Sashe 52
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"No duk yau ban gansa ba, have u ask Tee maybe su na tare." "No ban...." kiran Taj ne ya katse mata maganar, picking call É—in ta yi ta na kaiwa kunnenta "Su na tare da Taufeeq ne?" Ta faÉ—a immediately ta na É—aukar, numfashin da taj ya sauke ne ya saka ta ji gabaÉ—aya hankalin ta ya tashi, coz ta rigada ta san amsar "Baya tare da taufeeq. " Wani kanlan sarawa kanta ya yi "And baya cikin gidan nan fah." Ta faÉ—a cikin sanyi coz duk jikinta ya yi sanyi, ajiyar zuciya Taj ya sauke "Ga ni nan dawowa gida, ki sake dubawa ko ina har part É—in mu kafin in dawo ka da ki fada ma Mami." "Ok." Ta faÉ—a daga haka suka yi ending call É—in.
Mike dake kallon ta ya ce "So ba'a ga Ayan ba." Gyaɗa kai ta yi "Yes but ya ce ka da a faɗawa kowa tukuna a bari har ya dawo. " Jinjina kai ya yi "Muje mu duba ɗin." Daga haka suka jiya suka koma babban palorn har part ɗin su mom ake ana neman Ayan amma baya nan, by that time hankalin Naila ya tashi sosai, and hankalin Mami ya soma dawowa kan ina ayan ɗin yake, dole haka ta yi ma Mami ƙarya ta ce ya na tare da mahaifinshi.
Gefen taj kuwa daga office school ɗin su Ayan ya wuce acan ne ya je aka soma bincike don kuwa da gasken anzo daukar Ayan ɗin and wani ne mai irin kayan security ɗin gidan ta zo ɗaukar shi,a CCTV camera din da farko ayan ya ƙi yarda sai security din ya nuna masa wani abu a waya so that's why Ayan ɗin ya bisa, lokaci ɗaya wani tashin hankali ya ziyarci taj saboda wannan security ɗin bana gidan ba bane bai ma taɓa ganinsa ba, don kuwa ya na da wani memory da duk ya ga mutun sau ɗaya ya na gane sa so duk ya san face ɗin securities ɗinsa na gida da ma na company.
Dole haka ya yi copying video ɗin a flash drive sannan ya wuce zuwa gida, ya na shiga ya kira Naila ɗin da Mike gefe nan suka faɗa masa ba su ga Ayan ɗin ba da gaske, su na tsakar maganar ne basu sani ba ashe Mami na wajen kuma ta ji duk abun da aka ce, nan da nan hankalinta ya tashi wanda da ƙyar suka samu suka kwantar mata da hankali duk da ba wai hankalin ya kwanta bane, so alokacin ne hadda su Mom suka san Ayan baya gidan.
Bincike aka fara yi mai tsanani, aka soma kora family and friends sai dai babu labari kamar Taj ya yi hauka haka yake ji, aranar babu wanda ya rumtsa a gidan wanda har washegari ba'a san in da yake ba, by that time hatta da su sadeek da Abba wato mahaifin taj suma sun mai da hankali kan neman Ayan É—in, don yanzu Abba É—in na É—an kula su ya na shiga lamarin su, fiye da da don kuwa ada ya cire hannunsa ga duk wani abu da ya shafe su.
Meemziey's pen
[04/10, 20:51] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
Page________2ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Yau kimanin kwana huÉ—u kenan babu ayan babu labarin shi and duba ko ina ba a ganshi ba, sannan duk binciken da za'a yi an kasa samun any clue akan in da ayan yake, the house is in total disaster, taj is a complete mess saboda idan ka ganshi sai ya baka tausayi from all the stress da rashin bacci haka Naila, don wallahi ko ita ta haifi Ayan É—in iyaka kenan.
And ana cikin haka Haulat da mom suka ta da wani zargi wai ko dai Naila ce ta saka a sace Ayan É—in, wanda su na fara hakan Taj ya wani irin mugun taka musu burki bai son wani stress akan wanda yake fuskanta a yanzu.
Naila
Ta na zaune bayan ta gama sallar azahar wayarta ta yi kara alamar shigowar message, shafa addu'ar ta yi ta na miƙewa ta dauki sallayar ta linke sannan ta nufi in da wayarta take ta ɗauka, swiping ta yi ta na shiga message, ta shiga karanga message ɗin wanda unknown number ne, rawa jikinta ya fara ta na sake karanta message ɗin kamar wacce bata gane komai ba, "Ki na son Ayan ya dawo?" Shi ne kaɗai abun da aka rubuta.
Ta na haka wani message É—in ya sake shigowa "Ki raba auren dake tsakanin ki da Taj. " Cak ta dakata ta na sake kallon message, ta soma tambayar kanta, wannan karon waye? Waye yake wasa da hankalinsu? Ba ran ayan yake so ba, ba dukiyar Taj yake so ba, ba ran Taj yake so ba, sannan ba nata ran yake so ba, igiyoyin da ke tsakanin ta da Taj ake so, su ake so a raba.
