Sashe 20
Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wata irin kamewa ya miƙa mata tab ɗin dake hannunsa don kuwa a wannan restaurant da Tab ake zaɓar menu, "Order what u want." Ya ce ƙasa ƙasa wanda kaɗan bakinsa ya motsa, ɗan zuba masa ido ta yi sai kuma ta amshi tab ɗin ta shiga scrolling menu ɗin har ta samu wanda take so, ta nuna ma waiter ɗin, shi dai bayan ya bata menu wayansa ya janyo ya na taɓawa, bai sake magana ba har sai da aka kawo musu order ɗinsu, sannan ya gyara zaman sa ya na sauke numfashi, sannan ya ce "Dr Ameenatu. " "Yes Mr Tajudden." Ta amsa, shuru na wasu sakannni ya ce "Kin shirya zama mata ta over the weekend?" Ɗan kallon shi ta yi cikin rashin fahimta "Over the weekend, yau Tuesday fah, u mean in the next four days?"
Jinjina kai ya yi "Yeah kin canka daidai." Girgiza kai ta yi "Amma ai ban shirya ba." Ɗan murmushi ya yi "The longer we wait the better our enemies plan will be perfect, don't u think so?" Jinjina kai ta yi "Then ki je ki yi tunani from now till sha biyu na daren yau, idan kin yi tunani u can check the folder akwai duk abubuwan da kike buƙatar sani." Shuru ta yi sannan ta gyaɗa kai "Ok." Miƙewa ya yi tsaye ya na gyara zaman rigar shi sannan ya miƙa mata hannunsa, tsayawa kawai ta yi ta na kallon sa shi ma kallon ta ya yi sannan ya ce "Sorry u will be experiencing this from now on, our first official photo will be released today, take this as out first date." Ya na gama faɗar haka ya kama hannunta ya na miƙar da ita tsaye, wanda daga ita har shi sai da suka ji shocking.
Daurewa suka yi babu wanda ya nuna komai a cikin su, kallonta ya yi, kafin ya haɗa yatsun sa biyu su yi ƙara, da sauri na hannun daman sa, Mus'ab ya ƙaraso wajen "Sir ga shi." Mus'ab ɗin ya ce ya na miƙa masa eyeglass guda biyu, ɗaya ya ɗauka ya miƙa bata "Put this on." Ɗan kallonshi ta yi sai kuma ta amsa ta saka shi ma ya saka ɗaya sannan suka fice, ta na yi ta mamakin me ya sa ya sakata saka madubi, mota ɗaya suka shiga wanda sai da ya sauke ta gida sannan ya wuce.
Sai da ta rage kayan jikinta sannan ta zauna tare da jawo folder ɗin ta buɗe ta shiga duddubawa, komai kuwa da take buƙata akwai shi ciki bayan ta gama dubawa ta saka pen ta yi signing, bayan ta kare ta ɗauki wayarta ta kira Hafiz, wato yayan Fa'iza ta sanar da shi ta na son ganin shi idan aka yi magrib, haka kuwa aka yi bayan magrib sai ga shi ya zo, suka ɗan tattauna da shi wanda bayan isha'i suka zauna gabaɗayan su ita Hafiz ɗin sai Kawu da Inna, in da Hafiz da kanshi ya isar da saƙon da ta faɗa masa akan ana nan zuwa neman aurenta ranar Jumma'a.
Kawu ya yi murna sosai don kuwa yanzu babu faɗa atsakanin su shi da Naila ɗin, don kuwa ita din dai ita ke ciyar da gidan, ita ma Inna ta yata murna ta yi tare da yi mata Allah ya sanya Alkhairi, bayan sun ƙare tattaunawa ne ta haye sama wanda ta iske miss call ɗin Ilham sun fi biyar, kiranta ta yi, wanda Ilham ɗin na ɗagawa ta ce "Babes, what's happening? Me yasa pictures ɗinki suke trending online babes da gaske soyayya kuke yi da da Taj Abad? Koh dai bake bace don sau ɗaya na ga face ɗin ki don an saka filter, amma wlh jakar hannun yariyar ta ki ce wacce na yi miki tsaraba" Cikin rashin fahimta Naila ta ce "Soyayya? Taj Abad kuma?" "Eh mana ki shiga IG ki gani na yi miko sharing Videos din."
Ending call ɗin ta yi ta na kunna data da sauri ta shiga IG ai kuwa bata ka shiga chart ɗin su da Ilham ba ta soma ganin photos dinta ita da Taj ɗin, kuma fitar da suka yi ɗazu ce, mamaki ne ya kamata, no wonder ya ce ta saka glasses, ga hoton kuwa wanda ya riƙe mata hannu da kuma wanda suke cikin restaurant ta ma rasa ta yaya aka ɗauki hotunan.
Fitowa ta yi daga IG ɗin ta sake kiran Ilham ɗin, bayan ta yi picking take sanar da ita Eh gaskiya ne, ita ce kuma wannan Taj Abad ne, soyayya suke yi da shin and ranar saturday ma za'a zo neman aurenta, Ilham ta yi mamaki sosai don kuwa ta san Naila ɗin bata da saurayi don har yanzu basu ɓoye ma juna sirrin su, ai kuwa ta soma yi mata mita ta na cewa yaushe ta yi saurayi bata faɗa mata ba, da ace bata kirata yanzu ba sai dai ta ji an tambayi aurenta ranar Asabar, mita sosai ta yi ta yi mata
Naila É—in na bata hak'uri daga baya ta hakura sannan, ta yi mata Allah ya sanya Al khairi.
