Sashe 42
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta na komawa gida ta shige ɗakinta ta ma haɗu da Taj a waje ya na tambayarta why is she late ta ƙyalesa, da ta shiga ɗakinta ma rufe ɗakin ta yi da maƙulli, she is so scared, and confuse don bata ma san me zata yi ba, kwana kin da suka biyo baya gaba ɗaya ta canza ta bar zama in da Taj yake in ya na wajen bata zama a wajen bata kwana ɗakinshi, gabadaya ta fita batun shi bata ma bari ya yi kata magana, balle ya tambayeta me ya sa take gudun shi, zuwa lokacin duk ƴan gidan sun lura Taj da naila ɗin basu jituwa.
Akwai ranar da zata wuce ya kama hannunta gaban mutane ta fisge hannun nata ta na furta "Don't touch me." Cikin tsoro da kuma firgici, da ya saka kowa kallonta, wani iri Taj ya ji na yanda ta yi masa, ya rasa me yasa take gudun sa no kamar ma tsoronsa take ji, ya rasa me yasa haka.
Yau ya na zaune palor ta fito, zama ta yi kujerar dake nesa da tasa sosai, a hankali kamar mai jin tsoro ta ce "Ina so zamu yi magana." Kallonta ya yi kafin ya ce "Ina jin ki." "INA SO MU RABA AUREN MU." Haka ya ji maganar kamar saukar aradu, gabanshi ya yi wani irin faɗuwa ya zuba mata ido ya na kallonta coz he just can't believe abun da take cewa hakan ya saka shi cewa "Me kika ce?" "LETS GET DIVORCE. " Wani irin ajiyar zuciya ya sauke ya kasa cewa komai for the next five minutes coz bai san me zai ce ba, sannan daƙyar ya samu ya ce "Why Ameenatu me yasa? Me yasa zaki ce mu rabu?"
"Ba zan iya zama da kai ba Taj." "Saboda me ba zaki iya zama da ni ba me yasa?" Ya ce ya na girgiza kanshi, idanunta na tara ruwa, abun da bai taɓa ganin ta yi ba wato hawaye na ƙwarai wato from her heart, ya sha ganin hawayenta idan ta samu attack but wannan na ciwo ne, ko kuma idan ta na pretending but this, this is real tears, a hankali ta ce "Zuciyata bazata iya ɗauka ba, ba zan iya zama da kai ba, any time i see u rai na ɓaci yake yi, sai in ji bana jin daɗin komai, ataƙaice na TSANE KA TAJ, kamar na kashe ka haka nake ji."
Wani irin amsa kuwa kalaman suka shiga yi akansa da sauri ya miƙe jikinsa na ɗan rawa ya ce "Me na yi miki? Me na yi miki haka kika tsane ni? What have i done Ameenatu me na yi." Ya faɗa ya na takawa zuwa inda take hankalinsa na tashi, saboda da gasken ta tsane sa don wata irin tsanar sa yake gani a idonta, matsawa baya ta shiga yi ganin ya na yowa in da take "ka da ka matso kusa da ni, ka da ka matso." Ta ce a tsawa ce, cak ya tsaya matsawa baya ta karayi "Baka ma san me ka yi ba, Taj u betrayed me, kai mugune azzalumi kuma macuci, ba zan taɓa yafe maka ba, Taj har kana da bakin tambayata abun da ka yi? Taj u r a MURDERER kai MAKASHI NE."
wani kalan dafe ƙirjinsa ya yi saboda ba ƙaramin dukan sa waƴan nan kalmomin suka yi ba, shike nan ita ma ta fara kallonsa kamar yanda kowa ke kallonsa, shi kenan sun canza mata tunani, but he thought ta na da wayo, he thought she is different, he thought she is smart, he thought she is very skilled in manupulating people, how? Ta yaya aka yi suka juya tunanin ta? ta yaya aka yi suka saka ta yar da? just how? girgiza kansa ya shiga yi.
Idanunsa na yi ja jijiyoyin kansa sun fito raɗo raɗo "A'a am not a murderer Ameenatu, wallahi ba taɓa kashe kowa ba, ki yarda da dani, atleast ke ki yar da ba ni na kashe su ba, ta yaya za'a yi in kashe su, mata nane fah? How will i do that? How idan ma na yi ribar me zan ci ribar me zanci?"
Ya ce ya na takowa zuwa in da take "Na ce ka tsaya nan." Ta sake cewa a tsawace dakatawa ya yi ta ce " ka na ganin ƙarya na yi? Ka na ganin kamar an juya mun tunani ne? A'a ina cikin hankalina, all evidence sun nuna cewa kai ne ka yi abun u don't have to deny it, bcoz it's u already." Ta ce ta na karasawa kan kujerar da ta zauna ɗazu, ta ɗauko files ɗin da ke wajen ta watsa masa ta ce "Check this and see ka gani in karya nake yi."
Dukawa ya yi ya shiga tattara papers É—in ya na dubawa shi da kanshi ya san ko da ba shi je ya yi kisan ba da waÆ´an nan evidence É—in masu karfi, za'a iya kulleshi saboda komai ya nuna shi ne, wasu irin halakakkun evidence ne da kai tsaye zasu sa'a a É—aure shi bama sai an yi shari'a ba, like evidence É—in is so perfect perfect enough to be real.