Ta na nan tsaye Taj ya shigo juyowa ta yi ta kallesa da idanunta da suka canza launi, gabaɗaya ya rame ya yi wani iri, duk da he is calm so calm da sai ya baka tsoro for wanda aka ɗauke wa ɗa, ƙarasowa ya yi cikin jikin shi a sanyaye, sai kallonta yake yi da kuma phone ɗin da yake hannunta, daga ganin yanda take kallonshi ya san akwai magana a bakinta, yana karasowa in da take ba tare da ta yi magana ba ta miƙa masa wayar, amsar wayar ya yi ya kalleta sai kuma ya kalli wayar ya shiga karanta message ɗin.
ÆŠagowa ya yi ya kalleta bayan ya karanta message É—in, buÉ—e baki ta yi zata yi magana ya dakatar da ita ta hanyar É—ora mata yatsan sa a lips É—inta ya na girgirza mata kanshi don kuwa ya riga da ya san me zata faÉ—a, "No ka da ki ce komai coz i won't do it." Girgiza kai ta yi "Toh amma............" "Shsshhhhh." Ya faÉ—a ya na sake dora yatsansa a lips É—inta.
Kallon shi kawai take yi, ya sauke hannunsa daga bakinta ya amshe phone É—inta ya na cewa "U will have to borrow me this, zan yi amfani da ita." Ya faÉ—a daga haka ya juya ya fice, da kallo ta bi shi har ya fita.
********
Da sadeek ake duk wani bincike don kuwa a yanzu gidan a nan gidan yake zama har sai dare sannan yake komawa, so babu wanda wani abu ya zo kanshi a kan sadeek É—in.
Gafen Nanee kuwa kwata kwata ita bata yarda da sadeek akan ɓatan ayan ba no bata yar da ba ko da kuwa ba shi bane, bata yarda ba saboda yanda ya nuna komai ya na iya yi akan Naila ɗin, bata nuna ta na zargin shi ba sannan har yanzu bata yi confronting ɗinshi ba akan abun da ta gani a ɗakinsa, sai dai ta ɗauko hoto da videos ɗin komai da komai, saboda ta samu evidence, sannan ta soma saka masa ido sosai da sosai wanda wasu abubuwan nashi sun soma bata tsoro sosai da sosai.
Gafen Taj kuwa bincike ya fara yi sosai da sosai da yake shi ma shege ne awajen harakan computers da sauran su and ga Taufeeq nan da wannan ne aikin sa gabaÉ—aya don kuwa tech company ne da shi, nan aka soma bincike har na tashin hankali don kuwa Taj da zafin sa yake ayanzu.
For some reasons anan cikin gidan ake yin komai a part É—in Taufeeq, su na nan suna yi sai dai sun kasa gano komai saboda burner phone aka turo message É—in, su na nan har bayan sallar isha ba'a gano komai ba.
A hankali take tafiya riƙe da tray na abinci da ita da wata mai aiki da ita ma take riƙe da wani tray ɗin, part ɗin Taufeeq suka nufa saboda yanda daga Taufeeq ɗin har Taj babu wanda ya ci abinci tun abincin safe da suka ci, ita ta fara shiga mai aikin na biye da ita, Su biyar ne aciki Taj da taufeeq Mike sai kuma wasu maza ɗan kallonta ya ɗago ya yi, kafin a hankali ya miƙe ya ƙaraso ya amshe plate ɗin saboda bai cika so ta na shiga wajen da ke da maza sosai ba, shi bai ma san ya yi haka ba kawai reflex ne.
Ɗauke wayarta ta yi daga kan tray ɗin bayan ya amshi tray ɗin ya ɗora kan wani small table dake wajen, "Har yanzu babu wani labari?" Ta ce ƙasa ƙasa cikin muryar da daga ita sai shi zasu ji, girgiza kai ya yi "A'a. " Ɗan kallonshi ta yi sannan ta kallo tray ɗin abincin "Pls ka zauna ka ci abinci ka ji, eat so that zaka samu energy na neman ayan ɗin ok?" Ta ƙarashe cikin tausasa murya, "Ok." Kawai ya ce, Baki ta buɗe zata yi magana, wayarta ta yi ƙara, kallon wayar ta yi NANEE shi ne sunan dake yawo a gaban screen ɗin wayar.
Kallonshi ta yi gyaÉ—a mata kai ya yi alamar ta É—auka hakan ya saka ta É—auka ta na kaiwa a kunne, "Hello." Ta faÉ—a daga can aka ce "Hello naila ki na cikin mutane ne?" ÆŠan kallon taj ta yi sai kuma ta ce "Aa bana cikin mutane." "Ok dama magana nake so na yi da ke mai mahimmanci. " Shuru naila ta yi coz yanda Nanee ke magana kamar babu lafiya hakan ya saka naila cewa "Ina jinki, me ya faru?"
Shuru Nanee ta yi sannan ta soma cewa "Don Allah ko me zan faɗa miki ki saurare ni sannan ki fahimce ni, ka da ki yi min wani kallo don allah, duk da zargi ne but daga ni har Sabrin bamu san komai ba ba laifin mu bane." Ta ƙarashe muryarta na ɗan rawa sannan ta cigaba da cewa "Ki yarda da ni, Ina suspecting sadeek akan sace ayan da aka yi, wallahi har raina shi nake suspecting saboda ɗabi'un sa da suka canza kwata kwata da kuma halayensa, yanzu haka baya gida kuma na san insha allah ya na a in da aka sace Ayan ne."