Sashe 38
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dada ta na lure da yanda Ummu bata fita ba tun da safe kamar yanda ta saba, don kuwa kullum sai tafita ta yi masa bye bye idan zai tafi aiki, amma yau ta na zaune bata tafi ko'ina ba, kawai tana zaune tana kallon katin da Taufeeq ya ba ta, Dada ta zauna kusa da ita, "Ummu." Ta kira a hankali, É—agowa ta yi
"Me ya same ki?" Ba ta amsa ba.
Sai kawai ta miƙa mata katin.
Karɓa Dada ta yi ta na kallon katin
Sai yanzu ta fahimci abun da yake faruwa ganin sunan shi akai
"Hmmm"
Ta faÉ—a a hankali.
"Me ya samu Taufeeq É—in?"
Nan take hawaye suka sake cika idanun Ummu.
Rungumega Dada ta yi cikin kuka Ummu ta fashe da shi, bakinta na rawa cikin raunin murya ta ce cikin yaren su
"Tafiya zai yi..." Lumshe ido Dada ta yi ta na furta Alhamdulillah na magana da Ummu ɗin ta yi farin ciki na lulluɓeta na ganin Ummu ɗin ta samu lafiya at the same time ta na jin tsoro don kuwa ta san wannan kuka da Ummu ke yi ba na abota bane na soyayya ne, sannan shi wannan da take so ɗin tafiyarsa zai yi, dama ta san za'a yi haka don ba kowa bane Ummu take sake ma, tun ba yau na ta san ba ƙaramar soyayya Ummu ɗin ke yi ma Taufeeq ba.
Don kuwa ƙarara take nunawa gashi bata da lafiya balle ta iya ɓoyewa, lallashin ta ta shiga yi wanda da ƙyar ta samu ummu ɗin ta yi shuru.
A wannan daren...
Taufeeq yana shirya kayansa domin jirginsa na washegari, da documents da passport da laptop É—insa, komai ya shirya,
Sai dai duk lokacin da ya saka wani abu cikin akwati...
Ita ce take faɗo masa arai, komai nata burgeshi yake yi, everything about her ya na burgeshi 100percent, a hankali ya mike ya nufi wajen window ɗin ɗakinsa zai ɗaga labule dakatawa ya yi ya na hana kanshi don ya tabbatar ita ma ta na nan tsaye bakin window, kuma idan ya ganta bai jin zai iya barin ƙasar.
Washegari tun haske bai ida fitowa ba ya fice daga gidan, wanda ba jirgin safe zai bi ba, abun da ya sa yafita da sauri saboda bai so Safiya ta waye yafito zai wuce, su haÉ—u da ita, ya san ba karamar rigima za'a yi ba, gara haka basu haÉ—u ba duk da ya na so ya ganta.
Ba Airport ya wuce ba É—aki ya kama a wani hotel don kuwa ya na da almost 4 hours kafin ya wuce.
Sai da ya rage saura 30mnt jirgin su ya ta shi ya nufi Airport da yake hotel ɗin bai da nisa da airport, ya na tsaye a bakin airport ɗin ya na kallon agogon hannunsa don akwai wanda yake jira, har ya yanke da ya ƙara five mnt wanda yake jira bai zo ba wuce wa zai yi, bai ma ida tunani ba ya ji ance "Hey Tee." Ta gefen sa juyowa ya yi ya na sakar masa harara sannan ya juya ya na jan trolley ɗinsa ya nufi cikin airport ɗin, da sauri sanrayin da zasu yi sa'a ɗaya da shi ya biyo shi shi janye da tasa trolley ɗin ya ce "Hey man wait for me, tafiya zaka yi ka bar ni?"
Cigaba da tafiya Taufeeq ya yi ba tare da ya amsa shi ba, "Tee." Saurayin ya ce da ƙarfi da yasaka Taufeeq ya dakata ya juyo ya kalleshi afusace ya ce "Stop shouting my name any how." Daga haka ya cigaba da tafiya, da sauri saurayin ya biyo shi suka daidai ta, "Damn it are u angry, for real, yo mehn chill." Saurayin ya ce cikin black American accent.
Dai dai suna isa Taufeeq ya ba da luggage ɗinsa aka yi checking ɗinsu da sauran su sannan ya nufi ciki, a first class suka zauna aka yi rashin sa'a kusa da kusa suke, saurayin wanda sunan shi Mika"il amma Mike ake ce masa ya ce "wai Tee ka na yi ta ƙyaleni, me na yi maka." Ɗan tsaki Taufeeq ya ja ya ce "Ban san me ya sa baka yi wucewar ka Nigeria daga US ba har sai da ka biyo ta nan Germany mu wuce tare."
Jinjina kai Mike ya yi ya ce "Mehn am scaredd, am scared to face yah Taj did u know how many times yake ce mun in dawo naƙi, but idan muka koma tare atleast na san zaka basa haƙuri." "Ba zan yi ba mark my words." Taufeeq ya ce, "Dude. " Mike ya ce ya na kallon Taufeeq "Ka dai ji abun da nace." Ɗan leƙowa Mike ya yi ya ce "An ce yah Taj ya yi aure wai haka ne." Jinjina kai Taufeeq ya yi "Haka ne and let me warn u his wife is not someone u can mess with."
