Sashe 23
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yamutsa fuska Naila ta yi don dama baccin nata bai yi nisa ba duk da sama sama ta ji muryar Taslim ɗin, a hankali ta buɗe idonta ta na sauke ajiyar zuciya, kafin ta ɗago ta gyara zamanta, "Anty Ameenatu ki yi haƙuri na ta da ke." Girgiza kai ta yi, cikin muryarta na wacce ta tashi bacci ta ce "No babu komai." "Dama Mami ne ta ce in zo in ɗauki Ayan."
Ɗan kallon Ayan Naila ta yi sai kuma ta kalli Taslim "Eyya ai da an bar sa a nan ya kwana." Ɗan kallon ƙofar ɗakin Taj da ya shige yanzu ta yi sannan ta ce "Tab ai wallahi Mami ta ce ka da na kuskura na fito ba tare da Ayan ba." Ta ce ta na ɗaukar Ayan ɗin daga jikin Naila, "Sai da safe Anty Ameenatu. " "Alright sai da safe." Naila ta amsa mata.
Ɗan numfashi ta sauke tare da stretching jikinta bayan ta fice, sannan a hankali ta miƙe tare da ɗaukar wayarta ta nufi ɗakinta, ta na shiga wayar hannunta ta yi ringing tsaki ta yi sannan ta ɗauki wayar "Come to my room we need to talk." Ya ce ataƙaice sannan ya katse wayar, ɗan rolling idanunta ta yi cikin gajiya saboda wani irin bacci da take ji, ta juya ta fice, ɗakinsa ta nufa sai da ta yi knocking sannan ta shiga da sallama.
Bakin gado ta iske shi zaune, ƙarasawa ta yi ta zauna saman wata ƙatuwar luxury sofa dake ɗakin wacce take kama da gado, jinginawa ta yi ta harɗe hannayenta a ƙirjin ta lumshe ido, ta na jira ta ji me zai ce, shuru babu wanda ya yi magana acikin su, bata yi magana ba bai yi magana ba, can na wani lokaci ba tare da ta buɗe idanunta ba ta ce "Maganar me zamu yi Mr Tajudden? am feeling sleepy. " Murmushin gefen baki ya yi "Na zaci ba zaki yi magana ba."
Miƙewa ya yi ya shiga zagayen ɗakin "Kin san kuwa a ɗaki ɗaya zamu zauna, i mean a ɗaki ɗaya zamu kama kwana." Ɗan buɗe idanunta da suka soma canza kala ta yi "Me ya sa?" "For some reasons sannan ai nayi bayani acikin folder ɗin da na baki, and us sleeping in d same room does not mean zamu kwana a kan gado ɗaya one of us should take d sofa."
Ɗan lasan lip ɗin ta ta yi "I think i will take the sofa." Ta ce ta na miƙewa zaune daga jinginen da take "Is that all ina so in je in yi shirin bacci." Kallonta ya yi "And ya kamata ki canza sunan da kike kira na da shi, find something else but not Mr Tajudden, u cant be calling me that idan muka shiga mutane. " zuba mishi idanunta masu cike da kwana ta yi sai kuma ta saki murmushi "Ok ba ka da damuwa Mr Tajudden." Daga haka ta miƙe ta fice.
Bayan ta koma ɗakinta toilet ta nufa ta wanke face dinta tare da brush, sannan ta wuce closer ta saka dogayen kayan bacci riga da wando, ta saka hula a kanta tare da socks, sannan ta ɗora hijab a sama, sannan ta fito ta nufi ɗakinshi sai ƙamshin turare take yi.
Ta na shiga ya na fitowa daga closet cikin kayan bacci shi ma, bata koh kalle shi ba ta ƙarasa in gaban gadon shi ta janyo duvet ɗinsa da pillow ɗaya ta nufi sofa da ita ta gyara zaman pillow ɗinta ta kwanta ta ja duvet ɗin ta rufe jikinta tare da cewa "Good night Mr Tajudden. " "Night." Ya amsa mata daga nan babu wanda ya sake cewa komai.
4:43am
Ɗan shafa kanshi ya yi ya na sake kallom yanda ta dunƙule cikin bargo, shi ya ma rasa ta yanda zai ta da ita, a hankali ya shiga kiran sunanta "Ameenatu!" "Ameenatu!" Ya kira sunanta sau biyu amma bata amsa ba "Ameenatu!" Ya sake kiran sunanta "Ummmm." Ta amsa cikin bacci ta na ya mutsa fuska, "Ta shi lokacin sallah ya yi." "Ok." Ta ce ta na ƙin buɗe idonta saboda ta na jin tsayuwar shi a kusa da in da take, juyawa ya yi ya fice daga ɗakin sai lokacin ta buɗe ido kafin ta tashi zaune bakinta ɗauke da addu'a.
Yaye duvet ɗin ta yi ta sauke ƙafarta, ta nufi toilet bayan ta cire hijab dake jikinta, Alwala ta yi ta fito ta shimfiɗa sallayar dake wajen ta saka hijab ɗin ta ta kabbarta sallah, bayan ta ƙare ta zauna ta yi azkar ɗin da komai, sannan ya miƙe ta linke sallayar.
Ganin bai dawo ba ta karasa bakin gadon ta shiga gyaran gadon ta mayar masa da beddings É—insa yanda gansu, ta É—ab kimtsa É—akin sannan ta fice zuwa nata É—akin, kai tsaye kwaciya ta yi ta cigaba da kwana don bai ishe ta ba.
