← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 71

Sashe 21

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusan wani lokaci sannan ta ɗago ya kalleta "Am sorry Mom abubuwan sun zo a ƙurarren lokaci ne, ki yi haƙuri. " Jinjina kai ta yi "But i can't believe bazawara ka aura, i mean ƴan mata fah? gasu nan da yawa, and manya manya mutane su na yi ta binka akan ka auri ƴaƴan su but bazawara?." Ta ƙarashe ta na girgiza kanta, wani pause ya yi ya na kallonta har ta ƙare maganar sai kuma ya girgiza kai ya na sakin murmushi.

"Why is everyone asking me this same question? Mom ka da ki manta nima ɗin bazawari ne, I've been married twice so ban ga wani matsala a nan ba, coz we all love each other dani da ita." Ya ƙarashe maganar like it's not a big deal, ita dai kallonshi kawai take yi sai kuma ya sake cewa "Mom ka da ki manta am 38 i have the right to marry ko wacce mace nake so, and ina da kuɗi ke da kanki sometimes ki na faɗa money solve all problems. " Ya karashe ya na bata the same facial expression take basu idan ta yi maganar.

Bai ankara ba ta kama kunneshi "Lallai Tajuddeen ka girma ni ƙanwar mahaifiyar ka ni kake gaya ma haka?" "Auchhhh Mom da ciwo fah, wayyo ka da ki tsinka mun kune, Mami zo ki ga za'a kashe miki ɗa." Ya faɗa ya na ƴar daria "Ja'iri kawai." Ta ce ta na dukan sa a baya bayan ta saki kunnensa, ƴar hararar ta ya yi "Haba Mom so kike ki tsinka mun kunne bayan kin san ranar friday za'a kawo min Amarya, so kike ta ce ta fasa." Daria Mom ta yi "Ai wallahi bata isa ba." Duka daria suka saka daga nan ta miƙe ta bar wajen ganin aiki yake yi ka da ta yi distracting ɗinsa.

Ta na fita ya wani haÉ—e fuska, shi É—in ba mutun bane mai son wasa irin haka nan, yau ma sa'a aka ci, sannan don ita ce ya saka shi sakin fuska, like kamar ma yafi shiri da ita sosai a gidan, so ita ce ma take É—an ganin dariar sa irin haka nan.

***********

Washegari Taufeeq ya zo, anan cikin compound ɗin gidan suka zauna saman wasu kujeru Taufeeq ɗin ya jibge mata wasu kuɗin kuma wai su yi duk hidimar biki da su, kallon shi kawai take yi har ya ƙare magana ta ce "Amma wasa kake yi?" Girgiza kai ya yi "A'a Taj ne ya ce in kawo miki." "Waƴan can kuɗin fah?" Gyara zama shi ya yi "Waƴan can fah sadakin ki ne, waƴan nan kuma kuɗin hidimar baki ne."

Girgiza kai ta yi "Ni fah ba na son harakan kashin kuɗi kai ma ka sani." Daria Taufeeq ya yi "Ai kuwa sai dai ki yi haƙuri don kuwa Taj likes spending on his woman." Wani kallo ta yi masa "His woman? ohh come on, am not his woman am just passing by." Ɗan murmushi ya yi "As far as ki na da igigoyin sa uku a kanki, as far as zaku zauna under d same roof, under kulawarsa, U are his woman, Taj is some kind of a person da ban san yanda zan misalta miki shi ba, he may be harsh but he is so soft if u get to know him."

Jinjina kai ta yi "Umm Na ji since he is ur brother ai dole ka ce hakan." Girgiza kai ya yi ya ce "Ba wai don ya na yaya na ba, but Taj mutun ne da yake da daɗin zama, and ya na da sauƙin kai a wani lokaci." "Shin halayen Taj ka zo ka faɗa mun ko kuwa business ya kawo ka?" Ƴar daria Taufeeq ya yi "Oh I almost forgot." Ya ce daga nan suka cigaba da maganganunsu.

Ta na komawa ciki ta jibge ma Fa'iza da Illham kuÉ—in ta ce su yi amfani da kuÉ—in, duk cewa suka yi kuÉ—in sun yi yawa, É—age kafaÉ—a ta yi, nan take jin wai mai gyara jiki ta iso kallon su kawai ta yi a É—age ba ta ce ba zata yi ba, su saka ayar tambaya gyaÉ—a musu kai kawai ta yi ta tashi ta wuce ciki, nan aka soma gyaran jikin, kayan shaye shayen da ake badawa da sauran su duka sai sa aka bata, kuma kamar Illham É—in ta sani sai ta yi tsaye akan Naila É—in har sai ta sha, wasu basu da daÉ—i haka nan Ilham ke matsa mata sai ta sha.

Ranar Wednesday Taj ya zo da shi da Taufeeq Taslim sai kuma Ayan, Ayan da Taslim cikin gida suka shiga, Taj da Taufeeq ne suka tsaya wajen Kawu cikin girmamawa suka gaisa kawu ya ga wanda zai aure ƴarshi, sai mamaki yake yi ina Naila ta samu wannan, coz ga kuɗi ga kyau ga ɗaukaka, duk da shi ma ya san ƴar tashi ta na da kyau don walla she is a ten, (and the body is tea clock it🤏) ta na da ilimi ta na da duk wani abu da namiji yake so tare da mace.

