Sashe 34
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya tsaya a gabanta da hannayensa a cikin aljuhu "Now explain. " ya ce cikin wata husky voice, zama ta yi bakin gado ta na ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tare da ajiye hannayenta a sides ɗinta ta ɗan dafa gadon ɗagowa ta yi ta kalleshi "Kamar yanda na ce there is nothing to explain, coz ban ci Poison ba, yes an ba ni Poison ɗin, amma ban ci ba, abun da kuka gani is merely an allergic reaction, bana cin peanut wato gyaɗa sannan bana shan mangos, suna bani allergy so abun da na yi shi ne na haɗa su waje ɗaya ne na ci, shi yasa na samu wannan reaction ɗin, and duk abun da aka faɗa a hospital na na ci Poison da sauran su is a lie, haɗa baki na yi da Drs ɗin."
Ta ƙarashe maganar ta na miƙewa tsaye "I hope yanzu ka gane me nake nufi?" Ta ce ta na nufar hanyar fita, jawo ta yi ta dawo baya "U should have told me atleast, kin san yanda hankali na ya tashi, kin san yanda na ji, so many thoughts are running on my mind a wannan lokacin." Ya faɗa ya na kallonta wani fushi da kuma relief ya na saukar masa lokaci ɗaya.
Wani kallonshi take yi da murmushi a face ɗinta kafin ta ce "Have u fall for me?" Wani irin kallonta ya yi "This is not the time to joke Ameenatu. " fisge hannunta ta yi zata ja baya ya sake riƙota "Daga yau idan zaki yi abu ki sanar da ni first ba na so ina damuwa akan ki for no reason." Ita dai kallon shi kawai take yi, hankalinta ma baya kan abun da yake faɗa sai kuma ta ce "Na zaci ka fara so na ne Taj?" Gira ɗaya ya ɗage "What, Are u disappointed?" Girgiza kai ta yi "No I was just thinking of the way to reject u."
Murmushi ya yi ya na girgiza kanshi "U are sick in the head, ur speciality suite u, a Neurologist." Ya ce ya na sakinta, numfashi ta sauke "I will make sure to show u how sick my head is." Daga haka ta fice daga É—akin.
Around 9:10pm
Ya na shigowa ɗakin akanta idanunsa suka fara sauka, ta na zaune kan stool gaban dressing mirror ta na drying dogon gashinta, jikinta sanye da silk robe milk color yi ta yi kamar bata san ya shigo ba ta cigaba da drying kan nata, jingine wa ya yi anan bakin ƙofa ɗin ya na kallonta, ajiye dryer ɗin ta yi bayan ta ƙare ta shiga parking gashin, parking ɗin sa ta yi can saman tsakiyar kanta sosai, in a messy bun, bayan ta ƙare ta ɗauki perfume dake kan mirror ɗin ta fesa a tefen wuyanta, ajiye wa ta yi ta na miƙewa tsaye ta ɗauki, hula ta saka a kanta.
Juyowa ta yi ta kalleshi "Me ya sa kake tsaye a wajen, aint u coming in?" Numfashi ya sauke ya ɗaga ƙafar shi ya ƙarasa cikin ɗakin zuwa ya yi ya raɓa ta gefenta zai wuce ta dakatar da shi ta hanyar riƙe damtsen hannunshi, dakatawa ya yi ya ɗan juyo ya kalleta ba tare da ya ce komai ba "Ina so zan tafi saloon gobe, daga nan kuma zan je gida." "Ok." Ya ce ya na batun wucewa ta sake dakatar da shi "Kuɗin gyaran jiki da gyaran gashi, waye zai bani?"
Ɗan kallonta ya yi na wani lokaci don yau ne rana ta farko da ta fara tambayar sa kuɗi, don cewa take yi bata buƙatar kuɗinsa ta na da nata sometimes ma sai dai shi ya tura mata ba tare da ta tambaya ba, "Ok I will send it to u, kamar nawa kike buƙata?." "5M." Ta ce kai tsaye ta na kallonshi, murmushin gefen baki ya yi wai shi take playing, wayar shi ya ciro daga Aljuhu ya yi mata transfer na 5M ɗin kai tsaye, wayar ta ce ta yi ƙara alamar ƙuɗin sun shigo "Thanks." Ta ce ta na ɗan sakin murmushi sannan ta saki hannunshi ta wuce ta hau gado ta kwanta.
Ya daÉ—e ya na kallonta sannan ya É—auke kanshi ya wuce toilet, ita kuma kwanciya ta gyara ta na lumshe idonta don ta na É—an jin bacci.
Kamar yanda ta ce haka aka yi don washegari around 10 ta bar gidan gidan su ta fara zuwa, ta gaisa da su kawo da sauran su, bata daÉ—e anan ba ta wuce gidan Ilham, ta É—auki Illham É—in suka yi wajen gyaran jiki, gyara aka yi musu sosai daga nan suka wuce shopping, tare dai suka yini ranar ita da Ilham, Ilham É—in sai tsokanar ta take yi ta na cewa wai har yanzu bata É—auki ciki ba, ita dai Naila jinta kawai take yi don da Ilham É—in ta san wane irin aure ne tsakaninta da Taj da bata kawo maganar pregnancy ba.
