Sashe 41
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ta na part ɗinta zaune, ta na shan fruits ya shigo palorn, "sannu da zuwa." ta ce ta na kai fruit ɗin abakinta, zuwa ya yi ya zauna kan kujerar da take zaune har jikinsu na haɗuwa da yake 2 seater ne, kallonta kawai yake yi ta na shan fruit ɗin, ganin kallon da yake yi mata ta ce "Zaka sha fruit ɗin ne." Gyaɗa kai ya yi a hankali ɗebo fruit ɗin ta yi a fork ta kai bakinsa amma ya ki buɗe baki "Ba zaka sha ba kuma." Ƙyaleta ya yi bai ce komai ba hakan ya sa ta kai fruit ɗin bakinta.
Kawai out of know where ta ji ya wani jawota ya haɗe bakinsa da nata ya na saka halshen sa ya ƙwaƙwalo fruit ɗin daga bakinta zuwa nasa, akan shock ma faɗuwa fork ɗin ya yi daga hannunta, raba lips ɗinsu ya yi suka haɗa ido kashe mata ido ɗaya ya yi in a naughty way, ya na tauna fruit ɗin, ita dai kallonshi kawai take yi ta ma rasa abun da zata ce, coz he caught her off guard.
Kai hannunsa ya yi cikin plate na fruit ɗin ya ɗauko wani ya kai bakinsa, bata ida fita shock na abun da ya faru ba ya sake jawota ya na haɗe bakinsu, wannan karon tare suka shanye fruit ɗin, there where kissing sun yi nisa, har Mike ya buɗo ƙofar palor ya shigo direct idanunsa su suka fara gano mai su na kissing, wani irin zaro ido ya yi ya na kauda kanshi kafin ya koma baya baya ya fita daga palorn ya na janyo ƙofa a hankali.
Numfashi ya sauke bayan ya fita cikin sheƙiyanci ya ce "Damn this people are wild." Ya ce ya na sakin murmushi sannan ya bar wajen, gefen su Naila kuwa sun daɗe su na kiss kafin su janye, su na jan numfashi don they are out of breath.
Wani irin kunya ne ya kamata, ta miƙe a hankali cikin sauri sauri ta nufi hanyar ɗakinta ta na shiga ta rufe ƙofa, ta na dafe ƙirjinta.
******
Bayan kwana biyu
Around 6:30pm ta fito daga asibiti ta na tafiya cikin parking ta na ƙarasawa wajen motarta ta buɗe zata shiga ta ji wani abu ta zungureta ya gefen cikin ta, "Don't move." Ta ji muryan wani gardi ya faɗa daga bayanta, bata motsa ba, "move." Ya sake cewa a hankali ta juyo ta shiga tafiya ya na biye da ita da bindiga a gefen cikinta ya buɗe wata mota dake gefen tata yace "Get in." Shiga ta yi shi ma ya shiga aka figi motar da ƙarfi suka bar wajen.
Abu suka saka suka rufe mata fuska acikin motar, har aka isa in da zasu suka shiga wani gida a wani tangamemen palor suka tsaya in da aka cire mata abun da aka rufe mata fuska da shi, ɗagowa ta yi ta kalli wanda yake nuna ta da bindiga har yanzu "Ka ɗauke wannan abun daga gare ni, coz its making me sick." Ta faɗa calmly, kafin ta sake cewa "Wa ya kawo ni nan i want to see ur boss ."
Bata ida rufe baki ba wani mutumi ya shigo palorn, ɗan murmushi ta yi "So it's u? Mr Sidi." Murmushi ya yi "Ashe kin san ni?" "Na san ka fiye da yanda kake tunani, Any ways thanks for the poison." Ta ce ta na tsare shi da ido, tsayawa ya yi ya na kallonta sai kuma ya taɓe baki "I see that u are smart."  "What did u expect? That's why am a Dr." Jinjina kai ya yi ya na zama "Yeah u are smart, but not smart enough since ba za ki iya bambance maƙiyan ki ba." Ɗage gira ta yi cikin rashin fahimta "Me kake nufi."
"Its about matan Taj da aka kashe, ki na tunanin wani ne ya kashe su." Sake kallonsa ta yi cikin rashin fahimta ta ce "Stop beating around the bush and go straight to the point. " "Tajuddeen Abad shi ne da kanshi yake kashe matanshi." Ɗan dakatawa ta yi ta na kallon Mr Sidi ta ce "Maimaita abun da kace kamar ban ji da kyau ba." "Na ce Taj ne yake kashe matanshi da kanshi." Wani irin daria ta fashe da shi ya na ƙare magana har ta na riƙe cikinta.
Daria take yi sosai saboda ma abun daria ya bata, she is not that dumb da zata yar da da abun da ya faɗa kome zasu yi ba za su iya taɓa canza tunaninta ba, so take ta dai na dariar amma ta kasa rufe bakinta ta yi da hannayenta, da ƙyar ta dena dariar ta ɗago ta na furta "sorry, abun is just so funny." Shi kuwa Mr Sidi sai kallonta yake yi ya cika ya yi tam, amma sai ya buge da yin murmushi "Baki yar da ba kenan?"