Can cikin gida kuwa Ayan sai murna yake yi ya ga pretty D ɗinsa, daɗi kamar ya kashe shi, haka yake ji, especially da aka ce gidan su zata koma, Dad ɗinsa ya aureta, duk da shi ɗin koh za'a kashe shi bai san mene aure ba, don fah yaron tashin turawa ya yi, he is smart but ba komai bane ya sani, coz ana tsaye a kanshi, ita kuwa Taslim sai kallon Naila ɗin take yi ta na ta mamaki don wallahi ba ƙarya ba kwata kwata bata kama da ƴan Nigeria, abu ɗaya ne ya dangantata da ƴan Nigeria shi ne hausan da take yi amma bayan shi, babu wani abu.

Coz daga haskenta gashinta idanunta gabaɗaya zubin larabawa ne da ita, especially ma su idanun nata da idan ka ganta kai tsaye ba zaka ce mata ƴar Nigeria ba saboda kalar su, wato blue, kamar deep sea blue haka suke, kai kasa haƙuri ta yi ta tambayi Naila ɗin hala ta haɗa jini da turawa, girgiza kai kawai Naila ta yi bata ce komai ba, don ita kanta bata san me zata ce ba, mutane da yawa tambayar da suke yi mata kenan wanda ta kasa samun amsa, don bata ma san mahaifiyarta ba balle akai ga mahaifinta.

Har dare su Taslim É—in suka kai don sai bayan isha'i aka zo aka É—auke su, ranar Jumma'a É—in da za'a yi dinner daga side É—in su Taj aka turo masu kwalliya sai lokacin aka zo da kayan da ita amarya zata saka, haka ma su Fa'iza É—in abun ku da masu kuÉ—i lokacin har gida aka zo aka auna su gabaÉ—ayan su, wanda gefen su Taj É—inne suka turo ayi hakan.

Nan aka zauna aka tsantsara ma Naila wata irin kwalliya mai azabbaben kyau, ta yi kyau sosai, cikin farar mermaid gown ɗinta wacce ta yi mata wani irin kyau ta bi shape ɗin jikinta, (oh god the tea body came out so perfectly) rigar ta ji wasu irin stones sai sheƙi da walwali take yi, kuma babu in da jikinta ya fito acikin ɗinkin don kuwa baƙaramin kashedi ta yi ma mai ɗinkin ba.

Ko da aka gama gyara mata gashinta wanda aka yi shi kamar wig don kuwa ta na da gashi har a gadon bayanta kuma ya na da cika, ganin ta yi kawai an ɗauko net an laƙa mata akai babu ɗan kwali nothing nothing wani kalan side eye ta bama stylist ɗin kafin ta ce "Ina ɗan kwali?" Fuskar nan a haɗe, in da in da stylist ɗin ta soma yi don kuwa wani ƙwarjini ta ga Naila din ta yi mata.

Ita Allah ya gani bata yi niyar saka ma Naila É—an kwali coz Naila ta na da gashi gashinta ne, so me zai saka ta saka É—an kwali, and ita stylist É—in ta dauka Naila irin mutanen nan ne da they don't care abouts abun da suka saka in as far as sun yi kyau, ita kuma Naila ta ce, ka da ma a soma, don kuwa in babu É—an kwali, babu in da zata je, dole stylist É—in ta É—auko É—an kwali dama dai kayan su na da É—an kwali, kawai dai kauÉ—i ne irin na stylist É—in É—aura mata dan kwali aka yi yanda zai shiga da kayanta.

Purse dinta da takalminta designers ne masu shegen tsada suma white color sun ji stones sosai, sannan aka ɗora mata net ɗin da ta ce ba za'a saka mata shi ba sai an ɗaura mata kallabi, shi ma dai net ɗin wani irin ɗaukan ido yake yi ya ji wasu mahaukatan stones sai walwali yake yi, ta yi wani irin kyau ga shi an yi mata lalle ja sai ta fito kamar arab bride haka looking so Masha Allah, sai glowing take yi da ƙamshi na gyaran da aka yi mata, ta yi kyau sosai su Fa'iza sai santin kyaun ta suke yi.

Basu daɗe da gama shiri ba aka ce ga shi na an zo ɗaukan amarya, haka suka fito wanda ta na sanya ƙafafunta wajen palor mota na nan bakin entrance ɗin palor ɗin wata Rolls Royce Specter brown color sai sheƙi da walwali take yi, buɗe mata bayan motar aka yi ta shiga sannan aka rufe wanda motar ma ita kaɗai ta ɗauka sauran motocin ne suka ɗauki su Fa'iza da sauran su.

Gefen Naila kuwa ta na shiga mota ta ɗan dakata saboda ƙamshin turaren shi da ta ji, wanda ya yi yawa sosai kuma yake kan tashi alamar ya na cikin motar a hankali ta juyo da kanta kaɗan ta ɗago ta kallesa dai dai shi ma ya juyo, kallon kallo suka tsaya yi sannan a hankali ta ɗauke idonta tare da furta "Ina yini." Saboda wani ƙwarjini da ya yi mata "Lafiya qlu." Ya amsa daga nan motar ta ɗauki shuru babu wanda ya sake magana har aka ƙarasa event center ɗin wato in da za'a yi event ɗin.
Chapter 21 · 0% Book details