmu ba wanda ya sani".
Dariya tayi tare da cewa.
"Ba kowa kusa dani sai Raliya itama ta fita, wacce kake ɓoyewa lafiyar taka duk ta sauya tunda kuka tafi tasa damuwa a ranta, kullum a ƙalla sai tayi maganarka kaida Adeel sau biyar ko sau bakwai".
Murmushi yayi mai kama da dariya kana yace.
"Uhum ashe ana sonmu?".
Dariya sosai Ummi tayi tare da cewa.
"Sai an gaya maka".Dariya yayi kana yace.
"To Ummina ya gida ya ayyuka ina auta, ya Raliya Ahmad ya tafi ko, an kai kayan auren Ishaq ko, ansa ranar bikinne?".
Ya ƙarishe maganar yana ɗaura kanshi akan cinyar Ameena.
Hannu tasa tana shafa fuskarshi.
Ummi kuwa cikin dariya tace.
"To wacce tambaya É—aya zan amsa maka?".
A hankali yace.
"Ummi duka".
Cikin jin daÉ—i ta zauna bakin gado tare da cewa.
"Gaya min tukuna ya bayanka?".
Dariyar shagwaɓa ya ɗanyi tare da cewa.
"Ummi baya yayi garau, ina zamana yadda nakeso, ba ciwon baya".
Nan yayi mata bayanin da likata ya musu.
Sun dade suna hira kafin Hayatuddeen ya shigo nan ta bashi suka gaisa.
Hakama ta bawa Raliya dan Lokacin Zaleeha ta tafi É—akinta, sun daÉ—e suna hira kafin sukayi sallama, har zai katse kiran yaji Ummi na cewa.
"Kayiwa Æ´arinyar nan magana fa kota WhatsApp ko hankalinta zai É—an konta".
Cikin jin daÉ—i yace.
"To Ummi yadda kikace haka za'ayi".
Daga nan yayi sallama da ita.