Sashe 57
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abun da ya sa Mike baya gidan shi ne tun da ya ƙare secondary school aka tura shi Kasar waje shikenan ya laƙe can ya ƙi dawowa, so shi bai da matsala bai biyo halin uwarsa da kanwar sa ba koh kaɗan ya fita daban cikin su.
Haka rayuwa ta cigaba suna yi ya gurgurawa haka nan Tajuddeen bai sake kula ko wacce mace ba, sannan bai haɗa komai da ɗansa ayan ba mugun so da ƙaunar sa yake yi kamar ranshi, baya ma so wata mace ya sake shiga raywarsa kwatsam sai ga shi naila ta shiga rayuwar sa wanda da farko wani irin mugun ƙi da tsanar ta yake yi da gasken sannan hadda ƙarin ka da ita ma a farmaki rayuwarta sai dai me naila ɗin ta nuna masa ita ɗin ta fi sa ɗanye kai nesa ba kusa ba.
Gefe guda kuma ganin wata a kusa da taj ɗin ya saka mom shiga tashin hankali coz har yanzu ta na kan bakanta na haɗa shi aure da haulat but ta na so komai ya lafa tukuna, so sai ta kama aika ma naila saƙo da kuma threat akan ka da ta kuskura ta raɓi taj ɗin, sai dai bata taɓa yunƙurin cutar da naila ɗin ba, wannan aikin su ammi ne ita da Mr sidi, sai dai taj ɗin ya shammaci daga mr sidi ɗin har mom ya auri naila ɗin lokaci ɗaya.
So wannan shi ne brief labarin su Tajuddeen.
Meemziey's pen
[04/10, 21:48] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page _________3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Ko da Mom ta ƙare ba da labarin duk abin da ta yi ma Mami, Mami is in total shock sai ta kalli mom ta kalli Mami idanunta sun yi jaa ta ma kasa kuka, with out saying anything kawai ta miƙe ta nufi hanyar ɗakinta da sauri Mom ta bita ta na bata haķuri ta na kama hannuta da sauri Mami ta fisge hannunta wanda ya saka mom faɗuwa ƙasa, kawai ta yi shigewarta ɗaki, shi kuwa Abba kasa magana ya yi saboda kanshi dake mishi wani irin ciwo, har na bala'i, ita kuwa ammi ta san ƙaryar ta ta ƙare don kuwa bakanta cewa ya yi duk ranar da asiri ya tuno to akwai bala'in da zai faɗar mata.
And ta san by now dad É—in ya kusa dawowa hayyacinsa, mom sai kuka take yi ta na dana sanin abun da ta yi hakama ammi ai kuwa suka kama ganin laifin juna ammi na cewa duk mom ce ta jaza mata haka dai suka yi ta yi wanda saura kaÉ—an abun na su ya zama faÉ—a sai da Abba ya raba su, bayan ya rabasu ne jikinshi a sanyaye ya fice daga palorn.
Gefen Mami kuwa ta na shiga kuka ta fashe da shi, da ba don mom ce da kanta tafaɗa mata abun da ta yi mata ba sa ba zata yarda ba, amma bata yaɓa tunani mom da ammi zasu yi mata haka ba, ace ƙanwar ka da ƙawar ka su haɗa baki su cutar da kai wannan wani irin bala'i ne, haka ta yi ta kuka zuciyarta sai zafi take yi daƙyar ta samu ta lallashi kanta.
Kusan sati ɗaya aka yi gidan duk ya koma wani iri, babu wata hayaniya babu komai kowa da abun da yake ji acikin ranshi, mom duk ga shiga wani hali saboda Mami ta ƙo sauraren ta, Mami koh fitowa bata yi part ɗinta ake kai mata abinci sannan ta hana mom shiga part dinta, gefen ammi kuwa abba na ida dawowa dai dai ya yanka mata tikitin ta na zawarci, shi ma ɗin gabaɗaya ya shiga wani hali akan tunanin yanda zai nemi yafiyar matar sa da kuma ƴaƴansa.
Sadeek kuwa ana nan ana interrogating ɗinsa shari'a ma za'a yi da shi saboda mutanen da ya kashe da kuma wasu abubuwa da ya yi, gefen haulat kuwa duk jikinta ya yi sanyi na jin abun da mahaifiyarta ta yi, gabaɗaya ita ma ta koma wani iri a ya zu kam ta haƙura da taj din duk da ta na son shi but ta san ba zata taɓa samun shi ba sai wani ikon allah,, yanzu kam anyi walƙiya halin kowa ya bayyana.
Bayan sati É—aya Mami ta zaunar da mom ta yi mata faÉ—a daga nan ta ce ta kwashe yanata yanata ta bar mata gidan ta ba zata iya zama da ita ba, ta ce su mike na iya zama in suna so amma kam mom sai ta bar gidanta, shi Mike bai ji zafin abun ba saboda ya san duk abun da aka yi ma uwarsa ita ta ja, haulat kuwa bata ma ja da nisa ba washegari ta kwashe kayanta ta wuce gidan ubanta, yafi mata rufin asiri, shi kuwa mike nan ya yi zaman shi anan gidan, ya ce ba zai tafi ko'ina ba.
Ita ma dai mom da kuka ta komai ta bar gidan zata koma can family house É—in su ayita yi.
