← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 71

Sashe 61

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wata irin kunyar kanta take ji, ta na tunanin me taj yake nufi da ita, ta tana tsakar tanani sai jin muryar shi ta yi ya na cewa "Wow the clothes fit u sosai kamar don ke aka yi su." Da sauri ta kalleshi ai kuwa suka haɗa ido, da sauri ta juya ta nufi bathroom ta shiga, ɗan dakatawa ya yi ya na sakin murmushi sannan ya ce "Ina zaki gudu ki tafi." "Don allah ka da ka shigo." "Me ya sa?" "Wallahi am not comfortable with this clothes ban taɓa saka irin su ba."

Numfashi ya sauke, ok ya faɗa ya na nufar closet ya buɗe ɗaya side ɗin wanda kayan shi ne aciki sai dai ya saka ma ƙofar key shi ya sa bata saka kayan nasa ba, t shirt ɗinshi ya ɗauko mata black, ya nifi toilet ɗin bai shiga ba daga bakin ƙofa ya tsaya "Ga shi zo ki amsa." Shuru ta yi ta ƙi zuwa "Wallahi am serious ba zan yi miki komai ba." Jin ya ce wallahi ya sakata zuwa ta amshi rigar, da sauri ta saka rigar wacce ke kai mata har gwiwa saboda tsawonta.

Kallon kafafunta da suke waje ta yi, sai kuma ta ɗage kafaɗa don da dama dama yanzu fitowa ta yi har yanzu ya na tsakiyar ɗakin, miƙa mata hannu ya yi ta kalli hannunshi sannan ta kama, janta ya yi suka fita daga ɗakin elevator suka shiga suka nufi downstairs zuwa kitchen, akan kitchen counter ta ga plate na fruits da aka yayyanka aka yi decorating ɗinsu different fruits mango na kawai babu ciki saboda bata shan mangwaro ya na bata allergy.

Karasawa suka yi ya ja mata kujera ta zauna sannan ya zauna daga gefenta saman kitchen counter É—in, kallonshi tayi hakan ya saka shi cewa "Ki sha fruits É—in naki ne." ÆŠan murmushi ta saki, sannan ta É—auki fork ta soma shan fruits din, bata san me ya sa ba but the fruits taste more sweeter koh don shi ya haÉ—a mata shi da kanshi bata sani ba, sai shan fruits din kawai take yi shi kuwa sai kallonta yake yi kamar zai canye ta.

Ganin ya na kallonta ta É—ebo fruits din ta kai bakinshi girgiza kai ya yi alamar bai sha hakan ya saka ta kai fruits É—in bakinta wanda bata ankara ba sai jin lips É—insa ta yi kan nata ya shiga kwalkwalo fruits dake bakinta da tongue É—inshi zuwa bakinshi, ta ya shanye fruit din daga bakinta, ta ma kasa motsi ko magana saboda she is in shock, cire bakin shi ya yi kan nata ya É—ago ya na kallonta ita ma kallon shi ta yi "Ba ka ce ba zaka sha ba?"

"Eh sai dai na bakin ki kawai nake so." Ya faɗa ya na mata wani kallo, kauda kanta ta yi, ya ɗan saki murmushi,  sai wasa da fork ɗin take yi coz ta na tsoron ta saka a bakinta ya sake kissing ɗinta, don har yanzu jikinta na ɗan rawa, ɗan duƙo face din shi ya yi ya na kallon tata, "Menene tsoro kike ji, are u scared of a kiss." Juyowa ta yi ta harareshi "Me zai sa in ji tsoro." "ga shi nan tsoro kike ji kin ka sa kai fruits bakinki don ka da in yi kissing dinki."

"Na faɗa maka ni ba tsoro nake ji ba." "Wallahi tsoro kike ji." Miƙewa ta yi tsaye ta na kallonshi, kafin ta saka hannunta a plate ɗin ta ɗauko fruit ɗaya ta kai bakinshi, kallonta ya yi ta yi masa alama sa ya buɗe baki, ai kuwa ya buɗe bakinshi ta saka masa fruit ɗin kafin a hankali ta matsar da face ɗinta kusa da tashi, shi kuma kamar ya sani yaƙi tauna fruit ɗin, a hankali take goga hancinta kan nashi ta na kallon cikin idon shi kafin ta ɗora lips ɗinta kan nashi ta na tura harshen ta cikin bakinshi .

Ta na so ta ɗauko fruit din sai dai ya hanata hannu ya saka ya na sake jawota jikinshi ya shiga kissing ɗinta, wanda tare suka shanye fruit ɗin, sai exchanging yawu suke yi, a hankali ta zo zata janye lips ɗinta ya biyo ta da sauri don bai so ta raba kiss ɗin, komawa ta yi ta cigaba da kissing ɗinshi sai dai ganin abun ya ƙi ƙarewa ya saka ta tureshi jin zai canye mata lips.

Kwantar da kanta ta yi akan ƙirjin shi ta na sauke numfashi, kunya duk ta kamata, shi ma numfashin yake saukewa rapidly zuciyarsa ba bugawa da sauri da sauri, kusan 2mnt su na a haka ta ji ya ce "Yah stitches ɗinki kin warke?" Shuru tayi ta ƙi magana duk da ta ji shi , sake tambaya ya yi "Kin warke?" Ya faɗa ya na ɗagota, kauda kan ta ta yi "Ni ma ban sani ba. " ta ce ƙasa ƙasa, numfashi ya sauke ya lumshe ido.