Kamar yanda Taj ɗin ya ce haka kuwa Aka yi don ranar saturday, mutanen sa suka zo tambayar aurenta wanda anan wajen aka ya ke sadaki sannan aka ɗaura auren, kan Kawu kusan kwancewa ya yi don ganin kuɗin da aka jibge a gabansa wai na auren Naila, ɗin wanda tun da ma aka soma magana ya tambaye su shin sun san ta taɓa aure suka ce Eh, so sai ya kama mamaki sadakin bazawara ne haka coz kuɗin sunyi yawa don hadda su zinari abu sai kace ƴar sarauta.
Meemziey's pen
[04/10, 14:29] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad
By
Meemziey
page_______1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
9
Lokacin da aka ce an ɗaura auren, ta na part ɗinta ita da Ilham Fa'iza sai wata ƙawarta da suke aiki tare a asibiti, lumshe ido ta yi ta na ɗan sauke ajiyar zuciya duk da ta na jin yanda zuciyar tata ta yi mata nauyi kamar an ɗora abu a sama, Allah ya sa bata yi kuskure ba, Allah ya sa shi ya fi zama al khairi, wannan shi ne aurenta na biyu, auren nan farko ko wata biyu cikakku bata yi ba, ga na biyu zata yi saboda kawai ta nuna cewa ita bata tsoron kowa, duka auren nata ba na ƙwarai ba, don kuwa koh aurenta na farko ba da niyar zama ta shiga ba, ga na biyu ta yi shi ma ba na zama bane don da ta ƙare rabuwa zasu yi.
Ita bata sani ba haka kawai ta ji she wants to protect Ayan at any cost, idan ana turo shi ya na faÉ—uwa haka, akwai ranar da za'a turo shi ba zai sake tashi ba, shi kenan kuwa ya tafi har abada, ta na jin yanda su ilham É—in ke taya ta murna, don abun da ma ya saka ta ji É—aurin aure a yanzu Hafiz ne ya kira su ya na sanar da su, dama ta nasa hakan aranta, ba wai neman aure kawai zai kawo su ba hadda auren shi kanshi.
Gaba su Illham suka sakata su na zolayarta daga ƙarshe ma ta shi ta yi ta shige toilet, wanda zuwa wannan lokacin jikinta ya yi sanyi.
Ko da duk aka ƙare ɗaurin auren labari da kuma video ɗin daurin auren ne ke trending don kuwa live aka yi shi, kowa ya gani, wanda tun a yau wato ranar ɗaurin aure plan ɗinsu na farko ya fara aiki.
Ko da Kawu ya shigo suka sauka ƙasa da wata babbar jaka suka shigo wacce cike take tam da kuɗi, jakar ma da aka sanyo kuɗi a ciki designer ce sabuwa dal ta Companyn LV, nan yake shaida musu ƴan uwan Ango sun nemi alfarma akan Naila ɗin zata tare wani sati wato ranar Jumma'a kenan bayan an yi dinner, don kuwa dinner ɗin kaɗai za'a yi, sai walima on Saturday wanda ƴan gidan su Taj ɗin ne kaɗai zasu yi attending cikin gida ma za'a yi ta.
Ita dai ƙyalesu ta yi anan palor ta koma ɗaki, don kuwa cewa ta yi ta barma Ilham Inna da kuma Fa'iza hidimar bikinta.
*****
Abad's
Shigowa Mom ta yi da sauri cikin É—akin Mami, zaune ta iske Mami kan sallaya ta na addu'o'i, zama ta yi gefen gado har sai da Mami ta gama sannan ta ce "Anty Zainab wai da gaske Taj ya yi aure?" ÆŠan É—ago kai Mami ta yi ta kalleta a hankali cikin kamewa ta ce "Eh nima haka nake ji." Cikin rashin fahimta Mom ta ce "Kamar ya ke ma haka kike ji baki san zai yi aure bane?"
"Na dai san zasu tafi tambayar auren sa, ban san me yasa suka ɗaura auren ba a yau." Girgiza kai Mom ta yi "Anty Zainab ban gane ba, dama Taj ya na da wacce yake so ne?" Jinjina kai Mami ta yi "Eh likitar Ayan ce, ai na zaci ya faɗa miki tun da na ga kun fi kusa, ko kuma maybe surprising ɗinki yake so ya yi." Wani murmushi ne ya suɓuce ma Mom "Ohh Taj ai sai ya gaya min, sai mu yi preparation tare." Sai kuma ta kalli Mami "Bari in je in kira Taufeeq na san zai faɗa mun komai." Daga haka ta fice, ita dai Mami kallonta kawai take yi ta na murmushi har ta fice.
Allah ya gani ta na son ƙanwarta, ita ce ta tsaya a gefenta lokacin da baban su Taj ɗin ya gujeta, da bata san wani hali zata shiga ba, wani irin son ta ita ma Mom ɗin take yi, duk da ma son da suke ma juna is natural tun da jini ɗaya ke yawo ajikinsu.
Gefen Mom kuwa da dare bayan Taj ya dawo ta je ta same shi, ko da ta je ta iske shi ya na aiki da laptop, gaisawa suka yi ta zauna kan sofa É—in dake kallon tashi, shuru ta yi ta na kallonsa har sai da ya ce "Mom wannan kallon fah?" Girgiza kai ta yi "No babu komai, kawai dai i can't believe ka yi aure without informing me, sai dai in gansa a media."