Sashe 8
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ta saki murmushi ta ɗauko keypad ɗinta ta danna kiran Taufeeq, ya na dagawa ta ce "Lokaci ya yi." Ta na gama faɗar haka ta kashe wayar, ta miƙe a hankali ta shiga wani ɗaki dake nan ƙasa laptop ɗinta ta jawo ta kunna ƙira'ar Qur'ani sannan ta hau gado ta kwanta ta na lumshe ido, a hankali ta furta "The real game starts now."
Hi ku bar ganin labarin ya yi gudu this is just the beginning, ina É—an ba da takaitaccen labarin ta ne before ashiga cikin labarin, shiyasa nake brushin É—insa da sauri haka. Tnx
Meemziey's pen
[30/09, 07:25] Amina Khaleel: https://www.arewapen.com/chapter?id=6ab665ab5f6cf14541208418
Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
Page______6ï¸âƒ£
Washegari
12:30pm
Bilal,
Fitowar shi kenan daga wanka don vai daÉ—e da tashi ba, ko da ma ya tashi har wacce ya zo da ita ta wuce, mai ya shafa ya shirya cikin kananan kaya as usual, wayarshi ya dauka ya kunna data ya shiga what'sapp, take masseges suka soma shigowa, zama ya yi kan gadon ya na duba masseges É—in ya na replying har ya zo kan wata sabuwar number bai yi niyar shiga ba sai da kuma ya shiga, videos ne aka turo masa don har ma sun yi downloading da kansu.
Sai wani dan short rubuta da aka rubuta ƙadan video ɗin "Na san me kake yi." A hankali ya danna video ɗin, video ɗin na fara playing ya wani kalan zaro ido ya na fita gabaɗaya ya shiga the other video da sauri ya saki wayar jikinshi na rawa, cikin tashin hankali, na farko video ɗinsa ne ya na shaye shaye, na biyu kuma video ɗin shi ne, ya na tare sa namiji, dama shi Homo yake yi.
Da sauri ya dauki wayar, kwashe number ɗin ya yi ya shuga call zai kira amma taƙi shiga private number ce, wani irin rawa jikinsa ke yi don ya san idan videos ɗin nan suka fita da shi da mahaifinsa sun gama taɓewa.
Da sauri ya miƙe ya fito daga dakin ya sauka kasa bai ma lura da Naila dake zaune a palor ba ya fice da sauri, daria ta kwashe da ita ta na girgiza kai, gabaɗaya ranar a haukace Bilal ya yini don masseges da different numbers ke ta shigowa cikin wayarsa wanda duk aikin ƙazantar da ya yi ne.
A daren ranar ko da ya dawo a buge ya dawo, ya na shigowa idanunsa suka sauka kan Naila cikin hasala ya yo in da take bai yi wata wata ba ya kama kanta ta hanyar riƙe gashinta ya gwara ga gini, take jini ya ɓalle mata, kuka ta fashe da shi ta na riƙe hannun na sa da ya saka ya rike gashinta ta na so ta ɓamnɓare hannunshi.
Wurgar da ita ya yi kasa ya bita ya na duka ta ko'ina ya na shurinta ya na marin ta, sai da ya yi mata liga liga sannan ya barta ya shige ɗaki, tofar sa jinin da ya taru a bakinta ta fashe da daria kamar mahaukaciya,miƙewa ta yi tsaye kamar za ta faɗi ta shige ɗakinta dake nan ƙasa don anan take zama yanzu, ta mai da ɗakinta ƙasa.
Tun daga ranar kullum sai an turo masa video, kullum sai ya yi shaye shaye kuma kullum sai ya daketa, ba za ta hana shi ba kamar ta na ba shi dama ne don wata rana ita da kanta ke hasala shi.
Haka abun ya kasance har kusan sati biyu, shi a tunaninshi wani ɗan adawa mahaifinsa ne yake yi masa haka so haka ya yi ta tura kudi a yi masa bincike amma komai ba'a gane ba, daga ƙarshe take tura maƙuddan kuɗi aka yi agreement shi kenan aka kashe maganar.
Kwana biyu straight Bilal ya yi ya na bacci bayan an yi settling komai.
3:11pm
A hankali yake saukowa daga stairs dai dai ta na fitowa daga kitchen ta na riƙe da warmer, ɗaga kai ta yi ta kallesa "Honey, ka tashi?" Bai ce komai ba karasowa ya yi ta ja masa kujera ya zauna ta dauki plate ta zuba masa abinci, sannan ta ajiye a gabansa ta zuba masa soɓo da ta yi mai sanyi, abincin ya soma cin, sai kuma ya ɗauki cup ɗin soɓon ya kai bakinsa, ya sha da wani irin sauri ya furzar sa soɓon wanda ya wasto har akan fuskarta.
Miƙewa ya yi tsaye tare da sakar mata wani mari "Wannan wani irin iskanci ne? Ta ya ya kika saka gishiri a soɓo." Ko gizau bata yi ba sai fuskarta da ta yi gefe, share jinin da ya zubo gefen lips ɗinta ta yi ta juyo ta kallesa da the same face da take da ita tun da wacce bata nuna emotion ta ce "Ka yi haƙuri ban san gishiri na saka aciki ba."
Ta ce da the same look da take da shi ada tsaki ya yi ya wuce Ya fice daga gidan cikin fushi, da kallo ta bishi sai kuma ta saki murmushi.
