Sashe 69
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuma umaima ƴar Nigeria ce aiktau ya kawota jubala da ita da kawarta Hauwa'u, ita, umaima ba da son ranta ta zo ķasar ba yayanta ya tilasta mata, da yake iyayenta sun rasu daga ita sai yayanta ne, tun da ya ji ana samun kuɗi a aikatau ya ce idan bata yi aikatau ɗin ba wallahi ba zai kara ciyar da ita ba kuma babu ita babu shi, so babu yanda ta iya dole ta amince aka kuwa tura su, kuma sai aka ajiye su gida daban daban ita da kawarta sai dai a anguwa ɗaya ne, suka fara aiki a gidan bata ko yi shekara ba.
Wannan ƙaddarar ta sameta dole ta bar aiki a gidan aka samo mata wani gida ta na aiki acan, sai dai bata yi tsammanin ciki zai shige ta ba, don kuwa har ya kai wata biyar bata san ta na da shi ba ta dai ga cikinta na kara girma alokacin ne, suka yanke shawarar zuwa asibiti don a dubata saboda su ma ɗauka wani ciwo ne, ana zuwa asibiti gwajin farko ya nuna ta na da ciki ko da aka yi scan ciko har ya kai wata biyar ba ma batun zubar da shi ake yi ba.
Don abin da ya sa ma suka sake ƙoƙartawa suka je asibiti ita da Hauwa'u saboda ita Umaima ta ce ta na jin motsi cikin cikin ta duk tsorata suka yi, lokacin ba wani girma gare su ba ba wayo, haka aka rubuta mata maganin pregnancy care suka dawo, anan ne ta ke faɗa ma Hauwa'u game da yanda ta samu cikin da kuma wanda ya yi mata shi, don ta san shi ta san fuskar shi ya na yawa zuwa gidan sannan abokin nasa ya na yawan maganar El Bashir Haddad.
Boye wa suka yi saboda basu so gidan da take aiki su sani dai dai sun makaro don matar gidan ta gane haka aka koreta, daga gida, in da ta wahala sosai da kyar ta samu wajen zama, don bata ma da kuɗin da zata ce zata koma Nigeria, da ƙyar gidan da Hauwa'u ke aiki suka bata waje ta zauna haka nan ta ɗan kama ta ya hauwa aiki da sauran su.
Har aka zo ciki ya cika wata tara suka kwasa suka tafi asibiti bayan doguwar naƙuda ta haifi yan biyu mata, ita kuwa Hauwa'u ganin ƴan biyu ne ta dauki guda ta kai wajen gari ta ajiye, wai ɗaya ya taso ƙasar da mahaifin sa yake and dukan su basu san yan biyu bane sai bayan da umaima ta haihu, shi ne ta ɗauke ɗaya ta yar ba tare da sanin umaima ba wanda har umaima ta mutu bata san ƴan biyu ta haifa ba.
Haihuwarta da kwana biyu masu gidan Hauwa'u suka sallamesu hadda boya musu kuɗin jirgin komawa Nigeria, so shi ne sanadiyar su na dawowa Nigeria, wacce aka yar ita ce Malak wacce aka tafi da ita ita ce Naila.
Koh da suka koma gida kawu Usman yayan umaima ya ganta da Æ´a babu dibar albarkar da bai yi mata ba, har da cewa bazata zauna gidan shi ba sai da aka kai ruwa rana sannan ya yarda, ta zauna ta fara renon Æ´arta duk da kananan maganganun Æ´an anguwa haka ta toshe kunnuwanta, wanda Naila na da shekara buyi Umaima É—in ta rasu sau renon Naila É—in ya dawo hannun kawu da matarsa Inna hafsatu, wacce bata son naila É—in shi ma kawu ba sonta yake yi ba haka suka yi ta gallaza mata azaba har sau da ta girma ta yi wayo cikin wahala daga baya ta amshi Æ´ancin kanta.
Toh kun ji abun da ya faru, daga nan kuma aka É—auko case É—in malak da khair wanda suke da fuska iri É—aya, wanda El Bashir ne ya saka aka yi musu plastic surgery aka canza fuskarsu in da aka saka musu fuska iri É—aya aka É—auke khair daga gidan aka kawo malak, abun da ma ya saka malak ta shigo haddad mansion É—in in the first place, ko da ta zo gidan bata tuna komai da ya shafi rayuwarta so sai ta zaci ita khair haddad ce sai bayan da memories dinta suka fara dawowa ta gane cewa bata da wani hadi da haddad sai kuma daga baya aka gano cewa yar El Bashir ce wanda koh shi da ya kawo ta gidan bai san yar shi bace.
Daga nan kuma aka kori su Saif din da su taj da ma sauran matan, ya rage da ga ƙannan El Bashir din sai ummi maman saif da kuma ummu rumana matar shi, nan aka shiga yi masa faɗa duk da ƙannan shi ne coz shi ne babban yayan su gabaɗaya, sannan aka sasanta su da Ummu rumana ta dai ce ta yafe ne kawai amma sai ta hora El Bashir ɗin.