Sai gidan ya koma babu hayaniya sosai daga Mami sai ƴaƴanta da matar ɗanta sai kuma mike, and har yanzu naila na part ɗin Mami ko da wasa taƙi ta koma part ɗinsu haka kawai take gani kamar Mami na haƙe da su.
One week later
Gabaɗaya falon shuru ya ɗauka kowa kansa a ƙasa daga naila har Taj ɗin babu wanda ya iya ɗagowa ya kalli Mami acikinsu, ita kuwa Mami ta na zaune kan kujerar sai jijjiga ƙafa take yi, da alama yau ne za'a turke su, Mami sai kallon su take yi sai ta kalli taj sai ta kallo naila, ga su nan kamar na ƙwarai amma su kaɗai suka san abun da suka shuka.
Na wani lokaci mai tsayi sannan Mami ta ce "Uhm ina jinku ku kafara bayani." Shuru suka yi babu wanda ya yi magana "Wai ba da ku nake ba." Ta dakata musu tsawa, taj ne ya É—an É—ago ya ce "Toh Mami baki faÉ—a mana abun da zamu miki bayani ba." "Batun auren ku da komai why did u get married in the first place, infact contract marriage ma kuka yi, why did u do it." Duk Shuru suka yi, Mami ta girgiza kai, "Wato ba za ku yi magana ba, ke Ameenatu ada in miki kallon me hankali, ina tunanin kina da hankali ashe duk jirgi É—aya ya kwaso ki dake da Tajuddeen. "
Da sauri taj ya ɗago "Mami ba hak......" "Dalla rufe mun baki ba da kai nake magana ba." Mami ta katse shi, sannan ta sake kallon naila ta ce "Wato ke kin aure shi don a kama waƴan da ke bibiyar rayuwarsa, ke gaki super hero, no super woman zan kira ki koh wonder woman." Mami ta ƙare ta na harararta, "Mami ki yi haƙuri." Cewar naila cikin sanyi, wani kallo Mami ta yi mata "Mami ki yi haƙuri. " ta faɗa cikin sigar yanda Naila ɗin ta yi magana, "Ki ma bar wani shaƙe murya kamar ta allah, wai ke toh da yanzu kin bi layin sauran matan fah me zaki faɗa ma allah, cewa zaki yi kin yi auren yarjejeniya ne don ki kama maƙiyan taj sai aka yi rashin sa'a kika mutu kome, wallahi ku ji tsoron allah dukan ku ku na da ilimi ba wai baku da ba, amma kuka yi wannan da koh cikin aljuhun baya mutun ɗaya ɗaya ne ke yi."
Sannan ta juyo ta kalli taj ta ce "Na san duk wannan ƙulle ƙullen kai ne ka haɗa shi, a zaman ka na namiji bai kamata ka yi hakan ba, if u are getting married ku yi aure u don't have to bring all this things, contracts, rules, terms and conditions, no ba'a yin aure haka nan, kawai abun da kake nufi yanzu auren nan is just for business, don business zance, no strings attached babu faɗawa soyayya da sauran su, is that not how contract work?" Jinjina kai suka yi, nan fah ta yi ta yi musu faɗa da nasiha da sauran su sai bayan ta ƙare sannan ta ce "Ok tun da contract ɗin naku ya zo ƙarshe ka bani takardar ta."
Wani kalan ɗagowa daga taj har naila suka yi sai dai ita Naila da sauri ta mai da kanta, taj kuwa har yanayin shi ya soma canzawa ya ce "Mami mi kika ce?" "Cewa na yi ka rubuta min takardar ta, ai komai ya zo ƙarshe kun kama waƴan da kuke so ku kama, now its time for ur parting, ku rabu. " Shuru taj ya yi ya ƙi magana, Mami ta ce "ko baka ji me nace ba ne, nace ka bani takardar ta." Ɗan ɗagowa ya yi ya na ɓata fuska ya ce "Mami contract ɗin mu bai kai ƙarshe ba fah, koh Naila?" Ya karashe ya na kallon naila wacce koh motsi bata yi ba, au ita zai jaza ma toh babu ita cik.
Wata harara Mami ta banka masa "Wai ina wasa da kai ne taj?" Shuru taj ya yi a wajen kawai sai addu'a yake yi allah ya kawo abun da zai yi distracting Mami, bai ma gama tunani ba kawai wayar shi ta yi ƙara da sauri ya duba, call ɗin is not even important but haka ya miƙe da sauri ya na cewa "Mami ana kira na its important. " Bai ma bari ta amsa ba ya ficewar sa.
Da kallo Mami ta bishi ta na girgiza kai wai ita zai shashantar ko da yake ķyaleshi kawa ta yi ya wuce, atleast yanzu ya san maganar da suke yi mai da kallonta ta yi wajen naila da ta duƙar sa kanta "Ke ma ta shi ki bani waje." Ƙin tashi naila ta yi "Ba zaki ta shi ba sai na yi ball dake." Da sauri naila ta miƙe ta nufi hanyar fita daga palorn, kawai ta ji Mami ta ce "Ina zaki tafi maza wuce ɗaki, ba zaki sake komawa part dinshi ba, takardar ki kawai nake jira yaka wo." Sum sum ta wuce hanyar ɗakinta dake nan part ɗin kunya kamar ta kashe ta.