Ta zauna ta saka abincin ta shiga ci sai kuma ta ɗauko soɓon da ya raga ta kurɓa "Kamar yanda ɗanɗanon soɓon nan yake haka zan mai da rayuwar ka ita ma ɗan ɗanon ta sai ya canza."
Yau auren su wata ɗaya, har yanzu babu abun da ya shiga tsakanin na game da auratayya, don kullum idan ya zo cewa zata yi bata sallah kuma da gaske ɗin bata yi, don har dubawa ya taɓa yi kuma abun ya yi dai dai da bata yi ɗin, wasu lokutan magani take sha saboda ta kaurace masa, don kuwa bata jin za ta taɓa bama ƙazami irin sa jikinta ko da kuwa kasheta zai yi hakan kuwa shi ke ja mata duka wata rana ta ƙi ba sa haƙƙinshi.
Tsaye yake daga bakin ƙofa ya na kallonta, ta na zaune saman gado ita ma ta zuba masa ido "Yau za ki bani haƙƙi na." Murmushi ta yi ta na saukowa daga kan gadon "Muje ka ci abinci." Ta ce ta na kama hannunshi fisgewa ya yi ya na marinta da bayan hannunshi, dagowa ta yi ta kallesa shima kallonta yake yi, ya na jiran hawaye daga idanunta, ko kuma ga ruƙesa kamar yanda ta saba yi ta basa hak'uri amma yau babu duka waƴan nan, sai wani kallon shi da take yi.
Bata ce komai ba ta juya ta shige toilet bin ta baya ya yi ya na kallo ta zubar da jinin da ya taru a bakinta ta kunna tap ta wanke bakin nata tare da fuskarta gabaÉ—aya ta mirror yake kallonta, a hankali take yi komai kamar wacce take kula da jariri.
Ficewa ya yi don abun haushi yake ba shi, ta na fitowa ta kalleshi "Muje ka ci abinci ka da ya yi sanyi." Ta ce cikin natsuwa, É—age gira Bilal ya yi "Shikenan." Juyowa ta yi ta kallesa "Dama ka na expecting wani abu ne?" Ta ce softly, shuru ya yi bai amsa ba, jinjina kanta ta yi ta fice daga dakin zuwa palor, ta ja kujera ta zauna.
Ta jawo plate ta É—ebi abinci ta soma ci, sai ga shi ya fito a hasala ya ce "Ki na tunanin ki na da wayo ne? Ki na tunanin kin fini ne?" A hankali take tauna abincin sai kuma ta haÉ—e "A'a. "
"A'a. " Ya maimaita "To me ya sa kike behaving haka." ÆŠan É—aga kanta ta yi "Idan mutane suka yi loosing control." Ta ce "Saboda su na jin kamar sun rasa power ne, it's becoz they feel power less."
Shuru wajen ya É—auka sannan ya saki daria "So ki na so kice mun, I am powerless?" Wannan karon É—agowa ta yi ta kallesa da kyau "Ba haka na ce ba." Ta ba shi amsa "Cewa na yi mutane. " Daga haka ta koma ta na cin abincin ta ya daÉ—e ya na kallonta a hasale sai ma ya rasa me zai yi sai ya ja kujera ya zauna, "Kin daina jin tsoro na yanzu."
Shuru ta yi sannan ta ce "Fear needs unpredictability. "
Kamewa ya yi ya na kallonta, mikewa ta yi tare da plate dinta ta nufi kitchen ta ajiye sannan ta fito, ta zo a hankali ta jingina ga table ta harde hannayenta "Ka dake ni yau, hakan na nufin gobe ba zaka yi hakan ba, dama ai ba haka kake ba." Sai kuma ta mike ta shiga tafiya, taku É—aya biyu ta tsaya "But next time, za ka yi da na sanin yin haka."
Daga haka ta wuce ɗakinta, zama Bilal ya cigaba da yi a wajen, wani abu kamar tsoro ya na shigar shi, shakkarta yake ji, kuma ita ita haka take so, don babu wanda zai taɓi jikinta ya zauna lafiya, alƙawali ne.
Daga ranar wani abu makamancin duka bai sake haÉ—a su ba, don bai ma zama gida.
Bayan kwana biyu
Ta na zaune palor ya shigo gidan ta yi kamar bata ganshi ba ta cigaba da danna wayarta, har ya wuce sai kuma ya dawo "Ke!" Sai da ta ɗauki lokaci sannan ta ɗago, "Sa min abinci." "Ok." Ta ce ta na miƙewa ta shiga kitchen ta sako masa taliyar tun da rana da ta dafa don yau bata yi abincin dare ba, ta na fitowa ta ganshi kan sofa zaune karasawa ta yi riƙe da plate din a hannun ɗaya hannunta ɗaya ya na riƙe da wayarta ta na dannawa.
Ta na ƙarasa wa ta miƙa masa plate din, tsayawa ka wai ya yi ya na kallonta ganin bai amsa ba ta saki plate ɗin ya zube a jikinsa mikewa ya yi a hasale ya daga hannu zai mareta ta zuba masa blue eyes ɗinta masu kaifi, koh gizau vata yi ba ta na jiran saukar mari, cak ya tsaya ya kasa dukan ta.
Sai kuma ya sauke hannun shi, "Kin zaci ba san me kike yi bane?" Ya ce cikin hasala, numfashi ta sauke, "Ina duba waya ta ce." Kallonta yake yi jikinshi na tsima, bata bashi hakuri ba, babu rusunawa, babu komai, babu mai É—igon tsoro acikin idanunta, É—aga hannu ya yi zai sake dukanta sai kuma ya kasa ya sauke hannun.