Ringing ɗin wayarta ne ya tada ita jawo wayar ta yi tare da picking call ɗin, ta saka a hands free, "Hello." "Ki shirya in the next 30mnt zamu fita for breakfast." "Ok." Ta ce ta na katse wayan tun kafin ya katse, numfashi ta sauke ta na miƙewa zaune tare da sauke kafafunta ta nufi toilet, wanka ta yi daga nan ta wuce ta closet ta yi ƴan shafe shafen ta sannan ta saka kaya marar nauyi tare da ɗora Jalbab a sama, ta fesa turaruka masu ƙamshi sannan ta fito daga closet ɗin dai dai wayarta ta yi ringing ko da ta duba shi ne.
Bata yi picking call ɗin ba, sai ficewa da ta yi, shi ma dai dai ya fito daga ɗaki sanye da yadi marar nauyi brown wanda ya yi daidai da kalar jikinsa, "Good morning." Ta gaishe shi, "Morning Mrs Tajuddeen. " ɗan kallon shi ta yi sai kuma ta yi rolling eyes ɗinta in annoyance ta yi gaba ya na biye da ita, a babban palor suka ɓulla, direct dining room suka nufa, su na tafiya jere da juna, ɗan ja baya ya yi kaɗan ta wuce shi kafin da gangan ya take hijab dinta ta baya ai kuwa ta yo zata faɗi ya yi saurin riƙeta tare da furta "Careful wife."
Ɗagowa kallon ta yi ta kallesa cikin mamaki saboda ta san da gangan ya yi, shi ma kallonta ya yi sai kuma ya saki murmushi "Me kike wani kallo na haka sai kace ni na saka ki faɗuwa." Ya faɗa ƙasa ƙasa ya na laƙuce mata hanci, ita kallonshi ma take yi kamar wata sabuwar halitta saboda bata ma san me yake playing ba.
Gyaran murya Taufeeq ya yi hakan ya sa ta fita daga jikin Taj ɗin da sauri ta na ɗagowa sai kuma suka haɗa ido da mutanen da ke zaune kan dining table su Mom da Mami, wani irin kunya ne ya kamata, ta duƙar da kai ta ma kasa tafiya har Taj ɗin ya yi gaba ganin bata da niyar ƙarasawa ya jawo hannunta ta na so ta fisge amma ta kasa, ita Mami kau da kanta ma ta yi ta na cigaba da cin abincinta, cikin girmamawa ta gai da su Mom, sannan suka gaisa da Taufeeq da kuma Taslim wanda sai a lokacin Taj ya saki hannunta.
Cikin jin kunya ta ja kujera ta zauna, kusa da ita Taj É—in ya zauna, Taslim ne ta yi serving É—insu, abinci suka soma ci babu wanda ya ke magana shuru dining É—in, dama Ayan ne mai saka su magana idan su na cin abinci kuma baya nan ya na islamiya.
Wani irin zabura ta yi ta na ɗagowa ta kallesa jin abun da yake yi mata a hannu, bayan riƙe hannun nata da ya yi a ƙarƙarshin table bai yi ba yanzu kuma mintsininta yake yi, ita ta ma kasa gane ma halin Taj ɗin, gashi gabaɗaya table ɗin kallonsu ake yi, murmushi ya yi ganin yanda take kallonshi ya ce "Wife menene ko baki son abincin ne?." Ya yi maganar ƙasa ƙasa kamar da ita yake magana sai dai duk wanda ke kan table din ya ji abun da ya faɗa.
Girgiza kai ta yi ta na sakin murmushin yaƙe "Aa babu komai." "Idan abincin ne baki so ki faɗa ka da ki tauye kanki."Cewar Mom, girgiza kai Naila ta yi ta na sakin murmushin ƙarfi da ya ji "No abincin ya yi, ina iya ci." Ta ce ta na cigaba da cin abinci, Taufeeq da yake kule da duk abun da yake faruwa murmushi kawai ya yi ya na girgiza kanshi.
Ita kuma Naila jira kawai take yi su tashi daga wajen, don wallahi ta cika ta yi fam, sai ta ci ma Taj mutunci.
Kamar ka da ta gama tunani Taj ɗin ya miƙe bayan ya goge bakinshi da tissue, "Mami, Mom zan fita." Ya ce sannan ya nufi hanyar barin dining ɗin sai kuma ya juyo ya kalli Naila "Wife baza ki rakani ba?" Innalillahi wa'inna illahi raji'un, ji Naila ta yi kamar ƙasa ta buɗe ta shige saboda kunya, ta san pretending yake yi amma wannan ai ya wuce level na pretending ɗin coz, kasa ta shi ta yi sai da Mami ta ce ta ya shi ta raka shi, miƙewa ta yi ahankali ta bi bayanshi.
Taufeeq sai riƙe dariar shi yake yi saboda ba ƙaramar rikici za'a yi tsakanin Taj da Naila ba, saboda Taj din ya na yin abun da Naila ɗin bata so kwata kwata, kuma da gangan yake yin haka.
Suna fita waje ta juyo ta kalleshi zata yi magana ya yi saurin katse ta da cewa "Idan ki na da complain ki bari idan muka koma part ɗin Ok?" Dunƙule hannayenta ta yi ta na sauke ajiyar zuciya don a ƙule take, murmushi ta saki ta ce "Tau Taj sai ka dawo." Daga haka ta juya ta koma ciki, haushi kamar ya kasheta, in da Allah ya so akwai in da zata bi ta koma part ɗinsu ba tare da waƴanda ke dining sun ganta ba.