Sashe 65
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasu irin ruwa ne suka taro a idon saif ya na jijjiga malak ɗin "No no no no, a'a a'a ka da ki rufe idon ki plss stay alive don allah stay alive wannan karon ka da ki tafi ki barni." Ya faɗa ya na wani irin fashewa da kuka kawai ya dago ya na furtawa da karfi "Kareem get the car ready mu kai ta asibiti. " Makullin da saif ɗin ya yadda tun ɗazu kareem ya ɗauka, ya nufi motar da sauri saif ya miƙe ya na tallabar ta suka sakata mota, basu jira kowa ba suka figi motar bayan an buɗe gate suka bar wajen.
Sai bayan an wuce ne Ummi ta lura da su taj jini ta gani ya na zuba daga ƙasan naila "Innalillahi wa'inna illahi raji'un ." Don ta san wannan jinin ba na lafiya bane kuma ba na Malak bane definitely ciki ne ke son fita.
Da sauri cikin tashin hankali ta ce "Ga shi nan jini ya balle mata, ɗaukota akaita asibiti. " ta faɗa da sauri, cikin hanzari taj ya ɗauki naila ya sakata a motar shi da suka zo da ita, da sauri ummi ta karasa ta buɗe gaban motar su taj ta shiga da yake su suna baya, sananan driver ne ya kawo su, suma suka figi motar suka bar gidan aka bar uncle El Bashir da Khair dake nan bata dawo hayyacinta ba, shi kuwa El bashir ya shiga kiɗima ne da ɗimuwa, bai taɓa zata ba, bai taɓa zaton abubuwan da ya yi su dawo masa ba tun yanzu.
Gefen su Saif kuwa suna isa bata ma cikin hayyacinta she is unconscious, nan aka yi saurin amsarta a emergency nan aka shiga bata taimakon gaggawa, ita ma Naila ana isowa da ita taimakon gaggawa aka shiga bata, da Saif Kareem taj da kuma Ummi sai yawo suke yi a bakin Theartre É—in, ana haka likitan da suka shiga da Malak É—aya ya fito ya na faÉ—in "Waye mijin wannan patient din?" Duk rikicewa suka yi saboda patients biyu ne acikin wannan É—akin, sun ma zaci Naila ake magana.
Saif ne ya yi ƙarfin halin cewa " wace daga ciki?" "Wacce aka fara kawowa, muna buƙatar ganin mijinta saboda ta na da ciki, which yake threatening life ɗinta, muna buƙatar ya yi signing wasu papers and its urgent." Gabaɗaya jin saif ɗaukewa ya yi na wasu daƙiƙu, Malak ciki ya faɗa saman lips ɗinsa wani yawu ya haɗiye, "Ni ne mijinta." Gabaɗaya wajen kallonshi suka yi hadda kareem coz bai zaci saif ɗin zai yi admitting ba, shi ma dr din kallon shi ya yi coz kowa ya san Saif Abad bai yi aure ba, bai da aure, kuma bai taɓa aure ba "What?????" Ummi ta faɗa da ƙarfi in disbelieve.
Saif bai kula ta ba, likitan ya ce "She is about 3months 3weeks pregnant. " wani irin rumtse ido saif ya yi da ƙarfi trying to stay calm, bin likitan yayi ya amshi form ɗin ya yi signing amsan form ɗin likitan ya yi sannan ya koma ciki, ana haka likitan dake duba naila ya fito, da sauri taj ya karasa in da yake "Dr how is my wife?" "Ur wife is fine sai dai bamu sanu damar ceton babyn ta ba, da yake pregnancy ɗin ƙarami ne, which is only 9weeks." Wata ajiyar zuciya Taj ya sauke ya na jin wani sanyi na ratsa jikinshi, shi bai ma san wani yanayi yake ciki ba,in dai she is 9weeks pregnant kenan tun ranar da suka fara sex ta ɗauka.
Gabaɗaya daga ita har shi no one knows she is pregnant, ya san hadda ƙaddarar zubewar cikin nan ya kawo su Jubala, Dr din ya sake cewa "Yanzu kawai hutu take buƙata duk da bata farfaɗo ba, we will transfer her to room. " Jinjina kai ya yi daga nan dr ɗin ya wuce, ya na ɗagawa aka fito da ita daga emergency ɗin ta na kwance saman gado, ta na kwance idanunta a lumshe duk ta yi pale, sai drip na ruwa a hannunta.
A hankali Saif ya dafa kafaɗarsa "Ka yi haƙuri insha allah zata ji sauƙi, ka da ka saka damuwa aranka zaku sake samun wani ɗan kaji." Saif ya faɗa duk da halin da yake ciki, jinjina kai taj ya yi nagode, kallon waƴan da suka fito da ita Saif ya yi, "Take her to haddad Amenity room." "Yes sir." Daga haka suka wuce.
Bin bayan su Tajuddeen ya yi don kuwa har yanzu hankalin shi tashe yake, he is so worried about naila right now, duk da ya ji tausayin saif ɗin dama ƴan gidan su saif ɗin, but yanzu ta matar shi yake.
Wani babban ɗaki aka basu idan ka ganshi kamar gida, VVIP room kenan don kuwa ƴan gidan Haddad's kawai ake ajiyewa a ɗakin da ma part ɗin gabaɗaya idan basu da lfy da yake asibiti ta su ce, zama ya yi bakin gadon da aka kwantar da ita ya na kama hannunshi ya riƙe wasu irin tunanuka na yawo aranshi, akwai abun da yake son yi amma sai hankalinshi ya ɗan kwanta.
