← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 71

Sashe 70

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka ma cikin manyan ƴaƴan wato su saif kareem jamal hydar da kowa sai da ya basu, daga nan aka ci aka sha aka rufe taron da addu'a sannan suka kwasa suka yi gida, ba'a kai malak gidan saif ba sai washegari da marece aka je aka kaita wanda cikin estate ɗinne still ya gina gidan don kuwa haddad estate a tsakiyar garin Hali yake koh presidential villa bata tsakiyar gari sai su saboda wata irin power da suka riƙe a kasar, faɗar power ɗin su da ma dukiyar su bata lokaci ne don ba za'a gama ba.

Gidan ne ya zuba mata kusan hawa hudu hadda elevator palorn kasa pink and ash aka yi na tsakiya aka yi mata pink and off white, wanda anan ɗakinta yake babban ɗaki sosai da wani irin mahaukacin closet cike da kaya pink color koh wata barbie albarka,  takalmi ne jaka abaya, agogo menene menene duka cike tab an jera su kamar shago, sai palorn sama wanda part ɗinshi ne in da anan na shi color ɗin ya saka...

Sannan saif ɗin ya yi ma malak kyautar mota Bugatti chiron pink color hatta da interior dinta wato cikinta pink ne, sai kuma El Bashir da ya bata Audi black color ita ma interior ɗinta pink color, ita ma Naila am bata tata motar mai tsada sosai different model ta ma fi wadda El Bashir ya bama malak har an yi mata shipping dinta to Nigeria kai ba motar kaɗai ba duk wani gift da aka bata, don kusan motoci uku aka bata kyauta banda company share, hatta da saif ya bata share a company ɗinsa na zamanta ƴan biyun Matar shi abar ƙaunar shi malak.

Yana mugun son malak, omooo the Haddads family guide oooo saif guide oooo, haka ma Abad family guide oooo Taj guide ooo,  jama'a kuɗiiiiiii sai zuba suke yi, Naila ta ga gata.

Kwana biyu da tarewar malak din suka tattaro suka dawo Nigeria hadda malak É—in bayan an tsaya an sasanta an saka ranar auren Ummul Khairi da kuma Taufeeq don kuwa a yanzu kowa ya san da wannan maganar soyayyar dake tsakanin su.

Washegari

Zaune suke suna cin breakfast Naila Taj Taufeeq Ayan Mike Mami da kuma Dad, mike ne da ya kasa haƙuri ya ɗago ya ce "Wai me yake faruwa gidan nan ne?" "Hala me ka gani?" Taufeeq ya tambayeshi "All this gifts da kuka dawo da su the expensive sport cars da menene wai what is the occasion. " Murmushi Taslim ta yi eagerly ta ce "Duk na Anty Ameenatu. " kallon Naila ya yi, Taslim ta cigaba da cewa "She found her father's side of the family,  and they are rich, sunan su Haddads, they are insanely rich, waƴan nan motocin da ka gani is nothing,  ta na da yatch sannan ta na da company share a kusan four company sannan ta na da gidaje a Jubala." Nan dai ta shiga lissafo masa su.

Sakin baki kawai mike ya yi ya na kallon Naila "Girl u are rich, couzin inlaw kin yi kuɗi." Ya faɗa ko da Taslim ta kare bashi labari, he can even believe it, like the family is insanely rich like, all this kyauta aka bata, kasa cin abincin ya yi sai ya biye ma Taslim suna yi ta labari har dai da dad ya kwaɓe su sannan suka dawo hayyacinsu.

Bayan sun gama cin abinci, shiryawa ta yi ta tafi gidan su gidan su Kawu kenan, ta yi musu albishir na an biya musu umura wanda Haddads ne suka yi hakan kowa an biya ma daga kawu inna hafsatu, da ma Hauwa'u da faiza Hafiz da sauran yaÆ´an kawu din duk an biya musu, yanzu kawai shiri zasu fara yi kafin Visa dinsu ya fito.

Daga nan ta wuce gidan Ilham a nan ta yini ranar suka yi ta fira ta faɗa ma Ilham ai ta ga family ɗinta Ilham ta taya ta murna sosai daga nan suka yi ta  firar su, sai da marece ta dawo gida.

Meemziey's pen

Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey
Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey

Page________3️⃣7️⃣

9:52pm

Fitowa ta yi daga closet bayan ta gama shirin bacci ta na sanye cikin wata navy blue silk riga iya cinya, ta na da siririn hannu ta ta feshe jikinta da turare masu ƙamshi, gashin kanta ya zubo har ga gadon bayanta, ƙarasowa ta yi in da yake, ya na zaune kan sofa ya na aiki da laptop ɗinshi, a hankali ta ɗan duƙo ta juyo da laptop ɗin ta yi saving aikin da yake yi kafin ta kashe laptop ɗin ta ajiye gefe.

Zama ta yi kan jikinshi ta na facing É—inshi, kafafunta na gefe gefen shi ta sakalo hanunta a wuyan shi, kallon shi ta yi shima ita yake kallo murmushi ta yi a hankali ta ce "Am thinking if we could make another baby. " Shi dai sai kallonta yake yi, ta saka hannunta a kanshi ta na shafawa "Should we make two like twins." Ta faÉ—a ta na cizon kunnenshi kaÉ—an sannan ta haÉ—e fuskarsu waje É—aya ta na goga hancinta akan nashi, a hankali ya yi squeezing ass É—inta sa suke so soft sannan patt ya daketa a ass É—in.