Girgiza kai Mike y yi in disbelief "Nah that is not right, but Yah Taj likes soft girls. " Taufeeq bai amsa masa ba amma cikin zuciyar shi ya ce "She is not hard she is a rock." Komawa Mike ya yi ya jin gina ya na saka headphone a kunnesa ya saka waƙa.
***********
Abuja Nigeria
Naila
4:22pm
A hankali take tafiya cikin babban palor, yau ta na sanye da baggy trouser da kuma loose shirt mai dogon hannu sai veil da ta yafa asama, yau haka kawai bata cikin mood like irin babu abin da yake yi mata daɗi jira kawai take yi a taɓata.
Ta na kaiwa tsakiya palorn dai dai Taufeeq da Mike na shigowa cikin palorn ya na sanye da three quarter da armless hoodie baƙa mai fararen rubutu, ƙafanshi danye da sneakers masu tsada sai earpod dake maƙale a kunnensa, idanunsa na sauka kan Naila ya ce "Damn so this is Taj's wife? Yo she is beautiful as hell."
Murmushi Naila ta saki "Well....." ta ce ta na sake ƙarasawa cikin palorn "At least one person in this family still has functioning eyes." Ta faɗa da wani irin tone, like wani irin kallonta mike ya tsaya yi, like ya kuwa ji abun da ta ce da kyau, and he is intrigued, like ta burgeshi sai ya sake cewa "My guy really has taste." Jinjina kai ta yi "Off course he does, You don't become Tajuddeen Abad by making bad choices."
Wannan karon kasa cewa komai Mike ya yi coz gabaɗaya ta tafi da imanin shi, like ta burgeshi, he just like her personality,like not too soft, WOW, sai kuma ta sake kallonshi "U must be Mike right?" Ta ce ta na yi masa kallon sama da ƙasa sannan a ɗage ta ce "Nice to meet u, hope we could get along, coz i don't think its possible." Daga haka ta yi wucewarta kitchen dama can ta nufa.
Da kallo Mike hadda Taufeeq ma suia bita, juyowa Mike ya yi ya kalli Taufeeq "Bro now i understand what u saying, and Damnnnn, i absolutely love it woo, couzin in law is fire." Girgiza kai kawai Taufeeq ya yi ya yi gaba don wata rana haka Mike ɗin yake behaving kamar wani sha tara.
Ita kuma ta na shiga kitchen ɗin ta kore masu aiki ta ce ita zata yi dinner, nan ta fara haɗa dinner ɗin, ita har ga Allah bata san su Taufeeq sun dawo ba bata ma san yaushe suka dawo ba, ita dai ta gansu yanzu, ta na nan ma ta na fama da Haulat da mom an ƙaro mata wani headache din, but she prays bai ɗauko halin mom ɗin ba, don kuwa ɗanta ne, don shi ne first born ɗinta sannan Haulat dama ƴaƴanta biyu.
Cikin kwanciyar hankali take yin abincin yau bata ma nemi taimakon masu aiki ba, ita kaÉ—ai ta yi abunta saboda mugun hali aikuwa sai da da magrib ta kammala, ta zuba su a warmer sannan ta bar ma masu aiki sauran aiki ta wuce part dinta, wanak ta yi ta yi sallah, bata fito ba har sai da ta yi isha sannan ta fito zuwa babban palor wannan karon ta na sanye da abaya maroon sai veil da ta yafa.
Kitchen ta nufa ta ɗauko drink da ta haɗa na fresh fruits ta ajiye a dining table, da yake masu aiki sun riga da sun jera abincin, ta na wajen Ayan ya ƙaraso wajen ya na rungumeta "Why are u looking like this. " ta faɗa ganin duk yayi wani iri alamar ya na buƙatar wanka, hakan ya sa ta ja hannunshi suka nufi part ɗinta, ganin mutanen gidan ma basu kai ga fitowa ba, wanka ta yi masa ta canza masa kaya wanda dole ita ma sai da ta canza kaya don kuwa Ayan ɗin duk ya jiƙa mata riga wajen wanka, pjmass ta saka masa navy blue color ita ma sai ta saka baggy trouser da navy blue loose shirt, ta yafa blue veil akanta.
Dining suka dawo lokacin mutanen gidan sun fara fitowa, duk wanda ke wajen zuba musu ido ya yi ita da Ayan coz they look cute sun saka kaya iri ɗaya kamar irin uwa da ɗanta haka especially Taj da ya tsare su da ido ya na jin heart ɗinsa na melting, ƙarasowa ta yi wajen ta ja ma Ayan ɗin kujera ya zauna ita da kanta ta yi serving nasu kowa ya na faɗar abun da yake so, Mike ne ya ƙaraso wajen wanda shi kaɗai ne baya nan dama.
"Hi." Ya ce ya na jan kujera ya zauna "Wow that look good." Ya ce ya na kallon abincin dake kan plate ɗin Taslim, cikin jin dadi Taslim ta ce "Yah Mike, abincin yau ya yi daɗi Anty Ameenatu ce ta girka." Kallon shi ya mai da kan Naila "Woo cousin in-law ce ta yi mana girki, cant wait to taste it. " ya ce ya na miƙa ma Naila plate dinsa alamar ta saka masa abinci, amsan plate ɗin ta yi, shi da kanshi ya faɗa mata kalar abincin da yake so batare da ta tambaya ba.