Da faɗa da nasiha duk aka haɗa ka ayi masa, sannan suka ce babu ruwan su in dai bincike ya biyo ta kanshi ba zasu saka masa hannu ba ya ce ya yarda, daga nan aka watse taron, ita ummi ta na jin sa saboda ɗauke mata khair da ya yi sai dai ta daina jin zafinsa saboda abun da ya yi ma ƴarsa Malak ya fi wanda ya yi ma khair sau dubu Shiya sa bata damu ba, tun da har ƴarshi ya yi ma.
Bayan taron ne da kwana biyu Taj ya koma gida Nigeria saboda business ɗinsa da ya baro can, ita kuma Malak kusan wata ɗaya ta sake yi a asibiti aka sallamo so, she was very happy an sallameta, da naila da khair ne suka dawo da ita gida daga asibiti dama su ne friends ɗinta, ko da suka koma a shirya mata welcoming party it was so good, an shirya mata different type of snacks su cupcakes su cookies da dai sauran su.
Sannan an yi decorating wajen aka saka welcome home malak, and kowa ya saka kaya pink color the party was so colorful, nan kowa ya ba malak gifts wanda hadda naila aka ba sai dai ita ba'a wajen ba saboda ka da a ɓanna welcome party na Malak ɗin, don yanzu malak kamar yarinya take abu kaɗan ke triggering emotions ɗinta sai ta kama kuka, yanzu she is so innocent, ba kamar da da take soja ba.
Bayan an gama welcome party kowa ya watse sukam suka koma É—aki sai buÉ—e gift É—in da aka bata take yi.
And daga ranar aka soma shirye shiryen tarewar malak a gidan saif waƴan da suka yi aure ba tare da an sani ba, shi ma Saif din sai da aka yi masa zaman kanshi a gidan, sannan aka sasanta abubuwa, Malak da Naila sun koma gidan Baban su wato El Bashir da zama wanda matar baban su ita ce take kula da su akan harakar bikin gyaran jiki na amarya da duk wani traditional abu da suke yi a ƙasar shi ake yi musu.
Sannan ita ma Naila din ta samu damar sanin ƴan uwanta Uku wato sauran ƴaƴan El Bashir ɗin, maza biyu da mace auta, Jamal jameel da Anayah, wanda su Malak ɗin sun girmeta sosai ma don around 19 20 take, ta na shiri da yan uwan sosai da yake basu da wata matsala irin haka nan sannan ma Anayah ɗin na shiri da malak tun ba yau ba duk da zata ji wani iri wai su malak ɗin ƴaƴan baban ta ne but haka suka rungumi ƙaddarar su.
Nan aka shiga satin bikin in da aka yi wasu traditional marriage kwana biyu to dinner da za'a yi don dinner ne kawai za'a yi tun da sun riga da sun daura ma kansu aure, su Taj suka karaso da shi da Ayan da kuma Taufeeq, ayan sai jin dadi yake yi ya ga ummin sa,ya yi ta lallaƙe mata, da farko ma an ɗauka ita ta haifeshi sai daga baya suka san ba ita ta haifeshi ba...
Ai kuwa ayan ɗin ya jame da su Amna da Amra waƴan da sune sa'an shi, ƴaƴan Ali Abbas ne ƙannin su El Bashir gabaɗaya shi ne autan su, so ƴaƴan shi ne ƙanana sosai a cikin gidan, gefen Taufeeq kuwa bai taɓa sanin zai haɗu da ummun sa a gidan ba don yanzu ya san kasar da take sai dai bai san a wani gida take ba, so da ya ji Taj zai zo kasar shi ne sai ya biyo shi, don ya ji ance naila ta haɗu da ƴan uwan babanta ya na so ya zo auren ƴar uwarta sannan daga nan sai ya ga ummu ɗin sa but he never expect ya ganta a nan wanda ƙanwar Saif ce wato Khair, Ummul Khair.
Ai kuwa nan suka jame suna ta shan soyayyar su.
Ranar dinner su Abba da mami da ma Taslim suka iso ƙasar, Abba mami sun shirya har an mai da auren su bayan ta gama ja masa aji, Haddad's suka yi ma abad tarba ta mutun ci sosai, finally Abad's da Haddad's sun haɗu, kusan suna iri ɗaya but different countries, da dare ranar dinner ɗin Malak ta saka wata white wedding gown in short shirin arab brides aka yi mata she looks so stunning.
Ita ma Naila cikin kayan alfarma aka shiryata saboda buki ne za'a again na sanar da duniya El Bashir na da wasu ƴaƴan, god manyan mutane ƴan kasuwa ƴan siyasa daga kasashe kasashe sun halarci wannan bikin, ba wata hayaniya aka yi ba, hall ne aka yi decorating aka zuba kaya small chops dame, babu wani waƙa na tashin hankali just slow music kamar wani opera haka, wajen is so good.
Ga manyan mutane bukin masu kuÉ—i masu class da masu aji, Malak da naila sun sha gifts sosai kamar ba gobe, manya manyan gifts don daga mota gida kudi in dollars yatch menene menene duka, sannan gabaÉ—aya acikin Haddad's É—in babu wanda bai basu gifts ba, a cire mahafinsu, duka siblings dinshi su biyar sai da suka basu gifts hadda share na company aka basu, wow El Bashir was so emotional don bai zaci za'a so su haka ba.