Ƙara ta saki ta na daria "Auuch." Sake dukan su ya yi ta sake sakin ƙara "Auch me suka yi maka."Murmushi ya saki "For being so soft." Dage gira ta yi "Ban san hakan laifi bane ai." Wani irin mayen kallo yake yi mata "Umm laifi ne, babba ma kuwa, coz they are making me go crazy." Really ta faɗa ta na haɗe bakinsu, sake rungumota ya yi jikinshi ya na kissing ɗinta sosai, hannunshi ɗaya na shafa ass ɗinta ɗayan kuma ya na cikin gashinta ya na yamutsawa.

Sai kissing juna suke yi, na É—an wani lokaci sannan ya raba kiss É—in suna sauke numfashi ya na mata wani irin kallo ya ce "Should we make love or should i f*ck u?" ÆŠan murmushi ta saki ta na rolling idanunta, sai kuma ta ce "I think i want u to f*ck me." Ta É—an matso kusa da kunnenshi ta na sakar masa numfashi "So harddd." Ta ja hard É—in har sai da tsigar jikin shi ya tashi.

Ɗan lumshe ido ya yi sannan ya buɗe su a hankali ya ce "U have two options, option na farko we will have one baby and i will ride u, zaɓi na biyu we will have 2babies and u will ride me." Shuru ta yi ta na kallonshi ta san da gangan ya bata options ɗin, bata son sitting position wato ta yi riding dinsa coz idan ta zauna har cikin kanta take jin abun, and the fact that tun farko ta zaɓi fuck not making love ta san it will be a crazy rough and long drive.

Murmushi ta yi "I think i will go for number 2, since ina son twins." A hankali ya gyara mata zama kan jikinshi ya shiga kissing É—inta slow and steady, wani kalan sensual kiss ya na shafa bayanta a hankali zuwa ass É—inta, while hannunshi É—aya na cikin gashinta ya na yamutsa shi slowly, sauke hannun ya yi zuwa kan kafaÉ—unta ya shafa wuyanta sannan ya shiga zare siririn hannun rigarta.

Ya sauke rigar gabaɗaya zuwa waist ɗinta hakan ya bayyanar da ƙirjinta, raba kiss ɗin ya yi, a hankali ya shiga kissing haɓarta zuwa collar bone ɗinta har zuwa kan ƙirjin ta, sai wani numfashi take saukewa hannayenta na cikin gashin kanshi ta na yamutsawa, "Ummm ahhhh" ta saki yar ƙara saboda bakinshi da ta ji a ƙirjinta.

Sai sha yake yi kamar zai tsinka mata su, da farko abun ya fara a hankali but with time komai ya fara É—aukar zafi sosai ba ma kaÉ—an ba, wata kalar zazzafan romance suka yi, sannan daga baya suka É—auki hanyar su, it was a crazy rough ride, har wani shiÉ—e wa take yi saboda bala'i, na tsawon lokaci sannan suka samu natsuwa anan saman sofa bacci ya kwashesu wanda sanyin asuba ne ya farkar da su.

Gabaɗaya ɗauketa ya yi suka nufi toilet wanda sai da suka sake yin another round har ma lokacin sallah na batun wucewa sannan suka yi wanka suka fito, bai ma tafi masallaci ba tare suka yi sallah suna gamawa wani bacci me shegen daɗi ya ɗauke su, suna dunƙule cikin jikin juna...

Around 10:30pm ta buɗe idonta wanda kai tsaye akan fuskar shi suka sauka, kallonshi ta shiga yi a duk lokacin da take kallon shi wani irin shauƙi ne ke kamata, sai ta ji kamar zuciyarta ba zata iya ɗaukar irin son da take yi masa ba, kamar son da take yi masa ya yi yawa, sai kallon shi take yi tun idanunshi masu dogayen lashes zuwa kan hancinsa da yake dogo madaidaici, zuwa kan full lips ɗinsa maso kyau da taushi, she loves everything about him 100percent.

"I love u Taj." Ta furta a hankali "I love u too Ameenatu. " ya faÉ—a cikin muryar bacci ya na buÉ—e ido, murmushi ya sakar mata "The best morning ever." Ya faÉ—a ya na sake jawota ya rungume, "Goodmorning. " ta faÉ—a "Morning love." Ya faÉ—a ya na kissing goshinta, shigewa ta yi cikin jikinshi kamar wata mage.

Kusan 5mnt su na a haka sannan ta ce "Ya kamata mu tashi haka nan, na san a yanzu duk in da ayan yake ya kusa shigowa." Maƙe kafaɗa ya yi ya na sake rungumeta "I want to cuddle u har gobe." Ƴar daria ta saki, "U are not serious. " ta faɗa ta na fita daga jikinshi ta miƙe ya kuwa bita da wani irin mayataccen kallo, toilet ta shiga bata wani daɗe ba ta fito, silk robe ɗinta navyblue color ta ɗaukon ta saka akan karamar rigar da ke jikinta ta fice.

Kitchen ta nufa ta shiga haÉ—a musu breakfast don kuwa ta san an riga da na gama cin breakfast zuwa yanzu.
Chapter 70 · 0% Book details