Ataƙaice dai sai bayan magrib Naila ta dawo gida, part ɗinsu ta wuce da kayan da ta yi shopping wanka ta yi sannan ta yi sallar isha'i, bayan ta ƙare ta shirya cikin baggy trouser da loose shirt mai dogon hannu sai veil da ta yi rolling akanta, palor ta sauka zuwa dining in da mutanen gidan sun fara taruwa, nan ta gaida su Mami sannan suka fara cin abinci, Taj bai nan, kamar ma bai dawo ba.
So awajen cin abincin ne take jin wai Taufeeq zai yi tafiya zai bar ƙasar zuwa Germany, bayan an ƙare cin abincin ne ta shiga kitchen ta na so ta ɗauko ruwa marar sanyi saboda kwanakin ta na ɗan fama da mura so bata son duk wani abu da yake da sanyi, wucewa ta yi ta ɗauko ruwa ta na juyowa dai dai Haulat na shigowa kitchen ɗin, ɗan dakatawa ta yi ta kalli ruwan hannunta ta kalli Haulat sannan ta ƙaraso kusa da Haulat ɗin ƙasa ƙasa ta ce, "I hope baki yi ma ruwan gidan gabaɗaya allurar Poison?"
Wani irin rawa jikin Haulat ya fara ta shiga waige waige in case idan babu wanda ya ji abun da Naila É—in ta faÉ—a "Murmushi Naila ta yi ta ce "Ka da ki damu babu kowa a kitchen É—in so babu wanda ya ji abun da nace." Daga haka ta yi tafiyarta.
*****
Fitowa ta yi daga closet ta na É—aure gashin kanta da ta gama shacewa, sanye take da kayan bacci riga da wando ash color, wandon a sake yake, rigar kuma vest ce wacce ta kamata sosai sai Æ´ar saman rigar da ta É—aura, wanda abuÉ—e take hakan ya bayyanar da vest da ta saka aciki, hula ta saka ash color ita ma, ta nufi gaban mirror ta É—auki turare ta fesa.
Taj dake zaune kan gado ya É—ora laptop É—insa a cinya ya na aiki da ita, sai kallon Naila É—in yake yi, ya na lure da duk abun da take yi, magana yake so ya yi amma ya na hana kanshi, ba tare da ya shirya ba ya ji bakin shi ya furta "Zo nan." Dakatawa ta yi ta É—an kalleshi kafin ta É—aga kafafuwanta ta soma takawa zuwa in da yake.
Gaban shi ta tsaya kusa da gadon "Gani." Ɗagowa ya yi ya shiga ƙare mata kallo from head to toe idanunsa na tsayawa kan hannayenta, a hankali ya ɗaga hannunsa ɗaya ya kama nata ya na cewa "Baki nuna min gyaran da aka yi miki ba." Ya ce ya na sake kama ɗayan hannunta da hannunshi ɗaya ya na kallon zanen jan lalle da aka yi mata.
Ɗan murmushi ta saki ta ce "Ba ka ga lallen ba? Koh bai yi kyau bane?" Girgiza kanshi ya yi "Ya yi kyau." Murmushi ta sake saki ta duƙo a hankali dai dai face ɗinsa ta na kallon fuskarsa ta ce "Ko ka na so ka ga gyaran jikin ne shi ma?" Kallon cikin idonta yake yi a hankali cikin wani naughty voice ya ce "Zaki nuna min ne?" Murmushi ta yi "Umm in kana so." Wani irin kallonta yake yi sakin hannayenta ya yi ya na placing hannunshi kan waist ɗin, faɗowa ta yi kan jikinshi har ƙirjinta na haɗuwa da na shi, wani irin shock dukan su suka ji.
ÆŠagowa ta yi suka haÉ—a ido da shi ya na yi mata wani irin kallo da ta kasa ganewa, a hankali ya cire hannunshi É—aya daga waist É—inta ya É—ora kan hular dake kanta a hankali ya zame hular, hakan ya bayyanar da gashinta dake É—aure da ribom, cire ribom É—in ya yi a hankali hakan ya saka gashinta saukowa saman kafaÉ—unta da kuma fuskarta, gyara gashin da ya rufe mata fuska ya yi zuwa bayan kunnen ta, gaba É—aya he is carried away , sai caressing gashin nata yake yi.
Sauke idanunta ta yi ta na kallon hancinshi ka na ta gangara idanunta zuwa bakin shi sai kuma ta kalli idanunshi ta ce "Mr Tajudden na ga ka yi shuru, ko baka son ka ga gyaran jikin?" Ta ce ta na maida idanunta kan lips É—inshi, maida kallon shi kan face É—inta ya yi, ya zuba mata ido ya na kallon idanunta da suke kallon lips É—inshi.
Matsar da face ɗinta ta yi kamar zata yi kissing ɗinshi, zuciyarsa was beating fast ya na tunani like what is this girl trying to do, no hope its not what he is thinking, and yah illahi ƙamshin da ke fitowa daga jikinta is kind of diving him crazy, like wani kalan sanyayyar ƙamshi mai daɗi da hw can't even explain, sai da ta kai face ɗinta dab da ta shi sannan ta ɗauke face ɗinta, ta na furta "Oh dare ya yi i need to sleep ." Ta ce ta na dafa ƙirjin shi ta miƙe tsaye, bai yi musu ba ya saketa.
"Good night Mr Tajudden. " Ta ce ta na murmushi tare da É—aukar ribom É—inta da hular ta ta zagaya ta hau gado ta kwanta, juyawa ya yi ya kalleta numfashi ya sauke kafin ya jawo laptop É—insa ya cigaba da aiki.