Na wani lokaci ya ce "Ba zan yi miki ƙarya ba i seriously need u, I want u Ameenatu. " Sai ya ɗan yi shuru, "Tun ranar da abun ya faru bana cikin hayyaci na, ni ka ɗai na san wahalar da nake sha dadare, its not my fault i spent more than 6yrs ba tare da mace ba, and rana ɗaya na samu, and tun daga ranar ban sake samun kwanciyar hankali ba coz kamar na ta da ma kaina wani abun ne daban, jikina jar ya soma manta all this abubuwan and then na sake ta da shi, Wallahi ni ka ɗai na san halin da nake shiga Ameenatu. "

Shuru ta yi, zata ce she understand abun da yake ciki, ba gefen experience ba but logic, shuru tayi ta na tunani coz ta san yanzu yardar ta yake nema, numfashi ta sauke, ta ɗago ta kalleshi, "Me ya sa kake faɗamin waƴan nan abubuwan bayan u can just go for it tun da ni matar ka ce." Ta faɗa ta na kauda kanta ganin yanda yake kallonta,  hannu ya saka ya na juyo da face ɗinta "Are u serious?" Sauke idanunta ta yi "Umm." Ta amsa ƙasan maƙoshi.

Sai kallon face É—inta yake yi ita kuma ta kasa kallon shi, "Look at me." Ya faÉ—a da wata irin voice É—ago idanunta ta yi ta kalleshi, ya É—an yi murmushi "Do u know what u are asking for?" "Umm." Ta sake amsawa, "Do u know abun da zan yi miki?" "Umm." Ta sake amsawa, ya É—an yi murmushi ya na tracing lips É—inta da hannu É—aya, "We are going to have sex." Ya faÉ—a kai tsaya, Yarrr tsigar jikinta ta yi mugun ta shi "Am going to make love to, am going to explore ur body, My hand will be all over ur body, my mouth too will be all over ur body."

Lumshe ido ta yi ta na jin yanda kalaman shi ke shiga jikinta su na tayar mata da duk wata jaraba tata, ya hura mata iska a fuska "Am going to kiss ur lips the one on ur face and the one down there." Wani irin numfashi ta ja "I will penetrate u with my cock i will touch ur vaginal wall up to ur cervical wall, i will f*ck u hard and make u cum with both my mouth and my d*ck." Ya É—an lashi lips É—inta da tongue É—inshi.

"So tell me are u ready?" Buɗe idanunta da suka canza launi ta yi ta kalleshi sannan ta lumshe su,  saukowa ya yi daga kan kitchen counter ɗin ya ɗauke ta sama ya fice kitchen ɗin da ita zuwa elevator ya buɗe ya shiga ya na dauke da ita, su na shiga , ya ɗaga rigar shi ya cire sannan ya ɗaga rigar dake jikinta ya cire ya rage daga ita sai fingilalun kayan ɗazu.

Wani irin kallonta yake yi idanunsa na yin dark kafin ya matse ta ga bangon elevator ɗin ya shiga kissing ɗinta crazily, dai dai ƙofar elevator ɗin na buɗewa ya ɗauketa gabaɗayanta ya fice da ita direct ya nufi bedroom da ita, kan gado ya wurgar da ita ya na binta ya yi mata runfa ya cigaba da abun da yake yi, wani kalan zazzafan foreplay suka yi kafin ya ɗauki hanya, sai da Naila ta raina kanta a ranar kusa round uku ya yi da'ita masu lafiya sannan ya juye mata ma darar shi, mai kauri da zafi.

MEEMZIEY'S PEN
[04/10, 21:48] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey

Page_________3️⃣3️⃣

GabaÉ—aya daren ranar bai bari ta yi bacci ba don basu kwanta ba sai da suka yi asuba suka kwanta, Naila koh ta shi bata iya yi sai da ya taimaka mata kafafunta cinyoyinta da bayanta da komai ba ciwo suke yi mata kamar zata mutu, basu ta shi ba sai around 12 na rana, ya yi musu order din abunci bayan sun ci suka sake yi wanda sannan ya fita zuwa masallaci bayan ya dawo ne kuma ya sake komawa wannan karon bayan la'asar ya saketa, naila kamar tamutu take ji har mamakin yanda taj bai gajiya take yi.

Da dare bayan sun ci dinner ya sake nemanta bata yi musu ba ta bashi haɗin kai saboda da ya taɓata take jin jikinta ya mutu, duk da ta na wahala amma ta na so, sai da suka yi kwana biyu suna sheƙe ayar su ran na uku ya na taɓata ta sakar mishi kuka, ta gaji ta gaji ta gaji koh shi ɗin ya san ta gaji, shi wallahi da ba haka yake ba ya na iya fiyeda wata biyu bai yi ba, amma yanzu da ya ganta hankalin shi ta shi yake yi, kawai dai ya na so ya yi, kuma ba haka yake ba akanta ne ya fara jin haka, haka dole ba don ya so ba ya bari ta sarara duk da kuwa ba wai baya taɓa ta bane don ƙirjin ta da bakinta sun sha darza a wajen shi.
Chapter 61 · 0% Book details