← Book details Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 71

Sashe 50

Mrs Tajuddeen Abad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da wani irin sauri ya janyo kafarta ta koma flat ta kwanta a ƙarƙarshin ya ƙarasa cire mata robe ɗin jikinta ya wurgar ya zamana yanzu babu komai a jikin ta, ya mai da bakinsa kan nononta da sauri kamar wani maye ya na kai hannunsa ƙasa,  ya shafo tsakanin cinyoyinta ai kuwa ya shafo juice ɗinta, duk gabaɗaya juice ɗinta ya ɓata cinyoyinta ta sosai, ɗagowa ya yi a hankali ya na sauke numfashi ya saka kanshi a wayanta ya na sauke mata numfashi mai ɗumi.

Cikin wata kalan sexy erotic voice ya ce "Ameenatu. " "Umm." Ta faɗa cikin fitar numfashi, ya kai hannunshi kan clit ɗinta ya na murzawa "Has someone ever touched u like this?" Ya ce ya na danne clit ɗinta, "Mmm A'a. " ta basa amsa cikin wata erotic voice "An taɓa baki head." Girgiza kanta ta yi ba don ta gane me yake faɗa ba, "Yau zan baki head, i will eat ur p*ssy with my mouth,  i will make sure u cum and cum and cum again har sai jikin ki ya mutu har sai kin zama exhausted." Ya ce ya na sauke mata kiss a wuya sannan ya shiga saukar da ka shi zuwa ƙirjinta zuwa cikin ta down to mararta.

A hankali yake kissing ɗinta wanda kisses din ke shiga jikinta sosai ta na sakin nishi, repositioning kansa ya yi a tsakanin cinyoyinta ya na riƙe cinyoyinta da kyau kafin a hankali ya fito da harshe shi ya lashi clit ɗinta slowly,  rawa jikinta ya ɗauka hakan ya saka shi buɗe bakinshi gabaɗaya ya na saka clit ɗinta duka a ciki ya shiga tsotsa, sosai jikinta ya shiga rawa wannan karon ta ɗauko hannayenta gabaɗaya ta ɗora saman kanshi ta dafe, idanunta na juyawa kamar mai farfaɗiya.

Sosai yake shan gabanta ya na yagalgala shi ya na wasa dashi, wanda take nan da nan idanunta suka soma juyewa da gaske jikinta na sake ɗaukar rawa shaaaaaaa kake ji ta sakar masa squirt a face ɗinsa, numfashi ta shiga saukewa bayan ta yi reaching orgasm, a hankali ya miƙa hannunsa ya kamo boobs ɗinta ya shiga wasa da su and kawai ya mai da kanshi gabanta ya fara tun daga farko.

Ya cigaba da shan gabanta yanda jikinta ke vibrating bama gaskiya bane again ta sake kawowa shaaaa still, bai bar ta hakanan ba ya sake komawa he made sure sai da ta kawo sau uku sannan ya barta hakanan by that time she is exhausted sosai sai numfashin wahala take saukewa.

By lokacin da ya yi satisfying ɗinta shi kuma lokacin jarabar shi ta tashi kawai ya ji ba zai iya ba dole sai ya kasance ta, kawai ya ɗauki hanyar shi sai dai mai ya yi mamakin yanda abun nashi yaƙi shiga,  gashi sai kiciniyar kwace kanta daga riƙon da ya yi mata take yi, shi awannan lokacin bai ma san in da kanshi yake ba, kawai ya na so ya rabu da ruwan da ya tara a marar shi ne na more six years.

A wannan lokacin bai ma da hankalin tunanin cewa ita É—in virgin ce babu wanda ya taba kusantar ta, ya kamata ya bita a hankali, kawai ya daddage ya tura mata abun ciki gabaÉ—aya wanda tun nishin da ta saki a wannan lokacin bata sake sanin in da kanta yake ba, shi kaÉ—ai ya yi kiÉ—inshi ya yi rawar shi a wannan daren.

Meemziey's pen
[04/10, 20:51] Amina Khaleel: Mrs Tajuddeen Abad

By

Meemziey

Page_______2️⃣8️⃣

Sanyin asuba ne ya farkar da shi motsawa ya yi ya na sake shigewa jikinta sosai, wanda jinta ajikinshi ya saka gabaɗaya sha'awar sa motsawa, ba wanda yake ya ji ba zai iya daurewa ba dole ya na buƙatar sake ɗanɗana zumarta, haka kuwa ya koma ma round 2 wanda ya karasa cire  ragowar sauran ƙarfin da ya rage mata, don kuwa suma ta yi saboda azabar da ta sha, ya na gama wannan round 2 ɗin wani bacci ya kwashe shi, around 7 ya farka, hankalin shi ya yi matukar tashi ganin halin da take ciki koh motsi bata yi in da dai ya ji sauƙi ta na numfashi.

Sai a lokacin komai ke dawo masa, dama virgin ce, ba ta taɓa yin aure ba? How is she still a virgin,  sake kallonta ya yi gabaɗaya zanin gadon ya lalace da jini alamar ba ƙaramar ɓarna ya yi mata ba, Innalillahi wa'inna illahi raji'un,  yake yi ta nanatawa ya ma rasa me zai yi, da sauri ya ɗauki kayan sa ya saka ya na ficewa daga ɗakin ya nufi ɗakinshi ya ci sa'a har yanzu Ayan na bacci wayarsa ya ɗauko ya kira Mami don wallahi bai san me zai yi ba,bayan ta ɗauka muryar sa na rawa ya ce "Mami ki zo naila...." da sauri Mami ta ce "Me ya faru da Naila ɗin."