Kawa zaune ya yi anan tsakiya palorn ya na dafe kansa coz he has nothing more to say, shigewa ta yi cikin ɗaki ta rufe ƙofar bata daɗe ba ta fito janye da akwatinta, ta kalleshi, "i don't think I can stay a ƙarƙarshin roof ɗaya da murderer na tafi in ka tashi ka turo mun saki na ta waya."
Daga haka ta fice kasa ma ta shi ya yi ya bita coz bai ma san me zai ce mata ba, ta na fita palor ta haÉ—u da mom koh kallon mom É—in bata yi ba ta yi ficewar ta, wajen mota ta nufa ta buÉ—e back seat ta saka akwatin ta sannan ta buÉ—e driver seat ta shiga ta figi motar da gudu ta bar gidan sai da ta yi nisa sosai ta yi parking gefen titi, ta kife kanta ga steering ta na fashewa da kuka kuka sosai ta yi, ita yanzu bata san in da zata je ba, bata son zuwa gida wajen su kawu, kuma bata son zuwa wajen Illham bai ma yiwuwa ta je wajen Illham.
Ammi ne ta faɗo mata arai da sauri ta ɗauki wayanta ta danna kiran Ammi, Ta na dauka ta fashe da kuka ta zayyane mata komai ta na ce mata ita yanzu bata son zama da Taj rabuwa take so suyi, ita ba zata iya zama da shi ba, lallashin ta Ammi ta shiga yi daga baya ta ce ma Ammi ɗin bata da wajen zuwa da gudu Ammi ta ce ta zo wajen ta kafin Taj ɗin ya sallameta, daga haka suka yi sallama Naila ta ce gata nan zuwa.
Bayan sun gama wayar share hawayenta ta yi ta na ta da motar ta nufi gidan Ammi, aikuwa tarba mai kyau Ammi ta yi mata aka bata babban ɗaki.
Zamanta ta yi cikin ɗakin bata fito ba har sai bayan isha'i da Sadeek da matarsa suka zo, sannan ta fito, ita Nanee matar Sadeek ta yi mamakin ganin naila agidan saboda ta san Taj da Abba basa jituwa balle har Taj ɗin ya bari matar sa ta zo gidan, definitely something is wrong.
Nanee da Naila komawa suka yi cikin ɗaki baya naila din ta gaisa da Sadeek, in da ƴar sadeek ɗin sai damun naila take yi da tambayar ina Ayan, fira suka sha abun su, Nanee bata tambayi Naila me yasa take gidan ba so babu wanda ya yi maganar acikinsu, sai around 10 sadeek ɗin ya yi knocking ƙofar ya ce Nanee ta fito su wuce, har mota naila ta raka su sannan ta dawo.
Gidan ta cigaba da zama, Taj ya na yawan kiranta amma bata picking call ɗinta, sometimes ma ya na zuwa nan gidan amma bata kula shi, infact koran shi ma take yi, Mr Sidi da kuma Ammi sun samu abun da suke so nan kowa ya shiga fito mata da abun da zata yi masa, saboda ƙarara suke son down fall ɗin Taj ɗin, and Naila ɗin suke so su saka, Sadeek yakan zo gidan su gaisa da ita har ma ya fiye zuwa gidan don sai ya kasance yawanci anan yake cik dinner.
*****,
Taj
Zaune yake cikin office ɗinsa abun duniya ya yi masa yawa duk ya yi wani iri, sai ka tausayi masa, kowa na gidan tausayin sa yake saboda yanda ya lalace, sauƙin sa ɗaya Mami bata ma ƙasar ta ƙuwait ta tafi hutu, don kusan one month zata yi kafin ta dawo, so daga su Taj da Taslim sai mom da Haulat ne a gidan sai kuma Mike, wanda shi kam yakan tafi wajen ƙawar shi wato Naila don kuwa yanzu ta zama ƙawarshi.
Ɗan numfashi ya sauke tunawa da abun da ya saka shi shigowa office yau, miƙewa ya yi ya nufi in da safe ɗinsa yake ya saka password ya buɗe sannan ya dauko wasu folder, safe ɗin ya yi ya dawo ya zauna ya shiga duba folders ɗin, da yake folders din su na da yawa, don ya kwaso ne ya na so ya duba abu, cire waƴanda zai yi amfani da su ya yi, ya miƙe tare da su ya na fita, bayan kamar minti 30 da fitar sa Sadeek ya shigo, ƙarasowa ya yi ya zauna ya na jiran Taj ya dawo.
Hankalinsa na kan wayarsa ya na taɓawa ɗan dagowa ya yi, karan idanunsa suka sauka kan wani folder, ɗauke idanunsa ya yi sai dai abun da ya gani kan folder ɗin ya ɗaukar masa hankali sosai, hannu ya saka ya na janyo folder ɗin ya buɗe, folder ɗin contract ɗin auren Taj da Naila ne, a hankali yake karanta abun daki daki, wani irin mamaki na kamasa saboda, auren Taj ɗin feels real ace wai pretence ne suke yi wai contract ne, how? How is this even possible, like all this lovey dovey couple da suke yi duk ƙarya ne ita was part of there contract.