"Ta yaya za'a yi in yar da how? How exactly? U think u can brain wash me, u think zaku iya juya mun tunani lokaci guda, ko da zaku shekara dubu ku na faɗa mun wannan maganar ba zan taɓa yarda ba, har abada, i trust Taj wholeheartedly, i love my husband so much da i can do anything for him, and let me tell u am not the kind of person da maganar fatar baki zata canza mun tunani, and wallahi babu abun da zaku yi mun da zai saka in cuci Taj don na san abun da ya sa kuka kawo ni kenan, duk baƙin hali na ba zan taɓa iya cin amana mutumin da ya yi trusting ɗi na ba, i have my own principles my own rules da ba na takawa kuma billahillazi la ilaha illahu babu wanda ya isa ya saka ni in taka su, am a Neurologist and a manupulater i deal with brains, i repair and destroy brains at the same time, no one can destroy mine."
Ta ƙarashe ta na sakin wani irin murmushi, wani irin threatening murmushi take saki, da atake u will understand Naila is a psycho, shi ma Mr Sidi ɗin murmushi ya yi ya na miƙewa tsaye "Na ji duk abun da kike ce, but bana jin u will abide by them idan har na nuna miki wani abu." Ya ce sannan ya ƙarasa wajen wata locker dake palorn ya buɗe ya ɗauko wasu files ya ajiye gabanta kallonshi ta yi hakan ya saka ya yi mata nuni da ta duba files ɗin.
Ita dai tun da ta ga files ɗin ta ji gabanta ya faɗi, a hankali ta saka hannu ta dauki files ɗin ta shige buɗewa ta na karanta abubuwan dake ciki, hankalinta ne ya soma tashi ta shiga buɗe pages din da sauri, zufa na tsatsafo mata, "Innalillahi wa'inna illahi raji'un, Innalillahi wa'inna illahi raji'un. " shine kadai abun da take maimaitawa, kawai ta miƙe tsaye ta na watsar da papers ɗin "Wannan ƙarya ne Taj ɗi na will never do this." Ta ce a tsawa ce ta na fashewa da wani irin kuka jikinta ya na rawar, duƙewa ta yi wajen, ta na jin wani irjn tsoro da kuma tsanar Taj ɗin na shigar ta.
Sai ta ɗago ta kalli Mr Sidi "Don Allah don Allah, plss plss plss ka ce min ba da gaske bane, tell me this isn't real coz zuciyata ba zata iya ɗauka ba, zan iya mutuwa in dai haka da gaske ne, ta ......ta....ta ya ya, ta ya ya za'a ce Taj shi ne ya kashe matan shi how?, how can this be? Don Allah tell me ba da gaske bane." Ta ce cikin kuka ta na riƙe gefen babban rigar shi, wani irin kuka take yi kamar ranta ta fita, she can't believe Taj zai yi irin haka she can't believe Taj is a monster a murderer so cruel, he did all this and act like he was the victim, he made everyone believed that its not him, its his enemies bayan shi ne maƙiyin kanshi, bayan shi ya aikata komai da hannunsa, ashe baya da tausayi, ashe baya da imani, ashe shi ɗin mugun azzalumi, and he married her ashe shirya komai ya yi, toh me ya sa ya aure ta, shin ita ma idan ta gama yi masa amfani kasheta zai yi.
Meye ƙudurin sa akanta tun daga farko, why did he approach her, kenan hakan ya na nufin hatta da faɗuwar ɗansa is a set up, toh me yake so da ita me zai yi da ita, just exactly why did he do all that.
Kuka take yi sosai wanda ta daɗe ta na kuka Mr Sidi ya bata handkerchief amsa ta yi ta share hawayenta, ta na nan zaune ƙasan palor ɗin, zuwa yanzu wani sanyi ne yake shiganta, she felt heart broken, cheated and betrayed.
A hankali ta ɗago ta kalli Mr Sidi ta ce "Naga evidence kuma na yar da sai dai ban taɓa zato Taj will stoop so low har haka ba." Sai kuma ta yi murmushi "Yanzu da nasan shi waye, sai na ji ina so in ɗauki fansa na matan sa da ya kashe, wallahi sai na nakasa rayuwar Taj sai na halaka rayuwar Taj sai na lalata rayuwar Taj. " ta faɗa cikin zafi da ƙunar zuciya.
Murmushi Mr Sidi ya yi ganin yanda ta É—auki zafi kenan ta yarda da abun da ya ce, bai ida tunani ba ya ji ta ce "Na san ba kasafai kuka kawo ni nan ba me kuke so in yi muku?" Wani irin murmushi ya sake saki "Kin yi tunani me kyau." Daga nan suka shi ga tattaunawa, har suka yi exchanging number kusan bayan isha'i ta bar wajen har asibiti suka mai da ita bayan sun rufe mata ido ta shiga mota ta koma gida.....
Meemziey's pen
Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page _________2ï¸âƒ£4ï¸âƒ£