"Ni dai Mami ki zo." Daga haka ya katse wayar ya koma palor sai kai kawo yake yi, ya na nan Mami ta shigo duk hankalin ta ya tashi ganinshi a haka ma ya sake saka hankalin nata ta shi ta ce "Muhammad Lfy? Me ya samu Naila ɗin?" Ƙasa magana ya yi ya nuna mata hanyar dakin Naila ɗin can ta nufa ta buɗe ta shiga, kwance ta ga naila ɗin kan gado, an rufeta da duvet iya face ɗinta kawai ake ganin, fuskan naila ɗin ta yi ja sosai, duk da idanunta rufe suke ka na iya ganin yanda suka kumbura, a hankali Mami ta taka zuwa bakin gadon.

Ta na jin wani irin faɗuwar gaba da ma tashin hankali saboda yanayin naila da ta gani a hankali ta yaye blanket ɗin, first abun da tafara gani shi ne jini, hankalin ta tashi ya sake yi, cikin ruɗani ta juyo ta kalli Taj ɗin "Me ya sameta, me yasa akwai jini akan gadon ku? Ta na da ciki ne, koh cikin nata ne ke rawa?" Mami tafaɗa coz ta ga jinin ta ƙarƙashin Naila ɗin ya fito bata san halin da naila ɗin ke ciki ba saboda Taj ya saka mata riga.

Girgiza kai ya yi "Mami...um...ta...." Sai ya ma rasa abun faɗa, can ya yi ƙarfin halin cewa "Mami ki dubata ta na ta bleeding i don't know what goes wrong." "Get the car ready we need to take her to the hospital. " Cewar Mami ta na ƙarasawa in da naila ke kwance ta shiga ƙoƙarin ɗagota,  da sauri Taj ya ce "Mami ba asibiti bane problem ɗin, that's her first time." Mami bata sauareshi ha don bata ma gane abun da yake nufi ba, ta ce "Na ce ka zo ka kama min ita mu kaita asibiti koh?" Ta faɗa ta na ƙoƙarin ɗago naila ɗin sai kuma ta dakata cak, ta ɗago ta kallesa.

In confusion ta ce "Shin menene kake nufi da first time?" Kame kame ya soma yi sai yanzu ma ta tsaya ta na kare masa kallo duk a hargitse yake, sannan ta sake kallon Naila ɗin, tab sai yanzu ta gane me yake faruwa, kawai sai ta ji kunya ta kamata da kuma tsantsar mamaki, ya aka yi naila ɗin take.....bayan ta taɓa aure, ta tambayi kanta cikin zuciya sai kuma da sauri ta kawar da tunanin aranta ta mayar da naila ɗin ta kwantar sannan ta shiga toilet ta haɗa ruwa masu zafi cikin jacuzzi sannan ta fito, "Ni dai kama min ita in kaita toilet. " ta fada ba tare da ta kalleshi ba.

Haka ya zo ya ɗauki naila ɗin ya kaita toilet Mami ta ce ya sakata a cikin ruwan zafin haka kuwa aka yi, wanda ya na sakata take a wajen ruwan suka yi ja alamar har yanzu ta na bleeding, tsoro ne ya kama Mami don kuwa ba ƙaramin ta shi hankalin ta ya yi ba, wani irin aika aika Tajuddeen ya yi haka, ga yanda Naila ɗin ke jan numfashi da ķyar alamar ta wahala,  shi ma taj ɗin tsoro ne ya kama shi ganin yanda ruwa suka canza kala akan haushi daka mishi tsawa Mami ta yi akan ya fita dole haka ya fita daga bathroom ɗin a rikice,  ta ɗaga murya ta na cewa bata son ganin shi cikin ɗakin haka kuwa ya fice.

Barinta cikin ruwan Mami ta yi ta fito ta cire wannan zanin gadin ta shimfiÉ—a wani asama duk da bawai ta gyara gadon bane to perfection kawai naila É—in ta samu wajen kwanciya ne idan ta fito.

Komawa ta yi toilet ta taimaka na Naila ɗin, sosai ta tausaya ma Naila ɗin saboda ganin yanda take wahala, ita ko sai kuka take yi, dole  akira likita ya dubata gashi jikinta ya yi zafi sosai, bayan ta kama kimtsata  ta kira Taj ɗin ya zo ya ɗauketa ya mai da ita ɗaki saboda ko tafiya bata iya yi jikinta ya yi weak sosai, doguwar riga marar nauyi kawai Mami ta zura mata sannan aka kwantar da ita kan gado, ta kira friend ɗinta da take likita ta ce don Allah ta na bukatar Gynecologist mace ko ma midwife duk wanda aka samu wacce ta san aikinta,  sannan ta yi mata bayanin kadan daga abun da ya saka take buƙatar so don azo da kayan aikin, friend ɗinta ta ce babu matsala za'a turo.

Haka kuwa aka yi cikin 40mnt sai ga likita ta zo kai tsaye ɗakin naila ɗin aka kaita ta dubata, sai da aka yi mata stitches don kuwa ta yage sannan aka saka mata IV fluid da dai sauran su wanda take Bacci ya ɗauki naila ɗin, su Mom kuwa sai zuba ido suke yi don Mami ta hana kowa shiga part ɗin, bata ma bari sun lura ba saboda ta ƙofar baya aka shigo da likitar sai bayan ta wuce ne su mom suka san Naila bata sa lafiya,  suka shigo su gaisheta kuma naila ɗin na bacci, Mami da kanta ta wanke bedsheet ɗin, toh yaya zata yi, ba zata iya barin kowa ya ga sirrin ɗanta ba, so ita da kanta ta saka su a washing machine ta wanke.
Chapter 50 · 0% Book details