Gefen su Saif kuwa an samu damar shawo matsalar sai dai ta na cikin haɗari sosai, and ba'a sami damar ceton ɗan dake cikinta ba saboda shi ne abunda ya saka sake sakata cikin haɗarin, sannan likitan ya ce akwai na'ura akanta wacce idan ba'a cire ta ba ba zata taɓa farkawa ba she will remain unconscious sai kuma abin da allah ya yi, so dole a cire wannan na'urar idan ana so ta farka, tunda na'urar acikin brain ɗinta take.
A gaban El Bashir Haddad aka faɗi komai, wanda take ya shiga cikin wani irin yanayi marar misaltuwa, nadama da da nasani na lulluɓesa, shi, shi da kanshi ya saka wannan na'urar akanta, bai san ƴar shi bace, bai san jininshi ba ce, bai ma taɓa kawo wannan ba koh a cikin mafarki, sai ga shi ba ita kaɗai ba hadda wata, lallai idan har Malak ƴarsa ce toh naila ma ƴarsa ce, don kuwa naila ɗin ta na kama da malak ada tun kafin ayi mata surgery a canza mata fuska.
Tabbas fuskar malak ta da, da naila suna kama kamar har ta ɓaci, wata irin muguwar kama, sannan bai taɓa lura ba tun ada, amma malak ɗin na kama da shi don naila na kama da shi sosai, kamar an yi copy and patse, da blue eyes ɗin da komai, shi ta biyo, "Innalillahi wa'inna illahi raji'un. " Ina zai saka kansa, ya cuci kansa sannan ya cuci ƴarsa malak cuta mafi muni da shi karan kanshi ba zai taɓa yafewa kanshi ba.
Barin wajen ya yi zuwa office ɗinshi don shi likita ne hasalima asibitin ta shi ce, shi ɗin Neurologist neurosurgeon ne, wato likitan ƙwaƙwalwa, aikawa ya yi aka kawo masa file ɗin malak da ma na naila ya duba, sannan ya miƙe ya kwaso wasu littafai daga bookshelf dake nan office ɗinsa ya shiga bincike don kuwa ya yi alƙawarin dole sai ya cire mata na'urar dake kanta.
Gafen Taj kuwa kasa haƙuri ya yi haka ya ɗauki waya ya kira Kawu Usman, bayan ya kira kawu usman ɗin ne ya ce a haɗa shi da Hauwa'u, wacce har yanzu ta na nan gidan su Kawu bata koma ba, haɗa su aka yi wanda bai koh gaida ita ba tambaya ta farko da Taj ya yi mata itace "Shin dama naila yan biyu ne?" Wani irin yawu Hauwa'u ta haɗiye, saboda bata taɓa tunanin wannan maganar zata fito ba, bata taɓa tunanin za'a san da ƴar uwar haihuwar naila ba.
Amma tun da an sani yanzu dole ta faɗi gaskiya, gyara murya ta yi "Eh ƴan biyu ne, wanda ni da kai na na raba su tun su na jarirai tun da aka haifesu, na kai ɗaya wajen gari na bar ɗaya wato naila wajen mahaifiyar ta." "Me yasa kika yi hakan?" "Saboda ko babu komai ɗayar su zata taso a ƙasar da mahaifinta yake,in ta ci sa'a ta ganshi idan kuma bata ci sa'a ba, ƙila ba zasu haɗu ba har su mutu." Numfashi Taj ya sauke "Abokiyar haihuwarta na raye, kuma yanzu haka sun haɗu." Ɗan murmushi Hauwa'u ta yi "Na taya su murna, ban zaci zasu haɗu da wuri haka ba, ƙasar jubala na da girma, wani abu sai hukuncin allah."
Ɗan motsi naila ta yi hakan ya saka taj cewa zamu yi magana anjima, daga haka ya katse wayar, komawa ya yi ya zauna ya na riƙe hannunta, kiran sallar da aka yi ne ya saka shi miƙewa ya shiga toilet ya yi alwala sannan ya fice wanda acan suka haɗu da saif da kareem tambayar juna suka yi ya masu jiki, nan ne kareem ke sanar da shi Malak na ICU, da kuma abun da ke damunta.
Bayan sun dawo ne suka raba hanya, wanda bai daɗe da dawowa ba ummi mahaifiyar Saif ta shigo gaiswa suka yi ta tambaye shi ya ya jikin naila ɗin bayan haka ta tambaye shi koh akwai abun da yake buƙata shuru ya yi bai ce komai ba, don bai san me zai ce ba, sallama ta yi masa ta ce anjima zata dawo daga nan ta fice.
Washegari
Naila bata farka ba sai dai fah abubuwan Haddad's rikitar da shi suke yi, wanda ba ma zai iya bayanin su ba, don kuwa shi saif din auren sirri ya yi da Æ´ar uwar naila wato malak gidan su ba'a sani ba, sai ayanzu da aka kawota asibiti, har ma ta na da cikin shi kusan four month duk da ya zube duk ba'a sani ba, sannan yau da safe Æ´an sanda sun zo binciken case É—in har ma da wasu sojoji su huÉ—u waÆ´an da suka yi claiming su É—in wajen captain din su suka zo wai Æ´ar uwar Naila wato malak soja ce, duk da dai bai ma mai da hankali akan abubuwan ba, ta matar shi yake.
Naila